Sashe 81
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
abin da ta yi. " Ai na gaya muku wallahi sai kun gane kuskuren ku na cuta ta da kuka yi!"Ta fa a lokacin da ta yi kanta. Da sauri A.m ya mi e ya saka afafun sa ya ta iyeta ta fa i yarab!Amma da arfin hali duk da buguwar da ta yi,sai da ta ara nufo ta da wu ara hanka e ta ya yi za ta fa i ya tare ta bayan wu ar ya fa i gefe. Ta saki ihu tana zage-zage kamar wata mahaukaci. arfin tuwo ya ri e ta tare da yin dubara ya sakata a cikin aki,sannan ya jawo ofar ya kulle. Wayar sa ya auka ya kira Mominta don ita ka ai yake tunanin za ta shawo kanta. Zuciyar sa a fusace ya ja hannunta suka fita,a cikin mota ya saka ta sannan ya shiga ya ja. A.m dake tu i gabaki aya hankalin sa ya tashi warai,ko a mafarki bai ta a tunanin abin da Zainab za ta yi mishi ba,duk da daman ya san zai sha fama da ita. Ya juyo yana tu i da bai san in da za shi ba ya kalle ta,sai ya ga ta dun ule jikinta hawaye yake turereniya a fuskarta,kamar rawar sanyi take yi ganin yadda ta takure lokaci guda. Ya sani cewa ya tono ma kan musamman in iyayen sa suka ji abin da ke faruwa,don ya san Zainab sai ta fallasa komai. Guri ya samu ya samu ya yi parking ba tare da sanin abin da zai yi ba,ya kwantar da kan sa a jikin sitiyarin Karo na farko yau ta ga karaya a fuskar shi tun iya rayuwar da suka yi ba ta ta a ganin abu ya saka jikin shi ya yi sanyi ba,ko da kuwa Baba ne Sani da ta lura ya na matu ar tsoron shi,amma yana oyewa,sai ya ba ta tausayi sosai. Ta kalli hannunsa da yake tu i jini duk ya ata in da ya ri e kuma ya na ta zuba,kawai sai ta saka kuka tare da cire aukwalin da ta aura,ta kama hannun za ta aure. " Asirina ya tonu ko ka an ban ta a tsammanin lamarin zai tafi ta haka ba,ina tsoron mahaifina in ya ji abin da na aikata,Daddy zai yi fushi sosai.Dama haka Zainab take da kishi kai mata basu da tunani wallahi!Duk abin da na yi don na faranta mata ne. " Ina tsoron Daddy in ya jin wanan lamarin ban san abin da zai yi min ba,wata ila ya tsame ni daga cikin yaran shi." Kamota ya yi ya ri e da hawaye a fuskar shi ya ce." Ki ba ni shawara na rasa yadda zan yi zuciyata za ta fashe." Kawai sai ta fashe da kuka sosai tana tausayin kanta da shi,don ita kanta tana tsoron ranar da za ta koma gurin Mama. Rungumeta ya yi am yana jin kamar rungumar za ta yi masa maganin damuwar sa. Wani irin hucin zafi ya ji a jikinta da sauri ya matsa gefe yana kallon ta,daidai lokacin da amshin turaren sa ya ara taso mata da amai,ta bu e motar a guje ta fara she a shi. A.m hankalin sa ya tashi sosai ya tsaya yana kallonta ya rasa wani tunani zai yi,gashi ko ruwa babu wanda za ta kuskure bakinta da shi. Sannu yake ta jera mata ya ri e ta sosai kamar zai mayar da ita jikin shi,sam bai damu da aman da take yi ba. Da ta gama aman ta mi e sai ta ji jiri ya kamata za ta zube a asa,da sauri ya tare ta ta fa a jikin shi,bai damu da jinin da ke zuba ba ya ri e ta sosai da hannun. Mota ya mai da ita sannan ya ja suka wuce asibiti. " Doctor ka fara duba ta da gaske wani cikin ta ara samu?" Ya ce da likitan bayan ya zaunar da ita akan kujera. Likitan ya kalle shi ya ga irin jinin dake zuba a hannun sa,sannan ya juya ya kalle ta da ta yi sanyi sosai,ciki mai ilinbo gabaki aya jin wani iri take a jikinta. " Ya kamata na fara duba ka kalli bleading hannun ka yake yi.". "Kar ka damu da ni doctor kawai ka duba ta ina son na sani da gaske na kusa zama uba"A okan ce yake magana.Ya fa a jin abin da likitan ya ce. " Ok to shikenan bari na kira doctor Garkuwa ya duba ka kar ka fara ganin jiri." " Congratulation ina farin cikin sanar dakai matarka na