Sashe 74
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ba. " Ban yi tunanin za ka amsa kirana ba balle ka auka."Muryar Baba Sani ta daki kunnin sa. Da hargowa ya ja tsaki da takaicin in duba wayar da bai yi ba ya auka,wanda hakan ya kasance ne saboda baya son ya kalli wayar lokacin da kiran ya shigo. " Ban san kai ba ne da babu abin da zai saka na amsa wayar,mara mutunci mai ya sa ka kira wayata?" " Na kan yi mamaki in ka yi min wannan tambayar Juwairiya da take gidan ka irin mangwaro ce ka samo ka shuka ta fito,da kake tambaya ta dalilin kiran ka." Shiru A m ya yi masa a yanayin da yake baya bu atar tashin hankalin Baba Sani don yana shakkun shi sosai. " Na so na zo da kaina amma dana tuna baka da mutunci,kuma ka yi min garga i sai na dana tsufana,gudun kar na mutu da afa aya sanin baka da mutunci,kuma sam baka girmama na gaba da kai. "Fine gara da ka yi ma kanka iyamullaini i zuwa in da nake da sai ka raina kan ka wallahi."A.m ya ce ran shi a ace. an'uwana na biyo naji ba'asi A k ya zo nemanta jiya."Gabansa ne ya fa i ya yi shiru bai tanka ba,amma tsoro fal a zuciyar sa ya manta Mama ba ta gari,kwata-kwata bai yi tunanin in da za ta je ba,saboda haushin da ta ba shi ko tunanin halin da take ciki bai yi ba. " Na ji ka yi shiru ne ko ka atar mini da ita ka san fa ita in dukiya ta ce,so ka kiyaye don wallahi zan iya shuka rashin mutuncin da baka ta a tunanin in da shi ba." " Har a kwai wani rashin mutuncin da za ka yi min da zai firgita ni bayan san baka da mutunci gabaki aya rayuwarka,a tsiya za ka are don baka gaji arzikiba garyar matsiyata." Dariya Baba Sani ya saki jin abin da ya fa a sai ya ba shi amsa da. " Ashe masu arziki zasu zama matsiyata don in ka yi gigin atar da ita saina zaman maka adangaren ba in tulu,don haka ka kula ba ni da mutunci kai ma sheda ne." A.m da ran shi ya ara aci matuka ka a kan sa ya yi sannan ya ba shi amsa" Kama ta ya yi na zo na kamaka in ji dalilin da ya sa take zubar min da ciki,don na san wata ila kai kake saka ta kuma wallahi in har na gane da saka hannun ka sai na saka kaf zuriyarku an aure ku."Ya ce da shi ciin aga murya . " To shikenan aruna ina jiran ka amma ila ni zan fara aure ka,matu ar ka salwantar min da an'uwa kuma jarina,wai yaushe ku in da ka ba ni zai gama aiki?"Ya canza maganar da sigar tambaya. Da takaici ya kama shi jifa fa wayar ya yi ba tare da ya kashe ba,yana jin dariyar Baba Sani can kuma ya kashe wayar. " Ina ga Juwairiya da tsinannen Babanta Sani su za su yi ajalina." Ko me ya tuna da sauri ya auko wayar da ya yi jifa da ita. Numbar da ta turo masa da tsa on ha uri ya fara bincika duk da bai wani karanta tsa on sosai ba. Wayar na ringing tana ara tayar masa da zafin dake cikin zuciyar sa. Sau uku ya kira amma ba'a aga ba har ya yanke shawarar ba zai ara kira ba,sai kuma ya ji muryar wata mace ta yi sallama. " Ina Juwairiya take." Ya fa a a gundure da takaicin kiran da ya yi." Ban sani ba kuma in ga wrong number ka yi saboda ban san mai wannan sunnan ba " Ta fa a da an daga murya dama abin da ta yi ninyar ta yi masa kenan,saboda yanzu matu ar haushi yake ba ta yana can yana wahalar da kan shi,ga in da ake masa son mutuwa. " Ko da ban san ke wace ce ba kar ki raina min wayo kin san dai abin da ke tsakaninmu ,ba kiran ta na yi don ina so ba,a'a saboda ta ata mini kuma sai na nuna mata kuren ta."Ya ce da Hauwa ran sa a ace. " Ok kai da ka santa kake wannan maganar amma na yi maka bayanin ban san ta ba balle na sa abin da ya ha a ku." Hauwa haushi yake ba ta ji take kamar ta kama shi ta yi masa shegen duka saboda irin mutanen nan masu gatsali. Ta bu e baki za ta yi magana ji ta yi an fisge wayar Juwairiya ce daga bayan ta wacce ta shiga bayi a she ba ta san ta fito ba. Jikinta har rawa yake lokacin da ta kanga wayar a kunninta tare da fashewa da kuka. " Hello don Allah ka yi ha uri ka yafe min wallahi ba zan ara ba zuciyata za ta fashe na rashin ka a kusa da ita k..."Wata uwar tsawa ya daka mata. " Ban kira