← Book details Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 89 OF 102

Sashe 89

Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

amai aga idanunta ta kalle shi a wahalce ta tabbata A.m ba shi da tausayi a zuciyar sa. ewa ta yi za ta shige bayi ta ce." Na ce ba na son ganin ka balle na ji warin jikinka,ba ciki kake da bu ata ba?Meye na ka da sai ka addabi rayuwata,in na haihu sai ka yi yadda kake so da babyn, amma kar ka ara kusa toni,saboda babu wanda na tsana fiye dakai a duniya sa..." " To tun da ba kya sona sai ki zo ki kashe ni!An gaya miki ni in son ki nake yi,kawai saboda na ji umin yarona nake matsowa garaki.Aikin banza kawai."Ya ce da arfi saboda ya ji zafin tsanar shi da take fa in tana yi,a tunanin sa ba wannan lokacin ya kamata ta nuna masa ba ta son ya matso gareta ba,saboda yanzu yana bu atar ya din ga jin girman babynsa. arin cire rigar da ta ata ya yi ya ije mata a gefenta." Kin san Allah sai kin wanke rigar nan,kuma in mutuwa za ki din ga yi ba amai ba sai na din ga jin motsin babyna saboda babu uban da ya isa ya hanani ku i na biya."Ya fice cikin acin rai.Tsaki ta yi ta gyara jikinta ta koma ta kwanta Bacci ya soma aukarta ta ji arar waya da sauri ta mi e ganin numbarsa ne ya sa ta datse kiran ta koma ta kwanta,sai dai yawan kiran da yake yi ya sa ta auka ba tare da ta ce komai ba. " Hello ki na ji na?"Ya tambayeta cikin osawa. " Umh." Kawai ta ce mi shi ba tare da ta ara cewa komai ba." Na kasa tafiya gida ina falon momi don Allah ki zo ki gaya mini kalar turaren da kike so na din ga sawa,amma ki bar ni na din ga jin lafiyar babyna don Allah." Ta yi shiru tana tunanin mai za ta ce mi shi sai ta ji ya ara cewa." In dai a kwai kalar amshin da ya yi miki,ki fa a mini zan siye shi ko nawa ne." " Ni babu amshin da nake so sai humrar da Hamdiya take shafawa."Ta ce da shi. Kamar tana ganin sa ya ware idanun sa da arfi ya ce." Amma ba ki da hankali ni ne zan shafa turaren humra mata fa suke sawa."A ufule kuma cikin muryar tsawa ya gaya mata duk da ya san A.k ya gaya mi shi,ba a yi ma mai ciki tsawa,amma abin da ta auko na rainin da ta auko ba zai auka ba. " In ba za ka shafa ba dole ne dama ban ce dole sai ka shafa ba,na san ta mata ce, ita take birgeni kuma nake son amshinta,don haka ka sha zaman ka,ba dole sai ka zo in da nake ba ko ka ta a jikina,don yanzu kamar yadda ka tsane ni baka son wallahi na fi ka tsanar ka." if ta kashe wayar har wani huci take ita kanta ta san ta koyi tsiwa,wanda ta rasa gane dalilin haka kowa ma haushin sa take ji. A.m da ya yi sagalo da waya a hannunsa tsananin mamakinsa ya kamata,tunaninsa yaushe ta canza. Hamdiya ya wala ma kira sai ga ta ta fito da sauri." Don Allah sis turaren da na shafa ba shi da da i?"Dariya tambayar ta ba ta don ta san kanun,amma sai ta unshe dariyar ta kalle sa yadda ya ci magani ran sa a ace ta ce."A a yana da da i Ya A.m duk turaren a kwai da i da fatan ka yi mana tsarabar sa?" Tsaki ya saki." A a wancan ar rainin wayon ta ce wari nake turaren bai da amshi,tun da ba ta son turaren zan kawo miki sai na canza wani,yauwa ta ce turaren da kike shafawa take so humra ina son ki ba ni."Ya fa a ba don yana so ba ran sa na suya saboda ta ce yana wari,kamar shi duk wanka da gayu da yake yi. Duk yadda ta so ta oye dariyar sai da ta dara ganin yadda ya yi." Mai za ka yi da humra ta mata ne f.." " Ya kike so na yi kwata-kwata ta hanani in ji umin babyna ni kuma ba zan iya zama ba tare da jin umin shi ba."Ya fa a ba tare da ya ji kunyar ta ba. Ganin yadda ya yi maganar ba wasa sai ta shige aki tana dariya ta kawo masa. " Bari na shafa sai na je." Ya fa a yana sinsinar kwalbar turaren amma bai ji wani da in da take da shi ba. " Da ka yi ha uri sai ka canza kaya ka shafa ka dawo kar ta ara wani amai,tun da a kwai amshin wancan turaren da ba ta so a jikinka."Ta ce da shi. Ficewa ya yi ya nufi motarsa ba tare da ya tanka mata ba,shi a ganin sa Juwairiya raina mi shi wayo ta yi,shi ya sa take fa in yana wari. Bai zo gidan ba sai washegari gabaki aya kunya ta kama shinda ya fara