Sashe 45
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da saka sabon kuka ta saki ara ganin A.m ya yo kanta don ko ka an bai yi tunanin Daddy za ta kira ba." " Baki da hankali ko mahaifina zaki kira uban me ya sa baki kira naki ba?"Ya ce tare da doka wayar a asa. Hakalin Daddy ya tashi matu ar gaske jin wayar ta mutu wanda ya zargi A.m ya kar e wayar,sai ya shiga safa da marwa don ya san halin an na sa ba shi da ha uri sam! Har ya danna numbar ainihin mahaifinsa da nufin ya kira sa sai kuma ya fasa ya kira numbar A.m,wace ta yi ta ringing bai aga ba duk da ya na kallon wayar. A karo na ba adadi A.m ya auki wayar tare da kanga ta a kunninsa cikin fushi ya ce. " Hello Daddy." "Abdurrahman ba da hankali ko! ar mutane kake duka wa ya ce maka ana dukar mace in ka saba mata da haka,kafiya za ta din ga mata ita mace ai ar lallashi ne.Ka ta a ganin wani ya duka matarsa a cikinmu irin tarbiyar da na baja kenan?" Daddy ya tambaye sa cikin zafi ba tare da ya tsaya jin mai zai ce ba." Wallahi Zainab ta rai na ni nina san halin da take min!Daddy wata asa ta sallake ta tafi saro kaya har zuwa Dubai bayan na hana ta.Shin Daddy na gaza aukar awainiyar ta ne?" Shi ma ya furta cikin acin rai da kuma murya mai sauti don ya manta da Daddy yake magana. Daddy ya ji maganar wani iri tabbas ya ji ba ta kyauta ba,amma shi A.m har yau ya kasa gane wace irin mace yake aure kuma ar waye. Jin Daddy bai ce komai ba sai ya yi uta ya ce." Na rantse dole ta bar min gidana tunna ba ta da tarbiya ni ba zan yadda ta mai da ni namijin tace ba." Ya ce ya na huci don Zainab ta ba shi haushi matu ar gaske shi ya sa dama ya auki al warin in ta dawo ba za su kwashe ta da i ba,sai ta gane shi baya aukar raini shi ya sa ya oye sonta a wani guri na zuciyarsa don kar ya han shi aukar mataki. " Abdurrahman dama ka auri ar abokina ne saboda ka tozarta ni, ka nuna ban isa dakai ba saboda ba ni na haife ka ba ko?Ka na son ka tada min da ta on ba na haihuwa ko?" Daddy ya fa a a raunane wanda hankalin A.m ya tashi da jin abin da ya fa a don ji ya yi kamar kuka yake yi. " No Daddy don Allah kar ka ce haka wallahi kai in kafi mahaifina don zan iya bijire masa,amma ban da maganarka ka yafe min." Ya ce hankalinsa a tashe ya na ma mata mugun kallo saboda yau ne rana ta farko da Daddy ya yi mishi irin wannan maganar. "To ina baka ha uri tabbas ba ta kyauta ba karka ara dukan matarka ta sunna yanzu gani nan zuwa gidan,zan yi mata fa a kuma dole ta daina tunna baka so ai kai kake da iko da ita." Daddy ya ce masa cikin muryar taushi da lallashi ya na son ya kwantar da hankalinsa,ya san zai iya yin atatta. " To sai ka zo." Ya kashe wayar ya na huci kamar mesa daga arshe ficewa ya yi a akin ya bar ta ya koma farfajiyar gidan ya na jiran Daddy,don har yanzu bai huce ba dole Zainab ta za aya duk da ya san barazana kawai yake mata amma ba zai iya rabuwa da ita ba. Zainab kuwa ba yan fitarsa ta yi tsaki tare da saka makulli a akin ta na shafa uncinta da ya sha mari ta auki wayarta da ya fasa ta ce.Wahalalle kawai ka gama jarabarka sai ka siyar min wata wayar kuma ba zan fasa sana'a ta ba arshen da zarar na samu lokaci wata asar zan koma.Sai dai in hauka za ka yi ka yi." Ya na tsaye a farfajiyar gidan ya ji hon wanda ya tabbata Daddy ne ya zo,mai gadi ya bu e masa get ya shigo. Da sauri A.m ya ruga kamar wani aramin yaro ya fa a jikin Daddy ya na magana kamar zai yi kuka.Dariya ya yi ya shafa bayan shi suka shiga ciki. a sosai Daddy ya yi ma Zainab wacce ta auke shi a matsayin son kai kuma ya tursasa mata ta ba A.m ha uri,sannan ar ya ara jin ta fita ko unguwa ba wata asa ba in dai ba da izinin sa ba. Ya kuma ara da ce wa." Tunna A.m ba ya so ta dai na zuwa in ya so ko shi zai iya yi mata oder. A kasale ta mi e ta na ganin kamar son kai Daddy ya yi mata,amma ta rantse ko sama da asa za ta ha e ba wanda ya isa ya hana ta fita waje,don har ta fara saka kanta a cikin matan da za'a fara