← Book details Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 84 OF 102

Sashe 84

Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

mace anta.Sannan ba lallai ba ne Zainab ta ri " Humh wannan lamari a kwai rikitarwa har yanzu zuciyata ta kasa yadda da kai,don kun yi matu ar ba ni mamaki,ashe duk us da kuke yi maganar auren ne,in na yi maka magana ka ce kuna maganar kampani,ai ga shi nan kun ibo ruwan dafa kan ku,sannan ba ka kyauta ba da ba ka je ba." " Wa ni wallahi babu in da zani tsuntsun da ya ja ruwa." Bugun ofa ya ji da sauri ya shige cikin aki bayan ya ce " Don Allah ko wane ne ki ce ba na nan,kar na zo na fito Daddy ya zo." Dariya ya ta saki a ranta tana mamakin wannan girman lamari da ya faru da ita. " Ikon Allah duk cika da isar Zainab ta ama da ku i! Yau ita ce da kishiya kishiyar ma talaka da take wula antawa." Sai kuma ta nisa ta kuma cewa." Allah sarki Juwairiya kin yi wauta ina tausaya ma rayuwar ki ko ya ya iyayen A.m za su kar e ki wa annan an nuna isa da raina talaka."Wayarta ta auka ta shige akinta. A.m da yake jin bai ta a jin matsananciyar kunya irin ta yau ba,da ya yi hon maigadin gidan su ya bu e masa get. Sai ya ji kamar ya koma lokacin da ya yi parking ya fito. " Ki biyo ni." Kawai ya ce hankalinsa a tashe ya nufi cikin gidan yayin da take taku cikin tsoro,ganin irin daular duniyar da ya kawo ta sai ta raina kanta. Juawairiya ta tsaya cikin tashin hankali tana kallon mahaifin A.m da ko ba'a gaya maka ba,za ka nuna sa ka ce shine saboda sun yi matu ar kama kamar har ta ace. Ta kuma kallon sauran mutanen da ke falon sun taru da yawa sun zuba mata ido. Kyawawa da su masu zubin larabawa kamar A.m da su ta yi yawa.Sai tsananin kunya ta kamata ba ta ta a jin ta muzanta irin na yau ba. " Inna lillahi wa inna ilaihir raju'un! A she da gaske ne ba arya ba A.m ya zama uban kan sa ya yi aure?Ko kuma karuwa ce ya ije a gidan sa?" Mahaifin A.m ya fa a ganin Juwairiya ta oye a bayan sa,sannan sam Zainab ba ta gaya musu ba ta haihuwa da kuma maganar ciki ba. Gani suka yi Daddy ya yanke jiki ya fa i sharab! Gabaki aya suka saka kuka suka yi kan shi. TO FA MASU KARATU GA DAI JUWAIRIYA TA BAYYANA CIKIN FAMILY IN A.M SHIN ZA TA U KO YA YA? KU CI GABA DA BIBIYAR LINTAFIN DON JIN YADDA ZA TA KAYA A CIKIN LINTAFIN NAN MAI FARIN JINI. BARI NA TUNA MUKU DA SUNAN SHI SAKACINA KO HALIN MAZA TAKU JAMILA LAWAL ZANGO JAMCY TALLAH!TALLAH!!TALLAH!!! INA AN MATA DA MATAN AUREN DA SUKA SHAYAR SUKE SON MARTAR IRJIN SU YA DAWO? INA MATAN DA SUKE FAMA DA RASHIN IBA KO INA A AME? MAZA GARZAYO KI SIYA INGANTACCEN MAGANIN GYARAN NONO DA IBA,MAGANIN AN RIGA AN GWADA KUMA YA NA DA AKYAU WARAI.BARI IN GAYA MIKI YAR'UWA DUK WADDA TA CE MIKI MARTABAR IRJINKI,ZAI DAWO MATU AR JIKINKI BAI MURJE BA,TO GASKIYA KU IN KI KAWAI ZA TA CI. IN HAR KINA SON MAGANIN YA YI AIKI A JIKIN KI SAI KIN DAURE,KIN SHA SAFE DA YAMMA.SANNAN MUNA AIKAWA KO INA SIYAN NAGARI MAIDA KU I GIDA. MAGANIN AKAN FARASHI MAI TSAU I IN KINA SO MAZA GARZAYO KI KIRA WANAN NUMBAR ( 07088268243) KO (08144072423) Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Ga masu bu atar shiga cikin group ina na whatsapp ga numba 08144072423_. Kuma ofa a bu e take na orafi gyara ko arin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce. Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa ne ga za auran marubuciya,kuma awata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya ara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani. COMMENT,READ FOLLOW AND SHARE. *SAKACINA KO HALIN MAZA?* *RUBUTAWA:-* *JAMILA LAWAL ZANGO* *SADAUKARWA GA:-* *SUMMY M NA'IGE* _(Aminiya)_
Chapter 84 · 0% Book details