da ciki sati uku." Sujjada kawai ya ga ya yi sai ya rungume shi yana murna." Ashe nima zan zama Baba! Allah na gode maka." Gurin da take kwance ya nufa ba tare da ya ji kunyar doctor dake tsaye yana kallon sa yana dariya ba,ya bata hot kis bayan ya rungume ta. " Da gaske za ki haifa min Baby?" Dariya doctor ya sannan ya kalle shi ya ce."Aman da ta yi ya an galabaitar da ita so yanzu za mu ba ta rest bed zuwa an jima sai ku tafi,na rubuta muku maganin da zai dakatar da aman." " No doctor a ara mata ruwa kawai saboda jikinta ya yi weak ina son yarona ya samu kuzari,kasa ka mata drip kawai ba na son abin da zai cutar da shi,kaga in ba ta da arfi ba zai samu damar ya juya yadda yake so ba." Dariya ya yi sosai ya bugi bayan sa." To fa yau Allah ya ha ani da patient sabon shiga to Allah ya sa madam ta haifi an biyu,amma jikinta ba sai an saka mata ruwa ba,ka ba ta maganin nan da zarar kun je gida. Duk yadda doctor ya yi da shi amma ya kafe sai an yi mata arin ruwa,don kar yaron sa ya wahala,dariya sosai yake masa ganin yaushe akai daren da har gari ya waye yaron da ko gudan jini bai zama. A.m ya ru e duk da tashin hankalin da yake ciki amma in ya tuna zai sami baby,sai ya ji ya an rage damuwar shi. Wayar sa ya zaro ya kira A.m akan ya zo asibiti ya same shi. ********* Zainab ta sa saki wani gigintaccen kuka lokacin da Momi ta shigo gidan tana sallama. ofa ta shiga bugawa tana fa in." Momi ki bu e ni ina aki ya kulle ni." Jikin Momi ya kama rawa sosai ganin jinin da ya zuba a hannun A.m face-face a falon. " Mai ya saka ya kulle ki lafiya wai mai ke faruwa ne jinin waye a asa?" Ta jero mata tarin tambayoyi cikin tashin hankali. " Fa awa jikinta ta yi ta saka gigitaccen kuka. " Momi tun da na taso na ta a neman wani a bu na rasa?Kuma kin ta a ganin na yi sharing in wani a bu a gidammu,ko da mota ce?" Da sauri ta girgiza mata kai alaman " a'a." To wai Momi A.m yake tare da Juwairiya mai aikina da Lantana ta ba ni labarin suna tare, kuma wai auren ta ya yi har tana da ciki,ya ije ta a gidana suna rayuwar aure." Sai ta saki razanannen kuka tana girgiza kanta. " Ni wallahi gani nake kamar mafarki nake yi! Komai ya canza cikin anin lokaci.Wayyo Allah na!Na shiga uku." Da sauri ta mi e a zabure." What impossible! Amma wasa kike mini ko?Haba ina ta ya ya za'ai A m ya aikata wannan anyan aikin, bayan ya san ba'a yi wa family inmu kishiya,sannan kika ce ta samu ciki wa ya yi mata,bayan shi baya haihuwa ku..." " Momi ki tsaya ki fahimce ni na san na yi miki laifi ban ta a gaya ma kowa ba,amma ki yi mini uziri don Allah!" ara mi ewa ta yi a zabure bayan ta gama gaya mata abin da ta oye mata tsawon shekaru. Zaro idanunta ta yi da arfi ta furta." Innalillahi wa inna ilaihir raju'un! Zainab. "Da gaske ne ke ce ba kya haihuwa ba A.m ba?" TSANANIN FIRGITAR DA TA NUNA YA TADA HANKALINA NA IJE RUBUTUN DON NA SAMU NATSUWA. KU CI GABA DA BIBIYAR LINTAFIN DON JIN YADDA ZA TA KAYA A CIKIN LINTAFIN NAN MAI FARIN JINI. BARI NA TUNA MUKU DA SUNAN SHI SAKACINA KO HALIN MAZA TAKU JAMILA LAWAL ZANGO JAMCY Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Ga masu bu atar shiga cikin group ina na whatsapp ga numba 08144072423_. Kuma ofa a bu e take na orafi gyara ko arin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce. Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa ne ga za auran marubuciya,kuma awata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya ara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani. COMMENT,READ FOLLOW AND SARE. *SAKACINA KO HALIN MAZA?* *RUBUTAWA:-* *JAMILA LAWAL ZANGO* *SADAUKARWA GA:-* *SUMMY M NA'IGE* _(Aminiya)_