Sashe 97
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....* *Page 36* BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM Shiru ya biyo tsakanin su babu mai magana kowa yana tsa e-tsa e a zuciyarsa,sai kukan Zainab da sheshshe a da yake tashi a hankali. Ko da suka isa gidan da gudu ta fice daga cikin motar ba tare da ta kalle shi ba,ta haye sama kai tsaye bayi ta wuce,tare da sakar ma kanta shower tana wankan dole,don kawai kar ya kula ta. A.m da ya gaji da zama tashi ya yi ya le a bayin don ya tabbata ta kammala wankan, in fitowa ta yi,yana le awa ya gan ta a tsuguna tana kuka sosai. Jikinsa ya yi sanyi sosai shi kan sa bai yi tunanin tana kishin sa haka,don gani ya yi abin ya wuce misali,saboda duk ta bi ta rame kamar ba Zainab walisa ba. " Zainab don Allah ki fito daga bayin nan ki zo mu fahimci juna,karki saka wata cuta ta kama ki."Ya ce da ita cikin tsananin tausayin ta. " Ka fita don Allah na dawo gidanka ne don ba zan iya rayuwa babu kai ba,amma hakan baya nufin na sake amincewa da kai."Iya abin da ta ce mi shi kenan ta ara sakin kuka,mai tsuma zuciyar mai sauraro. Da ya gaji da tsayuwar jira sai ya fita falo don ya duba lafiyarta,amma sai bai gan ta a falon ba,cikin san a ya le akinta sai ya gan ta kwance tana bacci da sauri ya ja ofar ya fita,tare da sakin ajiyar zuciya mai nauyin gaske. A.m dake tu i ya fita don ya siyo musu abin da za su ci,duk da cewar mai aikin da Momi ta kawo musu ta yi abinci,amma ya rasa ta in da zai fara lallashinta,shi kan sa bai yi tunanin haka take ba,saboda ya gaya mata dalilinsa amma sam ta i ta manta komai. Ko da ya dawo siyo musu abinci akin Juwairiya ya fara zuwa,amma har wannan lokacin tana bacci. Jikinta ya ta a sai ya ji umi hankalinsa ya tashi jin zazza i a tare da ita.Wayarsa ya ciro tare da kiran likita don ya duba ta,ya ije mata kayan ciye-ciyen ta ya fice daga akin ba tare da ya tashe ta ba,saboda gudun rigimarta da yake tsoro. akin Zainab ya nufa amma sai ya ji ta kulle har da makulli. Bai yi ko tari ba ya juya zuwa akin sa ya auko spare makulli ya bu Har yanzu tana zaune bayan ta yi sallar magariba hawaye yana bin uncinta. " Ya kamata don Allah ki manta komai Zainab kukan ki yana cutar da zuciyata,na yi miki bayani amma kin i saurarata."Ya fa a bayan ya tallabo ta jikinsa. " Na fahimce ka kawai na kasa yadda da abin da ke faruwa a tsa aninmu n..."Ya katse ta da cewar. " Wallahi ba ni da nufin na cutar da ke. Ita ma katsesa ta yi ta ce." Ya wuce sam bana son ka ko ambaci sunanta don Allah ka kyaleni kawai." Ganin haka sai ya ja ta jikinsa yana shafa bayanta,kamar wata ar baby yayin da ita kuma ta lafe jikinsa,tana jin aunarsa fiye da ta da. Ya mantar da ita komai da kalar soyayyar da yake nuna mata, wanda take ji ba za ta iya rabuwa da shi ba,sannan za ta iya zama ajalin duk wata mace da ta yi gigin ra arsa. Da a kira salar isha i sai suka yi wanka sannan suka kwanta,a ran A.m na ta addu'a Allah ya sa kar wancan rigimammiyar ta tashe su,saboda sam Zainab ta i yadda ya yi mata bayani. Juwairiya bayan ta yi salla ta zauna tana cin kwa on zogala, wanda ta saka mai aiki ta yi mata tun yamma,saboda jikinta da babu da i ta kasa ci.Wanka ta shiga duk da ba ta son ta yi amma jin jikinta yake yi mata wani iri. Likita da ya shigo ya kira wayarta da A.m ya tura mi shi da cewar in ya zo ya kira ta. Duk yadda likitan ya so ya yi mata allura ta i, don ita ba ta ga wani ciwon da zai saka A.m ya kira likita ba,ta lura mugu ne so yake kafin ta haihu duk ya tsire mata jiki da allura. Cikin dare misalin biyu da kwanta kasa bacci duk da ba ta yi ninyar zuwa akin su ba,kamar yadda Hamdiya ta yi ta zuga ta don har text ta yi mata,amma ita tsakani da Allah yunwa take ji matu ar gaske,wanda take jin za ta iya shiga cikin wani hali kafin gobe. " Inna lillahi A.m arayi ne suka shigo cikin gidan nan!"Zainab ta fa a da tashin hankali a fuskarta jin ana wasa musu ofa. A.m da bai samu ya rintsa ba har sai da lokacin da take tashin sa ya gota,sannan wani nauyaryar bacci ya auke shi. ara juyawa ya yi tare da rungumo ta amma sai ta ture shi cikin tashin hankali tare da girgiza shi da arfi. " Na shiga uku! Allah ya sa ba an garkuwa da mutane ba ne suka