Sashe 54
Rayuwa Da Giɓi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Happiness ka turo min ita in kaita gida kafin magrib."
Salwa bata ce musu komai ba tayi wucewarta ciki. Ganin Kamal bai shigo ba ta tsaya ta goga hoda da lipgloss kafin ta shiga ciki. Hayaniyar mutan gidan taji daga ɗan korido ɗin da ake ajiye takalma kafin a shiga falon. Ta ƙara yin tsaki. Bata san za ta ƙi mutanen nan ba sai da taga yadda aka dinga kai kawo akan zuwan Hamdi. Yanzu kuma da alama hirar ma da ita suke yi.
Sallama tayi ta shiga da wani irin farinciki a fuskarta. Bata sha wahalar haɗa ido da Hamdi ba don ita ma ɗin sallamar tasa ta ɗaga kai ta kalli ƙofa. Murmushin nasara ta sakar mata. Hamdi ta mayar mata. Daga ita har Taj ɗin sai ta fanshe wannan ɓacin ran da su ka sa ta wuni cikinsa.
"Salwa ina ki ka je?"
ÆŠan firgita tayi domin kuwa Ahmad ne ya yi tambayar da kakkausar murya.
"Da Ya Taj muka fita. Cewa ya yi na raka shi Happy Taj. Shi ne mu kaje harda Ya Kamal"
"Bangane ba? Ya zai kawo matarsa kuma ya yi wani wajen. To da izinin wa ma ki ka fita?"
Kafin ta bawa Yaya Zulaiha amsa Kamal ya shigo. Sai ta canja akalar tambayar.
"Ko dai soyayya ku ke da Kamal?"
Da wani irin sauri ya ce "Allah Ya kiyaye. Ina da wadda nake so."
Jama'ar falon su ka kama ihun murna. Harda masu cewa ko a dakatar da bikin Taj saboda dama indai da amana tare ya kamata su yi aure.
Wannan amsa ta Kamal ta ɓakanta ran Salwa. Yadda ya faɗa tamkar wata abar ƙyama. Ahmad kansa sai da yaji babu daɗi. Anti Zahra ta kallesu su biyun. Idan Salwa ta cigaba da zama dasu za a iya samun matsala tsakaninsa da ƴan uwansa. Ko me za ta yi ita ma jininsa ce.
"Ku tashi mu tafi" ya ce da Anti Zahra, bana son Magariba tayi min.
"Kai Ahmad, kamar kana dawa? Don Allah ka zauna."
"Ai mun gaisa da ƙanwar tawa ko?" Ya yiwa Hamdi murmushi.
"An kusa kira Yaya. So kake Ya Taj ya yi sallah shi kaÉ—ai?" Bishir ya ce.
Fin ƙarfi aka yiwa Ahmad. So yake kawai su shiga mota ya gamu da Salwa. A dole ya bi ƙannensa waje su ka tare cikin motar Taj abin tausayi suna hira.
Aka sake tashi yin sallah. Hamdi ta koma É—akin Mama. Salwa sai ta faki ido ta bi bayanta. Su Mama suna É—akin Umma ana ta shirye shirye.
"Washhh. Wannan zirga zirga Ya Taj duk ya tara min gajiya."
Ƙin kulata Hamdi tayi. Kowa yaci tuwo da ita ai miya ya sha. Darajar inda su ke yanzu yasa ta kama kanta. Amma ramuwa kam zata yi gwargadon abin da aka yi mata!
***
Gayya guda aka rako Hamdi bakin gate da sha tara ta arziƙi. Har ta dinga jin wani iri saboda bata kawo musu komai ba. Yawancin kowa a bayan mota ya ajiye kyautarsa. Banda likitar gidan. Yaya Kubra a hannu ta damƙa mata wata baƙar pepper bag da aka rubuta Scentmania a jiki. Ƙamshi a take ya cika gaban motar tun ba a buɗe ba. Ya haɗe da sanyin AC sai ya bada wani irin ni'imtaccen yanayi.
"Zamu yi waya in miki bayanin turarukan kinji. Mun kuma gode da wannan ziyara."
"Nima nagode sosai. Allah Ya saka muku da alkhairi."
