Sashe 93
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
yadda take nuna yamar sa ko kusa da ita ya zauna sai ta toshe hanci,A.k ya ke lalla ar sa cewar sa za ta daina da cikin ya fara girma. A lokacin da cikin ya yi wata uku ya fara fitowa ya yi girma kamar ba an wata uku ba,ganin fitowar cikin A.m kamar zai yi hauka don murna,wani irin kula ya nuna mata a ranar kamar zai mai da ta cikinsa,ya sa ta saka duguwar riga ba a,wacce ta bayyana cikin a fili sosai sa anin atamfa riga da siket ta yi ninyar sakawa,don ita kunya take ji matu ar gaske. Fita da ita ya yi ya siyo mata kayan ciye-ciye sannan ya lodo mata kaya kamar hauka,saboda kayanta ba ta jin da in su tafi son doguwar riga,gidan A.m suka je matar A.k kamar za ta yi hauka tana taya sakaryar awarta kishi,yadda ta ga yana mata kamar zai cinye ta,sannan ganin irin kyawu na Juwairiya da hankali sai ta tsorata tana ganin ta yi sakaci sosai. Sun da e a gidan A.m na ta yanga har yana fa a musu cikin ya fito wanda take ta saka hannunta tana karewa.Suna ta zolayar shi yayin da da i yake ji kamar ya kashe shi wai zai ga an shi ya ri e kuma har a kira shi da Baba. Daga gidan su A.k gidan Daddy ya kai ta bayan sun jima ya kai ta gidan su,saboda na cin ro on sa da take ta yi. Hamdiya ta ji da in ganin yadda yake ta yi mata sai da ya gaya ma kowa cikin ya fara fitowa,wanda hakan ya ba ta kunya sosai kamar za ta nitse,shi kuwa ko a jikin sa bai damu ba. Hamdiya ta ara zugeta sosai tare da ba ta shawarwarin yadda za ta wahalar da su har da Zainab da ta ji mahaifin sa ya ce yaje biko,saboda kamar sun fara saukowa. TO MASU KARATU KU DAI BIYO NI KU JI YADDA ZA TA KAYA A TSAKANIN SU YAU BAN YI TYPIND DA YAWA BA,SABODA BA NA JIN DA I KU YI HA URI DA WANNAN ANA TARE. KU CI GABA DA BIBIYAR LINTAFIN DON JIN YADDA ZA TA KAYA A CIKIN LINTAFIN NAN MAI FARIN JINI. BARI NA TUNA MUKU DA SUNAN SHI SAKACINA KO HALIN MAZA TAKU JAMILA LAWAL ZANGO JAMCY TALLAH!TALLAH!!TALLAH!!! INA AN MATA DA MATAN AUREN DA SUKA SHAYAR SUKE SON MARTAR IRJIN SU YA DAWO? INA MATAN DA SUKE FAMA DA RASHIN IBA KO INA A AME? MAZA GARZAYO KI SIYA INGANTACCEN MAGANIN GYARAN NONO DA IBA,MAGANIN AN RIGA AN GWADA KUMA YA NA DA AKYAU WARAI.BARI IN GAYA MIKI YAR'UWA DUK WADDA TA CE MIKI MARTABAR IRJINKI,ZAI DAWO MATU AR JIKINKI BAI MURJE BA,TO GASKIYA KU IN KI KAWAI ZA TA CI. IN HAR KINA SON MAGANIN YA YI AIKI A JIKIN KI SAI KIN DAURE,KIN SHA SAFE DA YAMMA.SANNAN MUNA AIKAWA KO INA SIYAN NAGARI MAIDA KU I GIDA. MAGANIN AKAN FARASHI MAI TSAU I IN KINA SO MAZA GARZAYO KI KIRA WANAN NUMBAR ( 07088268243) KO (08144072423) Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Ga masu bu atar shiga cikin group ina na whatsapp ga numba 08144072423_. Kuma ofa a bu e take na orafi gyara ko arin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce. Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa ne ga za auran marubuciya,kuma awata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya ara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani. COMMENT,READ FOLLOW AND SHARE. *SAKACINA KO HALIN MAZA?* *RUBUTAWA:-* *JAMILA LAWAL ZANGO* *SADAUKARWA GA:-* *SUMMY M NA'IGE* _(Aminiya)_