Sashe 78
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ba ki ta a cewa ya na da i ba." Dariya ta yi lokacin da ta toshe baki ganin haka sai ya ji haushi sosai ya biyota ya na fa in." Allah sai na fesa shi a jikin ki duka." Zagaye falon suke yi har ya kamata zai fara fesa mata turaren,yayin da take ro onsa don har ga Allah bai yi mara ba. Wayar sa da take aljihun wandon sa ta fara ara da sauri ya ciro,jin ki an da ya saka ma Zainab ce. " Hello gani a airport ka zo ka auke ni." Ya kalli Juwairiya da ta ji abin da Zainab in ta ce saboda ta na jikin sa ya aga wayar. Da ido ya yi mata magana sannan ya auki key in motar sa ya fice. Ta na ganin sa ta fa a jikin sa tare da sakin kuka sosai." I miss you honey." Da so ya yi ya ture ta ganin irin shigar da ta yi duk da cewar a da in ta yi shiga wani lokacin ya na orafi,amma yau ganin ta da gyale ta yi roling in sa,sai ran sa ya ace sosai,domin shi da za ta fara shigar Juwairiya ya na so,saboda ya gane hijabi wani sirri ne da Allah ya bawa mata duba ga jikin Juwairiya da yake mamakin irar sa. Ga mamakin ta sai ta ga ya yi shiru, bai cika magana ba sai kallon hanya da yake yi,hakan bai saka ta damu ba saboda ta yi tunanin ko har yanzu fushi yake yi da ita,duk da cewa ita ya kamata ta i masa magana,amma sanin hali sai ta kama bakinta ta yi shiru. Wayarta ta auko ta yi kiran Momy ta gaya mata jirgin su ya sauka lafiya. Ko da suka isa gida wanka ta shige saboda ta gaji matu ar gaske,kanta har wani sarawa yake yi saboda ciwo,in da Allah ya taimake ta ta ci abinci a jirgi,so babu abin da za ta nema illa ta yi sallah ta bi lafiyar gado. Ya shigo da dubuwar farar rigar bacci wanda ya aure igiyar ta bayansa,ganin ta kashe fitilar akin ya kunna fitila mara haske. "Zainab ki tashi magana za mu yi kuma mai mahimmanci." Ya ce da ita don yau yake son ya gaya mata komai,gudun kar ta ganta a gidan lamari ya jagule,saboda ya tabbata gobe in ta yi ido biyu da ita,zarginta zai zama gaskiya don ta wuce a kalle ta ace mata ar aiki. " Wash Allah na!Haba A.m na gaji fa wallahi kaina ciwo yake yi,komai za ka gaya min ba zan fahimta ba, ka bari zuwa gobe sai ka gaya mini duka fa yanzu na dawo." Ta ce mishi cikin orafi saboda ta san bai wuce orafin abin da ya faru a tsa anin su zai yi mata magana ba. ewa ya yi ya koma akinsa ya san tun da ta ambaci sunan sa ba za ta saurare shi ba,dama in dai ta kira sunan shi yayin da suke sa'in sa ba,ba za ta yi abin da yake so ba. Washegari da safe A.m tun da ya yi sallah bai dawo ba,sakamakon anin sa da aka kira shi bashi da lafiya ya na asibiti. Zainab ba ta tashi ba sai kusan arfe da rabi saura minti biyu,wanka ta yi sannan ta yi salla,saboda duk tashin da A.m ya yi mata ba ta tashi ba,gajiya ce sosai a jikinta har zuwa sadda ta tashi ba ta daina jin bacci ba. Wani irin yunwa take ji a daddafe ta yi sallah,sannan ta zira doguwar riga ko hoda ba ta shafa ba ta fito don ta karya,ta san cewa zuwa wannan lokacin Lantana ta kammala abinci. Da ga wanka ta fito bayan ta auki tsawon lokaci ta na dirje jikinta, da yake wani irin haske tamkar zara cikin wata,ita kanta mamakin hasken da ta yi take yi ta san cewa ta na da haske,amma ita ba fara ba ce sai dai yanzu wani irin haske ta ara har kusan kashe ido take yi. Duk da ta ata lokaci gurin yin kwalliya amma fa ba wata kwalliya ta yi ba,kasancewar ta ba mai irin sha'awar kwalliya irin wa an da an mata suke yi,su zama tamkar aljanu. Wata doguwar riga ta saka kalar milk amma jikinta an yi mata ado da farin duwatsu,masu kyau don yanayin rigar ya fi kama da na indiyawa. Turaren da ta auka wanda A.m yake shafawa tun da shi ta feshe jikinta da shi,ta na son amshin sa sosai saboda in ta sha amshin sa ji take kamar A.m na kusa da ita,amma wanda ya siyo sam amshin sa bai yi mata ba,har cikin zuciyar ta ta tsani turaren, amma shi gani yake kamar watsa take masa. Juwairiya a yadda ta tsara ma kanta hak za ta fita Zainab ta ganta,don ta na ji a ranta kuma ta rantse ba za taci gaba da oye kanta ga a gurin ba,za ta bayyana na komai kuma duk ta shirya da abin da zai faru. Sai dai kuma yadda ta ga surarta ya fito