← Book details Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 102

Sashe 42

Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

tare da zama a falon kamar ya na son ta gama sai ya shigo. Wucewa cikin akin ta yi ba tare da ta ce masa komai ba amma ya fa i son ransa ne kawai duba ga yadda take ba da dukkan lokacin ta in ta je akin sa gyara. A.m ya na ganin ta shige ya bi ta tare da tura ofar a hankali ganin ya shigo ta tsaya dama tun da ta shigo ta rasa mai za ta gyara saboda akin ya na tsaftace da kyan sa. " Ki zo mu kwanta a gadon da baki ta a hawa ba amma albarkacin aurena zai saka ki din ga moresa in matar so ba ta nan." Hawaye suka wanke mata fuska ba ta ce mishi komai ba kuma ba ta motsa ba bare ya saka ran za ta hawo,asalima gaban ta ne ya fa i ras! Hannunta ya jawo ya na fa in." Na lura kuka shi ne farin cikin ki to ki sani ba zan ta a bu e bakina rarrashe ki ba,ko na auki hannuna na share miki hawaye da su. Yanayin da suka shiga a ranar yanayi ne mara fasaltuwa da bayyanuwa a gare su musamman Juwairiya da ta sha kuka har ta gode ma Allah,domin kwana ta yi ta na kuka ko ka an ba ta bar shi ya rintsa ba,wanda in ta tuna dalilin kukan na ta biyu ne sai ta ara sakin wani kuka. A.m da bacci ya fara aukar sa a hankali bayan wata sabuwar duniya da ya shiga kuma ya kasa fahimtar wace duniya yake ciki,kukan da take yi ya na aga masa hankali ya yi maganar duniya ta i yin shiru,har ya gaji ya yaleta ya rintse idanun sa da arfi ya na son bacci ya auke sa. Ganin ta i dai na kukan ya janye bargon da ya udundune kan sa da shi ya kunna fitilar akin." Ke wai ke." Sai kuma ya yi shiru daga ninyar fa ar da yake ya yi mata ya an sausauta murya ganin dare ne ya ce." Ko fa wace mace da kika gan ta a gidan mijinta da haka ta fara.Kuma idan bakya son haka ba sai ki gaya min ki gode ma Allah auren kwangila muka yi so ba da e wa za ki yi da ni ba." Hakan sai ya saka Juwairiya ta ara fashewa da kuka ganin ta ba ma mutumim da ya tsane ta rayuwarta,ga shi bai san mahimmancin ta ba bayan wahalar da ta sha yake gaya mata wa annan kalamai. Bakinta ta murgu a a ranta ta ce." Mugu kawai azzalimi."sai kuma ta ci gaba da kukanta wanda A.m ya lura harda shagwa a don shi ya gama fahimtar ta shegen shagwa a ne da ita shi ya sa da an yi magana sai kuka. Wani irin wal iya a ka saki lokaci guda aka fara tsawa nan ne A.m ya fahimci garin hadari ne ya taso,da sauri ya sauka don ya duba ko windina a kulle ne kawai sai ya tsinci kan shi da jin da in ya na yin garin har ya bu e labule ya na sha ar iskar gurin. Iskar ya ara ma Juwairiya zazza in da ta ji ya saukar mata ganin haka sai ya rufe windon ya na addu'ar Allah ya sa ta yi shiru kenan,jin ta sassauta sautin kukan da take yi sai ya koma ya zauna. Wayar sa ta fara ruri da sauri ya auka don gabansa ya fa i ya na tunanin waye da daddare zai kira shi,ganin numbar masoyiyar sa ya sa shi mi ewa da sauri take acin rai ya bayyana a fuskar sa. A wannan lokacin da yake duba wayar sa aka tsuge da ruwa sosai kamar da bakin warya. Zubbur ya mi e ganin numbar Zainab ce ya yi kamar ba zai auka ba,saboda tun da ya gaya mata zai dawo ta de na aukar wayar sa ashe mara mutuncin tafiya ta yi tabar asar.Sai kuma ya kanga wayara a kunnin cikin tsanani acin rai a ransa ya na tunanin Allah kawai zai raba ta da shi. " Hello zauji don Allah gani a airport ka zo ka auke ni kuma na samu ar matsala da kayana har mutumim ya na min barazana.Ga kuma ruwa da ake yi kazo ka ji zauji." Wani irin tashin hankali ya ziyarce shi ya kalli Juwairiya da take cikin wani hali don shi kan sa ya san ya wuce gona da iri,kuma ba tare da sanin haka ba ya kuma kalli kansa da har yanzu ya kasa tantance duniyar da yake ci. Tunani ya fara yi ko Zainab ta hauka ce ne da za ta dawo da tsakar dare sai ya auki wayarsa da nufin ya duba lokaci, ai wallahi ba zai fita yanzu ba sai dai koma mene ne ya faru musamman da ta ata masa rai ta yi tafiya ba tare da izinin sa ba. Tsananin mamaki ya kama sa da agogon wayar sa ya nuna mishi arfe biyar da mintuna,ya na cikin kokwanton ko wayar sa ce saitin ta ya goce sai ya ji ladani ya kwa a kiran sallah. Da sauri ya yaye labulen akin don ya ara tabbatar ma kansa take kuwa ya ga har hasken alfijir ya keto gari ya fara wayewa.. Sai hankalin shi ya ara tashi musamamn da Zainab ta turo masa tsa on ba sai ya zo ba,don sun daidaita da mutumim yanzu haka ma suna hanyar gida,saboda mijin Anti Fati ya turo direba ya auke su kuma duka za suzo gidan. TO FA JUWAIRIYA GASKIYA NA TAUSAYA MIKI DA RANAR KI TA KASANCE A HAKA KOMAI DAI MENENE ALLAH YA BAKI HA URI DA JURIYA.KUCI GABA DA BIBIYAR LINTAFIN SAKACINA KO HALIN MAZA I YIN TYPING DA YAWA SABODA GASKIYA FANS BA KWA RUWAN COMMENT SAI DAI KU YI TA BIYO NI TA PC KUNA FA IN ALLAH YA ARA FASAHA INA GODIYA AMMA NI NA FI SON NA GA RUWAN COMMENT YA NA TASHI DON GAKA IN KUNA SON NAADIN GA TYPING DA TSAWO KU DIN GA COMMENT. TAKU JAMILA LAWAL ZANGO
Chapter 42 · 0% Book details