Sashe 25
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....* *Page 13* BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM A.k ya na tuki ya na jin zuciyar sa na wani irin tafasa sai dukan sitiyarin yake ya na tsaki ji yake kamar ya je ya sha e shi,ya na ji a ran sa ba zai ara hul a da shi ba don ya tabbata ba shi da mutunci kuma yau zai mayar mishi da motar da ya siya musu a tare da suka je Dubai. Da sauri ya taka burki ganin ya na son ya buge wani yaro dake sai da rake a tire,ya yi arin janyo natsuwa don ya samu ya isa gida lafiya saboda da yar yake gani. Matarsa na zaune ita da yaranta suna assigment sai ganin sa ta yi ya shigo kamar an jeho shi,bai amsa sannu da zuwa da suke mishi ba ya shige akinsa wanda ya aga hankalin ta ta mi e ba shiri ta bi bayan sa. Ganin yadda ya ha e kai da gwiwa ta auka rasuwa a kai don haka jikinta a mace ta arasa gun sa tare da dafa shi. " Lafiya Baban Najwa in ce ba wani abu mummuna ya faru ba?" Ta fa a cikin tsoro ganin yadda idanun sa suka canza sannan ta ara cewa." Ka yi ha uri dama haka duniya take ni dai fatana ba mutuwa akai ba,ko wani mummunan lamari ya faru! Don Allah ka yi magana." Bai amsa mata ko aya ba ya auki ruwa ya na sha.Ganin haka sai ta janyo jikinta bayan ta ara A.c akin ta janyo mishi kofa a ran ta ta na addu'ar Allah ya sa lafiya. Kimanin rabin awa ya auka a cikin akin sannan ya yi wanka ya fito da duguwar farar jallabiya a jikin sa,gefen ta ya samu guri ya zauna ya na kallon ta da an murmushi a fuskarsa. Sai hakan ya sanyaya zuciyarta da take ta bugawa ta na tunanin ko wani abu me girma ne ya faru. Ido ya zura mata bai ce mata komai ba hannunsa ta kama tare da ora kanta a kafa an sa." Zuciyata ta ku san bugawa da na ga ka shigo a cikin wannan halin." Shafa gashin kan ta ya yi yace a hankali da muryar da har yanzu a kwai acin rai a cikin ta." Mun yi fa a ne da A.m kuma me zafi don har na bar mishi aikin sa,zan kuma mayar mishi da duk wani abu da ya mallaka min." Ya fa a ya na furzar da wani irin huci mai zafin gaske. Kallon sa take da irin ba za ku ta a canzawa ba duk cewar ta san suna fa a amma wannan karan da alamar fa an ya yi tsamari ganin yadda ransa ya ace. " Me kuma ya ara ha a ku?" ewa ya yi ya auki wayar sa zai koma aki jin tambayar da ta yi mishi wanda ya aukar ma kan sa wargaza shirin,amma kuma bai gaya mata ba sai yace." Wanann kuma sirri ne a tsakaninmu." arashe shigewa bayan ya ri e hannun Farha dake ta nacin ya auke ta tun da ya fito daga aki,ya bar ta a tsaye ta na jinjina wane irin rikicine ya faru a tsakanin su har ya yanke barin aikin. " Ko ma mene ne su suka sani haba! Suna girma suna cin asa." Tace cike da takaicin halin su sai kuma ta yanke shawarar ta kira Zainab ta tambaye ta sai da wayar ta yi ringin sau ku,sannan ta auka tare da sakin wawan ajiyar zuciya. " Hello sahiba ki yi ha uri ina falo na bar wayar a cikin na manta da ita,sai da Atine me aiki ta kawo min.Ina yarana?" Ajiyar zuciya ta yi tace " Ba komai wallahi suna lafiya dama na kira ki na tambaye ki ko A.m ya na nan,na ga aminin na sa ya shigo kamar sun sami sa ani hankalina a tashe yake." Tsaki ta yi ta ta e baki." Humh ke kika kula shi ni nawa da ya shigo ko kallon sa ban yi ba,na kyale shi don ba na son ya ha a min zafi saboda ni ma a cike na ke da wata da ta yi min rashin mutunci a tiktok."Ta ba ta amsa ta yamutsa fuska. "Zainab!Wai ke ba zaki dai na yin rawa a tiktok ba! A da baki aure amma yanzu ke matar aure ce hakan bai dace dake ba,kin ci sa'a shi A.m sam ba ya yin tiktok amma in Allah ya so ya kama ki sai kiga wani ya tura mishi kuma ba zai ji da i ba." " Umh ke ni kyale ni lokacina ne kin san iya yawan adadin mutanen da suke bibiyata,so kike na yi asaran mutanen da suke zuzuta kyawuna?Ai in kika ga na dai na ila na mutu ne." " To Allah ya shirye ki da masu hali irin naki a matsayin ki na matar aure ji je kina bayyana surar ki ora wa a ki nabi don kawai ki yi suna ko burge mutane,ba yan kin san haramun ne a addini kuma bayan haka malamin