Sashe 10
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....*
*SHAFI NA BAKWAI*
Tsananin mamaki ya kama shi ganin yadda Juwairiya ta gan shi amma sai ta yi tsaye ta na kallon shi, ba tare da nuna wani tashin hankali a fuskar ta ba ko tsoro.
are mata kallo cikin mugun nufin sa amma sai ya ga duk da ramar da ta yi,ta
ara mishi kyau
an tafiyar da ya yi.
Juwairiya da tsaya ko zai ce wani abu amma ganin ya yi shiru,ya sa ta nufi hanyar shiga
ofar gida za ta shige.Da dauri ya sha gaban ta a ransa ya na mamakin dai na tsoron shi da ta yi,tun ranar da ya nemi ha
a jiki da ita.
"Da ga gidan uban wa kike?"
Ya tambayeta da fuskar shanu y na zare mata idanunsa da suka ka
a suka yi ja,saboda tsabar fitina da ya saka ma kansa.Ta
an ja ta tsaya tare da matsawa nesa da shi ganin yadda ya matso daf da ita.
"Ba na hanaki yawon maula ba,shi ne don kin ga ba na nan kika mai da shi sana'ar ki?"Ya tambayeta tamkar zai kai mata bugu.
"Ni ba maula naje yi ba,aikatau na samu nake yi domin na ciyar da kammu."Ta fa
a mishi ba tare da jin tsoro ko shakku a ranta ba.
Wani irin azababben mari ya wanka mata wanda ya sa ta yi taga-taga za ta fa
i,amma ta dake duk da azabar da ta ji kamar za tai fitsari a tsaye sai ba ta nuna mishi ba,don a shirye take ta shirya tsaf!Ko kasheta zai yi.
Matu
ar mamaki ya kama shi wai yaushe ya yi sake har ta raina shi haka,amma sai ya
ara
aure fuska yace."Na ga kwana biyu kin raina ni Juwairiya saboda na nuna miki manufa ta a kanki,to wallahi har yanzu ina kan baka na saina cika muradina gara ma ki amince ki sami maslaha a rayuwarki."
A wannan lokacin ta ji wasu tagwayen hawaye sun cika mata fuska,zuciyarta ta amince da lai-lai shi ba mutum bane don ta yi tunanin rasuwar mahaifinta zai saka ya ha
ura da
udirin sa.
"Ka sani ko mutuwa zan yi ba zan lamunce ka biya bu
atar ka a kaina ba!Ina matu
ar kaico a rayuwata da ka fito a matsayin
anin mahaifina.Ko mutuwa zan yi sai dai na mutu."Tace mishi ta na
arin shigewa gida.
Sororo ya yi lai-lai ya yi sake tunna har taga wallar shi ta na fa
a mishi mugayen kalamai,masu tsauri a cikin idanunsa ba tare da shakku ko shakkar sa ba.
"Tun da kika ce haka mu zuba ni dake,bari na tuna miki akan ki zan iya komai tun da kika girma na
ora kwa
ayina akanki Ki kuka da kanki zan iya komai don na cimma manufata."
Ta bu
e baki za ta yi magana wani irin takaici ya to
are mata ma
ogaro,sai hawaye da suka fara turereniya a fuskarta da ta tuna
anin mahaifinta yake mata wannnan halin,sai ta ruga a guje ta shige cikin gida ta na kuka.
Mama dake
arin hura wuta a murhun gawayi idanunta duk sun yi ja, suna zubar hawaye saboda wutar ta
i kamawa sai saka leda take yi.Sai ganin ta ta yi ta shigo da kuka ta shige cikin
aki ta bu
e baki da nufin ta yi magana,duk da cewa ta san dalilin kukan saboda ta ji dirin motar sa sanda ya dawo sai kuma ga shi ya shigo.
"Saboda ba na nan shi yasa kika saka ta ta na yawon maula ta samo muku abinci ko?Na rasa wani hali kike so ki koya mata shi yasa na tsaneki saboda mugun halinki."
Ta yi shiru ba tace komai ba dama
abi'ar ta kenan duk sanda zai yi mata rashin mutunci ba za ta tanka ba,haka ma yanzu mutuwar Yayan sa bai saka ta canza ba.
Har ya gama bambamin sa ya fice bata ce
ala ba,amma ta na jin gara su ha
ura kawai da tashin hankalin da zai jawo musu.Bayan ta gama kukan ta ta share kamar kullum don Mama ba za ta ta
a lallashinta ba.
"Juwairiya ina ganin a ha
ura da aikin nan kawai."Tace cikin
unar zuciya ta na kallon ta."Gaskiya Mama sai dai kiyi ha
uri,amma ba zan ha
ura tunna shi ba taimaka ma na yake ba."
