Sashe 12
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ki ce na ha ura kina da wani hakan zai sa na bawa zuciyata ha uri duk da na san za ta shiga wani hali." Yanayin da ya yi maganar sai ya bata tausayi amma ta san abin da yake so ba mai yiwuwa ba ne.Murfin motar ta alle za ta fita ganin sun araso gida ya yi parking,sunan ta ya ira da wata irin murya.Ta waigo ba tare da tace ala ba,sai asa da kanta da ta yi wato alamun ta na sauraren sa. "Ki yi tunani zuwa arshen sati nan nake so na turo magabata na,ina ganin za ki dakata da akin nan kafin kizo a matsayin anwa kin ga sai ki ora daga in da kika tsaya ki na samun lada rututu! alle motar ta yi ta fice dai-dai lokacin da ya mi a mata an rafar ari biyar kusan kimanin dubu ishirin ba tare da ta kar a ba ta fice,musamman da ta ga Baba Sani tsaye a ofar gida shi da wani mutum ya zura mata ido. Ganin jikinta ya soma rawa ya kalli in da take kallo,sai hakan ya yi mishi da i domin fa uwa tazo dai-dai da zama,ya bu e murfin motar ya fito ya nufi su Baba Sani dake kallon Juwairiya kamar ya sha e ta. Da sauri ta matsa za ta bi ta bayansa ta shige cikin gidan da ya bake ofar,amma sai ya daka mata tsawa tare da jan hijabinta."Ina zaki ar iska maza dawo,iskancin naki ya kai har a kawo ki gida a mota.Kawai sai ya saka salati da arfin sa ya ci gaba da cewa."Inna lillahi gara da ka mutu Yaya Ahmed in da ka na raye Juwairiya ita za ta ashe ka.Karuwa kika zama fa ke ko kunya duniya ba za ki jiba tunna baki ji na Allah ba." "Ashsha!Subuhanallahi haba Malam ya za ka dinga jifan ta da wa annan muggan kalamai?Iya sani na Juwairiya yarinyar kirki ne ta e ta na tare damu ta na mana aiki.Yanzu haka mun daidaita ne nake son ka bani auren ta,ma'ana na yaba da hankalinta ina sonta." Wayyo Allah fa in haka da ya yi wato ya na son Juwairiya ji Baba Sani ya yi kamar ya watsa mishi fetur ya kyasta ashana domin ba in cikin sa biyu ne a kan maganar.Na farko ta ya ya za 'ai mutum me hannu da shuni yace ya na sonta,sannan kuma ba in kishinta ya taso ya lullu e mishi zuciyarsa kawai sai ya ara kuka ya na fa in ma abokin da suke hira cewar."Kaji ko wai na ba shi aurenta bayan ya gama iskanci da ita ni nasan ya na na e tabarmar kunya ne.Amma ta ya ya zai auri mazinaciya!Ba Juwairiya dake tsaye ta na kuka ba har ta Daddyn Abnaj sai da yaji wani irin abu ya soke shi ya rintse idanunsa ya na jin kamar ya sha o wuyar Baba Sani,take ya fahimci wani abu wato na zaman unci da suke yi iya zaman su da ita bata ta a basu labari ba,duk da ya san cewa ba lai-lai bane ta gaya musu kasancewar ta na da zurfin ciki. Ya kalli Juwairiya da ta ara sautin kukan ta ganin mutane sun fara taruwa Baba Sani yaci gaba da magana da arfi ya na nanatawa,sai ta ruga da gudu dai-dai lokacin da Baba Sani ya kai mata bugu a bayanta. Ba ta san ya suka are ba ya dai shigo gida ya na ta fa a tare da ja mata jifa'i kala-kala, Juwairiya ta so ta tanka saboda abin da ya yi mata a gaban mutumim da yake girmama lamarin ta,amma Mama ta hana duk san da ya gaya mata ba a ta bu e baki za ta yi magana Mama za ta hana ta,har ya gaji da rashin mutuncinsa ya fice. A ranar Juwairiya ta ci kuka sosai ta ji ta ara mugun tsanar shi a ranta. Washegari ganin ta i shiryawa taje aiki Mama ta shigo akin ta tsaya ta na kallonta tace."Juwairiya ba zaki je aiki bane naga rana ta yi." "Na ha ura da aikin Mama gara na zauna a gida dama kin san mun yanke shawarar na daina zuwa,sai ga abin da Baba Sani ya yi min a gaban shi Allah kunya nake ji matu a.Karuwa ya kira ni."Sai kawai ta saka kuka ta na jin zafin kalmar da ya danganta ta da ita." Mama a ranta har tafi Juwairiya damuwa amma sai ta an gyara murya tace."Ki yi ha uri komai lokaci ne watarana sai ya yi dana sani,amma da kin daure kije kila ma ya shafa miki lafiya don na tabbata ba zai ara miki maganar soyayya ba,ganin yadda ya tozar taki." "To Mama shikenan a haka rayuwata za ta are duk wanda ya fito neman aurena sai Baba Sani ya ata lamarin gaskiya na gaji."Tace cikin hawaye yayin da ta tuna kato arar da ta yi na fa in hakan,kamar ta nuna ta na son auren kenan sai ta zari hijabinta da sauri ta fice zuwa aiki. Ko da ta isa bata sami Anty Naja ba duk da ta san dama abu ne me wuya ta