ba za ta iya fita a haka ba,kasancewar ta mai alkunya da yakana. aramin hijabi ta auka ta rufe jikinta da shi sannan ta auki sabuwar wayar da A.m ya canza mata mai kyau da tsada,bayan ya garga e ta da kar ta bari kowa ya ga wayar saboda tsadar ta. A lokacin da ta kama murfin ofar fita akin sai abin ya mata mamaki,domin ita kanta mamakin kanta take na yadda ta shirya hakan,duk da ta san dala za ta auko ma kanta babu gammo. "Sannu da shigowa Hajiya Zainab barka da dawowa Allah ya ja zamanin ki a gidan A.m." Lantana ta ce mata kamar ta na mata gatsali kamar kirari,amma a zuciyarta dariyar eta take yi don ta san za'a kwashi an kallo. "Lantana ya kai ban ga abinci a dinnig ba ke wace irin shashasha ce,kin san na dawio ko dama haka kike barin mijina da yunwa?" " Allah ya huci zuciyarki Hajiya!Amma ba ni nake girki a gidan nan ba tun da kika tafi"Ta ce cikin sauri saboda ita ta osa ayi ta ta are. " Ban gane ba shi yake yi ko fita yake ya siyo bayan son na ki."Ta tambaye ta da mamaki duk da ta san A.m ya tsani abincinta kamar yadda yake mata orafi. " Ba' a waje yake siyo ba Juwairiya ce take girkawa,amma yau ban san mai ya hana ta fitowa ta girka ba."Tsabar gulma da yake cinta har saurin baki da take yi ta fa a in ina ta fara. " Juwairiya?" Ta fa a cikin zare ido don ita ko ka an ba ta tunanin ta na gidan ba. " Wayyo Allah na! Uban me yar iskan yarinyar nan take min a gida?Da ma ta na gidan nan ba ta bar gidan ba." Lantana ta matsa daga gefe tare da kare wuyanta ganin ta nufe ta,a ranta addu'a take yi. e kofar kicin in ta yi ba tare da ta nuna ko ar a ranta ba,duk da ta ji hargoguwar Zainab sai dai hakan bai razanata ba. Lokaci guda Zainab ta yi shiru lokacin da ta yi ido biyu da ita. Gabanta ne ya yanke ya fa i dam!Ganin ta canza mata kamar ba ita ba. Wani irn tashin hankali ya ziyarce ta ba tare da wani tunani ba ,sha eta ta yi tare da sakin wani irin kuka. "Ke dan ubanki mai kike yi a gidana?" Juwairiya ta fisge gabar rigarta da ta ri e ba tare da ta ce mata komai ba, ta nufi gurin gas za ta ora abinci,da ba tare da ta ji tsoron ta ba. Lantana kuwa tsalle ta yi gefe jikinta har rawa yake ganin yadda hankalin Zainab ya tashi,duk ta osa a fara ta ga yadda za'a are, a zuciyarta ta so ace munafukin ya na nan,sai ta ga arya da nuna isa ya na fa a mata matarsa ce. eta ta yi sosai kamar za ta kaita lahira ta na fa in." Wallahi yau sai kin raina wayon ki saina nuna miki kuskuren shiga gonata da kika yi,duk cin mutuncin da kika yi mini ashe ki na nan a gidan kuna cin amanata bari ya dawo ha aku zan yi na ona." A.m dake tafe a mota da sauri har baya ganin gaban sa ya so ace ya na gida uwar haka,sai dai ciwon ya tashi sosai don aiki a ka shiga da shi afendis ke damun sa. Ya na tu i amma hannun shi rawa yake yi saboda ya san a wannan lokacin,Zainab ta farka kuma komai zai iya faruwa. Ko da ya iso gida bai yi parking ba ya ije motar tare da rugawa zuwa cikin gidan. Zargin sa ya tabbata daidai saboda tun kafin ya shigo cikin falon,yake jin arar Zainab da hargowa. " Zainab ki bar abin da kike yi ki tsaya zan yi miki bayani."Ya ce da ita don yau ta faru ta are. Wani irin banzan kallo ta yi mishi tare da sakin ara." Uban me take mini a gida kalle ta fa A.m sam ba ta yi kama da mai aiki ba,duk tunani na tabar gidan na..." "Wannan dalilin ya sa nake ta son ki ba ni dama na yi miki bayani "Ya katseta ya na fa in haka. " Bayanin me za ka yi mini bu ata ta kawai ta bar gidan nan." Janye rigarta ta yi da arfi ta ture Zainab daga jikinta cikin tsawa. " Ya ishe ku gabaki ayan ku na gaji kuma kar ki ara ri e ni ki na tuhuma ta,saboda matsa..." Wani irin saukar mari ta ji uncinta mai zafi wanda ya saka ta ji jiri ya kwashe ta,ta yi taga-taga za ta fa i amma ta ri e drower na kicin " Ki iya bakinki kuma ki tsaya a matsayin ki."A.m ya fa a bayan ya kwasa mata mari. " Ka yale ta ta fa i abin da za ta fa a yau sai na wula anta rayuwarki." Juwairiya da ta ji saukar marin har walwarta ta rintse idanunta cikin kuka sosai,don yau ta tabbatar A.m ba ya sonta! Munafiki ne mayaudari ne kawai ya na more jikinta ne da mugayan kalamansa da