Sashe 64
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....* *Page 25* BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM Hajiya Zainab tana zaune a aton katafaren falonta ita da awarta mai suna Nabila wacce suka taso tun yarinta,amma ita tana aure a Abuja ta zo ganin gidane da kuma ta ya Zainab murnar asibitin da ta bu Lantana ce ta shigo saboda tsabar gulma jikinta har kyarma yake yi. Duk da ganin tana tare da ba uwa amma sai ta kasa ha uri har ba uwar ta tafi, matsawa kusa da ita ta yi ta fara magana don tsabar gulma da yake cinta. "Hajiya don Allah in ba za ki damu ba ina son na yi magana da ke kuma mai mahimmanci." Zainab ta kalle ta she e tare da jan tsaki ta na tauna jingam a bakinta. "Ni fa Lantana na fara gajiya da halinki yadda kika san ke kika kawo babu duniya,na san yau ma bai wuce ki ce na baki ku in aiki kafin wata ya are ba,kuma na rantse ko me za ki ce ba zan bayar ba." Ta fa a hankalinta na kan waya ta na hira da matar da ta addabeta take ta tura mata da sallama kullum,ba ta daina ba har sai da ta yi nasara ta fara magana da ita suna gaisawa. Lantana ta kalleta a ranta ta ce."Banza mara mutunci kawai ai wallahi don kawai iskanci suke yi da ita da na so ma ya aureta na ga aryar iya shege." Amma a fili sai ta ce." Ba wannan ya kawo ni ba idanuwana sun yi mummunan gani kuma in kika ji,wallahi hankalinki zai tashi matu a ba na son abin da zai cutar da ke ne kasancewar ki na taimaka min. " Ke dakata karki dame ni da shegen surutunki." Ta ce bayan ta ije wayarta sannan ta kalleta ta ci gaba da cewa." Za ki iya magana ba ni da matsala awata ce tun na yarinta." Lantana ba haka ta so ba amma tun da ta fa i haka gashi gulma na iban ta sai ta kwashe abin da ta gani,harma da ara magi da gishiri don ya yi za i cakwai ta fara gaya mata. Ba ta kai ga arshen labarin ba in da take tunanin zai fi aga hankalinta. Zainab ta mi e kamar wata mahaukaciya ta kai mata raruma. Wani irin sha a ta kai mata cikin ihu ta zare idanunta kamar mahaukaciya. " Ke baki da hankali mijina kike maganar kin gan shi da wata in ma da wata kika gan shi,bai kamata ki ha a shi da wata azamiya kucaka yar matsiyata ba." Sai kawai ta rufeta da duka da mari take kai mata. Lantana ta hau ihu da arfi ganin dukan da take mata ta ara sakin ara ganin ta wawuro wani gilas za ta maka mata. " Don Allah ki taimake ni wallahi abin da na fa a miki gaskiya ne,ba zan shirya irin wannan aryar na gaya miki kawai don na ata miki." Ta fa a yayin da ta ruga ta oye a bayan Nabila da ta mi e cikin tashin hankali ganin za ta yi kisa. " Zainab be patient kar fa kishi ya sa ki aikata dana sani,ya kamata ki yi ma maganarta kyakykyawar fahimta,ita ba aramar yarinya ba ce da za ta yi miki gulma don son ranta." " Ke Nabila dakata wallahi yanzu za ki fita da fashashshen kai mundin kika yadda da abin da take fa i,mijina mai aji da kyau za ta ha a shi da mai aikina.Na yadda da A.m ba zai ta a kula wata a mace ba,don ban ta a ganin ya kula mata masu aji ba bare ita azama mara gata da aji." Ta ce da ita tare da ara rarumar abu ta yo kanta da shi. Nabila ba ta damu da abin da ta ce ba ta tunkare ta tana arin wace makamin da ta auka. yar ta samu ta zauna tare da dafe kanta ta ce."Na yi ba in cikin da ki na nan ta kawo min wannan ba in labari,da bakya nan sai na nuna mata haukana." Sai kuma ta kai mata sha a da arfi saboda gani take kamar ta raina ta ne ta kawo mata wannnan labari. Lantana idanunta suka ka a suka yi jajur ta na ari saboda ta sha e ta sosai,sai zaro idanu take ta na dana sanin gaya mata gashi za ta ba unci lahira ba ta shirya ba. Lantana ta sada ar mutuwa za ta yi ta tabbata da ita ka ai ne da Zainab a gidan, sai ta kasheta dama haka take da kishi akan mijinta take barin shi ya na garari. yar Nabila ta waci Lantana da take fitar da numfashi sama-sama. Ta samu ta tura ta cikin aki tare da rufe ta a akin ta dawo gurin Lantana da take murza wuyanta. " Kin tabbata abin da kika gani gaskiya ne?" " Wallahi da gaske ne Hajiya da idona na gansu."Ta fa a cikin kalar tausayi. " Ok ga wannan ki ri e na gode