Sashe 71
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A.m ki sanar da ni." " Gurin A.m za ni ya yi fushi da ni ya gane na zubda ciki,don Allah ki zo mu je mu bashi ha uri,wallahi ba zan iya rabuwa babu shi ba,don ina son sa." Da takaici ya ishi Hauwa tsaki ta yi ta kamata tare da zaunar da ita akan kujera." Ba na son shashanci kin san ba kya son ki rabu da shi,kika zubda cikin da yake so?Babu yadda ban yi da ke ba,amma da yake kunnin ashi ne dake kika ji i.Na rasa yadda zan yi ba kya jin magana haba ya kamata ki fahimci mai kike yi." Share hawayenta ta yi ta ce." Zan je na ba shi ha uri ba zan ara zubda cikin ba,in dai haka zai saka shi farin ciki,amma ki je ki ba shi ha uri don Allah." Hauwa ta yi shiru ta na jinjina lamarin domin sam bai yi mata da i ba,ta san da ma in dai A.m ya sani gakan zai faru,gara da ya sani ya auki mataki. " Hankalina ya tashi sosai baki ga irin fushin da ya yi ba ,na san cewa ba zai ta a nema na ba,gashi garin neman gira na rasa rasa ido.Na san ayanzu ya tsane ni ba ya son ganin fuskata. " Rashin aukar shawara irin na ki shi ya ja miki,Juwairiya ya kamata ki gane gaskiya.Ni dai yanzu shawarata kar ki ce zaki koma gurin sa saboda ya yi fushi dake mai tsanani." Ta ce tana kallonta da takaicin abin da ta jawo ma kanta,sannan ta ci gaba da cewa."Yanzu kin ga ba ki da lafiya ki ci abinci kisha magani,ni na san da zarar A.m ya huce zai neme ki don lamarin ku sai ku." Ta fa a tare da mi ewa ta nufi kicin bayan ta rufe ofarta da key,saboda a take-taken ta za ta iya fita ta je gurinsa. A.m ya da e a akin yana zaune tamkar mutum-mutumi,gaba ki aya ran sa ya ace da abin da ya faru,duk sai ya auki laifin komai ya ora akan Juwairiya. Wayar sa ya fara dubawa don ba zai ce ga in da take ba.Sai dai ya gwammace dama fa uwa ta yi kan yadda ya ga Zainab ta mai da wayar.Sai ya auki key in mota ya fice gidan A.k. A.k na kwance a falonsa yana ya ora yaron sa a kan ruwan cikinsa yana mishi wasa. A birkice ya shigo fuskar sa babu walwala ji yake kamar ya ora hannu aka ya yi ta ihu. Zama ya yi ba tare da ya tanka ma Matar A.k da ke tsokanar shi ba,ganin haka sai ta ja bakinta ta tsuke. A.k ya matso kusa da shi tare da dafa kafa un sa." Lafiya mai ya faru."Shiru ya yi zuciyarsa kamar za ta one sai tafarfasa. "Mu je cikin falonka ina cikin matsala A.k wallahi na rantse da zan ga Juwairiya ni ne a jalinta."Ya fa a da arfi cikin acin rai. Da sauri ya ja shi suka shige falonsa har da saka key. A.k da ya yi shiru kamar ruwa ya cinye shi cikin tsananin mamaki yake kallon sa,domin lamarin ya girgiza shi. " Yanzu kana nufin Juwairiya ba ta gidan,ina ta tafi na san dai ba za ta je gidan Baba Sani ba,sannan Zainab ta yi yaji yanzu lamari ya ace." A.m ya yi uta ya ce." Ina zan san in da take wallahi yarinyar nan ta ata min lissafi komai ya rikice,ban san wace hanya zan bi na shawo kan Zey,don ta yi fushi sosai,in da Allah ya taimake ni ba ta gane ta yi ari ba,saboda ba ta tuhume ni akan haka ba.Ina ji ina gani ta yi min asarar babyna abin da na da e ina nema." Sai ga hawaye shar a fuskar sa ya na jin tsananin ba in cikin asarar da tayi masa. Wayar A.k ya fara ringing da sauri A.k ya kalle shi ya ce." Daddy ne yake kira kuma ina ga kai yake nema tun da kace Zainab ta fasa wayar ka." Gaban A.m ya fa i da ido ya nuna masa da ya aga wayar. A.k ya danna wurin amsawa tare da saka sifikar wayar. " Ina abokin ka yake dama ya fara hauka ne? ar mutane zai daka kamar ya samu jaka,maza ka taho da shi zaku gane baku da wayo tun da kai ba za ka iya ba shi shawara na gari ba." if Daddy ya kashe wayar ba tare da ya ji mai A.k zai ce ba,don ya san suna tare da A.m. Shiru suka yi kamar ruwa ya cinye su ko tari babu wanda ya iya yi. A.k ya kalle sa da takaici yana gani duk shi ya janyo komai,haba ka auri mace ka ije wa matar ka,amatsayin aiki abin ya yi muni kuma babu tausayi a ciki. " Lamarin mata ha uri ake yi sai ha ur in ka ce dukan mace zaka din ga yi,to ya zaka yi duk ranar da ka ha a mata uku ko hu " Allah ya kyauta ya kuma tsare ni da tara mata uku,ko ita Juwairiya rabuwa da ita