"Amma kina ganin tijarar da yake mana ko?Kin san halin shi ba shi da kirki,ni fa bana son tashin hankali ya dinga jibgar ki a banza."
Juwairiya shiru kawai ta yi a ranta ta saka komai zai faru sai dai ya faru,amma aikin Anty Naja yanzu ta fara.Hankalin Mama ya tashi da safen ranar da ta gama hutun ta bayan Juwairiya ta yi sallah ta tafi aikin ta,ba ta kula da kiran da Mama take
wala mata ba.
Da yamma da ta dawo Baba Sani ya shigo da bulalarsa ya yi mata duka,har bata iya tashi amma ba hana washegari ta koma aikin ta ba.Ganin irin dukan da yake mata Mama ta hana ta aikin,sai dai wannan karan ta bijire ma umurnin ta don ta rantse ko kashe ta zai yi ba za ta bar aikin ba.
Tsakanin ta da mijin Anty Naja ba ruwanta da shi tun da ta fara aikin so uku ta gan shi,duk sanda ya shigo ya ga yaran a kusa da ita sai ya fara musu fa
a ya kora su cikin
aki ya na harararta ya na mazurai,a yadda yake mata ta lura ya matu
ar tsorata da halin masu aiki.
Ganin haka ta
ara kame kanta ta na mamakin yaran duk da suna zuwa islamiya amma ba su wani iya karatu ba,don ko babban dake da shekaru tara ko alhamdu bai iya cikakka bare ya damu da sallah ba,sai kallon catoon da suke yi kullum ba
autawa,ganin haka ta dage da koya musu da saka su su yi salla,abin da ya
ara saka Anty Naja son ta a cikin zuciyar ta.
Ganin
an canjin da yaransa suke samu abin ya burge shi har yake amsa gaisuwar ta a sake,wani lokacin har kyauta yake mata na ku
i yace ta kaiwa mahaifiyarta don Anty Naja ta gaya mishi mahaifinta ya mutu.
Kusan kullum Juwairiya ta dawo sai taci na jaki a gurin Baba Sani jikin ta duk shatin duka ne,amma hakan bai saka ta karaya ba ta ci gaba da aiki don yanzu suna ci ga Mama dake sana'ar ta rayuwar su ta na tafiya cikin rufin asirin Allah sai dai takurawar da Baba Sani yake mata,wanda hakan ya na damin Mama ga shi ta
i ta dai na aikin.
A haka rayuwa take gara musu yau fari gobe tsumma,yayin da kullum burin Baba Sani ya cika burinsa amma Allah bai ba shi damar ida mugun nufin sa a kanta ba.Ganin haka sai ya
ullo mata da nuna mata ku
i ya na jan ra'ayin ta akan ta amince mishi ko sau
aya ne,amma ta
i duk ta gan shi sai ta nemi tsari da sharrin sa don ganin sa take kamar wani she
ani.
auki tsawon shekaru biyu ta na aiki a gidan Anty Naja,a lokacin ta girma ta
ara wayewa ga hankali da natsuwa kullum cikin hijabi take bata cirewa sai in mutanen gidan ba sa nan,ko ita Anty Naja ba za ta ce ga yanayin jikin ta ba,don tun kafin takai haka da Baba Sani ya saka mata ido ta yi tunanin ko jikinta yake ru
arsa,bare yaanzu da ta zama
an mata ta cika ta batse ga Anty Naja da take ba ta kaya masu kyau kuma ta ba cin me kyau,har mai na shafawa da na wanke kai take siyar mata.
Maza da dama sun sha bayyana soyaryarsu gurin ta wasu kuma suje gurin Baba Sani,amma sai ya ta
are yace Juwairiya
ar mace ce sannan ba ta da kamun kai har kwana take a waje.Ya fa
i mugun abu da ba ta mata suna ya gaya musu,wasu suna jin haka za su tafi wasu in suka nace ya yi musu korar kare don ya rantse,in har ba ta amince mishi ba to ita da aure sai dai ta ga ana yi ko kuma in ya mutu.
Juwariya yarinya mai kimanin shekaru sha tara.Ta na da haske amma ba can ba,fuskarta mai kyau irin zagayayen fuska gareta,da dogon hancin ta ha
oran ta masu kyau ga
ar wushiryar ta a tsakiya,wanda in ta yi dariya yake
ara ma kyau matu
a!Da dimful
inta.Bata da jiki amma a kwai shafe sannan doguwa ce ba can ba,amma ta na da tsawo wanda yake
ara mata kyau.
irar jikinta me kyau ne ko ita ta na alfahari da hakan wato irin jikin nan ne mai
aukar hankali wa
anda ko wane namiji yake burin samu mace mai irin sa.Wannan dalilin ya sa kullum take cikin hijabi do ko
awayenta suka shigo suka gan ta ba hijabi,sai su yi ta zuzuta ta su na yaba kyawun jikinta.
