← Book details Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 102

Sashe 33

Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

" Ina jinka."
Ta ce jin ya maimaita maganar har sau uku.Ba tare da ya yi wata doguwar magana ba ya ce." Ya maganar mu kin yanke shawara? Saboda zan yi tafi zuwa India kin ga sai na gama komai kafin na tafi."
A hankali ta sauke ajiyar zuciya ta sauke cikin ba
in cikin daina magana da ya yi,saboda jin muryarsa take kamar ana busa mata sarewa.
Sai kuma ta fara sheshshe
ar kuka ta bu
e baki za ta yi magana sai kuma ta fasa tare da kecewa da kuka.
" Oh my God! Ni fa ba na son mace mai saurin kuka haka kawai ki dinga kuka,in dai kuka za ki dinga min zamu tsamu matsala dake."
Ya numfasa ko za ta ce wani abu sai ya ji ta yi shiru sai
an sautin kukan dake tashi a ajiyar zuciyar da take yi.
" Na amince!"
Ta furta tare da
ara sakin sabon kukan duk da garga
in da ya yi mata ya shiga jikinta don umurnin sa kamar yankan wu
a ne,sai da ta kasa hana kuka a ranta ta na tunanin yadda za su yi a tsakanin su ba a lokacin da aka
aura auren.
ara bu
e bakinta da
yar ta ce " Don Allah ka kawo ma mahaifiyata
auki ta na cikin wani hali di
!."Ta kashe wayar tare da tsugunawa a gurin ta na jin wani hali wanda duk
wana na kasa gane halin da take ciki domin ita ka
ai ta san halin ra
in da take ciki.
A.m ya ji wani sanyi a zuciyarsa waya ya
auka ya kira A.k nan take ya fara shirye-shiryen yi ma Mama biza.
A lokacin da aka fita da Mama ba ta san halin da take ciki ba Juwairiya har ta cire ran zai kawo ma Mama agaji,saboda da ta ga kwana uku da maganar su bai kira ta ba wanda hankalinta ya tashi sosai.
A ranar na uku Baba Sani ya sanar ma Juwairiya su fara shiri har sujjada shukuriya sai da ta yi gani take kamar Mama mutuwa za ta yi.
aramin mamaki ta ji ba lokacin da Baba Sani yake gaya mata har da Ibrahim za'ayi tafiyar,zuciyarta ta ha
ance mata Allah ya kawo mata A.m a cikin rayuwarta don ya fitar da su halin da take ciki,sai dai in ta tuna son shi da ya mamaye mata zuciya ta na jin tausayin ranar da za su rabu wata
ila shine sanadin ta.
Su Juwairiya na
asar waje A.m da A.k suka shirya zuwa gidan Daddy domin su shawo kansa ya amince ya
ar mishi auren Juwairiya.
Gabansa ne yake fa
i ras! Har suka isa gidan maigadi ya wangale musu get,A.k da shi yake tu
i ya shigar da motan.
Daddy ya na falonsa ya na ganin A.m ya tashi ya rungume shi tare da jawo A.m suka zauna a kujera me cin mutum biyu." Na yi kewar ka son ya kuka dawo? Wannan mutumim ya kirani don Allah son ka rage zuciya ka san harkan kasuwanci sai an yi ha
uri."
Sumar kan shi ya shafa tare da sakin murmushi duk da mutumim ya
ata mishi rai matu
a,amma yanzu ba shi ya kawo su ba.
Bayan sun ci abinci wanda A.m bai so ya ci ba amma Daddy ya matsa mishi,duk yadda yake da hope a kan sa sai gashi ya kasa sanar mishi ya na ta tunanin yadda zai fara magana.
A.k kuma ya yi banza da shi ya na ta kwasar girki shi ko tun da ya kai loma biyu wanda ya ci ne saboda takurawar da da Daddy ya yi mishi.
" Am Daddy don Alah a kwai abin da yake tafe damu,amma muna ro
on ka ka fahimci abin da ya kawo mu don Allah Daddy."
Ya yi
undumbalar fa
i da fuskar tausayi ya na hararar A k da ya manta da shi ya na ta aikawa cikin sa bayani,kamar da ma abin da ya kawo su kenan.
" Ina jin ka son dama har a kwai abin da za ka kasa sanar da ni?"
" Aure nake ne ma amma a kwai
ar matsala."Ya ce ya na kallon Daddy ya ga yadda zai kar
i zancen.
Daddy kuwa tsananin tausayin shi ya kama shi da ya tuna shi ma haka ya din ga aure-aure don ya samu
a,amma kuma shi ne ba ya haihuwa ba matarsa ba me ya sa yake son ya
ara aure.
" Son mata biyu anya za ka iya zama da su kai da baka da ha
uri,
ayar ma ya ka cika bare ka tara fiye da ita.Amma tunna zaka iya fa
a min
ar wacece kuma su waye ahalin ta?"
Wannan karan A.k ne ya ce." Ba
ar kowa ba ce asalima mahaifinta ya mutu
anin mahaifin su yake ri
e da su."
" Son
ar talaka matsiyata kake son aure ka manta Zainab ko
ar wace ce ita?"
Ya mi
e tsaye tare da furta hakan ya na mamakin A.m da ya canza duk yadda yake nuna tsanar talaka sai ga shi ya jajibo auren ta.