irgawa suna da ku i a cikin Nigeriya, so ba wani waro da zai hana ta fita. Amma a fili sai ta ara sakin kuka ta ce " Na yi nadaama kuma na ba shi ha uri Amma ya i ha ura." " Shikenan Daddy ya wuce amma kar ta ara." Ya fa a cikin acin rai sannan ya mi e ganin Daddy ya mi e." Ok Allah ya kyauta ku yi ha uri dama aure an ha uri ne ni zan tafi." A.m ya shafa kan shi ya na murmushi ya ce." Daddy ya zo gidan son amma ko ruwa ba'a kawo mishi ba,ka yi ha uri Daddy ni kaina ha uri nake da ar taku komai ba ta iya ba sai shegen yawon tsiya da rai na miji,Allah Daddy ko ruwan zafi ban ta a sha ba wanda Zainab ta dafa,asalima ce wa ta yi ba ta iya ba.Shi ya sa nake tunanin ta rako mata ne kawai. Daddy ya saki dariya ya na fa in daidai lokacin da ya nufi ofa." Ah ah wanan to magana ake yada min ba ha uri ake ba ni ba,amma kuma a haka ka ga ar tamu ka kace in ba ita ba sai rijiya." Tsaki ya yi ya na hararar ta ya ce " Shigo shigo ciki akai min ban san halin ta ba na ba ta amanar zuciyata." Zainab kuwa mai da mishi da harar da yake mata ta yi ta ce." Ba wani nan wahala ce na ce ba zan yi ba ai ko addini bai ce dole sai na yi ba,kuma yanzu ai baka da matsalar abinci tunna ga Juwairiya nan mai aiki." A.m ya watsa mata wani kallo wanda shi ya sa ma'anar sa jin ta ambaci Juwariya. Ganin Daddy zai fice sai Zainab ta ce." Daddy bari na yi kiran Juwairiya ta kawo maka abinci,na san yanzu haka ta na kicin kuma zaka yaba don ta na da za inn hannu." Wani irin tashin hankali A.m ya ji ganin ta nufi kicin in har ya na dana sanin maganar da ya yi gashi ilu zai jawo mishi bau! Ya bu e baki da nufin ya yi maganar da bai san me bakinsa zai ce ba sai ya ji Daddy ya ce. " Karki damu ata kin san bana karyawa sai sha aya bari na tafi Allah ya yi muku albarka,kuma don Allah ku din ga ha uri da junan ku."Sai ta dawo ta fasa ta na murmushi. Wani irin wawan ajiyar zuciya ya saki wanda ya sa har sai da Zainab ta juyo ta kalle shi,ya watsa mata harara,ya shige sama da sauri ya nufi akinsa ya kwashi zanin gadon da ya saka a warshing mashine ya kunna da sauri har ya na she a ruwa a asa garin ya zuba a ciki. Zainab ce ta shigo ta zauna a kan gadon ta na are ma akin kallo ganin ya na bayi sai kwanta ta na jiran sa,amma sai ya i fitowa ya tsaya kamar me tunanin wa ni abu da ya manta. A hankali Zainab ta taso ta tsaya ta bayansa ta huging insa da sauri ya ture hannunta ya koma gado ya kwanta tare da rufe idanunsa ya janyo bargo ya lullu a da shi. Ganin haka ita ma ta hau ta aga bargon ta shige tare da rungume shi,ya sa ka hannunsa ya ture ta ta fa asa don har yanzu haushinta yake ji,haka kawai ta ba ma wata mace damar shigowa rayuwarsa ga shi ya na jin wani abu da ba zai iya ce wa ga shi ba,don har yanzu jikinsa babu arfi. Da takaici ya isheta sai kawai ta fashe da kuka don ta bugu sosai ta mi e ta na share hawaye ta ce." Bari na fita tunna baka bu atar son ganina! Haba ko Allah muna yi mishi laifi ya yafe mana." Ta saka takalmi ta kuma ce wa." Dama yunwa nake ji bari naje na ci abinci." Haba da sauri ya diro a kan gadon da ya udundune kansa da bargo ya janyo ta da arfi ta fa a kan gadon ya na zare ido. " Ke ce kika ban haushi matu a amma na ha ura tunna kin ce ba zaki ara ba." Ya ce da ita ya na murmushin dole ya saka hannun shi ya tallabeta ganin ta na murmushi ya ci gaba da ce wa." Baki san tashin hankalin da na shiga ba da baki nan kin san duk yawon ki ba ki ta a bari mun raba shinfi a ba.Tun lokacin da na ce miki mun iso kika kashe waya na tsargu." ura mata ido ya na kallonta ya kai bakinsa kusa da kunninta ya na mamakin abin da zai ce mata." Ko dafa da na dawo na ga ba ya nan sai wancan wa take da suna ta bani abinci wurgi da shi na yi,a hotel na zauna saboda gidan ya yi min ba i na kasa bacci ni ka ai gabaki aya kewanki ya dame ni,gaskiya ina son ki matu Ya numfasa ya na mata wani tsadadden kallo da murmushi ya ci gaba da ce wa." Ina masallaci na ga kiranki duk da