← Book details Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 34 OF 102

Sashe 34

Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....* *Page 16* BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM Jikin Baba Sani ya na rawa ya dawo gida don murnar ku in da Daddy ya biya a matsayin sadakin Juwairiya,da ga gurin aurin auren akinsa ya wuce sai da ya yi fasalin ku in ya cire ku i ka an da nufin zai bawa Juwairiya sadakinta,wan da sauran ya saka su a aljihunsa murna cike a zuciyarsa, ganin irin yadda rayuwarsa ta canza lokaci guda kuma duk a saboda Juwairiya. Ya yi kiran Juwairiya da take girki duk da damuwar da yake ranta amma ta na jin da in yadda Mama ta samu sau i jikinta ya yi sauki,ga kuma Ibrahim da shi ma an yi masa aikin a afar sa ya samu sau i sai wani da i ya mamaye mata zuciya har take girkin da kula ta na son Mama ta ci abincin sosai. Kiran da Baba Sani ya wala mata ya sa ta ji gabanta ya fa i ras!Don ta san yanzu in dai zai kira ta to akan maganar auren ne.Cikin sai in jiki ta amsa tare da saurin zuwa gurin sa. " Amaryar shekara aya yaufa an aura auren ki da A.m azu."Ya fa a tare da mi a mata ku Wani irin zufa ya keto mata da sauri ta dafe irjinta." Na shiga uku."A bin da ta ce kenan sai hawaye suka fara turereniya a uncinta. a mata ku in ya yi amma sai ta i amsa tare da shigewa cikin gida hankalinta ya tashi sosai ganin da ga yau ta zama matar A.m. Tun da ya gaya mata maganar aurin aurenta ta shiga cikin wani hali na rashin natsuwa gabaki aya ta ru e,ta na cikin waswasin tunani sai ga kiran sa ya shigo da ta tuna yau a matsayin mijinta ya kira ta kuma ba ta san me zai ce mata ba sai ta ara ru ewa. Daga bisani kashe wayar ta yi gabaki ayan ta ta kai ta akin ta in da take oyewa kar Mama ta gani.Ta koma gurin girkin ta da take tunanin kar ya one. Sam ta manta ta saka gishiri a girkin ba tare da ta tuna ba kawai ta auki gishirin da nufin ta zuba ba,ta sai ta gishirin a tukunya wanda hannunta ya zame ta juye shi duka sannan kuma a lokacin ta tuna ta riga ta saka gishiri. Kawai sai ta fashe da kukan da ta kasa gane saboda juye gishirin ne take kuka,ko kuma a kan maganar da Baba Sani ya gaya mata ne oho. Mama da ke falo ta na shan magungunan ta sai ta ji kukan Juwairiya da arfi ta na rera shi kamar wata aramar yarinya duk da jikinta ba arfi, amma hakan nan ta daure ta fito ta na dafe bango a ranta ta na mamakin mai ya saka ta kuka haka. "Lafiyar ki kuwa?" Ta ce a lokacin da ta araso gurin sai ta yi turus! Don ita hankalinta ya tashi ta auka one wa ta yi,amma ganin lafiyarta alau sai hankalinta ya kwanta Ganin ba ta amsa mata tambayar da ta yi mata ba. Kama ta ta yi ta ri e tare da shigar da ita cikin aki saboda kukan da take yi ya tsorata ta." Ki yi shiru don Allah ki dai na kuka kin san abin da likita ya gaya min,yanzu haka dalilin kukan ki ba ki ji yadda zuciyata take bugawa ba."Ta fa a tare da dafe irjinta da yake harbawa da arfin gaske. Ganin haka hankalinta ya tashi da sauri ta share fuskarta duk duk yadda ta so ta aro murmushi a fuskarta,amma hakan ya faskara wasu sabbin hawayen da suka ara yin matsuguni a fuskarta. " Mama don Allah kar ki saka damuwa a ran ki.Girkin ne ya bani haushi saboda na manta na zuba gishiri kuma na zo na ara shi ne hannuna ya goce na juye duka." Dariya Mama ta yi ta ce." Juwairiya wacce ta iya girki komai auna wa ake shi ne yau ta yi juye lailai yau hannu ya wace kenan.To ai ni ban ga abin kuka ba sai dai in a kwai abin da kike oyewa." Gaban Juwairiya ya fa i jin Mama ta na so ta ago ta sai ta yi sauri ta tsaida hawayen ba shiri."Iya kan abin da ke damuna Mama kenan haba dole na yi kuka bayan tsawon jinya da kika sha a asar waje,yau za ki ci girkina ga shi hannu ya wace min." Mama ta koma ta zauna ta ce " To ba sai ki ora wani ba."Ai da sauri ta mi e tare da fa in."To." ganin yadda Mama ta kafe ta da ido haka kawai sai wani irin kunya ya lullu eta har ta ji ta kasa ha a ido da ita. " Ok bara na je na ora na san yunwa kuke ji."Ta fa a ta na shafa kan Ibrahim da ke zaune ba ya tafiya saboda likita ya ba shi lokacin da zai fara tafiya. "Juwairiya dawo magana zan yi