← Book details Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 102

Sashe 30

Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

ta ha ance ma kanta lai-lai wannan mamallakin amshin,mai sanyaya zuciya da kawo nisha i ga duk wanda ya sha esa ya na kusa da ita,musamman da ta ji sautin da zuciyarta take ta na bugawa da arfi kamar za ta fito fat!Fat!!Har sai da ta dafe gurin. A hankali ta sauke idanunta da suka ka a sukai jajur saboda wahalar hura wuta da tasha,duk da taji an kira sunan ta wanda ta gane ba muryar sa ba ne saboda ko tari ya yi za ta gane muryarsa,amma sai ta tsinci kanta da ora idanunta a kansa yayin da idanunnata sukai rau-rau sun canza kala suna ba da wani tarwatsi a cikin su. A.m da ya ji shigowar ta duk da ba ta yi sallama ba amma ya ji an bu e kofa an shigo,sanann kiran sunan ta da A.k ya yi sai ya kasa aga idanunsa ya kalleta,duk da ya na son ya kalli wacce yake so ta zamo a ga abu aya tal mafi soyuwa a gareshi don ko sun rabu aba' a sake ma tuwo suna. "Ya ilahi! Allah na ro e ka ka farkar da ni daga mafarkinsa da nake,kuma wanann ya zama na arshe tunna na kusa zama matar wani."Ta fa a aranta ta na arin mai da hawayen da suke son bayyana oyayyaen lamarin da ke cikin zuciyarta. " Juwairiya ki zauna mana." A.k ya ce ganin hankalinta ya tafi wani gurin ga mamakinsa sai ya ga ta nemi asa ta zauna tare da saukar da kanta asa. Gaishe su take son yi amma ji take kamar babu harshenta a cikin bakinta ta ara bu e bakinta amma ta kasa. Ganin sun yi shiru duka sai ta ara asa da kanta ta na kallon kafen in dake akin tamkar ta na son ta gano ko an magu i gurin yin sa. A.k ya mi e ya kalli A.m da yake ta danna wayarsa amma a zahirin gaskiya bai san me yake dannawa ba, tunanin sa ta ina zai fara kuma ta fahimce shi,shirun da ya yi ya na son ko A.k zai yi mata bayani amma sai ya ga ya mi " Bari in jira ka a mota in kun gama tautaunawar ina mota." Ya fice ya na girmama lamarin da suka zo da shi. " Juwairaah! Babu gaisuwa wata ila kin manta ni ko."Ya fa a don rashin sanin ta in da zai fara. ago idanunta ta zuba mishi amma ba ta ce mishi komai ba,sai dai a ranta ta ce." Ta ya ya za'ai na manta da kai bayan ka tafi da zuciya da ruhu gangar jikina kawai ka barmin,amma to mai ya kawo shi gidammu wanda har Baba Sani ya yadda na zo gurin sa.Aurena yake son yi?". Ta tambayi kanta sai ta yi saurin kawar da wannan bahagon tunanin ta ce " Kai ina wutsiyar ra umi ta yi nesa da asa." "Wai ni kurma kika zama bayan rabuwarmu?Ko kina mamakin ganina ne" an tambaye da hasala a ranshi ganin yadda take basar da shi kuma ya tsani hakan. " A'a ai ba'a mamaki da ikon Allah." Iya abin da ta ce kenan ta ara na e bakinta ta yi shiru tanani fal a zuciyarta. Ganin ta tafi wani tunanin daban sai ya ce " Haka ne ba'a mamaki da ikon Allah don haka kar ki yi mamakin na zo nai man aurenki amma fa na kwangila auren shekara aya nake son mu yi dake kuma cikin sirri." Juwairiya ta ago kanta da sauri ta kalle shi a wannan karan ba tare da ta ji nauyin sa ba." Aurena zai yi amma na kwangila mai hakan yake nufi?Sannan kuma cikin sirri to suwa ye ba' a son su san auren?" Tambayar da ta yi ma kanta kenan a cikin zuciyarta wanda ba ta san maganar ciki ta fito fili ba.Ya gyara gilashin idanun sa ya mi e tare da juwa mata baya. " Yes abin da kika ji hakan nake nufi kin san ke ba sa'ar aurena ba ne,na tabbata kina tunanin me ya sa zan aure ki?Kamana an gayu kuma an masu da shi yayin da ke kina talaka kucaka dake.Ki kalle ni mai aji kama na ban yi kama da wanda zai aure ki ba." Ya numfasa ya juyo ya na kallonta ganin yadda ta saki baki hanci ido ma'ana ta yi galala ta na jin tatsuniyar da yazo mata da shi. " Matata Zainab wacce nake so fiye da komai rayuwata mace mai aji yarinya ar babban gida,Allah bai nufe ta da haihuwa ba ni kuma bazan iya ha a ta da wata ace ba don na yi mata al awarin bazan yi mata kishiya ba,ga shi ina son na ga waina a duniya shi ya sa nake son na aure ki a sirri ki haifa min aya na ba ta amma a gidana zaki zauna amatsayin ar aikin ta." Wani irin hajijiya ta ji ya ibeta sai ga shi a gabansa ta zare ido jin a bin da ya fa a,take ta ji wani hajijiya zai yarda ita asa ta rintse idanunta,hawaye suka fara turereniya a kan fuskarta da ta shiga da tashin hankali. " Allah na ro e ka ka farkar da ni daga wannan mummunar mafarkin na farka ba tare da na gan shi kamar yadda yake tsaye a gabana! Ya Allah ka auke ganina da shi na har abada da kunnuwana su ara ji min abin da yake fa i ba,Ai gara na auri Alhaji Tanimu da na amince na auri mutumin da nake jin,bayan shi babu wani a namiji a duniya shi ne yake son na yi rayuwa a gidan shi a matsayin ar aikin matarsa. Wayyo Alla!gara na ga ranar mutuwata don zan fi samun maslaha a cikin abarina da na amince da bu atarsa. Tofa ga dai Baba Sani ya amince shin Juwairiya za ta amince ya auren zai kaya?Ku dai ci gaba da bibiyar lintafin SAKACINA KO HALIN MAZA. UBBIN GAISUWA GARE KU SABODA COMMENT IN KU YA NA SAKA NI NISHA MAMAN SUDAIS AISHATU MINNA FATIMA ZARA JOS SAHURA NURA RABIN RAINA NABILA MAMAN SAFWAN HAMDIYA UMMU ABDULHAKIM Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Mu ha u a shafi noma sha hu u.Ga masu bu atar shiga cikin group ina na whatsapp ga numba 08144072423_. Kuma ofa a bu e take na orafi gyara ko arin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce. Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa ne ga za auran marubuciya,kuma awata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya ara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani. COMMENT,READ FOLLOW AND SHARE. *SAKACINA KO HALIN MAZA?* *RUBUTAWA:-* *JAMILA LAWAL ZANGO* *SADAUKARWA GA:-* *SUMMY M NA'IGE* _(Aminiya)_
Chapter 30 · 0% Book details