Sashe 92
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tsa aninmu ba." Dariya ya yi jin abin da ta ce sannan ta ame jikinta sosai,sai ya tsaya cak ya kalle ta ransa ya fara aci. " Har yanzu matata kike so ki kiyaye ni karki kai ni bango in yi miki dole gara ki saki jikinki." "Mugu azzalimi wallahi gobe gidan Momi zan koma ko na auko Hamdiya mu rin a zama tare."Ta ce da shi jin ya kai mata wani wawan kis. " Allah ya ba ki sa a dama ki na da hali mai kyau da za ta kar e ki,na san mugun halinki na azanta ya saka Momi ta kore ki,ita Hamdiyar ba mahaukaciya ba ce kamar ki." Ganin abin da take mi shi ya tashi zaune da acin rai ya ce." Juwairiya ki fita idona ina tausayinki ne don babyna na rantse da yanzu jikin ki ya gaya miki."Ya ce mata ran shi a ace. " To meye sabo a gareni ka duki matar so balle ni ai halinka ne."Da acin rai ya kalleta ganin ta i yadda sai ya sausauta murya. " Kar kiji ina ro on ki gaisawa da babyna zan yi kuma maneji zan yi da zarar Zainab ta dawo ko kallonki ba zan ara yi ba." Ganin ba za ta kula sa bai saurara mata ba sai da ya samu natsuwa ya matsa gefe.Juwairiya da sauri ta mi e tana kwara amai da fari biriss ya yi da ita amma gani yadda ta ke ari sai ta ba shi tausayi ya isa gareta tare da kama jikinta. " Karka ta a ni dama na san ka tsane ba ka sona duk abin da zai cutar da ni shi kake so." Tsaki ya yi ya koma ya kwanta kuma ya i bu e mata kofa da ta gaji ta kwanta ita ma. A.m da ya jima bai yi bacci ba yana ta tunanin canjin da ya ji a jikinta domin ta canza kamar ba ita ba,komai na jikinta ya zama wani iri wanda shi kan sa ya kasa tantance komai. Hunnunsa ya tura cikin gashin kanta yana murmushi mai auke da ma'anoni wanda shi ka ai ya san me yake nufi. Haska fuskarta ya yi da wayarsa sai yaga ta yi bacci tana saukar da numfashi a hankali,yayin da fuskarsa take wani irin haske mai walwali. Murmushi ya yi kamar ya rungumota su kwanta amma ya san mai zai faru sai ya kwanta cikin annashuwa,tare da tofa mata addu'a ya kwanta da tunani barkatai a zuciyarsa. " A.m ka tashi don Allah." Juwairiya ta ke bubbuga shi a hankalinda wata irin murya,amma sai bai ji ta ba kasancewar bai ya da e bai yi bacci ba. Ganin haka kawai sai ta saka mi shi kuka da arfin ta.Da sauri ya bu e ido tare da kunna fitila,ya kalli agogo arfe biyu da kwata. "Lafiya mai ya same ki?" Ta ri e cikinta tana hawaye ganin haka ya ru e ya kamo ta jikinsa. Ture shi ta yi ta ce." Cikina ke ciwo kuma na kasa bacci." " Mai ya faru take ciwo ko ba in ciye-ciyen ki za ki ja mini asara."Ya ce da ita cikin acin rai da ta tashe shi da tsakar dare,saboda bacci ne a idanunsa. " Yunwa nake ji kuma anwake zan ci."Ta ce tana fargabar abin da zai ce mata. "Abinci da tsakar daren nan an ya ki na da hankali kuwa?" " Yunwa nake ji sosai kuma ba zan iya bacci ba sai na ci abinci,ko da na dawo banci abinci ba,sannan kai ba ka damu dani ba,balle ka tambayeni." Sai ta saka kuka tana." Allah Sarki ni dai kawai ka mai da ni gidan Momi na fi son na zauna acan,saboda kai ba ka iya komai ba sai zalinci da mugunta." A.m tun yana tunanin ko wasa take masa har ya gane da gaske yunwar take ji,tashi ya yi da sauri ya na dana sanin auko ma kansa jangwam da ya yi,ya bu e mata ofa ya ce cikin tsawa." Malama dallah zo ki fita gabaki aya daga dawowarki kin tada hankalina ki bari gobe in na kira ki sai ki yi mini abin da kika ga dama.Ai kin san in da kicin in yake sai ki je ki girka tun da kin zama cin yau,in ban da iskanci da tsakar dare za ki ta she ni,Allah ya sa ki yi girki da aljanu su tsorata ki."Ya ce a fusace yana kallonta kamar ya sha ure ta. Turo bakinta ta yi ta ce." Babu in da zan ni anan zan kwana kuma ni ba zan iya girki da kaina ba,saboda warin gas ba ya barina na yi kuma in dai na yi girki ba ya mini da i,don haka kai za ka girka mini kuma an wake zan ci." Tsananin mamaki ya sa shi kasa magana a ransa yake mamakin yau she ta raina shi haka da har za ta kalli tsabar idanun shi ta ce shi zai dafa mata abincin da za ta ci. " A she za ki mutu don ko da rana