ahalari yace.Wal mar'atu kulliha aurati ma adal wajha wal kaffaini.Wato ita mace dukkannin ta al'aura ce sai dai fuska da tafukan hannaye. Gaskiya ya..." " Wash Allah na! Wallahi Maman Najwa kin cika cika mutum wannan dalilin ya sa ban cika zuwa gidan ki ba.Ke kullum sai kin yi ma mutum wa'azi,ke da uztazi kika aura sai kin addabi mutum da wa'azi ina ga ko sallah mutum ya yi zaki ce ba dai-dai bane." Ta an numfasa ko za ta ce wani abu sai ta ora da cewa jin ta yi shiru ajiyar zuciya ta sauke. "In kin kira ni ne ki yi min wa'azi ba ni da bu ata matar liman sai kije masallaci ko in da ake bu ata.Ni ya maganar mu na fara yin sana'ar zuwa waje kin yi mishi bayani."Ta canza maganar don ta gundire ta ita ba ta da wani aki sai na yin wa'azi ita kam ba za ta iya ba,ita dai da ta ga za ta iya kashe rayuwar ta da kuruciyar ta sai ta yi Allah ya ba ta sa'a. Dariya ta yi jin ta canza maganar tace." Na gaya miki tun ranar ni ba zai barni na fita zuwa wata asa saro kaya ba,gara mu dinga basu ku in ko mu yi oder kin san yanzu komai a sau e yake." kin yi makaranta amma kamar baki waye ba ok da ma kina jira ya amince miki ne? Dama ba sana'ar kike so ki fara ba,ai koni da kika ji nace zan yi ba zan gaya mishi ba,sai ya ji na fara ke ranar da na an sako mishi maganar Yayyina suna zuwa waje yin business,bai kalle ni ba yace ai da yake mazan na su mahaukata ne basu san mahimancin iyali ba.Shiru na yi bance komai ba ai sai dai ya ga na aware inna dawo koma me zai faru ya faru Am ready for the conseqeuncy." A ranta ta na girmama irin halin Zainab wacce sab ba ta tsoron miji ga shi Allah ya yi mijinta da son girma,sai dai bai samu macen da za ta ba shi wannan girma ba aiko za'a sha daru don shi ma ba daga baya ba. " To shike nan Allah ya sa ki gane ni dai ba zan baki ku ina ba kar mijin ki ya ji na baki,ni ina daraja aurena ke na lalata miki na ki gara na ba shi ya yi min oder hankalina kwance,sannan ki je ki rarrashe shi ki ji abin da ya ha a su ko ma bai gaya miki ba don Allah ki ba shi kula kina sakaci da mijinki fa kar wata ta yi miki kwace." Ta fa a da tsigar tsokana duk da ta san Zainab yanzu za ta harzu o mata da shegen ba in kishinta amma ta kasa kula da shi. " Kinga ni ko zamu fara Allah babu wata matsiyaciyar mace da za ta shigo min gida,na kuma riga na gaya miki in ta yi wannan kuskuren to ta tabbata ni ce ajalin ta.Kuma hankalina kwance yake ya yi min al awari,wace mace za ta aure shi baya haihuwa ko ni ha uri nake." in likita ba Allah bane Zainab in Allah ya so sai ya haihu domin ubangiji yudabbirul amri ne ya na jujjuya lamaruran sa,don haka ban ji da in abin da kika fa i haka kuma kinga ya na iyakan arin sa. Zainab sai ta ji wani iri a ranta ta na fatan hakan don yanzu yadda A.m yake son ya haihu har yake zubar da hawaye ta na son ko aya ne ta haifa mishi ita fa ba ta son tara yara. " Ina fatan haka Allah ya amshi addu'armu sannan da kike cewa na je na rarrashe shi Allah ya sauwa e haka kawai kema kin fa a min don ki tsokane ni ne ko?A kan maganar fita waje ai dama ban miki dole ba.Ni na gaji da wayar nan don takaici kike ara min zan shigo gidan ki kawai mu tautauna ki gashe min da yara." Ta maza ta datse wayar ta na ba in cikin halin da awarta ta aukar ma kanta saboda ta yi aure sai ta hana ci gaba a rayuwar ta?Tsaki ta yi ta auki wayarta ta ta shige aki zuwa can ta fito ta ci ado kamar wacce za ta gasar kyau,ta auki key in motarta da wayarta ta fice ta na ba za amshi mai sanyaya zuciyar duk wanda ya yi katarin sha ar shi. A.m ri e da waya a hannunsa a cikin ha en ofishin sa sai ya duba numbar A.k da nufin ya kira sai kuma ya yi cilli da wayar a kan duguwar kujerar da ke cikin ofishin. Ya yi haka yafi sau a irga gabaki aya abubuwa sun rikice mishi a kampanin wanda har Daddy ya fara orafi,ya sani A k wani jigo ne a cikin kampanin amma ransa ya ace ya je ya gaya mishi maganganu mara sa da i ga shi tun ba'a je ko ina ba ya fara dana sani. " An ya Juwairaah auren ki alkhairi ne?"Ya fa a da tsigar tambayar