Sashe 6
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....*
*SHAFI NA HU
Jiki a sanyaye ta koma kujera ta zauna ta na jin wani shauki ya na ratsa bargon jikinta,hannu ta sa ta share zufan goshin ta tare da jingina kan ta da bayan kujera ta na kallon sa cikin wani irin yanayi.Ganin halin da ta shiga Imsal ya matso dai-dai kunninta tace."Gaskiya gayen ya na da kyau sosai."
Zainab ta
ara lumshe idanunta ta na kallon shi ba tare da tace mata komai ba,amma ta na jin wani girmar lamari a tare da shi,zuciyar ta ta na bugawa da sauri-sauri haka bugun
irjinta.
A lokacin da jirgin ya fara tafiya Zainab ji take kamar ta je gurin sa ta yi mishi magana,ji take komai na ta ya sukurkuce,amma ganin yadda ya
aure fuska idanunsa na rufe ya sa taji karayar zuciya.
Wayarta ta ciro ba tare da ya sani ba ta dinga
aukar sa hoto,ta na turawa ma
awayen ta da ta yi saurayi.Ko da suka iso Nigeria bai kalli in da take ba,ya na janye da troley
in sa hankalin sa na kan A.k da yazo
aukar sa.
Da sauri ta
arasa gurin sa tare da shan gabansa saura ka
an ta fa
i,amma ba ta kula ba ta tsaya ta na mishi murmushi mai
aukar hankali.
A.m ya juya bayan sa ya na kallo a tunanin sa wani take ma murmushi a bayan sa,don shi sam ba yarinyar ba ta yi mishi ba,saboda tsiwarta sannan shi a wannan lokacin babu so a tsarinsa,bai shirya aure ba duk da burin iyayen sa kenan.
Kallo ya bita da shi tun daga saman ta har
asa ta na da kyau shi ma ya san haka,amma hakan bai wani dame shi ba kasancewar ya sha ha
uwa da mata kala-kala.
Wani
arin murmushi ta
ara saka mishi tare da bin sa da sauri ganin ya fara tafiya."Don Allah ka tsaya ina son magana da kai,in ba damuwa ina son mu
ulla abota."Ta fa
a tare da mi
a masa hannunta .
Wani ban zan kallo ya yi mata mai kama da ya ga kashi yaci gaba da tafiyar sa ba tare da yace mata uffan ba.Jikinta ya yi sanyi ta na tsaye ta na kallon shi har ya shige cikin motarsa,wanda A.k ya tu
o don ya
auke sa.Da idanunta da suka canza kamar za ta zubda
walla ta kalli bayan motar.
TURAKI FAMILY
Abin da taga an rubuta keman a bayan motar wani irin farin ciki ta ji ganin A.m ko
an waye,sai murna ya kama ta sosai tasha jin mahaifin ta na waya da wani daga cikin family
in.Ba ta son wulakanci sannan ta sha wula
anta maneman ta,amma wannan karan ta na ji ranta sa samu kalan mijin da take so.
Ko da ta isa gida tunanin wannan kyakykyawan saurayin ya tsaya mata a zuci,da ta rufe idanunta kyakykyawar fuskarsa take hangowa.Tun kafin Abban ta ya dawo ta kira tare da bashi labarin saurayin da ta ha
u da shi,kuma ya tafi da imanin ta.
Dariya ya yi sosai kin yadda ta ru
e akan shi ta na mishi shagwaba da
yar ya samu ya lallasheta,ta kashe wayar ta bayan ya yi mata al
awarin gane ko waye daga cikin family Turaki saboda ya san Alhaji Sama'ila abokin cinikayyar sa ne.
Ko da ya dawo gida haka ta sa shi a gaba ta na ta yi mi shi magiya,har ya gaji da
orafin ta ya kira Alhaji Sama'ila.
Bayan ya gaya mi shi dalilin kiran sa dariya sosai tare da farin ciki ya yi,a ransa ya na ro
on Allah ya sa A.m ya so Zainab ko ba komai ya yi dacen mace,sannan zumuncin kasueancin su zai
ara
arfi.
Duk yadda Abba ya yi da ita kan ta ha
ura da numbar A.m da ta kafe sai an turo mata,amma taki daga
arshe kan dole ya
ara kiran Alhaji Sama'ila ya turo mi mi shi da numbar.
Da gudu ta ruga cikin
akin ta da wayar ta a hannunta bayan ta kwashe numbar a wayarta.Kan gadon ta ta fa
a ta na ajiyar zuciya mai
arfin gaske ,tare da
ame filo a
irjinta.
Ran ta ya fara
aci ganin ta yi kira ya kai sau biyar ba'a
aga wayar ba,da ga
arshe sai ta ji an kashe wayar jifa ta yi da wayar ta ta zauna akan gadon ranta a jagule.
Ko da Alhaji Sama'ila ya tare shi da zancen yarinyar da suka ha
u a jirgi,nuna ya yi bai gane ba in ma ya ha
u da ita ya manta.Ganin kauce-kaucen da yake mi shi sai ya yi masa umurni da yaje ya ganta ya na son ya nemi aurem ta.
Babu yadda A.m zai yi ba tare da ya so ba ya amince duk da a wannan lokacin ya fara tunanin lokaci ya yi, da zai yi aure ya huta da damun da iyayen sa suke mi shi a kan ya yi aure sannan ya na bu
ar ya ga yaransa ga
aninsa ya na da biyu.
Da wannan tunanin A.m ya amince ya je gidan su Zainab tamkar za ta yi hauka haka take ji a ranta,da ta gan shi ru
ewa don Allah ya saka mata son shi a birnin zuciyar ta.
