← Book details Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 102

Sashe 17

Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....* *SHAFI NA GOMA* Bayan ya fito da ga wankan ya na jin yadda sautin kukanta yake tashi ya na mishi kuwwa a kunninsa,sai ya ji be kyauta ba da ya mari rabin ransa take ya zira doguwar riga ya fita don ya rarrasheta. akin ta ya shiga ya ganta ta na ta kuka ta na ha a kayanta tare da arin kira a wayarta,sai dai da alamu ba ta samu wanda take kira ba.Wayar ya fisge tare da rungumeta cikin tsigar rarrashi. Dukan sa ta fara a irjinsa ta na arin raba jikinta da na sa,da kyar ya samu ta sausauta kukan ta an yi shiru ta na sheshshe ar kuka cike da shagwa yar ta ya samu ta yi shiru amma ta rantse mishi duk ranar da ya ara kai hannunsa jikinta sai ta ha a shi da Daddy in ta,shi dai aikin lallashi yake ya na gaya mata maganganu masu da i har da kama kunninsa ya na fa in ya tuba. Bayan sun shirya suka kwanta cikin aunar junan su kamar babu abin da ya shiga tsakanin su.Yanayin garin sai ya basu damar yin bacci cikin shauki suna ma ale da junan su. Washegari suka tashi kamar babu wani abin da ya shiga tsakanin su na sa ani.Bayan ya yi wanka ya fice gidan amininsa ita ma ta gallah wanka ta fice aiki. Parking in motarsa ya fito ya ca e Anwar an gidan A.k da ake goyo don yanzu ya iya tafiya. Juya shi ya yi ya na dariya tare da auko tsarabar sa ya ba shi wanda duk ze zo sai ya kawo musu,sannan suka shiga cikin gidan sai ga ayarsa ita ma ta rugo da gudu ya auketa haka dai ya shiririce ya na musu wasa har ya auki tsawon lokaci. " Yau kai ne a gari in ji ma i ba o ka ga angon Zainab to sannu da zuwa."Matar A.k tace ta na dariya bayan ta kawo mishi ruwa. Shafa kansa ya yi ya na dariya yace."Gaskiya kince wani abu irin wannan kirari haka,kin san awar taki bata da dama ba ta bari na naje ko ina gaskiya kin cancanci tukwici." Dariya ta yi tace."Gaskiya makka da madina nake so a kai ni."Tace da shi."Duk kin je sai sai in kina bu atar zuwa sai na saka sunan ki a cikin jerin masu zuwa."Dariya suka yi duka. Sannan ta wuce ta na gyara dinning domin cin abincin rana.Bayan A.k ya fito daga akin baccin sa ya ba shi hannu suka tafa tare da tsokanar junan su A.k yace."Ina madam Zey."Ya shafa gemun sa ya an canza murya yace ar rigima za ka ce min na san yanzu ta wuce gurin aiki." Dariya ya yi shima ya na kallon shi."Ai hali ne ya zo aya an ha u ne da an dace."Su kai dariya tare da ara tafawa."Madam ta gama shirya abinci ka zo muci."A.k yace da shi yamutsa fuskarsa ya yi ya na kallon shi, nan take sai hankalin A.k ya tashi musamman da ya ga ya maida kan shi a jikin kujera ya na kallon shi.Nan take ya fahimci amininna sa ya na cikin damuwa. " Ya dai aboki a kwai matsala ko yanayin ka ya nuna a kwai abin da ke damun ka." Ya kauda kansa gefe ya na fa in."Kai ma ka san matsalar a kan Zainab ce ta na ba ni ciwon kai lamarin ta a kwai gyara.Na rasa yadda zan ullo mata ga kafiya da taurin kai." A.k ya watsa hannun shi in akan wannan ne be wani dame shi ba yadda ka san auren dole a ka yi musu kullum cikin fa a."In dai akan wannan ne ba ni da matsala daku kai ba ha uri ita kuma kafiya ni lamarin ki ya na bani mamaki.Kun fi kusa kun san yadda zaku sasanta kan ku." Ya fa a ba tare da wata damuwa ba don ba yau ya saba kawo mishi arar ta ba,kuma ko yaje ba saurarsa take ba gashi shi baya iya ha uri da fushin ta haka kawai su yi ta sa maka acin rai. "Ko zamu ke e ina da wata magana da zan an tautauna a tsakanin mu kuma sirri ce."A.m yace da muryar ra a ya na kallon gefen matarsa don ya yadda da aminin na sa ba zai gaya mata ba. "Ki kawo mana abincin falona."Yace sannan suka shge cikin aton falonsa da ya sha gyara ya na ta amshi.Bayan sun ci abinci sun natsa har sai da suka yi salar azahar sannan suka natsa tare da ta a hirar kasuwancin su. A.m ya gyara zama ya na kallonsa cikin fuskar tausayi ya fara magana duk da wani gefe na zuciyarsa ta na masa garga in karya fa a masa amma ya fara magana da cewa. " A kwai wani sirri da na oye a raina na san zaka fahimce ni kuma ka ba ni shawara me kyai kamar yadda ka saba,ina ganin kamar na yi wa iyayena rashin adalci da na oye musu cewar ni ne ba na haihuwa