← Book details Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 102

Sashe 1

Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read

Root Entry
WordDocument
0Table
Data
Normal
Default Paragraph Font
Table Normal
No List
*SAKACINA KO HALIN MAZA?*
*RUBUTAWA:-*
*JAMILA LAWAL ZANGO*
*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....*
*SHAFI NA
AYA*
Sanin cewar a kwai banbanci a cikin duniyar da Allah subuhanahu wata ala ya halitta masu
auke da halittu mabanbanta jinsi,bayan ya halicci duniyar mutane, da kuma wa
anda ba'a ji ko gani gare su sai dai duk wanda ya yi imani,ya na da ya
inin samuwarsu a cikin duniyar da muke cikinta,da sauran halittu na dabbobi.Allah gwani wanda ba shi da abokin tarayya a cikin gwanintar halintunsa,ya halicci mutane ya kuma nuna babu wani banbanci a tsa
anin su,sai wanda ya fi wani tsoron kiyaye abin da ya shara
a game da bautarsa,tabbas wannan haka ya ke a gurin Allah,amma kuma yayin da jinsi na bil'adama suka
auki sabanin haka,sun
ora mizanin hankalin su suna auna banbanci na jinsi ta hanyar duba ga mulki,ku
i ko kyawu na halitta.Su na kallon wa
anda suka mallaki wa
annan ababen na more rayuwa ga mafi
ololuwar more rayuwa,wanda duniya ta yi maraba da zuwan sa kuma su ke kur
an ruwan mafi
ololuwar
i a cikin ta.
Haka ta kasance ga wannan matashi mai cike da kyawu da ku
i da kuma baiwar ilmi da Allah ya azurta shi dashi,ya na ji da kansa da kuma kalar rayuwar da ya tsinci kansa a cikin ta,bai san a kwai wani
unci ko wani
alubale da Allah ya ke jarabtar bayin sa,wa
anda suka yi imani domin ya gwada
arfin imanin su da shi.
Tabbas duniya ta na gara masa
wallo yadda ya ke so,domin ya fito daga cikin farin jadawali na tsarin rayuwarsa don ya yi gam da katar da bai fito daga cikin ba
in jadawali ba!Wa
anda da duniya ta ke musu kamun kazar kuku, su shiga halin
a na iya tare da tunanin makomar rayuwar su.
Sanye ya ke cikin shadda ruwan bula gizina,sai
aukar ido da she
i take ga wani dadda
amshi da ke tashi a jikin sa wanda ya ke sanyaya zuciyar duk wanda ya sha
amshin.
i ya ke cikin gwanance wa da kuma yanga,dan yadda yake jan motar ya ke kamar mai jin bacci ya na lumshe idanunsa masu kama da mai jin bacci.Gefen sa amininsa wato Ak ya ke zaune a kujerar mai zaman banza da wayarsa ri
e a hannunsa ya na dannawa.Jefi-jefi su na ta
a hira duk da hirar ta su,ba ta wuce na 'yan da
a yayin da shuru yafi yawa a tsakanin su,kasancewar ta kowannen su ya na ji da kansa, dan sun ha
u ta ko ina ga kyau ku
i da kuma wayewa da tsantsar ilmi.
Wani irin
ara motar ta yi ya ja birki ya tsaya cikin tashin hankali ganin wani tsoho ya shige masa gaba har ya buge shi da motar.Ya tsaya ya na kallon gurin da takaici,ganin yadda tsohon ya ke son
ata mishi lokaci.
Da sauri ya kuma bu
e murfin
oofar zai fita ya na fa
in"Wannan wawan mutumin zai
ata min lokaci,an gaya mishi bani da aikin yi ne?" Ya fice ba tare da ya kula Ak da yake mishi magana ba,da sauri Ak shima ya fito sanin halin shi sai dai kafin ya
ara sa Am ya wanka ma wannan tsohon mari har guda biyu.
"Ba ka da hankali ne da wannan banzan
arfen na ka zaka
ata min lokaci?Shashasha kawai!"
'Dan tsohon ya yi taga-taga ya fa
i har ya na fasa baki,da sauri Ak ya kama hannunsa ya mike sai kawai ya fashe da kuka,don shi ka
ai yasan halin da yake ciki.
