Sashe 87
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
da yake so lafiyar baby in shi yake so ya ji,ya kusa dawo da matar so?" an tsaki ta yi tana ganin babu amfanin maganar,da can da take son shi ba ta wani damu ba,balle yanzu da take jin yana mata wari-wari.Ganin ba ta amsa ba sai kallonta take da alama ba ta son maganar. " Ai wallahi kin ban mamaki sosai haba ina mace kamarki, wani namiji zai din ga nuna wata tafi ni,ina bai isa ba wallahi ya yi ka an.Ya A.m bai fiki kyau ba sai haske kawai da zai nuna miki saboda shi jan ga fur ne." Ta ja numfashi tana kallonta ko za ta ce wani abu amma sai ta ga ba ta tanka mata ba,illa lumshe ido ta yi." Kuma da yake cewa ya na da matar so in har ba son ki yake ba mai zai saka ya shigo rayuwarki." Murmushin dole ta yi ta kalleta ta ce don ta lura ita tana da sau in kai ba ruwan ta da agawa,kamar sauran an'uwan A.m da kan su a age yake suna fisgan kai,duk da cewar sun yi murna da jin an'uwan su zai samu baby daga gare ta,amma da suka zo haka suka din ga nuna feeling. " Kar ki damu da ni Hamdiya a halin yanzu na osa na rabu da cikin nan na koma gurin Mama,saboda kullum sai na yi kuka ashe dama haka ta sha wahala da ni,amma na ha'inceta na yi aure ba tare da sanin ta ba?" Sai ta fara kuka sosai dama mai shirin kuka ne, aka jefe shi da kashin awaki,tsananin laulayin da take fama da shi ya dame ta. TO MASU KARATU KU DAI BIYO NI KU JI YADDA ZA TA KAYA A TSAKANIN SU YAU BAN YI TYPIND DA YAWA BA,SABODA BA NA JIN DA I KU YI HA URI DA WANNAN ANA TARE. KU CI GABA DA BIBIYAR LINTAFIN DON JIN YADDA ZA TA KAYA A CIKIN LINTAFIN NAN MAI FARIN JINI. BARI NA TUNA MUKU DA SUNAN SHI SAKACINA KO HALIN MAZA TAKU JAMILA LAWAL ZANGO JAMCY TALLAH!TALLAH!!TALLAH!!! INA AN MATA DA MATAN AUREN DA SUKA SHAYAR SUKE SON MARTAR IRJIN SU YA DAWO? INA MATAN DA SUKE FAMA DA RASHIN IBA KO INA A AME? MAZA GARZAYO KI SIYA INGANTACCEN MAGANIN GYARAN NONO DA IBA,MAGANIN AN RIGA AN GWADA KUMA YA NA DA AKYAU WARAI.BARI IN GAYA MIKI YAR'UWA DUK WADDA TA CE MIKI MARTABAR IRJINKI,ZAI DAWO MATU AR JIKINKI BAI MURJE BA,TO GASKIYA KU IN KI KAWAI ZA TA CI. IN HAR KINA SON MAGANIN YA YI AIKI A JIKIN KI SAI KIN DAURE,KIN SHA SAFE DA YAMMA.SANNAN MUNA AIKAWA KO INA SIYAN NAGARI MAIDA KU I GIDA. MAGANIN AKAN FARASHI MAI TSAU I IN KINA SO MAZA GARZAYO KI KIRA WANAN NUMBAR ( 07088268243) KO (08144072423) Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Ga masu bu atar shiga cikin group ina na whatsapp ga numba 08144072423_. Kuma ofa a bu e take na orafi gyara ko arin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce. Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa ne ga za auran marubuciya,kuma awata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya ara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani. COMMENT,READ FOLLOW AND SHARE. *SAKACINA KO HALIN MAZA?* *RUBUTAWA:-* *JAMILA LAWAL ZANGO* *SADAUKARWA GA:-* *SUMMY M NA'IGE* _(Aminiya)_