Sashe 38
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kanta jin abin da ta fa a duk da ranta ya ace,amma ta yi tunanin fiye da hakan a gurin ta saboda ta karance ta tsaf mace ce mai agawa da nuna ta isa,musamman ga talakawa antu irin ta. Sai kuma ta ji da in abin da ta ce ranta ya yi fari ko banza ba za ta zauna agidan wannan mai kama da canis ba sai ya zo ya san yadda zai yi da ita,ai dama abin da ya shirya a yi mata kenan shi ya sa ya aure ta ya kawo ta kuma ita ta sai ma kanta don in da ayi a kwai wula anci! Atine ta ji jikinta ya yi sanyi sosai har ta fara tunanin in da za ta samu ku in A.m ta mayar masa don ya na ba ta ta kai ma mai kujeru akan bikin arta marainiya wanda mijinta ya mutu ya bar mata. Sai ta ji kamar ta ce ai mijin ta ne ma ya bu aci ta kawo ta,amma da ta yi tunanin ba ta san dalilin da ya sa ka shi ya bu aci hakan ba sai ta kama bakinta ta guntse ta ce." Ai Hajiya Juwairiya a kwai aiki da tsafta sosai ta yi aiki da dama shi ya sa na kawo ta,kuma za ki ya ba sosai sai kin gode min,amma ki gwada ta in ba ta yi miki ba sai a kawo wata.Kin sai an gwada akan san na warai. " In ko haka ne ta na bu atar gyara don sai na canza mata tufafi ba za din ga mana girki da shi ba,ni ban san da anci da rashin wayewa." Ta ce ta na kallon Atine da ta yi hamdala a ranta jin ta amince da ita,sai kuma ta kalli Juwairiya ta na mata kallon tsaf irin na ciki da waje har mutum ya gano munin ka. " Ina yini" Juwairiya ta ce mata ganin ta na mata kallon ke ba kya gaisuwa ne. auke idanunta ta yi ba tare da ta amsa gaisuwar ba duk da ta tabbata ta ji gaisuwar da ta yi mata. Sai ta mi e ta kalli Atine ta ce."Wash na gaji ba ri na shiga ciki."Har ta fara tafiya sai ta tsaya. " Ina fatan Atine ta yi miki bayanin aikin da za ki din ga yi a gidan nan? Ina da da tsohuwa da take share-share da an abin da ba'a rasa ba.So ke aikin ki kula da akina da na mijina da wankin underwears in mu da girki.Kasancewar ba zama nake ba don yanzu waje zan fara fita na baki amanar gidana, da mijina duk sanda ba na nan ki rin a kula da abincin sa ruwan wankan shi kayan sawan shi da wanda ko ina nan ke zaki kula da wannan." an numfasa ta ora da ce wa " Game da kayan sawar shi irin wanda yake so ina fatan ke ba da iya ba ce kuma ba' a yi asaran tara ba na yi mishi time table a akin sa na kayan da yake saka wa sai ki din ga dubawa ki na cire masa." Wani iri Juwairiya ta kanta ya yi mata take wani irin zafin kishin mijinta A.m ya taso ya mamaye zuciyarta,har ya hana ta jin abin da Zainab take ce wa sai kuma tausayin sa ya kamata matu a jin irin ballagar mace da yake aure. ara rintse idanunta ta na jin kishin iya adadin masu aikin da Zainab ta yi wa an da suka gama kallon mata miji,kuma a haka yake i irarin ya na sonta lallai ta yadda so halitta ce kuma makaho ne. " Ki na ji na ina magana kin yi banza da ni!" Zainab ta daka mata tsawa ganin ta tafi duniyar tunani. " Yi ha uri ina sauraren ki ne." To ba na son shashanci in ina magana du ar da kunnin ki saitina za ki yi kuma duk na yi magana ki aga kanki." Ta ce sannna ta ci gaba da tafiya ta na fa in." Atine ba ri na auko miki abu." " Kut! Na shiga uku A.m ya san halin matar sa ya kawo ni cikin gidan nan." Ta fa i ta na jinjina kanta tare da tunanin irin zaman da za su yi da ita .A jiyar zuciya ta saki mai arfi jin sakacin da Zainab ta yi da mijinta. i masu yawa ta mi a ma Atine wacce ta sandare da jiranta,saboda har wanka ta yi ta saka kaya shara-shara wanda al'dar ta ce zama da irin wannan kayan a gida. A lokacin Juwairiya ta gaji har ta fara gyangya i ga yunwa dake ta wular cikinta. " Kin ga na jima ban dawo ba ruwa na watsa ga shi ki yi ha uri." Ta ce da Atine sannan ta kalli Juwairiya ." Ke ki tashi ki fara aiki kuma na manta ban gaya miki ba! Ba na son raini da azanta." Sai kuma ta wala ma Baba mai aikinta kira da gudu sai ga shi ta araso mari ta zabga mata.Banza da iya ba na ce miki za'a yi sabuwar mai aiki ba? Da kika gan su sai ki fara nuna mata aikin gidan ko sun yi