← Book details Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 51 OF 102

Sashe 51

Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....* *Page 21* BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM A.m ya tsaya cikin tsananin mamaki ya na kallon Baba Sani da ya ci magani fuskar sa babu walwala ko ka an, alamun da rashin mutunci ya zo koma fiye da haka don a wula ance yake kallon A.m da yake jin kamar ya kai mishi bugu. " Uban me ya kawo wannan mara mutuncin gidana ya akai har ya san gidana." Irin tarin tambayoyin da A.m yake yi ma kan sa wanda ya kasa amsa ko da guda aya ne. " Kai Malam na ga ka na kallona kamar ba ka gane ni ba." Baba Sani ya ce cikin aurewar fuska ya na arasowa gurin A.m da ya har e hannun sa a irji ya na kallon sa a wula ance burin sa ya ji mai yake tafe da shi. "Ba zan kalle ka ba ka san halina ba ni da mutunci mai ya sa ka zo gidana,bayan ka san duk abin da muka yi sirri ne a tsakaninmu,shi ne za ka biyo ni har gida saboda kai tantiri ne." A.m ya fa a fuskar sa babu sauran fara'a ji yake kamar ya sha e sa,domin ba in cikin dake cikin zuciyar sa. "Ban sani ba na ce ban sani ba wallahi kamar yadda kake fa in ba ka da mutunci na fika,don ni yawo nake a tasha da gidan karuwai kai ko ina tunanin iskancin na ka haye ka yi,in ban da iskanci ar an uwana a gidan ka kake tambayata abin da ya kawo ni gidan ka.Ai tushiya mafarin dawa." A.m ya zare idanun sa ya na kallon shi ganin yadda yake aga murya ya na son kowa ya ji,duk da unguwar ta su ta manya ce kowa ya na cikin gidan sa,amma A.m hankalin sa ya tashi warai sai ya shiga waige-waige ba yan ya galla ma maigadi harara dake tsaye ya na kallon su. Sum sum ya wuce sannnan A.m ya taso ma Baba Sani cikin hargowa zai make shi,don yadda yake jin zuciyar sa na tafasa kai dukan shi ne samun sau Ganin da gaske dukan shi zai yi sai ya masa da sauri,amma ya i wucewa a gurin fa a yake ya na hargowa tare da nuna A.m,da yake jin zuciyar sa kamar za ta yi bindiga. A.m ya ara kai ma Baba Sani duka daidai lokacin da motar A.k ta sawo kai,da sauri ya yi parking tare da fitowa ya ri e A.m da yake hargowar dukan Baba Sani. " Ba ka da hankali ne A.m ka san me kake shirin yi anin mahaifin Juwairiya za ka daka karka manta shi ya ba ka aurenta?" A.k ya fa a don ya kwantar ma A.m hankali ganin yadda ya zuciya. "Allah ya sa mahaifinta ne yazo ba shi ba,tunna ya i kama kan sa wallahi zan kulle shi igiya ta yi rara." A.m ya ce cikin zafi yayin da yake jin kamar ya sha e shi,shi ba in cikin sa yadda akai har ya gane gidan sa. " Bar shi A.k ka bar shi ya yi min rashin mutunci dama na lura ba shi da mutunci,amma tsoratar war sa ba za ta yi tasiri a cikin zuciyata ba. "Ka gaya mishi in ya na son lafiyar sa, to ya bar nan kar kuma ya ara gangancin wucewa ta hanyar gidan,nan ballantana ya yi tunanin wasa min gida,ka san ba shi da mutunci da ba ni ya samu ba haka zai fasa wan kowa ya ji." A.m ya ce ya na kallon sa da yake ta karka a jikin sa alamun irin da rashin mutunci na zo ko fiye da haka. " Ka kwantar da hankalin ka bai kyauta ba duba ga irin halaccin da muka yi masa,amma ka tsaya mu ji mai yake tafe da shi." Ya ce da A.m sannan ya juya ya kalli Baba Sani ya ce."Mai ya sa ka yi haka ba yan mun yi waya da kai na ce maka zan zo." Baba Sani ya kalle shi tare da ka a kan sa ya na ce wa."To dussa ne ni da za ka shanya ni kwana biyu na jira ka ba ka zo ba,shi ya sa na yanke shawarar na je gurin wannan an mara mutuncin komai zai tafi daidai." Tsaki A.m ya yi ya ce da shi." Ai ko in ka ara gangancin zuwa ofar gidan nan ni ne ajalin ka,don na tsane ka tsana mai tsanani mugu kawai wanda ya kasa ri aran wan sa." A.k ya kalli Baba Sani ya ce." To wai tsaya don Allah mene ne ba mu yi maka ba,za ka zo ka dami rayuwar mu?Kuma na gaya maka zan zo har gida aiki ne ya yi min yawa kai kuma mara ha uri." "Oho koma me zaku ce kuce amma ni ba ruwana gara ku tsaya ku ji mai yake tafe da ni ba wai ku tsaya atu ba." Ya ce ya na girgiza jikin shi har da ar wa ar shi irin na cikakkun an bariki. A.m ya watsa mishi mugun