Sashe 91
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....* *Page 34* BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM " Abdurrahman!" Ta kira sunansa cikin tsawa ganin ta'asar da yake son yi. " A she har hanzu ba ka da hankali wai sai yaushe za ka daina kai hannunka jikin matanka da sunan duka?Ba ka ganin abin da ke cikinta wanda ka da e ba ka samu ba,so kake ka yi mana asara." Da muryar tsawa take mi shi magana cikin zafi domin ranta ya ace sosai da ta shigo ta ga ya kai mata sha " To wai tsaya kisa za ki da za ka sha e ta?" Ta tambaye sa cikin ubula saboda ta fahimci ba shi da hankali. " Momi cikina fa ta ce za ta ara zubar wa,ba ki san ta ba ne ba ta da mutunci za ta iya aikata abin da ta ce,shi ya sa zan fara gwada mata sakamakon abin da za ta gani." Ya kalli Juwairiya da ta yi tsamo-tsamo cikin tashin hankali da tsoro,domin ba ta manta sha ar da ya yi mata na asibiti. " Yarinya kin san Allah kika yi wannan gigin tare za ku tafi lahira da shi." Fakaitar idanun Momi ta yi ta kalle shi ta yatsina baki ta balla mi shi harara,tare da murgu a baki ta kuma ara yatsina fuska.Cikin zafi ya ara nufar kanta. Momi dafe kanta ta yi ta kalle su duka sai suka ara ba ta haushi,ta kalli agogon hannunta ta har lokacin da aka ba ta ya wuce. " Maza kwashe kayanta yau za ta koma akinta wallahi ba za ku saka mini ciwon kai ba."Ta fa a tare da fara janyo kayanta. " Momi don Allah ki bar ni a nan ba na son na koma gidansa."Ta fa a sai kuma ta kama kuka saboda tana tunanin yadda zaman su zai yi a gidan,sannan wa zai rin a tarairayarta kamar yadda su ke mata. "Momi ba zan ara ba don Allah ki bar ta anan yanzu ta zama azamiya ba ta komai zuwa za ta yi ta ata mini gida."Ya ce da ita saboda yana tsoron kar Zainab ta ji tana gidan,shi da yake son ta dawo in ta ji komai zai ace. " Oho ko mai za ku ce yau za ku tattara ku bar mini gidana." wala ma mai aikinta kira ta ce." Kwaso mata kayan abinta su tafi,sai kun bar gidan nan zan fita." Da ya fahimci da gaske take yi sai ya auki jakar da Momi ta tilasta mi shi ya auka,yana hararar ta da take ta matsar walla. A mota sun yi shiru babu wanda yake tari a cikin su,A.m ya so ya yi mata magana amma da ya ga ta shigo,sai ta zauna a gidan baya ta auki ankwalinta aure hancinta da shi,wato alamun har yanzu warin yake mata. Kamar kurame babu wanda ya yi magana sai shi da yake ta jan tsa Ko da suka shiga falon zaune ta yi a falo ba tare da ta kalle shi ba,ta janyo wayarta ta kunna data ta haye whatsapp da Hamdiya ta bu e mata,don ita da chert kwata-kwata bai dame ta ba. " A akin masu aiki za ki ci gaba da zama kamar da,don har yanzu matsayin ki na nan bai canza ba."Ya ce mata yana mata wani mugun kallo. Ba tare da ta kalle shi ba ta ara sautin arar wayarta da tsa wanni ke ta shigowa rututu,sai da ta nisa ta ce." Ni ma ba na bu atar ya canza kuma ba zan zauna da mutum yana mini warin ja a ba,gara na arashe sauran watannin da zan yi ba tare da na kusanta kaina da kai ba,don haka kar ka damu na za i in da na saba zama." " Hakan ya yi ai sai ki ci gaba da zama kayan akin kawai zan canza don ana ba zai kwanta in da talawa suke rayuwa ba."Ya ce tare da aukar wayarsa ya fara hawa sama. " Aiko sai ya kwana don ba shi da mara ba da talakawan a jikin ar talaka ya fito ka ga shima dangin matsiyata ne." Da sauri ya sauko asa kamar zai isa gareta amma sai ya fasa ya yi mata wani mugun kallo. arya kike yi ko da ya a fito a jikinki sai da na saka ku ina na siye ki da ma udan ku i,kuma kar ki manta wacce zan ba ma wa gaba da bayanta arziki suka gada ba tsaya ba." " To dangin aruna ai dai ba a canza ma tuwo suna."Ta ce tare da aukar goruba ta fara ci don ta san ya tsani ya ganta tana ci. Tsaki ya yi ya haye sama ba tare da ya ara ko kallonta ba. Juwairiya na zaune a cikin falon ta ga ana shigowa da kayan aki masu kyau,har aka gama jerawa suka tafi sannan na shiga ya yi kyau sosai. Kwanciya ta yi ba ta tashi ba sai gabda magariba,wani irin ulululu ta ji cikinta