Sashe 60
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
sai ta ara fashewa da kuka ta na jin wani irin zafi a zuciyara ta. Hauwa Tukur da ta yi shiru ta na jinjina wannan lamarin mai kama da shirin fim ko hikaya a gare ta!A ranta ta na mamakin ta ya ya za'ai wannan aure ba tare da sanin mahaifiyarta ba!Ita ko wani irin so take mishi?An ya ta yi tunani kuwa mai ya kai ta namiji ba an goyo ba ne an masara ne ana goyon shi ya na kayan gemu." Maganar zuci take amma ba ta san maganar zuci ya fito fili ba. Ta ri e hannunta ta na kuka sosai ta ce ba yan ta yi murmushi mai ciwo." Dole ki jero min wa annan tarin tambayoin ni ma na san na yi kuskure,kullum cikin dana sani da kukan zuci nake yi." Ta saki hannunta ta mi e tare da juya mata baya ta ara ce wa da ita."Allah ya jarabce ni da tsananin son shi sosai,amma A.m ya tsane ni baya sona ni ce mace ta farko da ya tsana saboda a koda yaushe cutarwa ce a tsakanin mu ya na ara saka min son shi a raina. Na san ce wa ban yi ma mahaifiyata adalci ba amma babu yadda zan yi ne Baba Sani ya i taimakonmu,gashi ba na son na rasa ta,kuma ko banza auren sa ya ceci rayuwata daga auren Alhaji Tanimu,amma kuma yanzu ina tsoron ranar da A.m zai rabu da ni na san ranar ita ce ranar da fitar numfashina zai yi bankwana da gangar jikina." Hauwa Tukur da take jin tashin hankali ita mamaki take ba ta da har ta yadda za ta iya saida anta,amma sai ta danganta shi da don ba ta san son da yake tsananin uwa da anta ba ne shi ya sa ta aikata wannan aiki,da kuma zafin talaucin da take ciki uwa uba Baba Sani da ya ke mugu azzalimi. Ta nisa sannan ta fara magana cikin mamakin mugun hali irin na Baba Sani. "Gaskiya na ga wauta da uruciyar ki duk da kin yi hakan ne saboda ki taimaki rayuwarku,amma a kwai kuskure a ciki haba ta ya ya zan amince na auri mutum kuma na zauna a matsayin mai aikin matarsa har na iya wanke mata azantarta wallahi hakan ba zai yi wu ba,na tabbata da kin i amincewa in dai idon A.m a rufe yake ya na son yaro dole ya naimi wata hanyar k..." "Don Allah ki fahimce ni na san na yi kuskure amma kuma abin da ya faru ya riga ya faru!Ki ba ni shawarar yadda zan saka soyayyata a cikin zuciyar sa,yadda dake ya sa na bayyana miki damuwata saboda friend in need is a friend indeed." Ta katseta jin ta na ta maimaita maganar da wautar da ta yi bayan ta san hannun agogo ba zai ta a dawowa baya ba. "Wane shawara zan baki ni fa ina son naga ranar da wannan lamari zai fasu har na za u da na ga kin yi ciki don a kwai turka-turka kina ganin Zainab za ta yadda ta kar i yaron ne?shi kan sa bai yi tunani ba domin ya ibo ruwan dafa kan sa ala'mura canzawa za su yi saboda man propose but Allah dispose. Sannan babban kuskuren da ya yi na kawo ki gidan sa Zainab ta sanki ina tausaya masa lokacin da maganar ciki za ta fito fili,don Zainab ba aramin hauka za ta yi masa ba. Ni yanzu shawarar da zan ba ki shi ne ki arta a ki samu ciki za ki ga yadda komai zai canza." Saka kuka ta yi ta ce."Shawarar da za ki ba ni kenan?ba ki san waye A.m ba kuma ba ki san Zainab ba shi ya sa kike ganin kamar inna samu ciki zai soni wayar ta ta ciro ta nuna mata hoton A.m da Zainab wanda ta auke shi na falon su da suka manna.. A duk lokacin da ciwon son shi ya kamata sai ta ciro hoton ta na gani saboda zuciyarta ta sare da soyayyar A.m ganin irin zu iyar matar da yake aure,amma haka ba ya canza komai ta na ganin son shi kamar wahayi ake mata. "Duk da wahalar da shi da Zainab take mata har asashe take fita kasuwancinta amma kullum ya na gaya min ita ce matar so ni matar wucin gadi ne,amma abin takaicina sai ya zo ya din ga more ni ya na gaya min irin baiwar da Allah ya yi min bai ta a kuskuren fa in ya na sona ba." Hauwa Tukur ta yi matu ar tsorata da ganin su kamar wasu larabawa yanzu ta gane dole jikinta ya canza