Sashe 88
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....* *Page 33* BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM "Hamdiya na ro e ki kibar maganar nan don Allah,domin babu abin da zai saka ni sai tarin ba in ciki.A halin yanzu wannan ba shi ne a gabana ba,ina son na koma gurin Mama ina jin ban kyauta ma ta ba,duba ga irin wahalar da na ke sha,wallahi ji na ke komai na duniyar ya yi mini zafi. Sai ta saki kuka sosai tare da mi ewa tsaye, da nufin ta fice da da falon,amma wani irin jiri ne ya ibe ta,wanda ya saka ta koma da sauri ta zauna,tare da rintse idanunta. " Haka ne ba ki yi mata adalci ba,amma ki gode ma Allah da iyayen A.m su ka kar e ki,in da ace kin haihu ne ya kar an sa,da wane irin ido za ki kalli Mama?" "Duk da haka ban yi mata adalci ba alhalin yanzu,iya tsananin wahalar da na ke ciki,ya kamata na gane kuskuren da na aikata." Sai ta ara sakin kuka." Ki yafe mini Mama ina nan dawowa gareki na nemi yafiyar ki." "Ya kamata ko da za ki koma gurin Mama,ki nemi mutuncin kan ki a gurin Ya A.m,saboda abin da ya yi a gaban iyayenmu ya ona mini rai sasai,yana tare da ke amma ya dubi tsabar idanun ki ya ce baya sonki a gaban kowa." Juwairiya ta kalle ta da kamar ba za ta ce ko komai ba,amma kuma ganin yadda ta mai da hankalinta da damuwarta gareta, amatsayin ta na yar'uwar sa,sai ta ce. " Haka ne amma ni ban ga abin damuwa ba,tun kafin mu yi aure yake gaya mini ba ya sona,yana da matar so ni kuwa auren wucin gadi muka yi da shi,duk da ada ina masifar son sa, amma haka ya din ga wula anta ni yana kirana da matar shige,a yanzu na yadda ni matar shige ce,kuma na osa mu rabu na huta da warin da nake ji a jikin sa." Hamdiya ta kwashe da dariya tana kallon ta." Yanzu babban Yaya an gayu mai ji da walisa kike cewa yana wari?" " Wallahi wari yake yi mini mai ha e da arni sam ba na so na ji muryar shi,sai na ji warin ya fara tunkaro ni." Ta fa a tana zuciyarta na tashi saboda maganarsa da ta yi. " To Anty Juwai ba kya tunanin wannan wata dama ce da za ki yi,amfani da shi ki wato ancinki a gurin sa?Kamar yadda yake nuna miki baya son ki ki nuna kin tsane shi fiye da wanda yake miki,ko da kuwa ba gaskiya ba ne a zuciyarki,sabada wani lokacin in ka nuna tsanar mutum arara ko da shi ba ya aunar ka,hakan ya kan sa ka ya ji abin ya dame shi matu a,sai ki ga da ga baya auna ta zarge a tsakani" Ta ce tana kallon ta amma ganin ba ta ce komai ba,sai ta ci gaba da magana tana cewa. " Allah ki nuna mi shi sam ba kya son ganin sa,saboda cikin da ke jikinki a yanzu zai so ya din ga zama kusa dake yana ririta cikin,ke kuma sai ki yi amfani da damarki ki wahalar da shi,domin duk fa in da yake ba ya son ki ni ina ganin yana yaudarar kan sa ne,saboda in da ba ya sonki,ba zai aure ki ba koda kuwa na kwana aya ne,duba ga matsayin sa da na iyayen sa." " To a yanzu mai kike so na yi?Bayan kin san ni ko kallon sa ba na son yi."Ta ce da osawa saboda ita ambatar sunan sa da take yi,ya ishe ta sai tana jin kamar za ta yi amai. " Ki wahalar da rayuwar shi sam kar ki nuna tausayi,kuma kar ki bari ya matso kusa dake."Ta fa a ba tare da shakku ba. " In dai wannan ne kar ki damu fiye da haka zan yi mi shi."Ta ba ta amsa tare da mai da kanta ta kwanta,saboda wani irin bacci da take ji. Tun Momi na ari- ari da ita da mutanen,gidan har suka saki suna nuna mata wani irin auna,da abin da ke cikinta.A.m gabaki aya sai ya ji hankalin sa ya tashi,don ya so ace masoyiyarsa ake nuna wa auna ba ita. A.m ya ba ma Zainab lokaci zuciyarta ta huce sannan ya je gareta,saboda ya san cewa a halin yanzu babu abin da zai ce mata ta kula shi,Daddy ya gaya masa kutu mahaifinta yake so ya kai a ba ta takaddarta,in har A.m ya i sakar mi shi a,yayin da shi kuma ya dage don bai ga abin da zai saka ya rabu da ita ba. Juwairiya na zaune akan aya daga cikin kujerun falon Hajiya Binta,abokiyar zaman Umma,ita da Hamdiya da ba ta da e da dawowa daga makaranta ba. Hajiya Binta ta fi kowa tarerayarta a cikin gidan,saboda ta ya ba da hankalinta sosai kuma mace ce mara damuwa da ora ma kai jiji da kai,ku san duk ta fi kowa sau in kai a gidan. Fate ne ta yi mata da ga an manja sai magi da gishiri,in ban da kwatira ta ciki babu abin da