ki don ki gaya min tsoki buruku ba kin ji na rantse kar ki bari mu ha e dake don sai kin raina kanki.Gidan uban wa kike Baba Sani ya kira ni ya ce min ba ki a gidan sa?Da auren kike gantali ni dama na san an iskan awaye kika yi da su suke zuga ki,to makarantar ma na da ile tun da baki san mutunci ba kuma na rantse miki za ki fuskanci fushina mai tsanani." " Don Allah ka yi ha uri ka yafe min na yi kuskure ba zan ara ba." Hauwa ce ta fara kiciniyar fisge wayar da ta yi mata kyakykyawar ri "Dole A.m ya din ga wula anta ki haba kamar ba mace ba duk kin zubar da ajin ki ya raina ki an fa a miki so hauka ne haka ake nuna ma masoyi ?" Duk yadda ta so ta kar e wayar ta i bata,har du awa ta yi tana ba shi ha uri yayin da idanunta ke zubar da hawaye. " Gidan awata Hauwa Tukur." Ta bashi amsa har tana in ina garin saurin ta fa a masa." Minti goma na baki ki dawo gida in ba haka ba za ki fuskanci hushina." A wannan lokacin Hauwa ta e wayar."A.m duk abin da kake yi Allah yana kallon ka,don Allah ya jarabce ka da aunarka sai ka din ga wahalar da ita?Ina jiye maka ranar da Allah zai kama ka a kanta...." " Ke karki kawo min maganar banza matata ce fa kin san irin ma udan ku in da na saka na aure ta?In har na gane ke kike zugata saina aure ki igiya tai rara.Maza ta dawo cikin mitinan da na bata." " Juwairiya ba za ta dawo ba saboda ba ta da lafiya sosai in har ka matsu da ta dawo to ka zo ka auke ta." if ta kashe wayar cikin acin rai saboda tunanin da take mishi ya wuce wannan. " Haba Hauwa kina gani har sallar dare nake yi don ya kira ni shine za ki ce ba zan koma ba,kin san wannan batsa kika yi don tafiya zan yi."Ta ce cikin murna. "Ki ce dabbe za'a yi a gidan nan na ga wanda zai kada wani ko da ganina kin san ba za ki ibi komai a jikina.Wallahi mugun haushin sa nake ji ya faye son kan da da yawa na, yi ba in cikin auke Mama da ya yi ita ce kawai za ta iya watar miki ancin ki,don ke baki maida kanki mace ba shi yasa yake gara ki ya na amfani da son da kike masa. A.m da yake jin haushin kiran da ya yi mata yana ta zagaye kamar mai awafi. Ya fi kusan minti talatin yana jiran ta dawo ko ba komai ya rage damuwar abinci da kullum yake fama da yunwa,don ko gidan su ya je babu wanda yake masa tayin abinci,ya san ana yin hakan ne don a hora shi. Wayarsa ya auka yana tsaki ya tura tsa o kamar haka. " Turo min da adireshin gidan." A lokacin da tsa on ya shigo Hauwa na tsaye ta ri e Juwairiya am da take son ta fice daga gidan. " Ina tausaya miki Juwairiya ko wani namijin kika aura ba A.m ba za ki sha wahala sosai,na lura baki iya oye so ba in dai kina son mutum su maza ba'a musu haka yayin da suka fahimci mace ma son su wula anci yake biyo wa baya." Hawaye ta share ta kalle ta ta ce." Wata ila ba ki ta a soyayya ba ne shi ya sa kike da in haka amma son da nake ma A.m irin na in ban same shi ba sai rijiya." " Ina na ta a so ai kin san auren iyayya na yi da mijina.Ta yi mata gatse sannan ta ora da cewa "Ai ko kina ruwa wallahi don ina tausaya miki." Kama hannun Hauwa ta yi ta ri e sai hawaye shar!"Ki bar ni don Allah na tafi." Kallon ta ta yi tana dariya ta ara cewa." To mara aji matar mahaukaci, ya ce na tura masa da adireshin gidan, sai ki kwantar da hankali don na fiki murnar tafiyar ki ko banza yau zan yi bacci lafiya, ba tare da na yi rarrashin kukan da ake min duk dare ba.In kun so sai ku kashe kanku munafukai kawai."Wani irin da i ya lullu e jin zai zo duk da tana tsoron ha uwar su amma idanuwanta suna ayin son ganin sa.Yana isowa hon ya shiga yi ba autawa. Da gudu ta ruga har tana bige afa da ofa amma bata kula ba,ko sallama ba ta yi mata ba sai hannun da ta aga mata. Duk da bugun da zuciyarta take mata amma gaka nan ta yi shahada ta shiga suka zuba ma junan su ido. A.m da yazo da fushi duk sai ya nemi fushin ya rasa musamman da ya ga ta rame kamar wacce ta yi ciwon shekara. Kau da kan sa ya yi ga barin kallon ta ya auki biro ya saka a tsakanin yan yatsun ta ya matse da arfi har sai da ta yi