← Book details Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 80 OF 102

Sashe 80

Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....* *Page 30* BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM Zainab ji ta yi asa ba za ta iya aukar ta ba,ta yi kukan kura sai ta fa a kan Juwairiya ta ara sha e mata ma ogaro. " Uban wa ya yi miki ciki da ma ke ar iska ce." A.m da sauri ya yi kanta tare da arin aga ta kanta ganin ta na son ta yi mishi illa."Ba ki da hankali ar mutane za ki kashe?"Ya ce lokacin da ya aga ta daga jikinta. " Barni da ita wallahi in a kwai abin da yafi kisa zan yi mata! Ta ya ya za ayi tayo ciki ta shigo mini da shi gida." Sai kuma ta ce." A.m don Allah karka sa na haukace ahalin yanzu ji nake kamar numfashi na zai auke!Ka da zargina ya zama gaskiya ka barni na koreta a gidan ta je can ta nemi uban cikinta." " Zainab ki tsaya ki fahimce ni na yi miki bayan..." "Wai mai za ka gaya mini?In dai ba ka na son ka fa a mini yau ne ranar da fitan numfashina zai yi bankwana da gangar jikina"!To na ro e ka don Allah ka yale ni.Juwairiya ta fita daga gidan nan shine kawai zai saka na fitar da zargi a cikin zuciyata."Ta ce tana kuka sosai. " Sam ba za ta bar gidan nan ba samun sau in ki shine ki fahimci abin da zan gaya miki,domin ba ni da nufin na cutar da ke duk abin da yake faruwa na yi ne don ke." Ja da baya ta fara yi tana mishi wani irin kallo,sai ta kalli ta ta kuma ara kallon sa kawai sai ta sha e shi. " Na shiga ukuna ni Zainab zuciyata ,za ta buga A.m zai kashe ni,ka da son yara da kake yi don kawai ba na haihuwa ya sa ka naimi Juwairiya ka haihu ta zina! Tur mai za ka yi da an zina kuma ya fito ta jinin matsiyata." Sai kuma ta sake shi ta nufi kanta tana fa in."Wallahi saina kashe ku iyaye sun dan aramin dukiya,shine za ku din ga zina akan gadona har ku samu ciki h." " Ya ishe ki Zainab! Kar ki ara ai banta min yaro,kin san halina ba zan ta a aikata zina." Ya bu e baki zai gaya mata matsayinta sai ya kasa ya sunkuyar da kan shi asa,yayin da tsananin tausayi ya kamasa ganin yadda ta koma kalar tausayi tana kallonsa. " Ki fahimce ni Zey ke san ba zan ta a ha a ki da..." " Ba na son ji! Ba na son ji!! Mayaudari munafiki mai al awarin banza.Tur da na aureka na yi nadamar ranar da na ce ina sonka,kar ka matso kusa da ni in ba haka ba kashe ka zan yi!" Ta fa a tana girgiza kanta tare da toshe kunninta ganin ya nufi ta zai ri e ta. " Wannan dalilin ya sa na yi duk iyakan arina na fahimtar dake." Ya ce da arfi ya na kallonta sannan ya ci gaba da cewa." To tun da ba ki bani dama ba,bari na gaya miki gaskiya..." Katse shi ta yi da arfi tare da ara cakume shi ta ce." Mai za ku gaya mini mai kake son kace?Abu aya na sani cewar mijina A.m ya na kwana tare da ar aikina,wallahi kaf duniya sai sun ji don a jarida zan buga,A.m ya yi ma ar aikina ciki za su haifi an shege an zin." Wani irin sha a ya kaima wa da ya sa ta ji numfashinta zai auke. " Kar ki ara aibata min ciki an dake cikinta halastacce ne kuma ta aure muka same shi,don ban san ta ba a matsayin a mace ba,sai da aka kar ar min aurenta." Ya zaro idanun sa ganin ba ta fahimci abin da ya fa a ba." A ta aice Juwairiya matata ce ta sunna wanda Daddy ya kar ar min aurenta! Don haka karki ara aibanta min yaro don wallahi sai kin gane baki da wayo." Kawai gani ya yi ta sulale a asa ta fa i sumammiya.Da sauri ya yi kanta ya na kiran sunan ta. Gabaki aya ya ru e ya rasa ta in da zai fara rungumeta ya yi cikin tashin hankali sunanta kawai yake kira. Da gudu Juwairiya ta shiga kicin ta ibo ruwa ta watsa mata,amma sam ba ta farfa o ba jikinta ya yi ip kamar babu rai a jikin. " Zainab don Allah kar ki mutu ki barni ba zan iya rayuwa ba,in har babu ke a cikin duniyar nan,ki tashi na yi miki bayanin na aure ta ne don ke,don Allah ki bu e ido. A.m yake fa i ya na jijjigata cikin tashin hankali." Ya kamata a kaita asibiti fa kar ta mutu." In ji Lantana da take kallon tashin hankali wanda ba' a saka mishi rana. A.m ya mi e daidai lokacin da Lantana ta ruga kiran direba,don ya kasa komai sai zare idanu da yake yi. Zubbur ya ga ta mi e tare da sakin wani irin ara wanda sai da gidan ta girgiza,kawai sai ta