Sashe 55
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yi wai don Allah ya na son Juwairiya." A.m da maganar ta dake shi ya kalle ta zabure ya na fa in." Amir in ne ya ce ya na son ta kai amma ya fara shaye-shaye." Zainab ta kalle shi ganin yadda ya razana a tunaninta,ta auka ta auka ya na mamakin kamar shi ya na an manya zai ce ya na son ta,don haka ta gyara zama ta na ara shige masa ta ce."Kai ma ka razana ni kaina hankalina ya tashi sai da na yi mishi tatas! Saboda ba shi da hankali mai zai ci da Juwairiya ar matsiyata!" ewa ya yi ya na fa in." Amma zan koya mishi hankali matu a sai ya yi nadamar fa in sonta da ya ke yi ke ba ma ita ba ko wani ne ba zai ara fa in ya na son ta ba." " Ai gara ka yi mishi magana mahaukacin ila ya ta u ne,amma na alubance ka da ka ce ko wani ne ya ce ya na sonta zai sani,kamar maigadi da direba Bala in suka ce su na sonta ai fa uwa ta zo da zama." "Ko ma dai waye ya fa a ki tsawatar masa don ko da hauka kar su yi gigin fa a mata." Ya ce ya na arin barin gurin amma sai ta ira sunan shi ya tsaya ya na kallonta. " Juwairiya fa dole ta bar gidan nan don aure za ta yi duk jin da in girkin ta da kake yi haka za ka ha ura ka bar shi,kuma na yi magana da Anty Fati za a kawo min yarinya arama kafin Juwairiya ta tafi ta saba da gidan kuma ta koya mata girki." Dubara ce ta fa o masa sai ya dawo ya zauna ya na fuskantar ta ya ce."Haka ne na san dole ta yi aure,amma kafin nan mai zai hana mu saka Juwairiya a makaranta ko da part time ta din ga zuwa,kin ga sai ta karanta abin da ya shafi girki da yadda za ta koya ma yarinyar da za ki auko ko ba komai mun taimaki rayuwar ta,ke kan ki ba kya son zama da jahila marasa ilimi." Zainab ta an yi nisa ta na tunani domin ita sam ba ta ga amfanin saka ta a makaranta ba,saboda iya girkin da ta iya ya isa ba sai ta koyo ba. " Meye alfanun haka a gare mu Juwairiya gwana ce gurin girki ba sai mun kai ta makaranta ba."Ta ce ta na kallon sa." Ok tun da haka kika ce fine ni tunani kawai na yi ya kamata mu taimake ta,amma na fahimci ranki ba so ba a bar maganar." Ya fa a ya na arin hayewa sama shi ya yi tunanin hakan ne don kawai ya ragewa Juwairiya,zafin ra in rabuwa da shi fahimtar da ya yi ta na son karatu sannan ya shirya zuwa asar waje yi mata dashen wai na haihuwa don shi ya sada ar shi ne ba ya haihuwa duna ga rashin samun cikin da ba ta yi ba. A ran sa ya saka bai wuce su ara wata tara a tare ba saboda ya huta da an iskan nan Baba Sani ya tabbata zai ara neman sa. Kwana biyu da maganar mai aiki sai ga shi an kawo wata yarinya wace ba ta wuce shekara sha uku ba,sannan ta na da hankali matu a ga natsuwa ba ta da hayaniya. A ranar da aka kawo Binta mai aiki yarinyar ta shiga cikin ran Juwairiya matu ar gaske,don komai Juwairiya ta auka za ta kar a ta ce ita za ta yi,sai yarinyar ta shiga ranta matu a musamman da ta gaya mata labarin mahaifiyarta ta rasu,kishiyar Babar ta take gallaza mata har ta kawo ta aikatau. Da fari Zainab ta i amincewa na su saka Juwairiya a makaranta,amma daga bisani ita da kanta ta nuna masa amincewarta don tun ranar da ya yi mata magana bai ara ta da maganar ba. Cikin oki ya gaya ma Juwairiya da ta kawo takaddunta na shedar kammala sakandiri zai saka ta a makaranta,hakan ya yi mata da warai sai dai da ta sanar ma Mama sai ta i rashin amincewa,ita a ganin ta a wanan shekarun aure ya da ce ta yi, amma da ta ga Juwairiya ta nace kuma ta san alfanun karatun sai ta amince,da shara in in har ta samu miji za ta yi aure kuma koda ya ce bai amince da karatun ba. Take ta amince da hakan don ta san yadda Allah ya sa ta shiga makarantar ko sun rabu da A.m,Allah ba zai kawo mata wanda zai hana ta karatun ba duba ga yanzu ilmi shine ginshi in zaman duniya. A.m zai yi tafiya zuwa chaina Zainab ta bu aci su tafi tare don ita ma ta na da siyaryar da zai kai ta ta yi matu ar mamaki da bai hana ta ba ya yi musu viza suka wuce tare. Tafiyar su da sati aya A.m ya dawo saboda ba da ewa zai yi ba. Ya shigo da murna ya na kwa awa Juwairiya kira ta