ba ki ta a ganin na shiga kicin na yi ma matar so girki ba balle ke yar karan ka a miya,kuma in ban da kin raina,ni zan yi miki girki kici da tsakar dare ko ba ki kalli agogo ba." Ya yi tsaki ya koma ya kwanta yana jin haushin tashin shi da ta yi. Juwairiya ta takura ta saka ara domin har jiri take gani saboda yunwa,sai ta fara kuka ganin ya kwanta. " Ai kuwa mutuwan kasko za ayi ni da abin da ke cikina don har na ji ya daina motsi,kuma tabbas in banci abinci ba mutuwa zan yi ka ga kai ka rasa ko banza Mama tana da Ibrahim,kai kuwa matarka juya ce ba ta haihuwa" A.m da yake ji kamar ya sha ure ta saboda takaici a she Momi wahala suke ji shi ya sa ta ha osa da ita,amma jin abin da ta ce sai ya mi e yana murza idanunsa,ya kalli cikinta da sauri ya ce. " Amma kin san ban iya kunna gas ba kuma ban iya anwake ba." Ta so ta yi dariya ganin yadda ya yi maganar da tausayin kan sa a fuskarsa,sai ta ara gasganta maganar da Hamdiya ta yi mata cewar duk abin da ta saka shi zai yi,saboda cikin in ko hakane duk sai ta wahalar da rayuwar su duka. Mu je na nuna maka sannan Momi ta ha a mini garin an waken sai na zuba maka iya yawan ruwan da ake so ka kwa Tsaki ya yi ya zura duguwar jallabiya suka fice yana tafe yana tanga i don bacci yake ji.Haka kuwa aka yi ta nuna masa sai da ta fita ya kunna,bayan ya zuba ruwa ya auko kayan garin kamar yadda ta ba shi umurni ya kawo mata tana zaune a falo da wayarta tana daddannwa ya ije mata fuskar shi babu fara'a ko ka Da ya kwa a ya koma kicin yana mamakin kan sa." A she haka nake son ana?"Sai ya yi dariya ya ara cewa." Na rantse duk ranar da ka fito zan rin a kissing inka wunin ranar shi ne horan da zan yi maka son." Bayan ya saka su wama- wama duk da ta garga e sa amma yana son ya ba anta mata. Gyanga i ne ya kama shi sai ya ji muryarta da arfi a bakin ofa ta ce." A.m." Da sauri ya duba girkin har ruwan ya one saura ka an ya yi sauri ya kwashe sannan ya kai mata. " Ji don Allah wani irin anwake ne kamar an jefi ato."Ba tare da ya kalle ta ba ya fara tafiya zai haye sama. " To ina za ka je nufin ka ni ka ai za ka bari a falo tsoro nake ji." Dawowa ya yi yana harara ta." To ki zo mu je akina ki ci acan bacci nake ji." " Allah ya kyauta ba zan koma akin ka ba ai ka sa cin abincin zan yi."Ta ba shi amsa a ta aice. Kan two seater ya zauna yana kallon yadda take cin anwaken tana ta kushewa. Gabaki aya sai ya ga ta canza kamar ba wacce ya sani ba,mai sanyin hali da ha uri da kuka akan ya sota. " Kai wai haka masu ciki su ke yi ko tashi ce ar rainin wayo?"Ya tambayi kansa zuciyar sa na tafarfasa. Tun yana jiran ta gama har bacci ya kwashe shi a ta aice a ranar anan suka kwana,sai da asuba kiran sallah ya tashe shi. " Sai ki tashi ki yi sallah saboda iskanci kalli in da kika bar mu muka kwana kamar wasu marayu,kin takure guri aya ji kuma kwanciyar da kika yi salon ki cutar mini da baby."Ya ce tare da fara tafiya zuwa akinsa don ya yi alwala jin amfara salla. Haka suke zaman na su gabaki aya ta mai da shi an aiki da ya fara orafi sai ta saka kuka ta ce baby,shi kuma sai ya ru e ya yi duk abin da ta saka shi kullum gidan nan cike yake da kayan ciye-ciye,tun bai iya soya kalalla a ba har ya ware saboda a'ida ne sai ta tashe ya yi mata aya daga cikin su,tun yana orafi har ya saba,gabaki aya ba ya samun bacci wadatacce,kullum cikin orafi take yi sannan duk wani turare ya saka Juwairiya za ta yi tsalle ta dire ta ce ba ta so, amshin wanda take so shi ya kama gidan ko ina,shi kan sa yana tsoron ranar da Zainab za ta shigo cikin gidan nan. Kafin ta daina amai sun sha jarfa tun daga ranar da ta dawo duk dare sai ya aukota da kan sa ,ta yi masa bore amma ya jure saboda shi ka ai ya san yanayin da yake tsintar kan sa,amai ne dai a'ida wanda kullum dare sai ta yi shi,amma hakan ba zai hana sa bin da ya yi ninya ba. A.m ya rame sai hanci kamar shi yake laulayin saboda ba ta barin sa ya huta duk da ta yi mi shi orafin ya auko Hamdiya,amma ya i saboda ba zai iya auke idanunsa a kanta ba,kuma takura musu za ta yi duba ga