zai saka ta sha. Hira suke yi sosai da Hamdiya sai Hajiya Binta da take saka musu baki jefi-jefi,yayin da hankalinta yake kan tibi tana kallon shirin da in kowa. A.m ya yi sallama ya shigo cikin shadda kalar bula mai kyau. Daga akin mahaifiyarsa yake aka ce mi shi tana nan,ya taho da zumu insa ya ganta saboda tafiya da ya yi,zuwa cairo har tsawon sati aya. Idanunsa akan cikin shi burinsa ya ga ya fara girma don har yanzu shakkun tana da ciki yake yi ya osa ya ga cikin ya fito. " A a lale barka da mutanen turai."Hajiya Binta ta fa a tana kallonsa da ya yinsallama ya shigo.Gefenta ya zauna yana shafa kansa. Bayan ya gaishe ta ya kalli Juwairiya da ta ha e girar sama da asa,ba tare da ta kalle shi ba ta kauda kanta gefe,tana shan faten duk da ta ji ya fitar mata a rai,saboda amshinsa da ta sha Hamdiya ta gaishe shi ta fita Hajiya Binta ta mi e tana fa in." Bari na kawo maka abinci Momi ba ta dawo daga gurin aiki ba." Bai amsa ba ta shige kicin don haka ya ago kan sa ya watsa mata wani kallo da yamar a faten da take ci. " Matar shige ya babyna da fatan ki na kula min da shi?Ba ki bar shi ya yi kukan rashina ba." Wata uwar harara ta sakin mata kullum a zaman su tana ara sanin A..m, baya aunarata kamar yadda yake nuna mata,sam bai gaya mata ya yi tafiya ba. Ganin ta i tanka mishi sai ya tashi ya koma gefenta tare da rungumota gabaki aya yan fa in." Allah Sarki baby na yi missing in ka bari na ji lafiyarka." Juwairiya da arfinta ture shi gefe tana toshe hancinta,yayin da ta fara kakarin amai. " Don Allah ka rabu da ni kar ka ara matsowa kuda da ni! Ba na sonka kuma ba na son na ji amshin turaren ka.Wallahi wani irin wari kake yi,wanda i don't want to say ga irin sa." A.m ya zaburo cikin acin rai ya kalle ta da arfi ya ce." Ke kar ki raina mini wayo kin ce ba ya son amshin turaren na canza kan dole, yanzu wannan daga Cairo na siyo shi,za ki raina mini wayo ki ce ina wari,bayan duk zuriyar ku babu ba wanda zai iya siyan turaren."Cikin aga murya yake maganar,amma sai ta kalle shi ta saki aramin tsaki,wanda ya ji ran sa ya ara aci sosai. " Ya akai yi Abdurrahman tana fama da kanta kake aga mata murya?"Hajiya Binta ta fa a lokacin da ta kawo masa abinci ta ije a gaban sa. Hararar Juwairiya ya yi ganin tana mi shi wani kallo sama-sama yana mamakin rashin kunyar da take so ta fara yi masa. " Ya zan yi da ita gabaki aya tun da ta samu ciki take yi mini gani-gani,duk turaren da na sa sai ta ce bai yi mata ba,tana son ta nisanta ni da babyna."Da shagwa a ya yi maganar da kuma murya mai alamun acin rai. " Sai ka yi ha uri ka san sha'anin mata in suna da ciki,wata ila ba ya yi mata da i ne saboda ana fuskantar haka." Kasa cewa komai ya yi saboda takaici sai hararata yake yi,yayin da ita hankalinta ba shi garesa goruba take ta gwawiya. " Cinyau kawai daga samun ciki komai kika samu kici,kuma ni takaicina cimar talakawa da kike yi."Ya yi tsaki ya ara cewa."Dama duk abin da ka ha a da talaka sai ya ba ka haushi,yanzu fisabilillahi mai za ki ci da wa annan cimar wahalar da kike yi,to wallahi ba za ta sa u ba dole ki canza ni zan tsara miki kalar abincin da za ki ci,kar yarona ya fito yana cin cimar talakawa." Juwairiya da takaici ya ishe ta tun da yake gaya mata magana bai ta a damunta kamar na yau ba,ta bu e baki za ta mayar masa magana,amma idanun Hajiya Binta ya saka ta kasa,sai kawai ta shige akin ta yi kwanciyarta. " Dole fa sai ka jure dama haka mata suke yi in suna da ciki,in ka yi ha uri laulayi ne yana fara girma za ta daina." Ta ce masa tana kallon sa da murmushin abin da ya ce." Haba ji fa don Allah wannan abin mai kama da icce take ciki,salon ya karce yarona."Ya fa a bayan ya auki goribar yana juyata a hannunsa. ewa ya yi lokacin da take dariyar abin da ya ce." Bari na gaisa da baby na dawo ko hutawa ban yi ba."Ya wuce akin da ta shiga. Juwairiya na kwance sai ji ta yi mutum ya kwanta gefenta tare da ora hannunsa a cikinta. Kafin ya yi magana wani irin amai ya turnu o ta shiga kyara shi a jikin sa.Am hankalinsa ya tashi sosai ran sa kuma ya ace,ganin yadda ta ata mi shi jiki da amai. " Wannan wane irin rainin wayo ne?Amai za ki yi mini a jiki."Ya fa a yana wani yatsina fuska tamkar shi ma zai yi