← Book details Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 86 OF 102

Sashe 86

Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ai ya san halin uncin da take ciki." Umma ta fa a cikin tsananin mamaki lallai an yau sai abar su,gabaki aya san mai da mutane shashashu,sun ullah hakan ba tare da sanin kowa ba,ita kuwa Zainab wata irin banza ce da har mijin ki zai auri mace ya ije a cikin gidanki ba tare da ta fahimta ba. " Yarinyar tana da kyau da natsuwa amma mai zai saka,A.m ya je gidan wula antattu takala ya auro ta?"Ta fa a a zuciyarta tana jin babu da i a ranta na ha a jini da talaka da yake son ya yi. " Kuma sai ka rasa ar wa za ka aura sai yar gidan Malam Shehu Abdul kenan son yarinyar kake yi?Bayan ka ce za ku rabu duk da wannan hauka kake yi,ka ta a ganin in da an wani ya ri an wani?" Da sauri ya kalli ta jin mahaifin sa ya fa i haka,ya ci gaba da kallonta na an wani lokaci,yana son ya gano da gaske ne abin da mahaifin sa ya fa a,kasancewar sa mai saurin gane abin da yake zuciyar mutum. e bakin sa ya yi don shi bai ji wani abu na so a zuciyar shi dangane da ita ba,ya san dai yana matu ar son babyn da za ta haifa. " Daddy ba na sonta sam ba ta a tsarin matar da nake so,saboda ni ban san mace mai saurin kuka da shiru-shiru,wallahi ban aure ta don ina son ta ba,kawai ni na aure ta don ta haifa mini yaro na ba wa Zainab,kuma in sha Allahu sai na nuna mata na san mahimmancin al awari,sannan na fara...." " Rufe mini baki shashasha! In ba son ta kake ba,mai ya sa ka rasa macen da za ka aura ka je ka aure ta?" " Saboda ita kawai na ji zan iya zaman aure da ita,amma fa na wucin gadi bayan Zainab."Ya ba Abba amsa da sauri. " Ai ko baka isa ba tun da ka shigo da ita rayuwarmu dole ka zauna da ita na har abada,Juwairiya za ta ci gaba da zama da mu a matsayin matarka sannan za mu je in da ka oye mahaifiyarta,saboda son zuciyar ka mu dawo da ita,shi kuwa Baba Sani ka barni da shi na san mai zan yi mi shi,saboda ya yi watsi da zumunci Allah sai ya hukunta shi.Sai ku san yadda za ku yi kai da mahaifin kaku dawo da matarka,tun da ku kuka shirya abin ku can ku arata in har ta ga dama ta zauna da kai in ba za ta iya ba,babu dole sai ta za i mai yiwu wa saboda ina son na ga yaran ka,fatana ta haifa maka yara da yawa." A.m ya ji wani irin saukar abu mai kama da guduma ya sauka a kan sa." Ina sam ba zan iya karya ma Zainab al awarin da na yi mata ba,in sha Allahu saina nuna mata ni na san mahimmancin al awari ba zan zauna da ita kamar yadda suke tunani ba." Hamdiyya wacce take cousing in A.m ce ,tana zama a gidan sakamakon ha arin mota da iyayenta suka yi.Sai Abba ya auko tana karatu a gidan,ta kama hannun Juwairiya da ta ke jin kamar za ta fa i ta zaunar da ita,sai kuma ta kama hannunta ta ce. " Anty Juwai ta shi muje ciki na ga duk kin gaji da tsayuwa." A.m ya sauke ajiyar zuciya da arfi yana jin da in yadda abin yazo,duk da cewar ya sha mari amma da an sau Tun azu yake kallonta da ta yi tsaye tsamo kamar wacce ta fa a ruwa,sai hawaye dake turereniya a fuskarata,tana jin irin tarin cin fuskar da suke mata,amam kuma ko mai ya faru ita ta ja ma kanta. " Alhamdulillah." Ya fa a a ran sa jin abin da Hamdiya ta ce dama tun azu yake kallonta,yana son ya ce ta zauna saboda babyn shi,amma yan jin kunyar idanun iyayen na sa. Duk yadda Abba ya so Daddy ya saki fuskar shi, amma ya i saboda y ji haushin abin da ya fa a masa. Ko da ya rako shi zai tafi sai Abba ya kama hannun sa ya ri e kamar zai yi kuka ya ce."Ka yi ha uri da abin da na yi maka raina ne ya ace.Abdurrahman haihuwar sa kawai na yi amma kai ka yi duk wata awainiya ta sa,don Allah ka manta komai ba ma shi ba,ka na da iko akan sauran yarana,kawai zafin zuciya na abin da kuka aikata ya sa na fa i hak.Juwairiya za ta zauna da mu zuwa wani lokaci sannan ta koma akinta ina ka ta a jin anyi haka! Da yake an na ka mahaukaci ne igiyar ku i tana ibar sa,yana tunanin ku i zai iya mi shi komai." " Babu komai Allah ya kauda fitina a tsakaninmu."Ya ce a da ile kuma ba tare da walwala ba. Zama ta yi a katafaren falon Umma ta yi tsumu tana kallon dukiyar da aka jera a falon,a ranta tana son ta ga