← Book details Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 102

Sashe 32

Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

a." Na shga uku Allah ka kawo min auki!Mama za'a yi wa aiki!" Sai hawaye shar-shar a fuskarta ta koma ta zauna kamar yadda likitan ya umurce ta ganin ta tada hankalinta. " Ki yi ha uri! Jarrabawa ce amma kar ki yadda ta ji lalurar da take da shi wannan dalilin ya sa na so namiji ya zo na gaya mishi,amma sai ta nuna ke in dai zan gaya ma wa." Da sauri ta mi e tare da ficewa daga ofishin har ta kai ofar akin da Mama ke kwance, sai kuma ta ja da baya ta tsaya kamar wata zararra!Tuna likita ya ce kar ta gaya ma Mama komawa ta yi wani guri ta na son ta yi kukan amma ba hawaye sai tu i da zuciyarta take yi mata. auki tsawon lokaci sannan ta koma cikin akin.Da daddare Juwairiya ta kasa bacci sai juye-juye take,abin duniya ya ha u ya yi mata yawa ji take kamar ta ace a cikin duniyar. Kwana biyu kuma sai Ibrahim ya fara ciwon afa wanda in ya na yi yake fita cikin hayyacin sa,don har tsuma yake na tsawon lokaci bai farfa o ba.Abin duniya ya yi mata yawa ga tunanin A.m da yake son ta ba unci kabarin ta kafin mutuwarta,duk ta yi fari ta rame kamar wacce ba ta da jini a jikinta sai ashi da ya zama ado a jikin ta. Zaune take a gefen Mama ta zura mata ido ta na tausayin halin da suke ciki,don ko wannen su da jinyar da yake yi.Hannu ta sa ta yarfe zufan dake goshin ta,wanda yake tsatstsafo mata duk sanda ta tuna da A.m. " Inna lillahi." Ta ce tare da mi ewa ta tsaya bakin windo sai hawaye." Wai dama haka ciwon so yake?Allah na ro e ka ka cire min soyayyar son maso wani a cikin rayuwata,yayin da nake tsananin son sa shi ha uwar mu ya zama dama a gare shi ya faranta ma masoyiyar sa rai. Likitan ne ya yi sallama ya shigo wanda ya saka Juwairiya ta juyo da hawayen dake zuba a fuskarta,ya tausaya mata sosai amma sai ya mi a mata takadda ya ce." Ga shi Juwairiya an baku sallama duk da jikin mahaifiyar ki bai warke ba,amma baku da ku i kuma mai asibitin ya na bu atar ku Juwairiya da ta ji ta daskare amma sai ta kai hannu ta a jikinta a sanyaye ba tare da tace mishi komai ba,ita zuwa yanzu hawaye sun are da ga fuskarta sai wani azaban ra in ba in ciki da take kur ar ruwan sa mara da i a cikin zuciyarta wanda yafi na guba illah. Sai ta fara ha a kaya dai-dai lokacin da likitan ya fice daga cikin akin. Kwana biyu da dawowar su jikin Mama ya rikice Juwairiya a daren ranar ta auka ba za ta kwana ba,da safe ta sami Baba Sani ta na kuka ya taimaka ma Mama da ranta yake tsakanin mutuwa da rayuwa. "Kin ji na rantse miki Juwairiya ko mutuwa za ta yi sai dai ta yi matu ar ba za ki amince da auren A.m ba.Ya fa a ya na zare ido sannan ya ora da ce wa."Ai dama ba son ta kike ba in banda ashin tsiya ne dake Juwairiya irin A.m ko auren kwana aya yace ki yi,ai na auka jikinki na rawa za ki amince." Haka ta dawo jiki a sanyaye ta zauna ta tare da zuba ma Mama ido ta na hawaye.Sai ta ji akin ya auka da wani irin abu kamar na vibration,da sauri ta mi e don ita tsoro ta ji sai da ga baya ta koma ta zauna tuna wa da ta yi A.m ya ba ta waya,wace tun ranar ta ije ta amma abin mamaki cajin bai are ba. Sau uku ana kira amma ba ta tashi ba ta na kallon Mama dake bancin wahala,sakamakon rashin baccin da ba ta samu ba daren jiya,yayin da kiran ya ci gaba da shigo wa sai hakan ya ular da Juwairiya ta mi e da sauri ganin Mama ta fara mutsu-mutsu za ta farka. Waje ta yi da wayar ta kai hannu da nufin ta kashe don ta tabbata shi yake kiranta sai kuma ta fasa tuna da halin Mama take ciki,ta saki nauyayyar ajiyar zuciya. Wata gefe na zuciyar ta ta bijiro mata da ta amince da auren A.m don ta ceci rayuwar mahaifiyarta duk da ta san ba ta yi ba Mama adalci ba,amma halin da suke ciki zai saka ta amince ba tare da ta yi tunanin komai ba. Sannan ko ba komai ai auren sa ya yi mata katanga da auren tsoho a lokacin da suka rabu,ta na matsayin bazawara ba wanda ya isa ya yi mata karan tsaye a rayuwarta. Sai dai da ta tuna tsananin son shi da take da kuma anta da za ta ba ma matarsa,wacce take jin yanzu bayan mutuwarta babu abin da ta tsana fiye da ita. Ta na wannan tunanin ne ta ji muryarsa ta daki dodon kunninta ya na fa in." Hello Juwairaah ki na ji na?" Bata san ta danna wayar ba ashe ta amsa kiran da sauri ta kanga wayar a kunninta ba tare da ta yi shirin hakan ba,jin dadda ar muryarsa da ya saka ta manta komai ta ji kamar ta zu o shi ta wayar saboda wani irin ayi na son ganin sa da idanuwanta suke mata.
Chapter 32 · 0% Book details