Tun ya na share ta har ya bada kai bori ya hau.Zainab ba ta a cikin matan da namiji zai wula
anta ita kanta ta na alfahari da hakan.Haka suke shan soyayyar su kullum suna ma
ale da waya ana ga ya ma juna kalamai so.
A hankali A.m ya fara jin tsanar wasu daga cikin halayan Zainab,musamman yanayin shigar ta da tsabon son jikinta,sannan shi namiji ne mai son mace wacce ta iya girki amma tunkafin su yi aure ta gaya mi shi ita ko
afar kicin ba ta shiga.
Dariya ya yi kawai don ya yi tunanin tsokanar shi take yi ganin ta wayayya mai aji,ya san babu yadda za'a ta bari
ar aiki na yi mi shi girki,ko a gidan su Amminsa take mi shi abinci.
Haka dai aka dinga cin soyayya har Allah ya kai si ga aure.Bayan an gama shagali amarya ta tare a
akin mijinta.Shi ka
ai ya shigo bai nemi rakiyar kowa ba,ko A.k daga kofar gida ya tafi ya na ta mishi dariya.
Da gudu ta taso ta rungumshi ya janye ta jikinsa,kasancewa wannan ne karon farko da mace ta rungume shi,idanunsa ya kafa mata duk rashin kunyar ta sai ta ji ta kasa ha
a ido da shi ta sunkuyar da kanta.
Bayan sun yi sallah sun ci kayan da
i da ya siyo musu,suka tsunduma kogin soyayya.Wani irin tarairayan juna suke yi ma junansu A.m bai san ya kamu da soyayar Zainab ba sai da ya aure ta yake jinta a zuciyar sa.Koda yaushe suna ma
ale da juna in ba shi a gida suna kan waya.Ya na matu
ar ji da ita ba ya son
acin ranta.
Abu
aya da ya fara kawo musu cikas yadda Zainab take son jiki komai suka yi amfani da shi,a nan za ta barshi sai in shi ya
auke da fari abin bai dame shi ba,amma daga bisani sai ya ji ya na ta
a zuciyar sa.
Kusan shi yake
an wasu aikace-aikace na gidan.Sati biyu da auren su mahaifiyarta ta kawo mata masu aiki mata guda biyu.Da fari A.m ya
i amincewa amma daga kan dole ya ha
ura,saboda yadda sha
ar numfashin gidan yake son ya fi
arfin sa.Hankalinta kwance ta ci tasha ta tafi gurin aiki.Hakan bai wani dame shi ba saboda ya na matu
ar sonta.
Kamar yadda Zainab ta tsara ba tare da ya tsani ba take shan maganin ha na
aukar ciki a
oye,ba ta damu da mai zai faru ba duk da ta san illar sa musamman da take likita,amma yadda A.m yake yaba halintar ta ya sa take shan maganin don ba ta son canjin jikinta.Kuma mafiyawancin family
in su suna da
iba.
Tsaye yake a gaban madubi ransa a jagule ya na kallon kansa a madubi,zuciyar sa babu da
i.Matu
ar yunwa yake damun shi amma ba ya son cin abincin masu aiki,saboda da
in shi bai kai na amminsa ba ya na jin kunyar zuwa
o musu abinci,wanda ita Ammin da kanta tace ya kama ta su fara girki saboda ta gama kawo musu na amarci,in bai manta ba rabonsa da abinci tun daren jiya da ya ci a gidan A.k.
auki kum cikin
acin rai ya na tunanin bayan ya na matu
ar kiahin Zainab,sannan ita ba ta da kiahin kanta don ko masu aikinta mata yadda take fito musu kamar tsirara ya na bashi haushi amma ita ko a jikinta.Da namiji zai
auko kuku ya dinga mishi girki.
A hankali ya ji an turo
ofa an shigo wani
an murmushi dole ya yi mata ya na jiran ta
araso,amma sai ya ji an yi shuru kamar ba'a shigo ba idanunsa ya
aga da nufin ya kalleta yau yangar ce ta motsa.
Sai ya ga mai aikin su wacce bai ma san sunan ta ba tsaye ta na kallon
irjinsa ta na lashe baki,idanunsa ya kai kan jikinsa tare da jin kunya don daga shi sai
an tawul iya gwiwarsa."Ke!Uban me kike kallo
azama kawai?"Yace da ita ran shi a
ace ganin yadda take kallonsa kamar wata mayya.
Da sauri ta matsa cikin tsoro muryar ta na rawa tace."Madam ce ta bani umurnin na shigo na share
akin."Ta ba shi amsa tana jin wani lamari dangane da shi.
"Tunna kin ga da mutum ba sai ki fita ba,banza mayya kawai."Yace da ita bayan ya
ara daka mata wani tsawan,da sauri ta fice har ta na buge kanta da
ofa.
Ya zama dole na
auki mataki ba zan lamun ce da wa
annan
azaman arna suna shigo mim
aki ba,gajerun wandunan sa ya kwashe ya saka a sif
in sa ya na takaici don ya san masu aiki suka wanke.
Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Mu ha
u a shafi na hu
u dan har yanzu shinfi
a ne har ba'a fara ba.Ga masu bu
atar shiga cikin group
ina na whatsapp ga numba 08144072423_.
Kuma a bu
e take na
orafi gyara ko
arin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce.
Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa ne ga za
auran marubuciya,kuma
awata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya
ara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani.
*FOLLOW, READ, COMMENT, SHARE*
*SAKACINA KO HALIN MAZA?*
*RUBUTAWA:-*
*JAMILA LAWAL ZANGO*
*SADAUKARWA GA:-*
*SUMMY M NA'IGE*
_(Aminiya)_