Sashe 19
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....* *SHAFI NA GOMA SHA AYA* Ganin ta i kar ar kur'anin hawaye ya na zuba uncinta ya yi murmushin mugunta,ya juyo ya na kallonsu sannan ya ara saka kuka har da hawaye share-share yace." Kun ga abin da na gaya muku ya zama gaskiya? A matsayina na anin mahaifinta babu yadda ban yi da ita ba akan ta zama macen warai, amma ta i jin maganata!" Juwairiya da take cikin wani yanayi na tashin hankali mara misaltuwa,ta rintse idanunta ta na jin wani irin aton abu ya taso daga irjinta ya tokare mata kirji ya kuma i wucewa. Tana son ta ji saukar hawaye akan uncinta ko ya rage mata ra in da zuciyarta take ciki.Kunnuwanta ba za ta iya jure jin kalamai da yake yi ba,ya na aibanta ta ita da mahaifiyarta. Ta muzanta iya muzanta da yar ta yi nasarar jan jikinta ta fita zuwa shashin su,ta bar shi da bayin Allah da suka yi zuru suna kallon shi,yanayin su bai nuna sun yadda da maganar da yake musu ko akasin haka. Da gudu ta fa akin tare da amre Mama ta na wani irin kuka." Mama duniya ta min zafi! Ina jin wani irin ba in ciki a cikin zuciyata,wallahi nafi bu atar mutuwa fiye da rayuwata! Wai me na yi wa Baba Sani ya tsane ni haka!Gara ya kashe ni da acin da yake saka ma rayuwata." Mama ta rungumeta ta na shafa bayan ta don gani take kamar hauka ta yi." Lafiyar ki aya kuwa?Ki yi shiru ki yi min bayanin yadda zan fahimta." Kusan minti goma ta na kuka ganin ta kasa magana sai ajiyar zuciya take,a ranta ta na jin ba in cikin rabuwa da masoyinta,don ta san yadda ya aibata ta babu yadda za'ai su yadda an su ya aureta. yar Mama ta samu ta daina kukan sannan ta yi mata bayani.Ran Mama ya ace sosai ba ta san sanda ta ji jawaye ya na zuba a uncin ta ba." Na gaji da halin da yake min! Zuciyata ta fara gajiya amma ba komai Allah ya fi shi da ikon Allah sai ya yi nadama,akan halin da yake miki." Sosai Juwairiya take kuka koda Mas'ud iyayensa suka koma gida suka sanar mishi a abin da ya faru,hankalinsa ya tashi matu a duk arinsa na ya fahimtar da su,amma sun arshe wan mahaifinsa ya gyara zama yace." Ko da a ce yarinyar ba halinta bane,to anin mahaifinta ba ya son ya baka ita ka kyale musu yarinya ga an'uwan ka nan sai ka za a a cikin su." Ransa ya ace matu a da ma ya ba shi izinin ya turo dangin sa saboda ya fa a musu haka. Motarsa ya auka sallama ya yi bai ko tsaya Mama ta amsa ba ya fa a gidan,a yadda ta gan shi ta san ba shi cikin hayyacin sa. Da sauri Juwairiya ta ruga da gudu don ta saka hijabi ganin ya shigo." Mama ya Baba Sani zai yi haka? Juwairiya ya aiba ta a gaban iyayena. Wai me kuka yi mi shi ya tsane ku?"Ya fa a yayin da idanunsa suka kawo ruwa. Cikin jimamin lamarin Mama ta share hawaye ta kalli Mas'ud da ya ha a kansa da gwiya hawaye na zuba a fuskarsa,sai ya ba ta matu ar tausayi ta san yadda yake son Juawairiya duk da iyayensa suna da shi amma a haka yake son ta. Ka yi ha uri ka san matar mutum kabarin sa Allah be nufi Juwairiya matar ka bace,ka bi za in iyayen ka ni na san duk korar mata masoya da yake in har lokacin ta ya yi bai isa ya hana ba." " Gaskiya Mama ba zan iya jure rashin Juwairiya ba zan je na sami Baba Sani duk abin da za'a yi sai dai ayi haka kawai ya din ga cusgunawa rayuwarku.Ya katse ta da fa in hakan ransa a ace tare da mi ewa. " Zo Mas'ud don Allah karka je a yadda ranka yake a ace za'ayi atatta,ka san halin shi ba shi da ha uri ni ce na haifi Juwairiya ina me baka ha uri ka ha ura da ita,shi ka ai ne wanda take gani a matsayin na ta in har aka ata mishi wa za ta ri e?Ka yi ha uri Allah be nufa za ka aure ta ba." Kawai sai gani ta yi ya saka kuka ya na kallon Juwairiya da ita ma take kuka na tausayin halin da suke ciki." Juwairiya zuciyata za ta shiga cikin wani hali na rashin ki.Ki yi min addu'a Allah ya ba ni mace me irin halin ki,ni na san ke wace ce ko idanunki mutum ya kalla ya san kina da tarbiya da natsuwa.Ina sonki zan ha ura da auren ki saboda umurnin Mama." Fita ya yi har da gudun sa ya na sharen hawaye Juwairiya ta mi e da gudu ta shige aki tare da saka kuka.Sam ita ba ta ga dalilin da Mama za ta hana shi ba,ba ta san me Baba Sani yake nufi