bayan ba haka lamarin yake ba. "Na yi wa Zainab al awarin ba zan yi mata kishiya ba kuma ba zan ta a gaya ma iyayena cewar ba ta haihuwa ba,amma na yi tunanin za ta canza halayenta mu yi zaman lafiya amma kullum ara bijiro da abin da zai saka mu samu sa ani,jiya duk ruwan da ake ta na waje wai sun je fati kamar ba matar aure ba,gabaki aya ba ta damuwa da halin da zan shiga in ta ata min." Ya yi shiru ko zai ce wani abu amma be tsinka shi ba sai kallon shi da yake yi ganin haka sai ya ora da cewa." Jiya ta kai fagen da na mareta wanda daga baya na yi dana sani.Ka ba ni shawara kar Zainab ta haukani." A yanayin yadda ya yi maganar sai ya ba shi tausayi,sai dai ya na mamakin wai Zainab in ce bata haihuwa kuma ya yi mata al awarin va ze gaya ma iyayen shi ba,sannan ba ya yi mata al awarin ba ze ara aure ba to wane irin shawara yake son ya ba shi don ya san be wuce yace ya ara aure ya samu matar da za ta ba shi yaro ba. "Gaskiya ka yi wauta kana tunanin in kai ne ba ka haihuwa za ta yadda ta zauna da kai?Kuma ka cuci iyayenka kullum muka ha u da Daddy sai ya yi min orafin rashin haihuwar ka ya na tausaya maka,ga kuma masoyinka da yake atar da ku in shi gurin yi maka sadaka da neman maka magani." Ya numfasa ya na kallon shi a tsanake yaci gaba da cewa."Wace shawara kake son na ba ka bayan ka yi mata al awarin ba zaka ara aure ba kasan dai zuriya ta hanyar aure ake samun su,don haka Baban soyayya kaje kuci gaba da soyewa kawai shine shawarar da zan baka." Abin da A.k yace mishi kenan ya mi e don ransa ya gama aci.A.m shima mi ewa ya yi don ba shi da abin da ze ce kan shi ya au zafi,shi dai ya san koma mene ne ba zai karya al awarin da ya yi mata ba. Bayan sun fito ya kalli matar A.k da take tattara gurin da yara suka ci abinci ya na dariya."To ni madan zan wuce."Dariya ita ma ta yi "Wato an gama gulmar mu ko ba komai nima ina nan zuwa gidana musha namu." A.m ya ara dariya yana cewa."Baku da dama ne shi yasa musamman mutuniyar ki.A.k ya ja hannun shi ya na fa in.Muje ka ji in ka biye mata sai ta ata maka lokaci da surutun ta suka fice. ****** Juwairiya ta ara samun aiki a gidan wata mata mai suna Hajiya Binta,matar ta na da kirki matu ar gaske yaranta bakwai.Kusan dukkan aikin gidan Juwairiya take yi,saboda yawan yaranta take wahala a gidan sai dai amma babu laifi suna aruwa da ita.Matsalar ta aya mafa aciya ce sam ba ta da ha uri kamar zawo take,duk yadda take taka tsan-tsan amma sai ta rori abin da za ta yi mata fa Saboda ba ta saba da irin aikin ba sai yake ba ta wahala warai,in ta dawo aiki ba ta iya ta uka wani aikin watarana ma sai tasha maganin ciwon jiki. Ganin irin wahalar da take sha Mama ta ba ta shawarar ta ha ura da aikin,amma ta nace sai ta yi musamman da ta ga ku in aikin na ta da tsoka. Yaran matar kwata-kwata basu da mutunci ga rashin kunya abu ka an za su hauta da zagi suna ci mata mutunci,mahaifiyarsu kuma ba ta son ganin laifin anta hakan ya sa ba ta kula su. Abin da ya ara tsorata ta ganin sun girme mata aramar cikin su ita ce take tunanin za su zo tsara da juna. Hatta wankin su ita take yi musu don tsabar rashin mutunci harda pant da breziya suke ba ta wanki,amma ta yi ha uri ta jure burinta ta samu abin da za su dinga ci. Sai dai rashin mutuncin da suke mata da ta fahimci ba me arewa bane ta yi tsalle ta fara nuna musu sam ba za ta auka ba. Hakan ya saka suka ara saka mata ahon zu a,domin zuciyar su tsabar hassada ce suna yashin kyan da Allah ya yi mata musamman da suka ga sun ata jikinsu da mayukan bilicin. Abin da Hajiya Binta ta tsira ya sa Juwairiya ta ji aikin ya fita a ranta,saboda kullum ta zo sai ta tuhumeta da cewar ta yi mata sata.Hakan ya tinzira ta ta saka a ranta duk ranar da ta ara za ta bar mata aikin ta. Haka kuwa aka yi ta i zuwa aikin bayan kwana biyu da barin aikin sai ga motar an sanda da Hajiya Binta akan Juwairiya ta sace mata sar ar gwal in ta. Juwairiya ta shiga cikin tsananin tashin hankali ganin yadda an sandan yake arin tasa ta zuwa ofis insu,hankalinta ya tashi matu a ya dinga kuka tana rantsuwar ba ta auka ba.Tsananin tashin hankalin da Mama ta shiga ba'a magana duk da ta san halinta,amma sai ta shiga ru
Chapter 17 · 0% Book details