← Book details Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 102

Sashe 26

Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

kansa saboda ganin da ya yi kan maganar auren ta kawai ya bata da aminin na sa wanda suka zama kamar an'uwa. ewa ya yi ya tsaya a windon dake ofishinsa ya na kallon waje ganin Daddy ne da aninsa yake tu a shi,ya yi maza ya fice daga ofishin tare da shigewa cikin wani ofis wanda ya san ba za su neme shi acan ba ya kulle kansa. " Wayyo Allah na! Ya zan yi na san Daddy ya biyo ni ne ganin na aukar wayarsa ga shi kwana biyu A.k bai zo ba abubuwa duk sun ca Sai ya yi shahadar kiran wayarsa duk da ya san ba dole ba ne ya auka saboda ya yi fushi tunna mai tsanani da shi. ilai kuwa wayar ba ta shiga wanda ya tabbatar mishi da ya yi blocking in layin ne, aga wayar ya yi zai yi jifa da ita sai ya fasa ganin kira ya shigo a ransa ya na addu'ar Allah ya saka shi ne,duk da ya san abu ne mai wuya ya kira shi Ganin kiran Daddy sai hankalinsa ya tashi ya kai hannu zai kashe bai san sadda hannunsa saboda ru ewa ya danna masa amsa kira ba har kuma ya saka a amsa kuwa. "Son lafiyar ka kuwa wai me ke faruwa ne?Rejecting in wayana kake yi are you alright kuwa? Ina A.k wayarsa ba ta shiga lafiya yake mai ya faru tsakanin ku mutane suna ta kirana suna complaining tun shekaranjiya na auka ko bai jin da i.Gashi gobe ne tafiyar ku chaina. Daddy ya fara magana ya na jero mishi tambayoyi cikin tsananin damuwa wanda ya ara ta da hankalinsa to mai zai cewa Daddy shi kam ya yi nadama sosai ya san ya na da saurin fushi amma nan da nan yake sauka. "A.k ya yi fushi sosai dama haka yake da aukar abu gaskiya na shiga ru ani kawai na ha ura da auren bani da rabon haihuwa ne don ba zan iya karya al awarin da na yi ma Zainab ba,ba zan iya rabuwa da ita ba don ina son ta na tabbata duk ranar da na kawo wata mace Zainab za ta yi kisa in kuma ba ta yi ba za ta kashe kanta ko ta rabu da ni,ni kuma ina sonki bazan iya rabuwa dake ba." Sai kawai ya rintse idanunsa ya na jin wani gululun ba in ciki ya tokare shi a ma ogaron sa ya duka asa don jin shi yake zai fa i."Hello ka na ji na a kwai abin da kake oyewa son ban yarda yadda yake girmamani,zai daina zuwa aiki ba maza ka shirya muje gidan sa duk in da kake ka dawo ina jiranka ga shi nazo ofis in ka baka nan." Muryar Daddy ya katse mishi tunanin sa ya firgita lokacin da ya fa i haka dama ya san babu wanda zai yi gigin gaya masa sun samu sa ani ne in ba so suke su rasa aikin suba. " Um um Daddy ba ni kusa na fita a mashin zan kar o tsako bari na dawo sai muje." " Ok duk ma in da kake yanzu ka yi maza ka dawo." Daddy ya ba shi umurni tare da katse wayar sa ya bi wayar da kallo ya san dai a kwai abin da ya ha a su,amma haka kawai A.k ba zai i zuwa gurin aiki ba sanin sa mai wazo da kiyaye halalin sa. Kamar an ce aga labule sai ya hangi A.m ya zura da gudu ya na san a ya fice daga kampanin kamar wani arawo,kamar yadda mutane suka tsaya suna mamakin haka tare da tunanin lafiyarsa kuwa Daddy sai abin ya ba shi dariya ya kira Mudassir ya nuna mishi shi,dai-dai lokacin da ya fice da gudu har ya na buge kai da get. Dariya suka ara kwashewa da shi." Wai me ke damun son ne ya canza kwana biyu."Daddy yace ya na kallon Mudassir shiru ya yi kawai don ba za'a ji mutuwar Sarki bakin shi ba. Yafi kusan rabin awa in yakai hannu zai wasa gidan sai ya janye ya kai ma iska naushi ya na jin tsananin nadamar abin da ya yi masa. " A'a yalla ai kai ne a tsaye." Megadin gidan da ya fito da ninyar ya siyo abu a shago ya gansa tsaye.Jikinsa ya hau rawa don shi bai ji ya wasa kofar ba ya san zai sha fa a." Don Allah ka yi ha uri wallahi ban ji ja ba kuma ba bacci nake ba." Ganin ya gigice sai ya bu e baki a wahalce yace." Karka damu yanzu na zo."A ta aice ya ha a kalmomin don baya son magana. " To shigo zan an siyo a bu a shago ne." Yace ya na waigen in da yabar motarsa amma ganin bai gan ta ba ya wuce abin sa. A hankali yake taku zuwa cikin gidan ya na isa kofar shiga falo ya ga an bu oda tun kafin ya wasa,matar A.k ne ta na dariya." Hangoka na yi na Zey."Tace masa da masa.
Chapter 26 · 0% Book details