A wata ranar litinin da safe bayan mutanen gidan sun gama karyawa suka wuce gun aiki,kasancewar da garin a kwai zafi sannan Anty Naja ta tura mata da tsako a cikin wayarta me botira da ta siyar mata,don ta din ga kiran ta ko kuma in ta tafi aiki da wuri ta gaya mata abin da za ayi,don yanzu girkin su ya dawo hannunta saboda Baban Abnaj yafi son girkinta.
Waina da miyan karas za'a yi da farfesun rago,ganin ta na da aiki ya sa ta zage damtse ta na yi tun ta na cikin hijabi har ta cire ta na ta aikin ta,ta kunna wayarta ta na sauraron karatun kur'ani cikin suratul ma'ida.Ta shafa'a ta na ta aikin ta sai
anwar Abnaj mai suna Ibtihal ta danna remote ta
ata saitin tibin,Abnaj
an shagwaba ya saka kuka ya zo ya na sanar da Juwairiya akan ta zo ta gyara musu.
Hannunsa ta kama suka nufi falon da nufin ta gyara mishi,ta na tsaye a gaban tibi ta na ta
arin yadda za ta gyara amma ta kasa gashi ita ba ta san yadda ake yi ba,sannan gashi har sun fara kuka akan a gyara musu.
A hankali ya bu
ofar ya shigo da sallama a bakinsa,Juwairiya da hankalin ta ke kan tibi ba ta san ya shigo ba,ko in ce dukan su sai bayan ya
auki tsawon lokaci ya na kallonta cikin mamaki a ransa ya na mamakin dama a kwai wannan halittar a gidan sa?Don shi zai rantse bai ta
a mata kallo ko na sakan bane ya san dai ta na da kyau a fuska.
"Oyoyo Daddy!"Abin da yaran suka ce kenan wanda ya
auki hankalinta ta mi
e a razane ta yi diri-diri,tamkar za ta shige cikin
asa yayin da wani irin kunya ya lullu
eta.
Ganin yadda ta diririce sai ya shige
akin sa akan ya
auko abin da ya saka shi ya dawo saboda mantuwa da ya yi,wato wasu fayal da ya ije da nufin ya tafi dasu sai gashi ya manta da su kuma ana bu
atar su.Ashe da rabon ya yi gam da katar!Don shi ya ga matar aure dama tuni ya yaba da hankalinta.
Ko da ya shiga cikin
akin wani irin kasala ya ji y rufe shi ya fa
a kan gadon shi ya na jin wani irin shauki na ta ya na zagaye ilahirin jikin shi.Ko da ya shiga
akin fa
a kan gadon sa ya da
e ya na jin wani girmar lamari har na tsawon lokaci,sannan daga bisani ya mi
e ya
auki fayal
in ya fito.
Kawai sai ya tsinci kansa da bin hanyar kicin
in ya
an tsaya nesa da kicin
in zuciyar sa na bugu da
arfi,take yake jin lamura suna sauya mishi har ya fara dana sanin dawowar sa gida gashi komai na son ya canza musamman akan yarinyar da take ba shi girma
"Abnaj fito na gyara muku tibin ku barta ta yi aikin ta,kun dame ta da surutu."Yace da yaransa da suke kicin
in suna ta zuba da Anty Juwairiya kaza,ita kuma ta na ta yi musu dariya ba yan ta basu kwan da ta soya musu.
Yaran suka bi shi suna murnar zai gyara musu tibi,bayan tafiyar sa ziciyar Juwairiya ya buga dam!Da ta kalli
wayar idanunsa cikin rashin sani ganin yadda ya kafa mata idanu lokaci guda,abin da ta hango ya matu
ar tsorata ta wanda bai yi kama da so ba sai tsantsar sha'a warta da ta hango.In ko haka ne abincin ta ya
are a gidan.
Bayan fitar sa ta
aga labule ta na kallon farfajiyar harabar gidan,sai kawai ta ji hawaye ya na sauka a kan
uncinta bai yi kama da mutumim banza ba saboda ya na da dattako.To me
wayar idanunsa suke nuna mata?Ita kuma irin na ta jarrabawar kenan?
Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Mu ha
u a shafi na takwai.Ga masu bu
atar shiga cikin group
ina na whatsapp ga numba 08144072423_.
Kuma
ofa a bu
e take na
orafi gyara ko
arin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce.
Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa ne ga za
auran marubuciya,kuma
awata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya
ara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani.
*FOLLOW, READ, COMMENT, SHARE*
*SAKACINA KO HALIN MAZA?*
*RUBUTAWA:-*
*JAMILA LAWAL ZANGO*
*SADAUKARWA GA:-*
*SUMMY M NA'IGE*
_(Aminiya)_