kallo ya na jin wani irin tsanar shi mai tsanani ta na zagaye duk ilahirin jikin sa ya ce. " Ko ma me ya kawo ka ka ace min a ofar gidana ko na kira an sadda su tafi da kai." "Sojoji za ka kira ba an sanda ba kuma abin kunya a gare ka take,ka kulle surukin ka don ko banza na gama da kai tun da ar wana kake aure shi ya sha nono ya saki na kama." Ya ba A.m amsa jin abin da ya fa a babu ko igon damuwa a zuciyar sa. A.m ya yi uta ya ce." Allah ya tsare ni na ha a zuriya da kai dangin matsiyata,ai ko ba mata a duniya gara na zauna ban yi aure ba da na auri zuriyar ka jinin matsiyata dangin talauci." Ya fa a cikin acin rai ya na jin kamar ya sha o shi ya gama masa aiki,don ya ara masa ba in cikin da ke cikin zuciyar sa. " Ok to haka kace ko aruna to sako min an'uwana wacce kuka yi auren kwangila da ita,dama na zo na tuna maka da yau saura wata biyu da kwana shirin da takwas da yini aya,amma fa ban da kwana auren kwangila ya are ma'ana ku in ka sun are shekara aya ka iba,kuma wa annan watanni biyu da kwanaki suka rage sai a shirya sako min ata,don Juwairiya ba ta da uban da ya fini." A tare suka bu e baki tsananin mamaki ya kama su ko ka an ba su ta a tunanin haka zai faru ba,lallai Baba Sani ya cika tantiri an duniya ne wanda ya zama lamba aya. A.m cikin fushi ya taso kan sa ya na fa in." Baka da hankali matar ta wa kake maganar kwanakin rabuwarmu,kai za ka sake ta ni nake da ikon sakinta,kuma babu an iskan da ya isa ya sakin min mata. Ya numfasa ya na jin wani irin tashin hankali da mamakin sa ya ci gaba da ce wa."Kuma da kake maganar haka auren ta na yi don ta haifa min yaro,ammma ko atan wata ba ta ta a yi ba shi ne har za ka zo ka ce wa'adi ya cika?To na ga uban da ya isa ya sakin min mata." " Allah ko an zamani hauka kake yi ka yi abu da uruciya ni kuma zan nuna maka da wanda ya riga ka shan iskar duniya,ya girme ka ko da da sakan ne.Bari kaji lokacin da ka zo nai man auren Juwairiya na bi dindigi na gane kai ko an waye da duk wani labarin ka,har da asalin matarka da komai na ta na sani zan iya zuwa gurin aikin ta na kai mata recording in da na yi,lokacin da ka zo neman auren Juwairiya har ma da na aurin auren ku." Sai suka zare ido jikin A.m ya yi sanyi matu a har ya kasa magana don ya cika tantiri na gaske! Ganin yadda maganar sa ta razana su sai ya yi dariya ya ciro wayar sa ya kunna recording in suna ji,babu wanda ya iya ko tari a cikin su sai tsantsar razana da A.m ya ji musamman a ce ya kai ma Daddy kamar yadda ya yi ninya. A.k ya gyara tsayuwar sa ya na jin wani wani irin tashin hankali ya na ziyartar sa,wani irin gumi yake ji a shi don ko ka an bai yi tunanin Baba Sani ya na da wannan wayon ba,lallai sun yi boko mai zurfi amma shi ya nuna musu aiki da shi. " To kun shirya saurara ta ko na tafi don ni ba na son ata lokaci." A.m shiru ya yi ya auke kan sa ji yake kamar ya fisgo shi ya dan ara wayar da asa. A.k ya kalli A.m da ya kasa ce wa komai ya ce da shi." Ka shirya zama da Juwairiya a matsayin yadda ko wace mace take a gidan aurenta ko har yanzu ka na kan bakan ka ku...?" " Allah ya kyauta na zauna na har abada da gaiyar tsiya ai in wannan mara mutuncin ya na raye ba zan ta a ha a zuriya da su ba,kuma mai zan yi da gayyar matsiyata ba na son Juwairiya yaro nake son ta haifa min na saketa,sannan ba zan yi asarar ku ina ba dole sai ta haifa min baby,wallahi ko dashe ne sai am mata don ba zan yi asarar ku ina ba." A.m ya katse A.k da yake magana cikin zafi da kakkausar murya mai hargowa. " Ku in ka ne zai tafi a banza ka maida matsiyata masu ku i,dama ta hanyar wani Allah yake azurtawa aruna,yanzu sai ka aro ku i na shekarar ne ko shekara biyu,amma fa ka sani ba zan yadda Juwairiya ta zauna a cikin wannan daular ba,don haka sai ka shirya kawai ka je a farke mahaifarta ayi mata da she ta haihu kowa ma ya huta." Ya ce ya na kallon A.m da jikin sa ya yi sanyi don yanzu yake nadama ashe tunanin halin sa ya wuce wannan. Sannan ya ora da ce wa "Mahaifiyar Juwairiya ta taso ni kan sauran lokacin da ya rage Juwairiya
Chapter 51 · 0% Book details