Sashe 90
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
ne me ki,don ki sani ba zan zauna dake ba kamar yadda iyayena suka fa a mini." Tsaki ta yi ta tofar da miyau sannan ta yi mishi kallon banza ta ce." Na lura ba turaren da ka shafa ba ne na tsana,kaine na tsana kake mini warin da ya fi na kashi oyi,don haka kai ya dama in ka rabu da ni,saboda in zan din ga jin irin wannan warin da nake ji a jikinka,to zan yi fatan Allah ya nisanta ni da kai har arshen rayuwata." Cikin mamaki ya tsaya yana kallonta a ran sa tunani yake to ko dama yaudarar sa take da take cewa tana son sa,jin irin kalaman da take mi shi,wai yaushe ta zama haka duba ga da ko kallon sa cikin ido ba ta yi,sai hawayen banza da take mi shi,lallai ya yi sake ta raina shi. " Tun da mun tsani junanmu na ji da i sosai kin ga rabuwarmu za ta zo cikin sau i,amma wallahi ba ki isa ki hana ni jin umin babyna ba." Da sauri ya matso tare da ame ta kamar zai mai da ta cikinsa. Juwairiya ta saka kuka da arfi ji take da ya rungume ta kamar ana soka mata allurai,yayin da wani amai ya ara ta so mata. Momi da ta dawo sakamakom mantuwar da ta yi ta ji kukan Juwairiya da arfi,duk da ta ga motar A.m a gidan,amma kukan da ta saka da arfi ba na lafiya ba ne. Turus! Ta yi tana kallon sa yayin da kunya ya kama dukannin su. Shafa kan sa ya yi." Momi rashin mutunci take mini wai wari nake yi duk iya gayuna,shi ya sa na mur e mata baki don ni ba na aukar raini." A kunya ce ya fa a ganin ta gan shi rungume da ita." Ba na son iskanci maza ka tattara ku tafi gidan ku,don ta ce kana wari shi ne za ka mata irin wannan matsar ina falo fa na ke jin arar ta,kaman ta abin da yake cikinta." " Na sani raina ni ta yi da yawa don kawai ta samu ciki,to ta sani ba zan auki raini da ga gareta ba.Kuma Momi ta zauna a nan kawai har ta haihu "Ya ce da ita saboda sam baya son ta ara komawa gidansa,shi burinsa ya san yadda zai yi ya dawo da Zainab. " Ka san Allah gobe zan tura masu aiki su gayara muku gidanku ku je can ku arata in kun so ku kashe kan ku."Ta juya ta shige akinta don ta auko abin da ta manta. A.m ya juya ya kalle ta tare da banka mata uwar harara." Kin san Allah ki gaya musu anan za ki zauna in kika bari aka tilasta mini yaga-yaga zan yi da naman jikinki,don kullum ina jikinki ina jin umin babyna ina ya so duk abin da zai faru dake ya faru.Bayan nan matar so za ta dawo in ba so kike ta yi miki dukan mutuwa ba." Kwatankwacin hararar da ya ke masa ta mayar masa ko in ce fiye da haka ta ce." Allah ya ba ka sa a in ka so ka shige cikin jikina ka zauna ba ka ra e ni ba,amma ina gaya maka wallahi in ka takurani zubar da cikin nan zan yi sai na ga aryar ra ar jikina tun da na gaya maka ba na son ka na tsane ka tsana mai tsanani,sannan matarka ta dake ni ta da e kai za ta yi ma illah,kuma wallahi in har ka yadda na koma gidanka sai na hana ka ko shan ruwa a gidan kai da matarka?..." Da sauri ya kawo mata sha a yayin da idanunsa suka yi jajir jin tace za ta zubar da ciki. Juwiriya ta takura ta tsandara arar saboda hank alinta ya tashi warai ganin yadda ya canza kammanni, arar ya saka Umma ta yarda abin da ta auka ta rugo akin da gudu,har da ma aikatana gida. ARAR YA SA NI MA NA RUGA A GUJE GANIN A.M ZAI SHA E TA BAI JI ABIN DA A.K YA FA A MI SHI BA. TO MASU KARATU KU DAI BIYO NI KU JI YADDA ZA TA KAYA A TSAKANIN SU YAU BAN YI TYPIND DA YAWA BA,SABODA BA NA JIN DA I KU YI HA URI DA WANNAN ANA TARE. KU CI GABA DA BIBIYAR LINTAFIN DON JIN YADDA ZA TA KAYA A CIKIN LINTAFIN NAN MAI FARIN JINI. BARI NA TUNA MUKU DA SUNAN SHI SAKACINA KO HALIN MAZA TAKU JAMILA LAWAL ZANGO JAMCY TALLAH!TALLAH!!TALLAH!!! INA AN MATA DA MATAN AUREN DA SUKA SHAYAR SUKE SON MARTAR IRJIN SU YA DAWO? INA MATAN DA SUKE FAMA DA RASHIN IBA KO INA A AME? MAZA GARZAYO KI SIYA INGANTACCEN MAGANIN GYARAN NONO DA IBA,MAGANIN AN RIGA AN GWADA KUMA YA NA DA AKYAU WARAI.BARI IN GAYA MIKI YAR'UWA DUK WADDA TA CE MIKI MARTABAR IRJINKI,ZAI DAWO MATU AR JIKINKI BAI MURJE BA,TO GASKIYA KU IN KI KAWAI ZA TA CI. IN HAR KINA SON MAGANIN YA YI AIKI A JIKIN KI SAI KIN DAURE,KIN SHA SAFE DA YAMMA.SANNAN MUNA AIKAWA KO INA SIYAN NAGARI MAIDA KU I GIDA. MAGANIN AKAN FARASHI MAI TSAU I IN KINA SO MAZA GARZAYO KI KIRA WANAN NUMBAR ( 07088268243) KO (08144072423) Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Ga masu bu atar shiga cikin group ina na whatsapp ga numba 08144072423_. Kuma ofa a bu e take na orafi gyara ko arin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce. Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa ne ga za auran marubuciya,kuma awata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya ara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani. COMMENT,READ FOLLOW AND SHARE. *SAKACINA KO HALIN MAZA?* *RUBUTAWA:-* *JAMILA LAWAL ZANGO* *SADAUKARWA GA:-* *SUMMY M NA'IGE* _(Aminiya)_