da kika gaya mana ki ci gaba da saka ido a kansu." Lantana da ta ga an mi a mata farare gal da su sai ta washe baki,ta kar e ta soke sannan ta kalle ta ta ce. " Hajiya na gode dama tuntuni nake lura da ita yadda take mishi kallo kamar mayya,zan ci gaba da bibiyar su amma fa sai dai ki bani numbar ki ba zan gaya ma Hajiya Zainab ba kashe ni za ta yi." Bayan ta gama da Lantana ta bu akin ta shiga ta na zaune akan gado,ko ka an ba ta nuna damuwarta akan maganar ba,saboda ta saka a ranta A.m ba zai ta a dubi ga wata a mace ba. Nabila ta zauna a gefen ta suna fuskan tar juna. Zainab na yi matu ar mamakin irin yadda kika yadda da mijnki duk da ba ina zargin sa ba ne, amma Lantana ba za ta ta a gaya miki arya ba musamman in kika dube ta za ki ga alamun gaskiya a fuskarta,na tabbata a kwai amshin gaskiya a maganarta ko da kuwa ba haka maganar take ba. Duk da cewa A.m mutumin kirki ne wanda bai damu da irin wannan rayuwar ba,ni kai na ba na tunanin zan iya tarayya da mai aiki duba ga yadda ya tsani duk wani talaka,amma ki tsaya ki yi karatun ta natsu ki saka ido domin namiji ba shi da tabbas!" Zainab ta kalli Nabila a wuka ance tare da mi ewa ranta a ace ta ce. " Ba na son wula anci Nabila mijina za ki din ga ha a shi da wata.A kwai yadda a tsakaninmu da shi,muddin kika ce za ki fa i wani abu na rashin kirki a garesa wallahi yanzu za mu raba jaha da ke." Ta bu e baki za ta ara magana ta aga mata hannu tare da nuna mata ofa."Ki fitar min daga gida na yanke duk wata ala ar da ke tsa aninmu." ewa ta yi ta auki jakarta ta na kallonta. " Bazan yi fushi da ke ba awata zan yi miki uzuri har zuwa lokacin da za ki gane gaskiya,ni na san dole wata rana za ki neme ni bayan kin gane cin amanarki yake yi." Har ta fara taku bayan ta gama magana sai kuma ta dawo,ta tsaya gaban Zainab tare da ri e hannunta ta na hawaye ta ci gaba da magana. " Ba wai ina son na tona miki rayuwar aurena ba ne a'a sai don na gaya miki don ki auki darasi a ciki.Kamar yadda kika ba wa A.m amana haka na auki yaddata na ora akan Al'amin,ba ni da haufi akan sa na yadda da shi fiye da yadda na yadda da kaina.Kwasam na kama shi da kwandom a aljihun sa wanda hakan ya aga hankalina matu ar gaske har sai da na kwanta jinya.Na yi kuka sosai rikici sosai muka yi sai daga baya na ha ura bayan duk mutuncin sa ya zube a idanuna." Fara tafiya ta yi bayan ta gama gaya mata ta na kuka. Jikinta ya yi sanyi da sauri ta kama hannunta ta ri e tare da fa awa jikinta ta fashe da kuka sosai. "Don Allah Nabila karki saka zuciyata ta gasganta abin da kike fa a min domin zuciyata ba za ta iya jure ganin A.m da wata mace ba!Kin ji na rantse miki duk ranar da A.m ya yi gigin kallon wata a mace to ni ce ajalinmu baki aya,nufin sa zai iya ganin ansa a duniya bayan ni na lalata rayuwata saboda shi?" Ta ce ta na kuka tamkar wata wacce aka yi wa mutuwa sai kuma ta janye jikinta tare da share fuska. " Kai ina! Zuciyata kasa kar ar zargin da kike masa A.m ya yi min al awarin ba zai kula ko wace a mace ba kuma na yadda da shi,in kuwa zargin da kike masa ya zamo gaskiya wallahi sai na canza kamannin ko wace ya mace da ta ha a jiki da shi, ke bama Juwairiya wula antacciya ba ko yar gidan uban waye acid zan wasa ma shegiya ta mutu kowa ya huta." Cikin matsancin kuka take magana gabaki aya hankalinta ya tashi,sosai duk da ta yi arin ta saka zargin da take ma A.m,amma in ta tuna ko kallon fuskarta ba ya yi bare ya ri e sunanta sai ta ji sanyi ta kauda zarginta. " Haba Zainab kamar ba ki waye ba ina bokon na ki yaje? Ai yanzu karki nuna komai ki nuna tamkar ba ki san da wannan maganar ba,sannan ki saka matakan tsaro ki sa ido sosai a tsakanin su duk wata hanya da zai saka ki fahimci ko da wani abu ki kula da ita sa..." " Kai." Zainab ta ce sannan ta kalle ta taci gaba da magana." Ta ya ya za'ai na kauda kishina na saka ido don in gano abin da suke yi,ba zan iya ba ni kawai zan tambaye shi ne in ya gaya mini ona su duka zan yi,in ya so duk abin da zai faru ya faru!" Ta furta cikin tashin hankali yayin da take ji sam ba za ta iya ba. "Na san ba