zan yi,zuciyata ba ta son wata a mace sai Zainab."Dariya A.m ya yi suka fice. Daddy ya yi fa a kamar zai ari baki yana ta huci ji yake kamar ya rufe shi da duka. "Saboda baka da hankali sai ka kama mace da duka goto-goto da kai.To wallahi maza ka je ka dawo da Zainab in ba haka ba za ka fuskanci fushina mai tsanani.Kuma duk ranar da ka ara dukan musu ar mutane wallahi sai na ata maka rai." A.m ya yi shiru yanzu yake tsananin dana sani da ya duke ta. Ko da ya shiga shashin mahaifiyar sa ranta ya ace matu a ta yi mishi tatas!Akan ya je ya dawo da Zainab.A.k yake ta bada ha uri. Daddy ya yi mishi fa a sosai ya ara masa da hadisan monzon Allah da nasiha,sannan ya ba shi umurnin ya je ya dawo da ita. ewa suka yi kai tsaye gidan su Zainab suka nufa.A.m gabansa na ta fa uwa don ya san ba za su kwashe ta daidai ba. Jefi-jefi yana kallon hanya yana jin matsanancin acin rai,in ya tuna da Juwairiya sai ya ja tsaki da arfi ya kauda kan sa,daga arshe ya auki laifin komai ya ora akan Zainab don ita ta bada ofa har ta shigo rayuwar su. Maigadi ya wangale ofa da alamun wani zai fita daga cikin gidan don ko hon ba su yi ba,Daddy Zainab ya fito da shiri makullin mota ri e a hannun sa zai fita,ganin su ya sa ya tsaya yana musu wani irin wula antaccen kallo. Ya rantse da ace A.m ba an amininsa ba ne yau kotu za ta raba su da shi,tun da har ya iya dukan masa a guda tsoka aya a miya. " Mara mutunci uban mai ya kawo ka gidana ko ka zo ka ara dukanta a gabana ne? Ashe dama ba ka da mutunci na auki abu mafi soyuwa na ba ka?" Masifa yake musu bai bari sun shiga daga ciki ba ya shiga zagin su har da A.k da ya yi rakiyan,sai da ya samu na shi kason saboda mahaifin Zainab ya yi fushi,bakinsa har kumfa yake saboda an bugi shalele. A.k ha uri yake badawa har da du awa ya kuma janyo hannun A.m,don ya du a da ya yi ikam ya na tsaye,zuciyar sa na tafarfasa jin rashin mutuncin da yake musu,a gaban an aikin gidan. yar ya basu izinin shiga cikin falon ba i suka zauna kusan awa babu wanda ya bi ta kan su. Tsalam mahaifiyar Zainab ta shigo cikin falon tana kallon A.m a wula ance. " Sannu isashshe da za ka kama min ata da duka,an ce maka jaka na aura maka? Na rantse Zainab ba za ta dawo gidan ka ba,tun da ba ka da mutunci. Mai take amfana da shi da auren ka sai tsiya da ha uri na rashin haihuwa da ba ka yi,shine saboda kai mara mutunci ne za ka kama min ita da duka akan wata banza ar aiki,to wallahi ba ka isa ba don ba za ta dawo gidan ka ba. Shekarar ku nawa da aure ko atan wata ba ta ta a yi ba,dole ka sakin mini ata ko kutu ta raba mu."Ta fa i tana harare-harare. Duk irin rarrashin da A.k ya yi musu amma sun kafe kan ba za ta koma gidan sa ba,sai nanata maganar ha urin da take yi saboda rashi haihuwar da baya yi. Cikin fushi A.m ya mi e yayin da idanun sa suka ka a suka yi jajur. Ya bu e baki zai yi magana da sauri A.m ya kama shi suka fice waje.Hannun sa ya ja zuwa mota ba tare da ya ce komai ba,ya shiga motar suka fara tafiya.Ganin yadda yake huci sai ya kunna ira'ar alkur'ani. Suna tafe babu wanda ya yi magana sai zuwa can A.k ya kalli A.m ya ci gaba da tu i.Jingina kan shi da kujera tare da lumshe idanun sa. A lokacin da A.k ya shigo cikin falon A.m ri e baki ya yi cikin tashin hankali yana kallon yadda falon ya hargitse babu mamora a falon " Ta sai ka tanadar mata wasu ka ije saboda duk ranar da ta san da igiyar auren ka da Juwairiya,wallahi in babu kayan da za ta fasa sai dai wani Abdurrahman ba kai ba,lallai Zainab na da zafin kishi."Ya fa a cikin tsigar mamaki da tsokana. A.m da ran sa a ace ya kalle sa da takaici ya ce." Fata ma kake min ko so kake na rasa wani shashin na jikina,ni kaina yau na ara tsorata da lamarin ta,dole na auki mataki kafin ta san da wannan zancan in dai ba so kake na koma tafiya da afa aya ba." Dariya A.k ya yi sosai ya ce." Wannan ya rage naka ni dai babu ruwana tsuntsun da ya ja ruwa shi ruwa kan duka,kuma wanda bai ji bari ba ai ya ji hoho." A.m ya matsa kusa da shi ya gallah masa harara."Ni ba wannan ba yanzu ya zamu yi da wa annan marasa mutuncin gaskiya bazan iya zama