"Haba A.m ya zaka mari wanda ya haifeka rashin mutincin na ka ya kai haka?Dubi halin da yake ciki amma baka tausaya mishi ba."
Harara ya watsa mishi kamar ba zai ce komai ba,har ya fara taku zuwa motar shi sai kuma ya bu
e baki ya ce,
"Kai baka ganin abin da ya yi min?Jiya na fara hawa motar nan amma ya
uje min mota.Nasan kaf zuriyarsa babu wanda zai iya siyan ko da tayar motar ce."A.k ya yi shuru ya na kallonsa cikin takaicin halin sa,na rashin daraja talaka da nuna tsantsar tsana da hantara,amma shi a ganin sa ya kama ta ya dinga kawaici saboda yasan waye Ak kuma waye asalinsa.
"Da izinin Allah sai ka sami dai-dai da kai ya fa
a ya na jin tsoro kasancewarta yasan waye shi
a ne ga Alhaji Muhammad Turaki,waye bai san wannan family masu ji da ku
i da ilmi da wayewa.Cikin sa'a sai A.m bai ji abin da ya fa
i ba don ya juya ya nufi motarsa ya na tsaki.
A.k ya zaro ku
i masu yawa ya mi
a mishi ya na ce wa." Gashi Baba ka yi ha
uri don Allah ka je asibiti a duba ka." Ya fa
a ganin duk ya
uje a hannunsa.Da sauri ya kar
e ya na godiya,ganin ku
'in da ya ba shi dan shi gaba ta kai shi ,dama ya fito zai je ya saida kekensa gashi kuma ya sami wannan ku
'Dan tsohon ya dinga saka mishi albarka ya na hawaye kamar zai yi mishi sujjada, juyawa ya yi ya nufin motar da A.m yake
arin tayar wa,sai kuma ya tsaya ya na kallon titin da alamun abin hawa yake nema a ransa ya na jin kawai ya ha
ura da abokantakansu don ya sama ma zuciyar sa salama,da irin cin kashin da A.m yake yi wa talaka a gaban sa.
A.m ya kashe motar ya fito ya na mishi maganar ya shigo,amma ko kallon inda yake bai yi ba sai ma juyar da kansa da ya yi,ya na kallon titi fuskar sa kamar an aiko mishi da mala'ikan mutuwa.
"Well." Ya ce tare da
aga kafa
unsa ya juya ya na fa
in"Shike nan tun da baza ka taho muje ba ni na tafi,sai mun ha
u a ofis ka taho min da fayal
in da mukai maganar dakai,sannan ka shirya gobe ne tafiyar mu". Ya ta da motar ya bar gurin A.k na kallon motarsa har ta
ace wa ganinsa,ya ja numfashi mai zafi ya fesar ya ri
e habbar shi ya na jiran
an acaba,sai kuma ya fasa hawa mashin ya fara taku ahankali ya na jiran adaidaita.Tafiya ka
an ya yi ransa a jagule ya na jin zafin yadda yake nuna tsanar talaka karara baya kawaici a gabansa,yasan cewar bazai ta
a iya canza aminin nasa ba don tsanar talaka a jinisa yake kasancewar duk family d'insu basa son talaka ya rabe su,shi kansa don Allah ya bashi tarin baiwar ilmin kasancewar Allah ya yi mishi baiwa da samin na'ura mai
walwa,kuma saida suka mai da shi wani don yanzu ya na jin kansa a cikin jerin masu hannu da shuni.
Murmushi ya so ya su
uce mishi sai kuma ya dake,ya kauda kansa tamkar bai ga motar A.m da ta yi ribas ta dawo ba,da ma yasan dole ya dawo kamar yadda suka saba duk sanda suka yi fa
a a tsakaninsu, wanda ba ya wuce sati don A.m bashi da ha
uri ko ka
an gidan su da gurin aiki duk sun san haka,shi kuma A.k ba ya
aukar raini mafi yawancin lokuta mutane su na mamakin yadda abokantakarsu ta yi
arko a haka don kullum cikin fa
a suke kamar wasu yara Daddy shi ne
an sasanci,sam baya gajiya kasancewar ya na ji da shi saboda irin ci gaba da ya ke kawo mishi a cikin kampanin sa,ya sani cewar in har babu A.k to kampaninsa bazai ci ga ba.