miki kama da irin ba in da zan yi ne?"Ta tambayeta ta cikin zafin rai. "Ki yi ha uri Hajiya ai ba ki bani umurnin haka ba kuma..." " Rufe min baki banza maza ki je ki nuna mata." " Allah ya huci zuciyar ki." Ta ce tare da kallon Juwairiya sannan ta ce ." Mu je na nuna miki aikin." Juwairiya da ta yi mutuwar tsaye ta dafe uncinta don gani take kamar ita ta mara.Zainab ciki ta koma tare da aukar wayarta ta yi kiran rabin ranta. Tsananin tashin hankali Juwairiya ta shige shi ji ta yi tamkar ba za ta iya rayuwa a cikin gidan ba,a tare suka share hawaye da Baba suka kuma kalli juna. " Ki yi ha uri Baba haka matar gidan take miki?Gaskiya ba ta da mutunci a matsayin ki na wanda kika haife ta.Wai mai masu da shi suka auki talaka shi ba mutum ba ne don kawai ya na nema a ashin wani sai wula anci." Baba ta share hawayenta ta kama hannun Juwairiya ta ce " Humh ba zaki gane ba ne!Hajiya Zainab ta wuce tunanin ki ina tausaya miki wallahi Allah ya sa kin iya girki." ara matsowa kamar ta na tunanin Zainab za ta yi musu la e ta ce." Ina gaya miki wacce ta kora ta kawo ki da ta yi abinci juye mata ta yi a jikinta,ta rufe ta da duka wai mijinta ya ce ba ta iya girki ba.Ni fa ban ta a ganin mutum irin maigidan nan ba,ya tsane mu sai dai shi baya duka." Duk da Juwairiya ta san matsayinta a gidan amma sai da gaban ta ya fa i ras!Shiru ta yi ba tare da ta ce komai ba. Da Juwairiya suka shiga kicin kusan ru ewa ta yi kamar za tai hauka,irin dukiyar da aka narka da kayan na'ura,duk da ta yi aikatau gidan masu ku i ta san yadda ake sarrafa na'ura amma a ranar yar auye ta dawo. Abinci mai rai da lafiya Juwairiya ta shirya sannan ta shiga akin da aka ba ta wanda Zainab ta yi mata umurnin duk ta yi girki ta yi wanka. Juwairiya ta da fari kasa amfani da kayan bayin ta yi sai daga baya a hankali ta fara gane yadda ake amfani da shi bayam ta ata lokaci ta na auyanci. Juwairiya ta yi mamakin irin kayan da ta jibga mata da sunan ta dun ga amfani da shi,haka dai ta shirya ta na ta tunani barkatai a ranta yayin da kewar su Mama ya kamata, matu a har ta ji hawaye na zuba a uncinta. Juwairiya na zaune a akin da ya zama mallakinta bayan ta idar da salla sai kuma ta mi e da sauri jin kamar Zainab na kiran ta. Ta na ba ofar fita daga akin suka yi kicibis da ita za ta shigo." Ke kurma ne ina kira kin yi banza dani." Ta fa a cikin aga murya." Ki yi ha uri ban ji ki ba ne." Ta ce ta na kallonta amma kuma a tsorace take saboda kar ta kai mata mari.Tsaki ta yi." Maza ki je ki shirya dinning za mu ci abinci mijina yanzu zai shigo.Kuma ki cire wannan azamin hijabin na ki don na san ina ya gani ba zai iya cin abincin ba." Juwairiya ta ji jikinta ya yi sanyi jin umurnin da ta ba ta domin ba za ta iya fita a haka ba,amma sai ba ta ce komai ba ta sa ule hijabin ta koma ciki. Hankalinta ya kwanta da ta tuna a kayanta a kwai hijabi wanda bai kai wancan tsawo ba,da sauri ta auko ta saka a jikinta bayan ta saka turare kamar yadda ta murceta. Juwairiya na gyara dinning ta ji dirin mota alamun an shigo da mota,gaban ta ne ya fa i ras! Don jikinta ya ba ta masoyin ta ne ya dawo haka kawai sai ta ji gaban ta na fa Da sauri take shirya dinnnig in saboda ta gama ta kauce ma ganin sa,amma sai kafin ta gama ya riga ya shigo ya na takun sa da sarsarfa irin na ingarmar namiji mai jini a jika. Shigowar sa ya yi daidai da fitowar Zainab daga cikin akinta cikin wata irin shiga ta alfarma,amma fa a gurin sa wanda kuma Juwairiya ta ga bai kamata ta fito da irin wannan shigar ba,sanin a kwai ta a cikin gidan don har tafi shigar azu rashin kyan tsari. Da gudu ta fa a jikin sa ta na dariya cikin farin ciki. Shigowar sa ya sa Juwairiya ta gane ashe tafiya ya yi saboda direban sa da yake janye da troley in sa guda biyu kuma masu girma. Duka suke dariya sannan suka fa a kan kujera suna bayyana iya kewar da sukai ma junan su. A hankali A.m ya zura ma Juwairiya ido shi har ya manta sun yi da Atine yau za ta kawo ta.Ya auke idanun sa da sauri ganin Zainab ta bi in da yake