ya yi na yunwa,sai ta far hawaye da ta tuna irin gatan da suke mata. Kicin ta shiga ta don ta yi faten da ya zama kamar al'ada ku san shi ne abinta a kullum. Sai dai ko da ta shiga kicin in warin gas ya hana ta yin komai,duk da toshe hancinta da ta yi ta kasa zama a kicin Kayan ciye-ciyenta ta kwaso ta dawo falo tare da kunna kallo ta zauna tana ci.Gidan ta ji ya yi mata fa i saboda babu kowa a gidan sai maigadi,A.m kuma tun da ya fita bai dawo ba. Bayan ta yi sallar magariba da yar ta jira isha'i tana gyangya i,akan daddumar ta kwanta sai bacci. Sai misalin tara ya shigo ganin bai ganta a falon ba sai ya yi mamaki saboda da sai ta kai arfe sha aya tana kallo. akinsa ya shiga ya yi wanka kafin ya zo ya yi sallama da ita,don haka ko turare bai shafa duk da yana jin wani iri,amma gudun rigimarta ya ha ura. Dariya ya yi ganin yadda ta dun ule kanta tana bacci a dadduma sai ya shafa mata addu'a ya aga ta cak ya kwantar akan gado tare da rufo mata ofa ya fita. A.m dake ta juye-juye a akinsa shi ka ai yana jin kewa na damunsa musamman na Zeey in sa shida yake hutawa da matansa biyu,amma aya ta gagare shi,don haka ba tare da wani tunani ba ya fice daga akin,bayan ya fesa turaren da take so a akin. Cak ya aga ta don ya san ba za ta amince ta biyo sa ba,sai dai kafin ya isa da ita ta farka tana mi shi bore amma bai kula ta ba,har sai da ya dangana ta da akin ya kwantar dare da rufe ofar. " Ki kwanta har na fara bacci Momi ta kira ni ta ce kar na sake ki kwana ke ka ai a aki,saboda gudun matsala." Bakin sa ya ta e yake magana ba tare da ya dube ta ba,ganin yadda ta ci magani tana mi shi bore. " Amma ka san ba na son amshin jikinka ba zan iya kwana da kai aki aya ba,sannan na yi al awarin babu abin da zai ara kawo ni akin nan,saboda na gama aikin da aka biya ni." " Na sani ni ma ba wannan ya sa na kawo ki ba ko da ha uri nake yi nake kula ki don na samu baby,amma kin san ai na wuce ajin da zan kula ki.Fatana matar so ta dawo mu ci gaba da zamanmu lafiya." Ya ce tare da kwanciya can gefen ta. " Oho ko ma me za ka ce ba ni da matsala Allah ya sa matar ladan gona nake a gareka bai shafe ni ba."Ta ce sannan ta fara mi shi bore tana yatsina fuska kan za ta bar akin. " Kin san Allah ko aman me za ki yi ba zan raba kwana da ke ba,sai matar so ta dawo gara ki kwantar da hankalin ki ki kwanta ya fi mi ki." Juwairiya da ta gaji da ta kwanta bayan ta aure bakinta don ta lura komai zai ta yi mi shi ba zai mai da ta akinta ba,sai ta kwanta don babu yadda za ta yi. A.m da ya kasa bacci yana ta mutsu-mutsu yana jin tana orafi har ta gaji ta yi bacci,amma shi ya kasa bacci. Wani irin juyi ya yi sai ga shi ya rungumota ya matseta a jikin sa. Da sauri ta ture jikinsa cikin acin rai." Don Allah matsa za ka takura mini ina bacci,ka san ba na son na ji na ra e ka." Ba tare da ya bu e idanunsa ba ya ara matseta a jikinsa yana jin zafin jikinta ya yi masa daidai da sanyin jikinsa. " Ki kiyayeni har yanzu a matsayin matata kike don haka ina da ikon da zan ta a ko ina a jikinki."Ya ra a mata a kunninta. " Ai ba ka isa ba in ba haka ba amai kake son ka yi wanka da shi do.." " Allah ya sa abin da ya fi mai za ki yi amma saina matso kusa da ke,ko ranar da kika yi mini ba kashe ni ya yi ba,in ma da gayya kika yi,sannan ki korar mini matar so sannan ki barni maraya,ai ba ki isa ba,yanzu in maneji zan yi kin san ba kamar ta kike ba." Ba tare da ta ji ba in cikin abin da ya ce ba sai ta saka mi shi kuka sosai,jin abin da yake mata sannan tana jin duk in da ya ta a na jikinta kamar yana ora mata garwashin wuta. " Ai in har ka ta a ni ba zan yi wanka ba don ba na son na saka ruwa a kaina." " Wannan kuma ke ya shafa matsalar ki ne ke da Allah."Ya ce mata ba tare da ya fasa abin da ya yi ninya ba. Ganin da gaske yake ta ture jikinsa da arfi za ta mi e,amma sai ya saka arfin tuwonsa ya ri e ta " Ka rabu da ni sadda ka je neman aurena cewa ka yi in samu ciki in haihu ai baka nuna bayan cikin a kwai abin da zai shiga