saboda irin daular da take ciki. Hannunta ta ara ri ewa ta ce."A.m ya ha u irin mazan nan ne masu wayo da dubara sam ba za ki ta a gane in da ya dosa ba,amma na yi mamakin in da kika samo wannan gayen saboda ma ura ne gurin kyau." Murmush mai kama da kuka ta saki."Don Allah ki ba ni shawara yadda zan jawo hankalin sa." Numfashi mai arfi ta."Ikon Allah ita Zainab wata irin banzar mace ce ina tausaya mata ranar nadamarta saboda na ga sakacinta sosai mace sai kace mahaukaciya abubuwan da take yi sam babu tsari aciki kuma ni na fi ganin laifin A.m da ya barta take mishi wannan iskanci.Gaskiya ba na goyon bayanki da kike kare kanki daga aukar ciki, wanda ko ba a fa a ba na san irin kuskuren da matar sa ta yi kenan kuma na tabbata ta na nadama.Ga kuma in da son duniya ya kaita haba ai ya raina mata wayo ya kawo matar sa cikin gidan ta ya na more abar sa ya maida ita shashasha. Duk da ita ta na tunanin ba zai ta a duba gareki ba saboda ba ku dace da juna ba tunaninta bazai kawo mata zai iya aga ido ya kalle ki ba duba ga matsayin sa,ba ta san namiji ba haka yake ba abin da kake ganin yafi arfin sa sai kiga ya mutu akan abin." Sai ta kwashe da dariya ta duk da ganin halin da take amma rainin wayon ya yi yawa gani take kamar ya na raina musu wayo ne daga ita har Zainab " Matsalar ka bayyana damuwarka ga mutumin da ka yadda da shi kenan na yi tunanin za ki ba ni shawara,amma ba ki duba halin da nake ciki ba kin tsaya ki na min dariya." Ta fa a a zuciye tare da aukar wayarta za ta tafi. Da sauri ta auki jakarta ita ma ta kama hannunta."Afuwa lamarin ne a kwai rikitarwa ni dai ina baki shawarar ki kasance a shirye, saboda duk ranar da Zainab ta san abin da ke tsakanin ku Allah ka ai zai raba ku lafiya yanzu ki aga waya ki kira A.m ki sanar mishi da kina son shi mijinki ne fa,wanda yake dawowa ba yan ki ya kwanta mai zai hana ki sanar da shi." Ta ce mata ta na kallonta a ranta jinjina lamarin take yi."Ba zan iya gaya masa ba kuma ba zai bani damar haka ba haba ya kamata ya ce ya gane irin son da nake masa ko wayar idanuna ya kalla ya kamata ya gane." "Ai ko dole ki sanar masa meye amfanin dakon son mutumin da bai sani ba kuma ko banza,daga ranar da kika gaya masa irin son da kike masa wallahi ko baya sonki ya kalle ki a matsayin kina son sa zai din ga kallon ki kuma ko banza masoyinka yafi ma iyin a sannan a tunanina a haka wani abu mai girma zai shiga tsakani ba tare da ya sani ba." Juwairiya jikinta ya yi sanyi matu ar gaske zuciyarta ta halasto mata irin tarin son da take dakon sa ta ji ya na tasowa nan take ta fa a kogin zuma har ta ji za ta iya kiran sa ya zo ta sanar mata da damuwar zuciyarta duk da kafin su yi aure sai da suka yi shara in babu wannan wayarta ta zaro domin ta kira shi. WANI IRIN FIRGITA NA YI SABODA BUGUN ZUCIYAR JUWAIRIYA DA NAKE JI YA SA CIKINA YA MUR A NA TASHI DA NUFIN NA JE BAYI,AMMA KODA NA DAWO TSABAR TASHIN HANKALI BAI SA NA GANE MAI KE FARUWA BA SABODA SAUKAR BUGUN ZUCIYARTA JI NAKE KAMAR ANA BUGAMIN GUDUMA. TOFA KO YA ZA TA KAYA A M ZAI AMINCE DA SOYAYYARTA? KU CI GABA DA BIBIYAR LINTAFIN DON JIN YADDA ZA TA KAYA A CIKIN LINTAFIN NAN MAI FARIN JINI. BARI NA TUNA MUKU DA SUNAN SHI SAKACINA KO HALIN MAZA TAKU JAMILA LAWAL ZANGO JAMCY Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Ga masu bu atar shiga cikin group ina na whatsapp ga numba 08144072423_. Kuma ofa a bu e take na orafi gyara ko arin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce. Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa ne ga za auran marubuciya,kuma awata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya ara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani. COMMENT,READ FOLLOW AND SHARE. *SAKACINA KO HALIN MAZA?* *RUBUTAWA:-* *JAMILA LAWAL ZANGO* *SADAUKARWA GA:-* *SUMMY M NA'IGE* _(Aminiya)_