← Book details Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 68 OF 102

Sashe 68

Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mama matu a tun kafin ta ha a ido da ita.Take nadama ta shige ta har ta fara tunanin ba za ta ta a yadda ta ara ha a ido da Mama ba,matu ar A.m bai aminta da ita ba a matsayin matar sa,wacce zai yi rayuwa da ita na har a bada. Duk kiran da yake mata agawa ta yi tana cikin ha a kayanta,sai ta ji hucin mutum a bayanta,wanda ta gane A.m ne domin in dai ya zo guri turaren sa yake fara bayyana kan sa. Kuka ta saka masa sosai tana dukan sa a irjin sa,ba tare da ya hana ta ba ya yaleta don ya san dole ta yi,ita da take da hawayen banza ba'a ta a ta ba ta yi kuka ina ga an rabata da Mama. Ganin tana ta dukan sa amma ya i ko motsi sai ta ara fashewa da kuka tare da fa awa jikin sa. " Mai ya sa zaka rabani da Mama anya ka yi min adalci kuwa,da wane ido kake son na kalle ta?Bayan ta san cewa na yi aure ba tare da sanin ta ba! Ni na san Mama ba za ta ta a yafe mini ba,domin ita ba irin Baba Sani ba ne." ara rungumeta ya yi tsam a jikinsa ya na jin gangar jikinsa ya yi kewarta matu " Ki gane ba ni da nufin na cutar da ita sai dai na yi hakanne don kar ta hanani samun farin cikina.Ina cikin damuwa sosai aurenki da na yi na yi ne don na samu cikon burina,amma kullum damuwa yake ara min ga Baba Sani da ya maida ni bankin sa, ga Mama sannan Zainab ta fara zargina dake jiya na shiga tashin hankali domin a kwai wanda yake bibiyarmu.Anya Juwairiya ke alkhairi ce a gareni?" Ya fa a yayin da idanuwansa suka canza launi saboda tsananin damuwar da yake ciki. Da sauri ta janye jikinta gare shi tana jin wani iri zafi sosai jin abin da ya fa " Wayyo Allah na! Na ro e ka ka cire min son sa a cikin zuciyata mutumin da nake so fiye da rayuwata,yake ganin ni ba alkhairi ba ce a rayuwarsa." Ta fa a a fili sai hawaye suka ci gaba da turereniya a fuskarta. Tasowa ya yi zai ri e ta ya bu e baki ya ce." Sam b......" " Don Allah ka fita daga gidan nan ba na son ganin ka! Ka fita kafin kasa zuciyata ta buga."Ta katse shi tana nuna masa hanyar fita. Cikin zafi ya kalle ta." Ok na ji zan fita amma ki gaggauta dawowa gidana domin ki haifa min babyna mu rabu tun kafin Zainab ta fahimci komai,sannan Zainab ta sha alwashin cusgunawa rayuwarki domin ta gano gaskiyar lamarin dake tsakaninmu,don haka ki shirya duk wani cin kashi da za ki gani a gidan,sannan ba zan yi koma baya ga lamarin ba domin mu samu mu fita daga zarginta." Sai Juwairiya ta fara kallon sa kamar wani mahaukaci yayin da take ji tabbas A.m ba ya sonta kamar yadda ya sha fa a mata. Wani irin ba in ciki ya tokareta wanda y saka ta ji a ranta za ta iya bijire musu duka tare da tona asirin komai,don a yadda take jin zuciyarta ba za ta iya aukar cin kashin da Zainab za ta yi mata ba. Tabbas za ta tona komai ta fito ta nuna ma duniya ita ma matar shi ce,in yaso sai sama da asa ta ha e,haka kawai ya din ga wallo da rayuwarta don kawai ya ga tana son sa. e rigar A.m da ya juya zai fita ganin ta i cewa komai da nufin ta gaya masa ba en maganganu,amma yayin da ya zuba mata idanun sa masu kama da an zuba zaiba a ciki,sai ta ji wata irin narkakkiyar dalma na son sa ya zagaye duk ilahirin jikinta,kuma ba ta ta a ganin Mama ta yi sa in sa da mahaifinta ba. Juwa ta yi da sauri ta yi ta shige aki tare da sakin kuka mai arfi. A.m ya da e a ofar gidan ya du ar da kansa a kan sitiyarin motar sa,sosai ya jima a gurin ya na jin damuwa a ran sa. Wayar sa ya zaro ya nemo numbar ta da ya yi saving da suna damuwata,domin haka yake kiran ta tun da ta shigo cikin rayuwar sa ta saka mi shi damuwa. Da ya yi nufin ya kirata akan su tafi sai kuma ya tuna bai san wanda yake musu shishshigi ba,da sauri ya figi motar sa a guje ya bar ofar gidan,a ran sa ya na addu'ar Allah ya sa ta dawo yau saboda ya yi missing in girta. A ranar ta shirya ta koma gidan A.m saboda gidan ya yi mata babu da Suna zaune a falo Zainab ta kwanta gaba ki aya a jikin shi tana zuba mishi shagwaba,yayin da shi kuma sai biye mata yake yana ara saka ta cikin lambun son sa. Hankalin sa na kan ofa ganin yamma ta yi ba ta shigo ba,wayar