Sashe 96
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
ji take kamar ta sha e shi,domin ya ha'ince ta ya ije mace a gidanta ba tare da ta sani ba. Kawai sai hawaye suka fara turereniya a fuskarta daga arshe fashe mi shi da kuka ta yi sosai. " Allah ka na gani A.m ya cuce ni na yi dana sani son ka da nake yi,ga shi na kasa iya cire shi a raina.In kana son ka samu baby mai zai saka sai ka kawota cikin gidana,har yanzu in na tuna akan gadona kake kwana da yarinyar nan,ina ji kamar na sha guba na mutu." Shiru ya yi ya ri e sitiyarin motarsa yana kallonta yayin da yake ta tsa e-tsa e a zuciyarsa. " Duk ya riga ya wuce wannan meye amfanin dawo da hannu agogo baya,sannan na gaya miki dalilin aure k.." " Don Allah kar ka ta a ni baka san yamar ka nake yi ba,mu tafi kawai ka tada motar duk abin da za ka ce mini in mun je gida ka gaya mini."Ta ce mi shi yayin da ta ga ya yi nufin kamata. Kifa kan sa ya yi akan sitiyarin yana jin kukan da take na damun sa,amma ya san za ta yi fiye da wannan in ta ganta a gidan,da yadda ta sake abin ta don shi kan sa tsoron rigimarta yake yi,shi ya sa ya so ya yi mata bayani amma ta i sauraran sa,kawai sai ya tada motar komai ta fanjama fanjamjam. TO MASU KARATU KU DAI BIYO NI KU JI YADDA ZA TA KAYA A TSAKANIN SU YAU BAN YI TYPIND DA YAWA BA,SABODA BA NA JIN DA I KU YI HA URI DA WANNAN ANA TARE. KU CI GABA DA BIBIYAR LINTAFIN DON JIN YADDA ZA TA KAYA A CIKIN LINTAFIN NAN MAI FARIN JINI. BARI NA TUNA MUKU DA SUNAN SHI SAKACINA KO HALIN MAZA TAKU JAMILA LAWAL ZANGO JAMCY TALLAH!TALLAH!!TALLAH!!! INA AN MATA DA MATAN AUREN DA SUKA SHAYAR SUKE SON MARTAR IRJIN SU YA DAWO? INA MATAN DA SUKE FAMA DA RASHIN IBA KO INA A AME? MAZA GARZAYO KI SIYA INGANTACCEN MAGANIN GYARAN NONO DA IBA,MAGANIN AN RIGA AN GWADA KUMA YA NA DA AKYAU WARAI.BARI IN GAYA MIKI YAR'UWA DUK WADDA TA CE MIKI MARTABAR IRJINKI,ZAI DAWO MATU AR JIKINKI BAI MURJE BA,TO GASKIYA KU IN KI KAWAI ZA TA CI. IN HAR KINA SON MAGANIN YA YI AIKI A JIKIN KI SAI KIN DAURE,KIN SHA SAFE DA YAMMA.SANNAN MUNA AIKAWA KO INA SIYAN NAGARI MAIDA KU I GIDA. MAGANIN AKAN FARASHI MAI TSAU I IN KINA SO MAZA GARZAYO KI KIRA WANAN NUMBAR ( 07088268243) KO (08144072423) Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Ga masu bu atar shiga cikin group ina na whatsapp ga numba 08144072423_. Kuma ofa a bu e take na orafi gyara ko arin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce. Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa ne ga za auran marubuciya,kuma awata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya ara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani. COMMENT,READ FOLLOW AND SHARE. *SAKACINA KO HALIN MAZA?* *RUBUTAWA:-* *JAMILA LAWAL ZANGO* *SADAUKARWA GA:-* *SUMMY M NA'IGE* _(Aminiya)_