saki dariya kamar sabon kamu. Wani ihun ta saki da arfi ta yi kansa ta na fa in." arya kake yi wallahi ni ka ai na tashi a gidanmu na rayu ni ka ai ban ta a sharing in wani abu ba,sai kai abin da nafi so fiye da komai a rayuwa.Ina hakan ba zai ta a faruwa ba!" ara ri e shi am ta ci gaba da cewa. ila mafarkinmu duniyar mahaukata ya kawo mu,don na lura kai kanka ba ka san mai kake fa a ba,don wata ila baka cikin hayyacin ka." Mari ta kawo mishi cikin zafin nama ya kauce tare da ri e hannunta,ya zare idanun sa ya ce."Tabbas bari na ara gaya miki ita in matata ce,gaskiya kunninki yake gaya miki,kamar yadda igiyar aurena uku yake a kanki,haka ita ma amma ki tsaya ki sauraare ni,kin san ina sonki ba zan yi abin da zai cutar dake ba. na aureta ne don na..." "Kai." Ta daka mishi tsawa da idanunta da suka rine sukai jajur!Saboda tashin hankali. " Karka gaya min maganar banza ka rabu da ni macuci ha a ka cuce ni,ka kuma yaudareni.Ka manta ka yi min al awarin ba za ka ta a min kishiya ba,balle ka sanar da ni ce ba na haihuwa shi ne yau ka auri wata mace ban sani ba,kuma saboda cin mutunci ka kawo ta gidana ka na kwana da ita a gadon da iyayena suka siyar mini,wallahi mafi girmar kuskuren da ka yi ka kawo ta gidana,ka maida ni banza shashasha sauna! Ashe in bana nan sakewarka kake da ita?Har kana mini munafucin baka ri e sunann ta ba. Wayyo Allah na! A.m ya maida ni banza ya kawo matarsa gidana a matsayin mai aiki!Wace irin banza ne ni har na kasa gane tsakanin su? Wallahi sai kun yi nadamar abin da kuka yi mini,zan nuna maka cewar da gaske ba a yi ma family inmu kishiya,take yanzu zan kasheka in kashe kaina haka kuma in kasheta!Mutuwar kasko za mu yi daku,ban ta a sharing ko da wani abu ba balle na ha a jiki dakai azami kawai." Da gudu ta ruga kicin kafin ya farga har ta auko wu a ta yi kansu ta na fa in." A yanzu za ayi ta ta are yanzu zamu yi mutuwar kasko,hisabi akan abin da kuka yi mini zan yi muku tun kafin aje lahira ku ha u da ubangiji,munafuki mai karya al awari." " Zainab ki ki natsu karki aikata dana sani! Look Zainab kar ki aikata abin da kike son yi,she an ne yake so ya kaiki ya baro,don Allah ki natsu zan yi miki bayani,ina da dalilin da ya sa na oye miki auran." Kallon mahaukaci take mishi ta tsaita wu ar daidai gurin Juwairiya tana matsawa kusa da ita. " Saina nuna miki kuskuren da kika yi mijina za ki aura,kin yi babban kuskure ni ka ai nake rayuwa a gidan mahaifina,haka dangimmu kaf babu wata mace da aka yi wa kishiya sai ni?Wallahi ba ku isa ba,sai na nuna muku kuskurenku." Gadan-gadan ta yi kanta data tsorata ganin ta nufo ta da wu oyewa ta yi a bayan A.m da hankalin sa ya tashi matu a,saboda yadda Zainab ta koma za ta iya yin komai. " Zainab kar ki kashe musu a za ki yi dana sani fa shari'a ba za ta yale ki ba kema kashe ki za'a y." "Don na kashe ar matsiyata uban wa zai ta a ni na san ko an kulle ni Daddy zai fito dani."Ta bashi amsa idanunta a bushe. " To ni in kika kashe min a wallahi saina kulle duk yan gidanku ba ke ba,saboda ko ba komai zan ga ana a duniya na rungume shi iyayena su yi alfahari da hakan."Ya ce mata cikin zafi da aga murya. Kukan kura ta yi taho kan kanta da gudu jin abin da ya fa a,yayin da idanunta suka rufe ba ta ji ba ta gani. " Yadda ba na haihuwa kai ma ba za ka ta a ganin anka ba,saboda kai na lalata mahaifata,don na faranta maka shine za ka auri wata,wallahi baka isa ba." Da sauri ya cakume ta ya ri am iya arfinsa ganin abin da take shirin yi. Juwairiya ta sada ar mutuwa za ta yi lokacin da ta yi kanta da wu ar.Ta rintse idanunta tana salati. uwa suka yi a asa ita da shi ya fara kiciniyar kar e wu Sai kawai ta kai mishi wukar jikin shi Allah ya ba shi sa'a ya kauce,wu ar ta yanki hannun sa sosai. Ba Juwairiya kawai ba hatta wanda ta yi yankan sai da ta an firgita ganin irin jini da ya fara tsartuwa a hannun sa. A.m ya kira sunan Allah da arfi ya ji wani irin ra in azaba yana ziyartar sa,jikin shi ne ya kama rawa ganin duk da yankar da ta yi masa,jini na zuba amma ba ta razana ba,sai ta nufi Juwairiya da ta yi kan sa ta kama hannun sa tana kuka,mai ha e da salati matu ar tsoro ya shige ta ganin
Chapter 80 · 0% Book details