wane gida yafi kyau a tsakanin na A.m da na iyayen sa. Umma ce ta shigo ta zauna a falon sai gabanta ya fa i ta ji wani irin banbara wai,ta kasa ko motsi ga miyau da ya cika mata baki kuma yunwa take ji. " Hamdiya." Umma ta yi kiranta da ta shiga kicin don ta sama mata abin da za ta ci. Da sauri ta fito hannunta auke da tire na dafaffiyar shinkafa da kayan lambu a sama. Ta ije kusa da ita tana kallonta haka kawai ta ji ta burgeta." Anty ki ci abinci daga ganin yanayin ki na san yunwa kike ji."Ta fa a da murmushi a fuskarta,burinta ta saki jikinta ganin yadda ta yi. Juwairiya ta kalli shinkafar sai ta ji sam bai yi mata ba,asalima naman kajin da aka yi girkin da su,take jin arnin su kamar suna anye. Amai ne ya taso mata da gudu za ta mi e gashi tana jin kunyar Umma da take zaune tana sanar ma an'uwanta abin al'ajabin da suka ta shi da shi. Da sauri ta mi e gabaki aya hankalinta ya tashi ba ta san sadda ta kai hannu ta ri e ta da take ta shara amai kamar ba za ta daina ba. A lokacin A.m ya yi sallama ya shigo." Subuhanallahi doctor ya ba mu magani bari na auko mata ai lokacin sha ya yi don ba na son babyna ya wahala." Wata irin uwar harara Momi ta yi mi shi jin abin da ya ce." Kar ka zama mara tausayin mata masu ciki,saboda in ka fara da haka to a haka za ka ci gaba mahaifin ka in har ina da ciki har ije aikin sa yake yi." " Sorry Momi." Ya yi mata sannu sannan ya fakaice idanun Momi ya banka mata harara." Ai ke Abba yana son ki ni kuwa ba so tsakaninmu."Ya fa a a zuciyar shi ya fita. Hamdiya ta ga hararar da ya yi mata sai jikinta ya yi sanyi ta kalli yadda take kwarara aman,sai tausayinta ya cika mata zuciya. aro mata maganin ya yi ya mi a mata tasha amma sai ya dawo.Kwantawa ta yi a kan duguwar kujera gabaki aya jikinta ya mutu. " Momi na ji an ce in mace na da ciki tana yawan amai yun urin aman na iya saka yaron cikin ya fita?" A.m dake kan kujera ya zuba ma cikinta ido shi duk ya osa cikin ya an fito,ta yadda zai din ga shafawa yana jin an sa. Wintsilowa ya yi tare da zare ido ya ce." Wai haka momi?" Sai abin ya ba ta dariya ita kanta ba ta burin an ya fita domin ila ta fi shi murnar cikin,kawai tana an damuwa ne an zai fito ta gurin ar Malam Shehu,amma ya suka iya da addara. " Kamar haka na ji malaminmu ya ce lokacin da yake mana bayanin ciki da matankan kula da shi."Ta ce ba tare da ta bari wacce ya tambaya ta ba da amsa ba,a ranta tana jin da in yadda maganar ta " Na fa manta ke ma likita kike karanta don Allah Hamdiya ki rubuto min, duk yadda ake kula da mace mai ciki,sai na san yadda zan kula da babyna."Ya ce sannan ya juya yana kallonta da ta yi lamo kamar mai bacci don wahala,a ranta tana jin ta yi Mama aton laifi in dai haka ta sha wuya kafin ta haife ta. " Ok ba ka da matsala ya A.m.Anty Juwairiya ta so mu je ki gaya min me kike so na dafa miki."Ta maida maganar gurinta tare da kama mata hannu. Juwairiya tana matu ar shan wahalar cikin nan,duk abin da ta ci sai ta yi aman shi,in dai ba kalalla a ba ko fate,shi ma sai an dafa irin abincin gidan yarin.In kuma ta gama ci ta yi ta amai ko tashin zuciya duk kyawu da ibar da ta yi gabaki aya ta rame ta zube ta fita hayyacinta. Ita abin da ya fi ba ta damuwa shine sam ba ta son duk wani turare da suke shafawa, sai wata humra da Hamdiya ta ba ta tana shafawa. Tana jin duk lokacin da ya matso gurinta sai ta ji amai,saboda ta gane ba turaren da ya canza ba ne ba ta so,kamshin jikin sa ne ba ta so,tun bai gane ba har ya gane,wanda hakan ya ata mishi rai sosai.Ya din ga kumfar baki yana tsiya ya kuma rantse ko mutuwa za ta yi sai ya zo gareta don ya din ga jin lafiyar an shi,rikici sosai suka yi da yar Umma ta sasanta,akan dole ya yi ha uri ya nisanta kan shi da ita,ya dai ji ta ne amma ya saka a ranshi ko mutuwa za ta yi,sai ya matso ya ji lafiyar baby in sa. Hamdiya ta yi zuri tana kallonta da ta rintse idanunta kamar bacci take yi,amma tsabar laulayin yake damunta har wani siririn hawaye yake biyo gefen kumatunta. " Anty Juwairiya ni fa azu kin ba ni mamaki sosai ina jin Ya A.m yana gaya miki wai ba son ya matso kusa da ke yake ba,tun da ya samu abin
Chapter 86 · 0% Book details