Ya shafa kansa ya na fa
in." Karka damu Daddy auren nawa na wucin gadi ne,sannan saboda ita Zainab
in zan
ara aure."Take ya kwashe komai ya gaya masa.
Sosai yake kallon sa ya na mamakin wai Zainab ce ba ta haihuwa amma ya ce shi ne baya haihuwa.Lai-lai ya tabbata ya na shaye- shaye.
" Ka yaudare mu Abdurrahman an ya ka yi m kanka adalci ka n ganin in kai ne ba ka haihuwa za ta yadda ta zauna dakai?Ka san ciwon rashin
a har yau kuka nake kan ban ta
a haihuwa ba duk da mahaifin ka ya ba ni kyautar ka.Wallahi da sake dole kowa ya sani sannan ka canza mata ba
ar talaka ba don ba ma ha
a dangi da matsiyata!"
Ya ce tare da mi
ewa zai fice ga mamakin sa sai ya ga A.m ya yi sauri ya kama
afafunsa ya ri
e ya saka kuka kamar wani
aramin yaro ya na ro
on sa,wanda magana uku ya yi masa har ya saka ya zauna jikin sa shar
ar da zufa ya na kallon su.
" Daddy ka tuna Zainab
ar amininka ne kuma a saboda ni ta kamu da wannan ciwon,Zainab ta rantse in har na ha
a ta da wata mace za ta rabu dani,rayuwata ba za ta yiwu ba in babu Zainab ina sonta raina fansa ne akan duk abin da take so."
an nan kalamai ya gaya masa ya na kuka wanda hakan ya sa ya zauna don ya saurare su." Na ji to yanzu ya kuke son ayi ni fa ba mahaukaci ba ne kuma ni soyayya ba ta mai da ni zautacce ba,kar na zo na biye maka mu aika ta hakan lamari ya ca
e mu rasa yadda za mu yi."
Ya tambaye shi ganin A.k ya mi
e ya ba su guri saboda yadda Daddy yake kallon sa kamar ya na bu
atar hakan.
" Saboda haka ya sa na za
ar talaka wanda ba su da komai ka ga ta gurin ta hankalinmu ba zai tashi ba,kuma ni na tallafi rayuwar ta.Matsiyata ne basu da komai sai talauci da garari a rayuwa sannan
anin mahaifinta wani irin mugun me son ku
i ne ya kuma tsane ta don haka kar ka damu."Ya ce ya na kallon shi don duk wani kalamai da zai gaya mishi ya
are shi dai burin shi ya amince.
" Kai ku tashi ku tafi kai son ka je ka yi tunani na baka nan da sati biyu,in baka sanar da mahaifin ku gaskiyar lamari ba to ni zan fasa
wai maza tashi ka wuce!
Hankalin A.m ya tashi matu
a ko ka
an bai yi tunanin zai yi kafiya akan lamarin ba,saboda yadda ya ga baya son ya ga
acin ransa,
ara ri
afar sa ya yi ya na kuka da ro
on sa,amma haka Daddy ya janye
afarsa ya shige
akin sa duk da kukan shalelensa na yi masa
una sai dai lamarin da ya kawo mai girma ne.
A mota suna tafe babu mai yi wa juna magana A.m tunanin ku
in da ya kashe take yi,sai ya ji ya
ara samun
arfi wanda washegari Daddy na fitowa daga masallci ya gan su a tsugune.
alla sun
auki tsawon wata suna jerangiya amma Daddy ya hau dokin na
i,cikin ikon Allah A.m har ya ha
ura sai ga kiran shi ya sanar masa su shirya yau zai je a
aura aure.
Haka kuwa aka yi bayan an idar da sallah aka
aura auren Juwairiya Ahmad da Abdurrahman Dawood akan sadaki naira dubu
ari biyar wanda Baba Sani ya dage hakan zai ba da,ba tare da damuwa ba ya amsa wanda Daddy ne ya biya ku
Tofa masu karatu ga shi Allah ya kawo mu an
aura aure kuci gaba da bibiyar lintafin domin mu ji yadda za ta kaya.
SHIN JUWAIRIYA ZA TA IYA DANNE SON DA TAKE MASA TA ZAUNA DA SHI KAMAR YADDA YA BU
ATA?NI DAI NASAN SON GASKIYA BA YA
UYA WA
ANDA SUKE CIKIN SO SUNE KAWAI ZASU AMSA AMIN TAMBAYAR NAN.
TAKU JAMILA LAWAL ZANGO
UBBIN GAISUWA GARE KU SABODA COMMENT
IN KU YA NA SAKA NI NISHA
MAMAN SUDAIS
AISHATU MINNA
FATIMA ZARA JOS
SAHURA NURA RABIN RAINA
NABILA MAMAN SAFWAN
HAMDIYA UMMU ABDULHAKIM
Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Mu ha
u a shafi noma sha shidda.Ga masu bu
atar shiga cikin group
ina na whatsapp ga numba 08144072423_.
Kuma
ofa a bu
e take na
orafi gyara ko
arin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce.
Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa ne ga za
auran marubuciya,kuma
awata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya
ara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani.
COMMENT,READ FOLLOW AND SHARE.
*SAKACINA KO HALIN MAZA?*
*RUBUTAWA:-*
*JAMILA LAWAL ZANGO*
*SADAUKARWA GA:-*
*SUMMY M NA'IGE*
_(Aminiya)_
Chapter 33 · 0% Book details