A.k ya kauda kansa bai tanka mishi ba sai wayar sa da ya ciro da nufin ya kira direban sa ya zo ya
auke shi,don ya fasa shiga cikin a daidaita."Ganin ya taho kamar zai buge shi da motar amma bai kula ba,sai
auke kansa da ya na kallon gefe don cike yake dashi.
A.m ya le
o ta tagar motar sa ya ce ya na murmushi mugunta,don daga ganin yadda ya yi ya san ya gaji matu
a."Don Allah ka zo mu tafi kasan dole na dawo,Daddy ya kira ni ya na son ganin mu". Banza ya yi da shi ya ci gaba da tafiya,ganin haka ya fito tare da kashe motar sai kawai ya kama shi da kokuwa zai tura shi cikin motar,kamar dai yadda suka saba duk lokacin da suka yi fad'a.
Bai wani ja ba ya shige cikin motar ransa a ha
e,dariya sosai A.m yake mishi don ya na matu
ar son aminin nasa saboda ri
o da gaskiya, kuma bashi da shishshigi a lamuran sa.
Tun da suka shiga cikin motar babu wanda ya yi ko tari a cikin su,da ma
abi'ar su ce shirin basu cika magana ba kasancewar kowa naji da kansa.
Wayar A.k ta yi
ara alamun ana kira amma sai A.m ya kai hannunsa ya kashe wayar baki
aya,don yasan mai kiran ta
e bakinsa ya yi ya ci gaba da tu
i cikin kwanciyar hankali.A k ya ja fasali tare da bu
e baki da nufin ya yi magana,amma da ya kula rigima yake ji sai kawai ya kauda kanshi bai ce
ala ba don har yanzu ransa a
ace yake da abin da A.m ya yi ma mutumim da ya haife shi.
Ko da suka
araso tangamemem get
in gidan mai gadi ya bu
e musu get,A.m ya yi parking bai kula da gaisuwar da maigadin yake mishi ba ya shige cikin gidan,yayin da A.k yabi bayan sa kasancewar ba'a yi mishi shamaki da cikin gidan ba.
*******
Juwairiya zaune a gefen
anin ta Ibrahim ta zuba mishi idanu, ya yin da hawaye suke gasar turarreniya a fuskarta,ji ta ke kamar ta yi hauka tsabar damuwa ta na jin wani irin ba
in cikin halin da suka tsinci kansu. Zura hannunta ta yi a cikin kofin ruwa ta shafi fuskar Ibrahim da yake kwance rai kwakwai mutu kwakwai,sai kuma ta kama shi ganin yadda ya zaburat amkar zai shi
Mama da ke tsaye a bakin
ofa fuskarta
auke da tsananin damuwa da
unci ta janye tagumin da ta yi tare da ajiyan zuciya mai
arfi."Anty Juwairiya mutuwa zan yi ga shi Baba ya
i dawowa."
Ya fa
a da wata irin murya da yake
arin ha
a kalmomin da su."Baza ka mutu ba Ibrahim ciwo ba ya kisa."Mama ta ce cikin tausayin sa.
Juwairiya kuwa ta kasa magana sai kuka ganin gudan jinin na ta
anin ta tilo na cikin wani mawuyacin hali, ji take da ma ace ciwon a jikinta yake.Sun jima suna tsaye a kansa da numfashin sa yake baraxanar
auke wa,hankalin su a tashe sai shafa masa ruwa suke yi suna kuka gunun ban tausayi.
Juwairiya ce ta mi
e ta na fa
in"Mama bai kama ta mu zuba mishi ido mu na kallon sa a cikin wannan halin ba,tunna Baba bai dawo ba zan fita na samo abin da za'a kaishi asibiti.Ta ce cikin kuka Mama ta kasa ce mata komai duk da ta na tunanin in da za ta samo ku
in,amma har ta na shirin fita ba ce komai ba."Juwairiya na shiga uku!Ya sume."Ta ji muryar Mama cikin
araji dai-dai lokacin da ta fice da ga gidan.
*Follow,read,comment,share.*
*SAKACINA KO HALIN MAZA?*
*RUBUTAWA:-*
*JAMILA LAWAL ZANGO*
*SADAUKARWA GA:-*
*SUMMY M NA'IGE*
_(Aminiya)_
Chapter 1 · 0% Book details