Sashe 36
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
tafi hankalinta ya tashi matu a wanda da Mama ta so ta i kan ta din ga kwana duk da a kwai nisa sosai ta so Juwairiyar ta din ga zuwa ta na kwana har shekara ayan ta yi,amma sai Baba Sani ya kafe dole sai dai ta din ga kwana tunna ku i ya biya. TO MASU KARATU GA DAI AMARYA JUWAIRIYA ZA TA TAFI GIDAN ANGONTA KO YA ZAMAN SU ZAI KAYA ?SAI KU CI GABA DA BIBIYAR LINTAFIN SAKACI KO HALIN MAZA. TAKU JAMILA LAWAL ZANGO UBBIN GAISUWA GARE KU SABODA COMMENT IN KU YA NA SAKA NI NISHA MAMAN SUDAIS AISHATU MINNA FATIMA ZARA JOS SAHURA NURA RABIN RAINA NABILA MAMAN SAFWAN HAMDIYA UMMU ABDULHAKIM Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Mu ha u a shafi noma sha shidda.Ga masu bu atar shiga cikin group ina na whatsapp ga numba 08144072423_. Kuma ofa a bu e take na orafi gyara ko arin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce. Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa ne ga za auran marubuciya,kuma awata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya ara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani. COMMENT,READ FOLLOW AND SHARE. *SAKACINA KO HALIN MAZA?* *RUBUTAWA:-* *JAMILA LAWAL ZANGO* *SADAUKARWA GA:-* *SUMMY M NA'IGE* _(Aminiya)_