Sashe 66
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
na siya babu ta yi gashi yanzu har ta yi arha."Dariya ta saki suka manta komi . A.m bai tambayi wanda ya gaya mata ba amma ya zama dole ya ara saka tsaro saboda someone is behind ko ka an bai yi tunanin Lantana ba ce. Cikin tsananin mamaki Baba Sani ya tsaya a ofar gidan sa ya na kallon Maama da ke tsaye da an sanda guda biyu a bayanta. " Yauwa ranka ya da e ga shi nan ku kama shi."Ta fa a fuskarta babu walwala. " Ranka ya da e don Allah kar ku kama ni na rantse gobe Juwairiya za ta dawo na gaya mata,amma ta i ji duka yau sati biyu da shekara ta yi kuma wannan bawon Allah ya taimaki rayuwarta."Ya fa a ya na zare ido. " Ok kin ji abin da ya ce ki yi ha uri in har ba ta dawo ba sai mu auki mataki." aya daga cikin an sandan ya fa " Ba komai Allah ya kaimu goben in kuma ba ta dawo ba zan kai gaba,ko da kuwa baku wato min ha ina ba." Ta ce ta kalle Baba Sani cikin acin rai ranta ya na fa a mata a kwai abin da Juwairiya da Baba Sani suke oye mata. A daren da suka yi maganar da misalin arfe biyu na dare Mama na zaune a sallaya ta na karatun kur'ani bayan ta idar da sallar nafila. Sai ta ji kamar ana bu e get in gidan tsoro ya hana ta motsi zuwa can ta ji an shigo. Wasu attin maza majiya arfi guda uku suka shigo. Da sauri ta mi e ta na salati kafin ta furta komai sun sha a mata wani abu a fuska ta zube luuu a asa. TO FA MASU KARATU NA IJE BIRONA SABODA TSORON WA ANNAN MUTANE INA TUNANIN SU WAYE. KU CI GABA DA BIBIYAR LINTAFIN DON JIN YADDA ZA TA KAYA A CIKIN LINTAFIN NAN MAI FARIN JINI. BARI NA TUNA MUKU DA SUNAN SHI SAKACINA KO HALIN MAZA TAKU JAMILA LAWAL ZANGO JAMCY Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Ga masu bu atar shiga cikin group ina na whatsapp ga numba 08144072423_. Kuma ofa a bu e take na orafi gyara ko arin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce. Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa ne ga za auran marubuciya,kuma awata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya ara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani. COMMENT,READ FOLLOW AND SHARE. *SAKACINA KO HALIN MAZA?* *RUBUTAWA:-* *JAMILA LAWAL ZANGO* *SADAUKARWA GA:-* *SUMMY M NA'IGE* _(Aminiya)_