fito da sauri jin muryar sa,dama ta na la e ta na kallon shigowar motar sa ta na son ta je garesa,don ta yi missing in shi a lot sai dai ta san Binta na ganin ta fita za ta bita,saboda yanzu bayi ne kawai za ta shiga ba tare da ta bita ba. Jin kirar ya sa ta daure ta fito Binta na biye da ita kamar yadda ta za ta,sai ta tsaya daga bakin ofar ta na sakin mishi lallausar murmushi. Hannu ya ware da nufin ta iso gare shi yayin da idanun sa suke bayyana matu ar kewarta da ya yi. Duk da gangar jikinta na bu atar haka amma sai ta langa e kanta ta na nuna masa Binta da ta yi tsuru-tsuru ta na kallon ikon Allah. Tsaki A.m ya yi da ya kai idanun sa gurin da take nuna masa shi kam har ga Allah ya manta da ita,sai ya ji tsanar ta a ransa matu a ganin za ta hana shi hutawa ga shi da alama yarinyar za ta yi munafunci. Hararar ta ya yi ganin yadda ta kafe shi da ido ta na kallon ikon Allah. "Ki same ni a aki." Abin da ya ce kenan tare da ije jakar shi da nufin ta auko masa. Hankalin Juwairiya ya tashi sosai ta juya ta kalli Binta da ta daina kallon sa,lokacin da ya haye sama ta juyo da idanunta ga Juwairiya da ta yi tsamo-tsamo kamar wacce ta fa a cikin randa. Sai ta juya ta shiga aki ahankali Juwairiya ta sunkuya ta auki jakar da ya ije ta nufi akin sa kamar wace wai ya fashe mata,yayin da take jin matu ar kunyar Binta don ta san tunani barkatai za ta yi a ranta,tun da ita ba yarinya ba ce a shekarunta ya kamata ta fahimci wani abu. Ta na shiga akin ta ije masa jakar shi da nufin ta bar akin.Am da yake zaune ya sunkuya ya na cire takalmar shi da ya jira ta ta zo cire mishi,amma ganin shiru ba ta zo ba ya fara cirewa. Da sauri ya mi e tare da janyo hannunta ya ha a ta da gini ya yi mata rumfa ya na fa in."Matar wucin gadi ina za ki ko ba ki yi murnar dawowata ba?" Fuskar sa bayyane da murmushi yake magana ya na jin wani irin kewarta da ya yi. " Please ka cikani ina jin kunya matu a ban san ya Binta za ta auke ni ba, ila a mutunjyar banza.Zargi nake matarka ta na son gano wani abu shi ya sa ta kawo ta gidan nan." Juwairiya ta furta jikinta a sanyaye duk a tsorace take gani take kamar Zainab za ta iya shigowa ga kuma Binta a gidan. Sakin jikinta ya yi ya koma ya zauna ganin yadda take kyarma,ya kwanta a kan gado tare da ri e yatsun hunnuwan sa ya tallabe kan sa ya na kallon sama. "Ki kwantar da hankali ba na zargin haka saboda Zainab ta ba ni duk wani yadda na ta kamar yadda nima na yadda yadda da halayen ta.Game da yarinyar nan kina tunanin saboda ita zan i more ku ina ne ki duba irin bita da ullin da wancan mara mutuncin yake min. Sannan maganar samun ciki na yanke shawarar zamu je asar waje ayi miki dashen wai kawai ina ga hakan zai fi." Juwairiya ta gwalalo idanu tsoro ya kamata matu a har ta fara dana sanin in yadda ta samu ciki,gashi yanzu ya na shirin kai ta asar masu jajayen kunni a ilata mata rayuwarta. Sai kawai ta juya ta fice ba tare da ta ce masa komai ba don in ta yi arin yin magana ta san kalmar ha uri za ta iya ba shi,akan ta na zubar da ciki ba tare da sanin sa ba. " Ina jiran ki ki shirya min abincina kuma ke za ki bani don haka sai ki kauda idonta a gurin." aga murya yadda za ta ji ganin har ta fice daga akin. Bayan ta shirya masa abinci kamar yadda ya ce haka ta bi umurnin sa bayan ta aika Bintu ta siyo mata kati. Duk da zargin da Bintu take musu sai ta fita siyo katin a ranta ta na Allah Allah, ta dawo ta ga abin da zai faru a gidan ita har yanzu ba ta dai na mamakin ware hannun sa da A.m ya yi ba akan ta shiga. Juwairiya da take ba A.m abinci a baki ta na jin arar bu ofa ta ije cokalin tare da zurawa ta shige aki,wanda hakan ya ba A.m dariya ya auki cokali ya ci gaba da cin abin sa ya na tunanin yadda zai kori Bintu a gida. Suna zaune da Bintu Juwairiya na koya mata karatun kur'ani ta ji wayar ta ta yi ara da sauri ta aukajin shigowar tsa "Dare ya yi zan yi bacci ina jiran ki a akina ki yi sauri ko na zo na auke ki." Tsananin mamaki ya kamata ta zare ido ta na kallon Bintu da ta ke kallonta ganin ta firgita.