Sashe 13
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
ta na ta wasa da yatsunta,Mama ta daure tace."Ba shi bane ban san dai yadda zaki auki zancen bane shi yasa na kasa sanar miki,amma ranar wanka ba'a oyan ciji." Gaban Anty Naja ya fa i daram!Sai ta ji zuciyar ta ta raya mata lai-lai a kwai abin da suke oye mata,duk da bata san ko menene ba amma taji ta firgita Allah ya sa ba wani lamari me girma ya faru ba. Ganin ta yi shiru ba tace komai ba jikinta ya yi sanyi Mama dai ta daure tace."Dama mijinki ya bijiro da wata magana ya na son auren Juwairiya har ya shigo da maganar gida,mu kuma muka ga rashin dacewar haka saboda irin halaccin da kika yi mana shi yasa nace ta dakata da aikin kawai ki nemi wani."Tace ta na karantar fuskarta. Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Mu ha u a shafi na Tara.Ga masu bu atar shiga cikin group ina na whatsapp ga n umba 08144072423_. Kuma ofa a bu e take na orafi gyara ko arin bayani ga zaka uran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce. Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa ne ga za auran marubuciya,kuma awata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya ara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani. *FOLLOW, READ, COMMENT, SHARE* *SAKACINA KO HALIN MAZA?* *RUBUTAWA:-* *JAMILA LAWAL ZANGO* *SADAUKARWA GA:-* *SUMMY M NA'IGE* _(Aminiya)_