da ita ba shi ya sa take girmama shi,abin da ya sa ta i ga ya mata ta san duk ranar fa ta gaya mata udirin sa akan ta, ila zuciyarta za ta buga domin abin ya yi muni. Tun daga wannan ranar ba ta ara gani Mas'ud ba ko wayar da ya siya mata Mama wacewa ta yi ta ije,don a yadda ta ga take-taken ta za ta iya kiran shi kuma shi ma haka.Tun ta na saka ran ze dawo har ta cire sai dai ta wahala kafin ta cire son shi a ran ta,sannan da ga baya taci gaba da al'amuranta. Mariya ta sami miji za ta yi aure anan kusa da layin su za ta yi auren don haka su Juwairiya su ne an mata.Su Juwairiya an sha gayu da lalli an yi kyau sosa,ana ta hidimar biki don ba zama an saci arawo. Zaune suke ana hirar an mata Juwairiya ta kalli Mariya yadda ta sha kyau yace."Su amarsu kin ganki kuwa,dama komai munin amarya ranar bikinta sai ta haska." Fari ta yi musu ta na dariya tace." Ku zauna kuna rungume filo ni dai Allah ya hutashshe ni na shige daga ciki,ku tsaya kuna ruwan ida kwayi kwantai." Wani irin dundu Juwairiya ta duma mata ta nafa in." Ji min ar ba in fata wato fatan da kike mana kenan tunna kin shige daga ciki ko? To in sha Allah muna bayan ki."Sauran an matan suka taso mata ita dai Mariya dariya take musu,sannan tace." Ai ke Juwairiya Baba Sani ya hana ki aure da tuni kin haihu ma.Amma ba komai Allah ya na tare dake lokacin ki ne kawai ba yi ba." Shiru ta yi sai hawaye yayin da mutanen akin suke ta ba ta baki. A haka suka sha bikin Mariya aka kaita akin ganin Juwairiya za ta tafi ta kama ta tare da saka kuka.Sai kuma ta ba Juwairiya tausayi ta rungumeta ta na share mata hawaye. Mariya ta share hawaye tace." Maganar da mukai dake akan aikin nan kije Allah za kiji da i kin ga ni na yi aiki da su."Juwairiya tace." Ke ni raba ni da aikin nan don na yisu amma ban ji da da i ba." " Allah ki gwada wannan kin ga yanayin halin da kuke ciki,ga shan maganin Mama dole kina bu atar ku " To zan shawarci Mama duk abin da tace sai na je."Da wannan Juwairiya ta tafi gida cike da kewar awarta wacce ta temaka mata. Koda ta yi ma Mama magana shiru ta yi zuwa can tace." An ya zan barki kiyi aikin nan nifa tsoro nake yi kina ganin rashin mutuncin da Hajiya Binta ta yi miki,amma tuna kin ce Mariya tace ta na da mutunci sai ki je Allah ya tsare ki." Numfashi ta saki tace." To bari na gwada mu gani." Juwairiya ta fara aikin cikin jin da i ga karatu da take samu ake yi wa yaran lesson da islamiya matar ma ba ruwanta. Watan ta biyu a gidan ranar ta kammal aikin ta za ta tafi matar tace." Don Allah Juwairiya ki tsaya zamu je gidan biki ni da yarana,zuwa yamma zamu dawo sai ki tafi in kuma na yi dare zan kaiki a mota." Duk a ranta ba ta so ba amma sai ta amsa da." To." Ta koma ta zauna yayin da ita kuma ta shirya da yaranta suka fita. Tun da suka tafi har aka kira sallah ba ta dawo ba,ranta ya fara aci don ba ta son ta yi dare kar Baba Sani ya dawo ya kuma ara mata wani sharrin. Jin arar mota sai ta yi maza ta le a ta windo ta na tunanin ita ce,sai dai cikin takaici ta koma ta zauna ganin mijinta ne ya dawo. Ya shigo da sallama ya amsa ya na kallonta." Juwairiya har yanzu ba ki tafi ba?"Ya tambayeta ya na kallonta." Eh tunna ka dawo bari na tafi " " No ki kira ta nima ara fita zan yi." Don takaici ko amsa mishi ba ta yi ba to me ya dawo da shi koma wa ta yi ta zauna. Ya shiga cikin akin sa mintina biyar ya fito sai kawai Juwairiya taga ya yi kanta gadan-gadan! Da sauri ta mi e tare da saka salati dai-dai lokacin da ya fisgota ya ha a ta da jikin sa da arfi. Kasancewar shi namiji me jiki da arfi ya yi nasarar kayar da ita asa tare da yi mata rumfa,yayin da dabbe ya kaure ko ka an ba ta yi tsammanin ya na da wannan halin ba.Kuka ta saka ta na rokon shi,amma bai kula ta ba yaci gaba da arin ida nufin shi. " Inna lillahi Faruk!Me zan gani dama amanata kuke ci?"Ta furta cikin araji! yayin da ta yo kan juwairiya ta hau ta da bugu. Juwairiya ta yi kuka ta yi ihu ji take kamar numfashinta zai fita domin kanta ta hau ga ta da iba,da yar ya samu ya are Juwairiya ta samu ta gudu. yar ta samu ta isa gida ta na kuka a ranar ta rantse ba za ta ara yin aiki ba,ko da mutuwa za su