Suna ta ɗagawa juna hannu aka rabu a mutumce. Daga nan kuma motar ta koma ta kurame. Taga ta zubawa idanu tana kallon gilmawar ababen hawa da fitilunsu. Taj ya kalleta yafi a ƙirga ya tabbatar da gaske shi ne bata son kulawa. Murmushi ya yi. Ya taɓa wayarsa wanda Hamdi ta gani da wutsiyar ido amma ta share.
"Hello, Salwa..."
Iya abin da taji ya ce kenan ta juya a fusace su ka haÉ—a ido. Wayar a gefe ya ajiyeta. Babu kuma wani abu da zai nuna mata wayar yake yi. Dariyar kamata ya fara sai yaga babu fuska sam. Ta tsuke baki kawai ta sake juyawa. Har wani numfashi mai nauyi ya kula tana saukewa. GabaÉ—aya sai yaji ya kasa sukuni. Dama ya san za ta ji haushi. Amma ya yi zaton za ta jira bayani daga gare shi.
"Mrs Happy"
Shiru.
"Hamdi" sunan nan har tafin ƙafarta take jinsa idan ya faɗa amma ko motsi bata yi ba.
"Please ki juyo.." nan ma biris tayi dashi " to kada ki ga laifina duk abin da ya biyo baya."
Gyaran murya taji ya fara ta taɓe baki. Wato zai fara yi mata daɗin bakin maza da take ji ....katse mata zancen zucin ya yi.
"Dil ne yeh kaha hain dil se (my heart has said this to your heart)"
"Innalillahi wa inna ilaihi raji'un. Banda waƙar India don Allah. Wallahi kunya ma nake ji. Bana son namiji yana..."
"Mohabbat ho gayi hai tumse (I have fallen in love with you)"
"Na shiga uku" Hamdi ta sanya hannuwanta biyu ta toshe kunnuwanta "ka bari don Allah zan saurareka."
"Meri jaan, mere dilbar (my life, my love)."
"Ya Taj wasa nake. Ba ma fushi nayi ba..."
"Mere aitbaar karlo (have faith in me)"
"Happyyy" ta faɗi kamar tayi kuka wai yau ita ce miji yake yiwa waƙar india.
"Jitna beqarar hoon main (how much restless I am)"
Titi yake kallo abinsa yana sakin baiti. Ta rasa yadda zata yi dashi. Kawai sai ta kai hannuwanta ta cupping fuskarsa wanda ya sanya shi É—auke wuta na wucin gadi.
"Allah na haƙura." Ta fada a hankali.
Gefen titi ya gangara da motar ya É—aga handbrake tare da canja giya zuwa 'P'. Ya juyo su ka haÉ—a ido har lokacin bata cire hannuwanta daga fuskarsa ba.
Shan kunu ya yi "Ki barni in ƙarasa. Ba ke nake yiwa ba."
Ita kuma ta marairaice masa
"Don Allah kayi haƙuri to sai na fita."
Ƙwayar idanunta yake kallo sai ta rufe idon.
"Can I have that kiss now?"
Zame hannuwanta ta soma yi daga fuskarsa ya janyota gabaɗaya. Garin ya ɗorata a cinyarsa handbrake ya sauka. Motar ta ɗan yi gaba amma ba da sauri ba saboda giyar da ya canja. Rungume shi tayi ƙamƙam tana salati ta sanya fuskarta a tsakiyar ƙirjin shi.
"Wayyo Allah Abbana...Yaya..."
Bata san lokacin da ya sake tsayar da motar ba. Hannunsa đaya kawai taji a ƙasan haɓarta ya ɗago kanta sama.
"Salwa bata da matsayi ko kaÉ—an a wajena kinji." Kai ta gyaÉ—a a hankali.
"Fitar da muka yi ba abin da kike tunani bane. Happiness ne yake ƙoƙarin fahimtar da ita ta haƙura."
"Ai na yarda."
"Akwai waƙa da ta dace da irin wannan yanayin." Ya ɗage gira.
"Kada kayi don Allah."
"Ke dai???"
"Bana so." Ta turo baki.
"Hamdi."
"Na'am." Ta ce tana mai jin nauyinsa don yaƙi sakinta balle ta koma mazauninta.