sa ya zaro ya ara tura mata da tsa on da ya tura yafi sau ba adadi kamar haka. "Aslm mai kike yi har yanzu ba ki dawo ba,na gaya miki kar ki ara mintuna a gidan na maza ki dawo.Da fatan za ki bi umurnina a matsayina na mijin ki n wucin gadi." Tun da ta aranta sau aya ba ta ara gigin ara karanta wa ba,duk da tsa on yana shigowa duk bayan mintuna. Da siririyar sallama ta shigo wanda idanun A.m yana kallon ofar shigowa.Karab suka ha a ido ya yi sauri ya auke kan sa,sai ya an ture jikin Zainab ya mi e da sauri zai haye sama. Zainab da sauri ta kalli bakin ofa ta kuma mai da idanunta kan A.m da ya mi e yana danna waya zai haye sama. " Honey ina za ka je." Ba tare da ya kalle ta ba ya ce." Ba shopping kika ce zan kai ki ba?Ina son na watsa ruwa zafi nake ji."Ya fa a ba tare da ya kalle ya ba. Hannun sa ta kama ta ri e tana sakin mi shi lallausar murmushi. Tare nake son mu yi jirani just one minute." Ta juya kan Juwairiya dake tsaye kamar sanda tana kallon su."Sannu mara mutunci Mamar ta ki mutuwa ta yi da kika je kika zauna?" Juwairiya da take jin gabaki aya ranta babu da i ,ba ta tanka mata ba sai ajiyar zuciya da ta sauke,na alamun wacce ta ci kuka ta oshi. " Ke ni za ki kawo wa rashin mutunci banza yar matsiyata ki kula in kika ce hauka za ki yi mini,wallahi sai in kashe ki in kashe banza,na ga uban da zai tsaya miki.Ai ni duk wanda ya shiga gonata saina raba sa da rayuwarsa,kuma mu zuba mu gani shege ka fasa." Ka sa ce mata komai ta yi ta saci kallon A.m da ya jingina jikinsa da kujerar dinning har yanzu,danne-danne yake a wayarsa ba tare ya tanka ko kallon aya daga cikin su ba. " Ni fa zafi nake ji so zan shiga ciki sai kin shigo."Ya fa a babu ko igon damuwa a ran sa. " Yarinyar nan ta ba ni haushi fa tana sane da ku i nake biyan ta,amma ta je gida ta zauna Allah saina cire ku ina don ba zan yi asara ba."Ta ce tana kallon A.m ko zai ce wani abu. Watsa mata mugun kallo ya yi tare da jan tsuka." Duk abin da za ki yi mata ki ba ar aikin ki ba ce,ina ruwana wannan ya rage naki." Yana gama fa in haka ya haye matakalan bene ba tare da ya kalle ta ba. " Ki yi ha uri jikin ta ne ya yi tsanani har sai da muka kwanta asibiti k..." "Rufe min baki shashasha." Ta katse ta cikin tsawa. " Da ga yau duk wani aikin gida ya koma kan ki Lantana ba za ta ara komai a gidan nan ba,maza ki wuce underwears ina sun yi datti ki ha a da na A.m ki wanke.Ta fa a tare da kama kunninta sai kuma ta saki ta haye sama. Tun daga wannan ranar take wahalar da ita duk wani aikin gidan ita take yi,dalilin haka ko makaranta ba ta zuwa wani lokaci,domin awayen ta take kwasowa ta saka ta girki,har in za su tafi ta ba su abincin ba sai sun yi girki ba. Wani lokacin sai ta kira awarta ta ce ga za ta turo Juwairiya ta yi kwana biyu ta taya ta aiki.Ga zagi da cin mutunci komai aka yi ita ce. Juwairiya ta yi shiru ne sakamakon tsorata ta da A.m ya yi kan in ta yi gigin tona asiri,zai cutar da Mama sannan ba zai gaya mata in da take ba.Hakan ya sa take jure duk wani cin kashi da take mata. Kusan tsawon lokaci ta yi tana saka ido a tsakanin su haka Lantana ko tari ta yi idanunta na kanta. A.m ya kauda duk wani abu da na zargi da shiga tsakanin su,har fa a yake ma Juwairiya kamar bai santa ba,kuma kullum cikin sata aiki yake in dai yana gida. Duk wani saka ido ta yi ta gaji daga bisani ta ci gaba da harkokinta dama ta san A.m ba zai ta a iya kalon ta ba,balle yanzu da duk ta zube ta lalace saboda wahalar aiki da uncin son maso wani da take yi,sai hanci da ta yi gashi kullum sai ta yi mafarkin Mama da Ibrahim. Tafiya ta kama Zainab ba tare da wani shakku ba ta bar asar bayan ta saka Lantana,ta din ga kwana a gidan har ta dawo hakan bai wani a A.m da asa ba ya amince. Cikin dare bayan sun yi bacci A.m yake sha a mata Lantana maganin bacci,wanda in ta kwanta sai safiya take farkawa. Sai safiya ta yi ta din ga orafi tana mamakin baccin da take yi ita dai Juwairiya dariya take mata sosai. Juwairiya ta gasganta A.m arshe ne gurin wayo da basira,ita kanta mamakin sa take ga wayo da iya kalami ga mace wanda hakn yake sa ta mutu aunar sa. Zaune suke a cikin
Chapter 68 · 0% Book details