shafa humrar sai ya ji sam amshinta ba ta yi masa ba,amma kan dole ya shafa ya auki wayarsa da ya gama tura ma Zainab tsa on text na ban ha uri da gaya mata dalilin da ya saka ya aure ta,ya sauko asa. A.k ya gani zaune a falon wanda tun ranar da bin ya faru bai ara ganin shi ba,har ya yi tafiya ya dawo sai yau. Kamar yaro ya du a lamun yana ba shi ha uri tare da ama kunninsa duka. A.m da ke saukowa yana ganin sa ya aure ya kauda kan sa don ya ba shi matu ar haushi,wato da kashe shi za a yi sai dai a kashe shi kenan,shi ya gudu don haka ko kallon in da yake bai yi ba ya kama hanyar fita Da gudu A.k ya ruga ya kama hannunsa yana ro onsa tare da yi masa dariyar eta. Da takaici ya ishe shi bin shi ya yi da gudu suka kama tsere-tsere kamar wasu yara,har A.m ya ri e hannunsa tare da aukar filon kujera,ya din ga maka masa a jiki shi kuma yana dariya. Da ya gaji sai ya fa a jikinsa suna haki can kuma suka saki dariya suka tafa. " Wato ka gudu ka barni duk abin da zai faru ya faru ko?Wallahi ban san ba ka da mutunci ba sai a lokacin sam ba ka cika aboki ba." Dariya ya yi." Ah to ya kake son na yi kaga laifina haka kawai yadda Abba ya harzu a so kake na ja ma kaina?Ai tsunttsun da ya ja ruwa...." " Aiko na sha mari sosai kumatuna har sai da suka yi."Ya fa a masa jin abin da ya ce. Dariya suka ara yi sannan A.m ya mi e." Well zan je na ga babyna ka san mun shiga da ga ciki,yanzu ina da wanda zan kula da shi so yanzu lokacin sa ne." " To sabon shiga ofis nake son na je saboda tsoron kar mu ha e na fara zuwa gidan ka sabon shiga." " Ni fa amjin turaren humra nake ji na mata ko Zainab ta dawo ne?"A.k ya ce yana wani shinshine-shinshine. Bugu ya kai masa a baya." Gulma babu kyau ban sani ba."Dariya ya yi ." Allah da gaske nake yi kamar irin na Maman Najwa da take shafawa,na sani ko lalla o abin ka ta dawo."Ya ce da shi lokacin da ya bu e mota zai shiga. " Ba ita ba ne wancan ar rainin wayon ce,wai ba ta son ko wane irin turare sai wannan turaren,har yanzu cewa take ina wari ka san Allah bacin cikina da ke jikinta da sai ta gane ba ta da wayo da take fa in ina wari." Dariya sosai ya yi." Ikon Allah sai ha uri haka yawancin masu ciki suke yi,amma mafi yawancin mazaje ba sa ganewa sai suna ganin kamar arya suke yi,bayan da gaske iya gaskiyar su suke fa a.". Rufe motar ya yi." Ok bari na je mu gaisa sai na shigo."Ya ta da motar sannan A.k ya wuce gurin motarsa. A.m ya yi sallama a cikin falon mahaifiyarsa wacce ya tabbata tana gurin aiki a wannan lokacin,kamar yadda ya yi tunani haka ne kuwa don babu kowa sai yan aiki da suke ta hidimar su. Kai tsaye akin da ya san take ya nufa a ofa suka kusan karo, da Hamdiya ta ta fito da gudu da kofin tea a hannunta tana kur Matsawa ya yi gefe ganin yadda take sauri kamar za ta tashi sama." Barka da zuwa Ya A.m na yi latti sosai so by." Ta fice ba tare da ta bari ya amsa gaisuwan ba."Shirmanmun yara kawai mutum ya san yana da lecture amma ya tsaya yana ata lokacin sa."Ya ce tare da tura ofar akin. A.m da ya yi turus a tsaye gani tana bacci ya yi kamar ya juya,saboda abin da Hamdiya ta rubuto masa har da ba a tashin mai ciki da ga bacci. Sai kuma ya fasa ya yanke shawarar ya gaisa da shi kawai a hakan. Hannunsa ya saka ya aga rigarta ya ora hannunsa a lafaffen cikinta da bai nuna alamun tana da ciki ba.Tsaki ya yi don shi ya matsu ya ga cikin ya fito. Juwairiya da take bacci ta ji kamar an ta a ta kafin ta bu e ido sai ta ji amshin A.m da ta tsana. Da sauri ta bu e ido ta yi ido biyu da shi da yake tsaye yana ta a cikinta. Ture shi ta yi tare da mi ewa da gudu ta ruga bayi.Tsabar takaici ya sa A.m tsayuwa kamar an dasa shi har ta gana amai, ta fito ta tsaya can nesa da shi yayin da miyau ya taru a bakinta. " Na lura iskanci da rashin mutunci yake saka ki kike mini wula anci,kin mai da amshin jikina sai kace warin kashi da na matso kusa dake ki fara amai,to ki sani wallahi ko kayan cikinki za ki mayar sai na din ga gaisawa da babyna,don na lura so kike kawai ya sha u dake ke ka ai saboda in na raba ku,ya
Chapter 89 · 0% Book details