"I love you."
Ƙasa ta so yi da fuskarta don kunyar yanzu tafi ko yaushe. Sai dai Taj yaci alwashin yau sai ya rage wani abu a kunyar nan ya tafi dashi gida. Shammatarta ya yi kamar zai yi magana taji saukar leɓensa akan nata. He was so gentle amma ya kashe mata jiki har ta sake narkewa a jikinsa bata sani ba. Rungumeta yayi a haka kanta a gefen kafaɗarsa kamar mai bacci. Shi kuwa wani irin contentment ya samu ds nutsuwa a zuciyarsa.
Basu yi aune ba su ka ji ana Æ™wanÆ™wasa gilas á¸in motar. Mutanen dake waje suna cewa ko lalacewa tayi ko kuma mai ita wani abu ya same shi. Kamar Æ™ifta ido Hamdi ta koma wurinta tana raba idanu. Taj ya kalli mutanen ya ga da wuya su fahimci matarsa ce idan su ka gan shi da mace. Kawai sai ya canja giya ya yi gaba. Shi da Hamdi su ka haÉ—a ido su ka kama dariya.
_Uwargida....I see you! SonSo Sis Juwairiyya_
RAYUWA DA GIÆI 23
Batul Mamman
Har su ka ƙarasa gida idan sun kalli juna sai sun yi murmushi. Abin da ya ɗaurewa Hamdi kai shi ne yadda Taj har wani kawar da kai gefe yake irin na masu jin kunya. To ai ita ma kunyar take ji. Kuma ita ya dace ta dinga yin haka. Sai gashi kafin tayi yake yi. Gajiya tayi lokacin sun iso layinsu ta kalle shi.
"Wai mene ne?"
Gefe ya kaÉ—a kai yana wani rufe ido "Awwnnnnn, ni ki daina tambayata. Kin fi ni sanin ko mene ne."
Murmushin fuskar Hamdi É—aukewa yayi. Ta soma harararsa.
"Banda waƙa kuma harda irin haka kake yi?"
"Irin yaya?" Ya tambaya kamar bai gane manufarta ba.
"Meye wani awwnnn don Allah?"
Hannu ya kai ya shafa kumatunta "Saboda ina son ganin wannan hararar da juya idanun naki. You always look cute."
Murmushi ta soma yi ya kuwa sake cewa "awwnnnn" yana dafa saitin zuciyarsa.
Wannan karon dariya tayi. Irin dariyar da bai taɓa gani daga gareta ba. Zuciyarta tayi fari kamar auduga.
"Kin san wani abu? Zo mu shiga ciki kafin haƙurin Abba ya ƙare."
Bakin ƙofar gidansu ta kalla. Ai kuwa Abbanta ne yake ɗan leƙowa. Bai yi zaton za su yi dare ba. Kuma sun iso ɗin ma taƙi fitowa. Shi ne ya kasa sukuni. Kada fa ta biyewa Taj al'amari ya kwaɓe a gaba.
"Zan kira ki idan naje gida. I hope ba da wuri ki ke bacci ba."
Bata iya bashi amsa ba da ta hango inuwar Abban da gaske. Kamar an tsikareta ta fito da sauri. Tana hango shi ya koma cikin gida ta bi bayansa. Taj ya yi murmushi kawai. Ya juya baya zai yi ribas ya yi arba da ledojin da ƴan uwansa su ka ajiye mata. Parking ya gyara ya ɗebi yadda hannuwansa za su iya ɗauka ya je ƙofar gidan yana sallama.
Caraf yaji Abba yana yiwa Hamdi faÉ—an kada ta manta da maganarsu. Shi ba zai iya ja da Alh. Hayatu ba. Jin sallamarsa yasa shi yin shiru. Hamdi kuma ta ruga ciki da sauri.
"Taj baka tafi ba?" Ya fito waje.
"Saƙonta ne ta manta." Ya nuna ledojin hannunsa.
"Harda wahala haka?"
"Ƙanwarsu su ka yiwa. Bari na shigar mata dasu." Taj ya wuce ciki kafin Abban ya ce shi zai karɓa. Hakan zai zama raini ma.