zo."Ta fa a a tsorace wanda ya saka A.m mi ewa da sauri cikin tashin hankali. Ji ya yi kamar ya oye saboda bai san ta in da zai fara ba. ofar ya nufa da tsoro a fuskarsa har zai mur a ta ri e shi ta ce. " Don Allah karka bu e su cutar da kai." " Mene ne". Ya ce cikin wata irin murya da ya saka ta kalle shi da shakku a fuskarata. " Tambaya kake mene ne A.m?Ka san waye a tsaye a ofar akin ne?"Da tashin hankali ta fa i tana masa wani irin kallo. A.m da ya yi tsuru-tsuru kamar arawo a hannun mata sai kawai ya bu ofar ta bayyana, da take tsaye da kayan bacci duguwar riga a jikinta da hijabi da ta ora ga an titsin cikin da ya fara fitowa a jikin hijabi. Zainab ta girgiza idanunta ta ara ta kuma kallonta da ta yi tsaye fuskarta cike da tsiwa,tana musu kallon kamar ta ga kashi har da wani an girgiza take. ara girgiza idanunta ta kuma goge fuskarta a ranta tana tunanin anya Juwairiya ce ta canza kala ta dawo haka. " Ka san lokacin cin abincina ya yi shi ne baka girka mini batun azu cikina ke ciwo." Ta ce da shi ba tare da ko fargaba tana kallon su duka da tsuka tsaya am kamar wasu gumaka. A.m ya yi wani iri da shi ya kalli Juwairiya sannan ya kalli Zainab da ta yi suman tsaye,har yanzu ta kasa yarda ita ce a gabanta. Sai haushin kan sa ya kama shi gani yake kamar bai cancanci ya zamo mijin mata biyu ba,duba ga dukannin su tsoron su yake yi. " Innalillahi!Momi na shiga uku da gaske wannan yar iskar yarinyar da ka ce tana gidanku ashe tana gidan nan?" Ta fa a tare da cakume shi tana kuka kawai sai ta aga hannunta za ta mare shi da sauri ya ri e ya ce." Zainab ki kula har yanzu da saurana don ban zama irin mazannan da mace za ta rin a duka ba.Na so na yi miki bayani amma ke kullum ba kya yi mini uzuri ki saurare ni.Abba ya tilasta mini na kawo ta gidana amma da zarar ta haihu zan sallame ta." Zainab ta kalle shi ta fashe da kuka ta ce." In har kana son zamana a gidan,nan ya zama dole ta bar gidan nan don na tsaneta ba na son ara kallonta,kuma har wani abinci kake mata A.m tun da nake da kai ka ta a dafa mini ko ruwan zafi." Hunnunta ya kama ya galla ma Juwairiya harara ya ce." Saboda babynmu nake yin hakan kin san mai ciki duk abin da ta ce dole ayi mata,kin san Allah da ke kike da cikin nan in da ana yi ma mutum numfashi to zan sauwa e miki yin sa,don haka duk abin da nake yi mata saboda baby ne,kuma da zarar ya fita shikenan." Ya ce mata da murya sanyayya yana kallon Juwairiya a wula ance. " Gaskiya dole ka yi magana da Abba ta koma gidanku na yarda,ko miliyan nawa zan ba da in har za a kula da ita amma ta bar mini gidana." Ta fa a masa cikin karayar zuci saboda ganin yadda ta koma ya firgita ta. Tsaki ta saki ta kalle su duka ta ce." Kan ku ake ji ni kaina na osa na bar wannan gidan da baku san ha in kowa ba sai kanku."Ta juya ta koma falo. "Yanzu da gaske girkin za ka ka yi mata da wannan daren?"Kawai sai ta saka kuka ganin yana saka doguwar riga. "Yarona zan yi wa girki karki damu cikinta ya shiga na wata hu u, kin ga mun kusa yarda wallon mangwaro mu huta da uda."Ya ce da muryar rarrashi. A lokacin da ya fita kifa kanta ta yi ta din ga kuka sosai ba in ciki cushe a zuciyarta,tana jin wani aci na ganin ta a gidan,wasu irin abu da suka faru dama wa anda ba su faru ba ta rin a hasasowa,sai ta ara sakin wani kukan tana buga kanta da gini. Da ga arshe kasa zama ta yi ganin uku har ta gota ta sauko asan,sai ta ga a wannan lokacin A.m ya kammala anwaken ya kawo mata,amma saboda muguntar da ta saba ta ce sai ya jira ta ta gama. Da takaici ya ishe ta komawa aki ta yi tana ta kuka sosai a yadda ta ga Juwairiya, daga yau ta ije aiki har sai ta haihu ta bar musu gidan,don ba za ta iya barin ta da shi ba a cikin gidan. Kamar yadda suka saba kwana a falo haka ta kasance yau ita Juwairiya ba ta yi bacci ba,sai shi da yake ta gyangya i daga arshe bacci ya kwashe shi. Ta gyara zamanta ta ci gaba da kallo tana karanta lintafin Hausa novel mai suna(Burin duniya na Jamila Lawal Zango Jamcy)Wanda Hamdiya ta tura mata saboda ya rage mata ka aici.Sai dai tsoro da tashin hankalin da yake cikin lintafin da tausayin Khairi da kuma takaicin doctor Garkuwa ya sa ta ije lintafin, da tsananin tsoro ta kashe wayar