← Book details Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 53 OF 102

Sashe 53

Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

mata a kwai labari mai da A ranta tunani take ko zai zo ya fa a mata ya na sonta shi ya sa ta auko kur'ani ta na karantawa,saboda ta za u matu a da ya shigo. aga labulen ke da wuya ta le a kawai sai ta ga Zainab ta fito janye da akwati,wani irin tashin hankali ya ziyarce ta ta saki wata ara na rashin jin da in dawowar ta ta zauna ja Sai kuma ta yi zubbur ta mi e da ta kalli kanta a madubi sai da gabanta ya buga ta yi kyau matu a ga arin haske da ta yi,da jikinta bai da haske amma yanzu wani irin ja ta yi sosai jikinta kamar ka losa jini ya fito. Falo ta fito amma lokacin har Zainab ta shige ciki sai ta koma aki ta yi kiran A.m tare da yi mishi albishir da Zainab ta dawo. Zubbur ya mi e ya tattara komai ya taho gida don ya ganta saboda ya yi mising inta sosai. Ya na shigowa akin ya same ta a zaune ta na aki waya take yi ganin sa sai ta kashe wayar ta mi e ta na zare ido,tare da dafe uncinta a tunanin ta mari zai kai mata kamar na farko. Amma sai ya ba ta mamaki sosai ya ganin ya harare ta ya saki tsaki ya nemi guri kusa da ita ya zauna. Abin sai ya ba ta mamaki ta kalle shi ta ce." Habibi i miss you zuc.." Wata uwar harar ya daka mata tare da ta e bakin sa. "Rufe min baki shashasha kawai ni za ki yaudara duk abin da kika ga dama ki je ki yi ta yi na zuba miki ido duniya ce,tunna an'uwan ki dabbobi ne ba su san a kwai Allah ba bare annabi ya faku." Ya mi e ya sauko asa don ya ci abinci ita ma sai ta biyo shi dama wanka ta yi ta na son ta sauko asa ta ci abinci,sai aka kira ta ganin kiran na ku i ne don wata Hajiya ce take son ta yi mata oder kayan aki za ta aurar da yara biyu. Biyo shi ta yi da sauri suka sauko asa duk yadda take ta mishi hira bai tanka ba don ya so ace Juwairiya na gefen sa yake cin abincin ya yi ta mata sanni ,ita kuma ta yi ta murmushi dimple inta ya na lotsawa shi kuma ya yi ta saka hannu a gurin don ya na burge shi,sai ya ciro wayar sa ya tura mata da tsa on g odiyar abincin har da steaker na kis akai ma abinci. Rungume wayar ta ta yi tare da sakin ma hoton sa da ta auke shi ba tare da ya sani aba suna zaune a falo,saboda bai ta a ce wa zai auke ta hoto ba duk da in ta yi kwalliya ya yi ta yabawa shi ya sa ita ma ta auke shi ba tare da ya sani ba. Kuma ya yi kyau sosai kamar wani balarabe ta saka pasword a gurin hoton kafin ta bu e sai ta rubuta sunan ta da full sunan shi. Da sauri ta saka aton hijabin ta har asa saboda tsoron fita kiran da Zainab ta yi mata,sai da gabanta ya buga don gani take hijabin ara mata kyau kawai ya yi,amma dai ya rufe surar jikinta da A.m kullum sai ya yi ta yabon shi ya na zuzuta wa. A hankali ta taku har zuwa in da suke duk da dukan da gabanta yake yi. Zainab haka kawai ta tsinci gabanta ya fa i ganin yadda Juwairiya ta canza har sai da ta mi e, gabaki aya ta zama kamar wata matar gidan yadda fuskar ta ya canza ta ara haske sai abin ya ba ta mamaki warai ta kalle ta tare da sakin ara ta ce. TO MASU KARATU ABIN DA ZAINAB ZA TA CE YA TSORA TA NI NA MI E DA SAURI HAR BIRO NA YA FA I GASHI NA NEME SHI BAN GAN SHI BA KUCI GABA DA BIBIYAR LINTAFIN DON JIN YADDA ZA TA KAYA A CIKIN LINTAFIN NAN MAI FARIN JINI. BARI NA TUNA MUKU DA SUNAN SHI SAKACINA KO HALIN MAZA TAKU JAMILA LAWAL ZANGO JAMCY Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Ga masu bu atar shiga cikin group ina na whatsapp ga numba 08144072423_. Kuma ofa a bu e take na orafi gyara ko arin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce. Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa ne ga za auran marubuciya,kuma awata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya ara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani. COMMENT,READ FOLLOW AND SHARE. *SAKACINA KO HALIN MAZA?* *RUBUTAWA:-* *JAMILA LAWAL ZANGO* *SADAUKARWA GA:-* *SUMMY M NA'IGE* _(Aminiya)_
Chapter 53 · 0% Book details