Sashe 27
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
" Uhumh kawai yace ya
ara sa ciki ya zauna."Ina mijin ki na yi mishi laifi don Allah ki ba shi ha
uri tun kafin ya fito duk da na san ba dole ba ne ya fito."Yace mata cikin damuwa.
" Oh wannan tsakanin ku ne ya dai kama ta ku din ga ha
uri kun girma fa shi ma tun da lamarin ya faru yake ta huci na ba shi ha
uri amma ya
Tace sannan ta mi
e ta nufi
akinsa ba ta jima ba ta dawo fuskarta babu walwala na
in zuwa da ya yi duk irin ha
a shi da Allah da ta yi kan ya gane kuran sa.Bayan fitar ta ne A.k ya rintse idanun sa ya na jin
acin abin da ya faru tsakaninsu shi da Allah yake son shi ba wai don ku
in sa ba,amma haka A.m ya rufe idanunsa ya na gaya masa ba
en maganganu kuma sab ba zai goya mishi baya akan abin da yake so ba.
A.m ya canza fuska tun da ta gaya mishi bai ce da ita komai ba idanunsa a rintse ya mi
e tamkar wanda
wai ya fashe mawa a ciki ya fice ba tare da yace komai ba,abin da ya sa ya zo tsoro yake kar A.k ya gaya ma Daddy abin da ke faruwa kawai ya ha
ura,amma tun da ya
i fitowa bari ya
auko Daddy koma me zai faru ya faru.
Da ya koma hankalin Daddy ya tashi ganin yadda ya
an fa
a tsakanin kwana biyu,dafa kafa
arsa ya yi." Ka na cikin damuwa lafiya wai me faruwa ne?Ina A.k
in?"
Ya jera masa tarin tambayoyi a tare ya sha
i numfashi ya fesar sai kawai ya kwanta akan kafa
ar Daddy cikin muryar kuka ya na hawaye yace." Daddy A.k ya yi fushi da ni mun
an sami sa
ani ne saboda wata
ar matsala kuma na je gidan sa na ba shi ha
uri,ni na janye wannan maganar amma ya
i saurarata har ya ije aiki.Daddy shi ne ya
ata min rai na kasa ri
e kaina na fa
a mishi ba
en maganganu, amma na yi nadama sai dai ya datse layina layika na ba ya son magana da ni."
Sai ya sa kuka kawai hankalin Daddy ya
ara tashi yau shagwabar ta tashi kenan.
ewa ya yi." Oya tashi muje gidan na sa amma ba ka kyauta ba duk da tsa
anin harshe da ha
ori ana sa
awa,nan gaba ka kiyayye ba'a
ata ma wanda yake kusanci da kai sosai in ma hakan ta faru
ari ake a ri
e fushi don dole zaku ne mi juna."
Daddy yace ya na shafa bayan sa." Gaskiya ne Daddy na ba shi ha
uri fa kuma na yi nadama.
A lokacin da suka isa gidan da matar shi ta shiga da nufin ta gaya masa,har ya ji muryar Daddy a falo da sauri ya zo ya durkusa ya na fa
in." Da kan ka Daddy ai da ka sanar min ni zan zo."
" Ta ina zan sanar maka bayan ka kashe wayarka.Son ya yi laifi a yafe mishi don kawai kun samu sa
ani za ka dai na zuwa aiki, in ka
ara hakan zan hukuntaka ta hanyar turaka
asar waje ka yi wata biyu ba tare da ka dawo gurin iyalin ka ba,saboda ka
ata min rai kuma na yi fushi da kai."
Jin abin da ya fa
a da sauri maman Najwa ta mi
e tare da ficewa ko gaisuwar da ta tsaya ta yi ma Daddy ba ta yi ba,don ya ba ta kunya duk da ta san in ya yi hakan ya cutar da rayuwar masoya.
" Ka yi ha
uri Daddy na yi nadama hakan ba zai
ara faruwa ba! Da ma A.m
in ne ya...."
" Daddy ya yi ha
uri kawai ya koma aikin sa ni nama ha
ura akan maganar da muka yi na fasa na janye."
Yace da sauri ya na kallon A.k don ya tsorata ya
auka gaya ma Daddy zai yi.Daddy ya kalle su duka kamar a kwai abin da suke
oye mishi wanda shi ne ya kawo musabbabin fa
" To wai me ya kawo rikicin?"
Ai kafin ya rufe bakinsa A.m yace."Daddy ba komai ai mun shirya ya wuce."
A.k dai bai ce komai ba Daddy ya kama hannunsa ya ha
a." Kar na
ara jin kun yi fa
a ku yi min al
awari."
"Hakan ba zai
ara faruwa ba Daddy komai ya wuce."Kamar sun ha
a baki don a tare suka fa
a. " Ok ka shirya ka taho aiki dama ina son na
ara maka girma."
A ranar dai ba wata magana na amininai da ya shiga tsakanin su,amma tare suka fita zuwa aikin sai dai A.k ko zuwa su tafi cin abinci kamar yadda suka saba bai yi ba,don har yanzu ya na jin haushin abin da ya yi mishi hakan ya sa yake yin azumi don ya rage mishi fushinsa tunna ko Allah muna mishi laifi kuma ya yafe,amma shi mutum ne wanda ya san mahimmancin kansa.
in zuwa su je suci abinci hakan ya tabbatar ma A.m bai huce ba sai da ya daidaici ya gama tarin aiyukansa da ya jibga ma kansa,ya shiga ya na zaune a kan kujerar ofishin ya rintse idanun shi wata
ila bacci yake.
Shigar shi ya farkar da shi ya tashi ya zauna." Don Allah ka yi ha
uri haba na san ina da fushi,amma ba ni da ri
o na lura kafi son Juwairiya da ni na ha
ura da haihuwar don ni ba zan aure ta ba don na rayu da ita har abada,amma tunna ba ka so mu manta da zancen.
Ga mamakinsa sai A.k ya bugi bayan sa ya na dariya yace." Haba na manta da wannan kuma akan maganar Juwariya na yadda ka aure ta Allah zan ba ka gudummuwa in har Daddy zai amince ya nema maka auren ta a sirri."
an kalle shi ko ya yi tunanin wasa yake masa amma bai ga alamun haka ba sai ya rungume shi ya na fa
in." Na ji da
in amincewar ka yamzu mu tafi gurin
anin mahaifin ta."
Tofa masu karatu kun dai jin yadda ta kaya game da wa
annan aminan juna,Baba Sani zai yadda ya basu auren ta.Ku ci gaba da bibiyata na gode da yaba lintafina da kuke.
UBBIN GAISUWA GARE KU SABODA COMMENT
IN KU YA NA SAKA NI NISHA
MAMAN SUDAIS
AISHATU MINNA
FATIMA ZARA JOS
SAHURA NURA RABIN RAINA
NABILA MAMAN SAFWAN
HAMDIYA UMMU ABDULHAKIM
Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Mu ha
u a shafi noma sha hu
u.Ga masu bu
atar shiga cikin group
ina na whatsapp ga numba 08144072423_.
Kuma
ofa a bu
e take na
orafi gyara ko
arin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce.
Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa ne ga za
auran marubuciya,kuma
awata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya
ara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani.
COMMENT,READ FOLLOW AND SHARE.
*SAKACINA KO HALIN MAZA?*
*RUBUTAWA:-*
*JAMILA LAWAL ZANGO*
*SADAUKARWA GA:-*
*SUMMY M NA'IGE*
_(Aminiya)_