dake."Mama ta fa a tare da lumshe idanunta da su kai mata nauyi. "Mama don Allah bari na gama girkin kar yunwa ta dame ku ga Ibrahim har ya fara yaushi." Ta ce cikin in ina ta na son ta kauce ma idanun Mama." Kar ki damu da dawo kawai akan mutumim nan bawon Allah da ya ke taimakonmu,na ke son mu yi magana ni fa kullum tunanin sa nake yi ga shi ya i bayyana kan shi,bare mu yi masa godiya an ya saboda Allah yake mana ni fa na fara shakku a raina.". Juwairiya ta firgita da maganar da Mama ta yi mata ta san da ma dole ta yi mata wa annan tarin tambayoyin game da ku in da A.m yake kashe musu ya wuce misali. Ganin Mama ta fara zargi a zuciyarta sai ta daure ta kauda duk wani tsoro da shakku a ranta,ta kalli Mama da natsuwa ta koma ta zauna ta ce." Mama ki yi masa kyakykyawar fahimta kin san irin tarin ku in da suke da shi,sannan da zai cuce mu ku in ba zai biyo ta hannun Baba Sani ba.Don Allah ki kauda komai a ranki kuma in ma sabon gidan da ya gidan da ya siya mana ne ba kya so sai a mayar masa." warin gwiyarta take magana saboda ta yi tunanin yanzu ita ace za ta din ga buga wallon a raga kuma in ba ta jajirce ba Mama za ta ago ta wanda hakan zai ata shirin su. "Lamarin duniya a kwai tsoro ke yarinya ce amma ba zaki gane ba kuma da kike maganar Baba Sani ai duk kanwar ja ce,ke sheda ce akan halin sa kin san irin halaccin da mahaifin ku ya yi mishi amma ya manta ya kasa tallafar rayuwarmu,shirun da kika ga na yi hakan ya samo asali ne saboda al awarin da na yi ma mahaifin ki wanda ya tilasta min na yi masa daga baya na zo ina dana sani,amma wallahi kin ji na rantse da ban yi ma mahaifin ki al awari ba da na auki mataki akan yadda ya hana rayuwarmu sa at." Ta ce ta na kallon Juwairiya da ta firfito da idanunta ganin yadda Mama take magana, saboda tsawon rayuwarta fa ita ba ta ta a jin ta aga harshe ba,sai yau lamarin ya matu ar razana ta har ta fara dana sanin amincewarta don da wuya shirin su ya tafi ga shi A.m ya kashe ku in sa. Mama ce taci gaba da magana ganin ta yi shiru ta na zare ido sai ta ce." Wa ya sani ko ku in kammu muke ci." Yayin da tsoro ya ara kamata tuna yanzu duniya ba gaskiya. " Da ma Baba Sani zai yi miki bayani Mama ni ne na ce ya bari ki ara samun sau i Wato shi mutumim da yake taimaka mana ya auri matarsa wacce ar majalisa ce. To gabaki aya rayuwarta asar waje ta yi karatu,ta samu gata sosai wanda hakan yake saka suna samun sa ani ga shi ba ta iya girki ba komai ba ta yi." Ta yi shiru ta na son ta ji ko me Mama za ta ce amma sai ta ga ta tsaya ta har e hannunta a irjinta ta na sauraren wannan tatsuniyar ita tunanin ta to meye ha in ta da wannan dogon labarin wanda take ganin ina ruwan ta da labarin sa. Juwairiya ta rasa in da za ta kama ta ci gaba da zancen a wannan lokacin ji take kamar ta ora hannu ta yi ta kuka ganin yadda Mama ta kafe ta da ido. " To saboda wannan ne ya na son a koya mata abubuwa da girki yake son ya s..."Juwairiya da ta ci gaba da magana sai kuma ta tsaya tare da sakin kuka wanda hakan ya ta da hankalin Mama, amma sai ta yi shiru ta na kallonta yadda take kuka mai sauti. " Shi ne yake son mace wacce za ta zauna a gidan shi na shekara aya ta koya ma matarsa girki da yadda ake kula da gida,na tsawon shekara aya kuma duk wacce ta amince za ta yi zai tallafa ma rayuwar su,ban san tsinannen da ya gaya masa halin da kuke ciki ba har ya za i Juwairiya a matsayin wacce za ta yi,don wallahi da na sani ba zan bari ba ai gara na saka ata."Muryar Baba Sani suka ji ya na magana a bakin ofa. Mama ta ji wani irin juwa ya kamata murna za ta yi ko farin ciki amma kuma Juwairiya ta din ga yawon aikatau kenan?Juwairiya a yanzu ya kama ta ace ta na akinta,sai dai kuma mutumim ya yi hidima ga rayuwar su wanda wani an'uwan ka ba zai iya haka ba. Ta bu e baki da nufin ta nuna rashin amincewarta amma sai ta kasa saboda ya yi musu halacci haka kawai sai ta ji ba za ta iya musawa ba,amma ranta ta saka dole in Juwairiya ta gama aikin ta za ta yi aure da irin mijin da take so ko da hakan zai saka ta karya al awarin da ta yi ma marigayin mijinta ne don za su raba abin fa ila kutu
Chapter 34 · 0% Book details