same ta,abin mamaki ta yi sallama ta shiga fuskarta babu walwala,sai ta same shi zaune akan one siter ya zuba tagumi ya na kallon hanya,ganin ta ya saka shi sakin ajiyar zuciya mai arfin gaske. "Shigo mana Juwairiya hankalina ya tashi matu a na yi zaton wannan mara kirkin Baban nan naki ya hanaki zuwa "Yace da ita ganin ta dogare a bakin ofa,ta an tsaya ta na kallon shi sai kuma ta ara ha e fuska haushin sa take ji don shi ya yi shishshigi a lamarinta,har ya saka Bab Sani ya yi mata wannan tozarcin. "Gaskiya ban ji da in abin da ya faru ba!Haba sai kace ba anin mahaifinki ba.Lamarinsa ya tsoratani ba in cikina yadda ya i yadda da maganata akan ina sonki da aure.Kawai ki gaya min dangin ku naje can na nemi aurenki." Yace da ita ya na kare mata kallo don ya fahimci a wani hali take,takaici ya kamata jin abin da ya fa a sai ta mi e hanyar kicin ba tare da tace mishi komai ba. Gabanta ya sha tare da ri e mata hijabi yace."Na fa fara osawa da halin ko in kula da kike min haba waike dutse ne a irjin ki ba zuciya ba!Ki ji tausayina ko don halin da kike ciki ki za e ni a matsayin mijin ki hatta mahaifiyarki ba za ta zauna a wannan gida ba. Takai hannu da nufin ta wace hijabinta sai ya ri e hannun cikin kalar tausayi ya na jin kamar ya yi mata kuka,ganin sam ba ta da rangwame akan soyayya.Baki ta bu e da nufin ta yi magana sai suka ji sallamar Anty Naja ta shigo da sauri da alamun gajiya tare da ita. Da sauri ya saki hannunta ya matsa gefe ya na zare ido,ita ma cikin tashin hankali ta tsaya ta kasa ha a ido da ita ta na jiran tashi n hankalin da za ta fuskanta. Amma sai dukansu ta basu mamaki ta fa a kan kujera ta na lumshe ido "Wash Allah! Na gaji matu a Juwairiya bani ruwa don Allah."Tace cikin sakin fuska ba tare da ta fahimci komai ba." Da sauri Juwairiya ta shige kicin ta na mamakin sokanci irin nata haba ta ya ya za'ai tace bata fahimci komai ba.Bayan ta kawo mata ruwan ta ha o har da abin motsa baki,ta shige kicin ta ci gaba da aiyukan ta can sai ga shi ya shigo yace."Ina jiranki in kin gama zaki tafi ina hanyar da nake tsayawa sai mu arashe tautaunawar. Ganin ba zai saduda ba Mama tace ta ha ura da aikin in ta bata ku in aikin ta na wata haka kuwa aka yi,bayan ta yi mata albashi ta ara mata harda zannuwa masu kyau biyu nata sai aya Mama ta inka,kasancewar suna da biki a family in su kuma tare da Juwairiya za su tafi garin Kano. Hankalin Anty Naja ya tashi matu a ganin ba ta zo aiki ba,ta shiga ru ani ta din ga tunanin ko ta yi mata wani abu amma bata gano ba.Shi ma hankalinsa ya tashi sosai duk da yaso sai sun gama daidaitawa a tsakanin su sai tabar aikin,amma ta yi sauri gashi ya na son yaje gidan ya na tsoron tijararren anin mahaifinta Sai ya azalzala ma Anty Naja ta shirya ya kaita har ya na mata barazana da ya na nan akan bakan sa in dai ba Juwairiya ba sai dai ta bar aikin,ai kuwa ba shiri ta shirya suka taho ya ijeta a kofar gidan ta shiga ciki ya zauna da yaransa ya na jiran ta fito,burin sa ya ga Juwairiya. Juwairiya na tsakar ta na girki Mama ta na zaune ta na jan carbi ta yi sallama ta shigo,da sauri Juwairiya ta saka hannu ta rufe fuskarta ta na dariya. Anty Naja ta harareta ta na kallon Mama tace."Da ma Mama haka Juwairiya take bata da kirki? Kawai ta guje mu ba tare da mun yi mata wani abu ba,hankalina ya tashi warai Mama gaskiya ba ta kyauta ba." arashe maganar ta na kallon Juwairiya sannan ta ora da cewa "Ko mun yi miki wani abu ne?Ai gaya mana ya kamata ki yi ba ki auke kafafunki ba.Ni da yara da Daddyn su Abnaj duk hankalin mu ya tashi." Mama ita ba tace komai ba tace komai ba sai dariyar ya e take mata,bayan sun shiga aki suka yi gaisuwa a tsakanin su sanann shiru ya biyo baya.Sannan Anty Naja ta katse shirun tace."Me ya faru Mama kwana biyu bata zo aiki ba na yi tunanin ko wani ba lafiya,amma da nazo naga kowa lafiya.Ko na yi laifi ne Mama." Matu ar kunya sai ya lullu e Mam ta ji kamar ta nitse ta rasa yadda za ta fara mata bayani,har Juwairiya ta yi sallama ta shigo,ganin Mama ta kasa mata bayani ta kalli Juwairiya tace."To ko auren ne ya zo,in kuma wannan ne Mama ai ni ce me ha o kayan aki ko?"Ta arashe maganar ta na me tsigar tambaya. I ta dai Juwairiya ba tace komai ba