← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 99 OF 106

Sashe 99

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ni ba wani aure tsakaninmu ban ta
a ji a raina ina da aure ba" Ya fara
alle bottles
in rigarsa murya can
asa ya ce "To bari na tabbar miki kawai, sai su Uncle su tayani tabbatarwa" Yana fa
in hakan ya cire rigarsa tare da matsawa ya kashe switch ya nufeta kai tsaye...
*Aunty Zee MOM MUJAHID KATSINA*
*08162859027*
*INGANTACCEN MAGANIN SANYI MAI WANKO DUK WANI DATTIN MARA SANYIN KASHI CIWON BAYA CIWON KAFA JIN ZAFI YAYIN MU AMALAR AURATAYYA FITAR FARIN RUWA MAI WARI KAIKAYIN GABA TUSAR GABA WARIN GABA KURAJEN GABA KURAJEN JIKI KAIKAYIN JIKI RASHIN HAIHUWA BASUR MAI TSIRO CIKIN IKON ALLAH ZAIMAGANCE MAKI/MAKA ZAKIJI DADIN MAGANIN SANYINNAN SOSAI A BANGAREN GYARAN AURE BA A MAGANA DAN ZAI SAUKAR MAKI DA NI IMA ZAKI JI SHA AWA KODA SHA AWARKI TA DAUKE ZATA DAWO KIJI KE KIKE MARMARIN ABAR KEDAI KINEMI AUNTY ZEE MOM MUJAHID KATSINA*
*MAGANIN GYARAN NONO MAI TADA KOMADAR NONO DA DUK WATA TAMOWA TA* *JIKINKI NONUWA ZASU CIKO SOSAI ANMA BANCE ZASU TSAYABA WANNAN MAGANI ANGWADA ANDACE HANZARTA KI MALLAKI NAKI YAR UWA 8K*
*TAREDA MAGANIN CIRE TUMBI DUK INDA KIKAI KAMAR KIN KUSA HAIHUWA AITA TAMBAYAR KI WATA NAWA IDAN KINSHIGA MATE KIZAMA KAMAR BABARSU DAN ALLAH KIZO KIJARABA 7k *INA AIKAYA KOWANI GARI DA YARDAR ALLAH INBAKI SHIRYA BA KIBARI KI SHIRYA SAI KUNZO NAGODE KAYAN* *AUNTY ZEE MOM MUJAHID KATSINA*
*KI TUNTUBENI A WANNAN LAYIN*
*08162859027*
[8/12, 10:02 PM] Maman Aslam: *#The Stubborn*
Juyawa tayi da sauri zata shige bathroom tako
aya Khalil ya yi ya dam
o waist
inta ya dawo da ita baya, They were in the dark, but that didn't stop her from hearing his quick breathing as he moved to where she was.

A hankali ya mannat da jikin bango, idanunsa lumshe sbd
irjinta da yaji yana bugawa da
arfi, His smooth chest hair brushes her face sbd ya fita tsayi nesa ba kusa ba.

Ya yi
asa da kansa daidai wuyanta wajan kunnenta ya ce "Why?" Ya fa
a a hankali yana sha
amshin shower gel muryarta na rawa ta ce "Sorry" Ya
ara sakar mata nauyin
irjinsa daman shi ba ka
an ba, nan da nan numfashinta ya nemi
aukewa,tayi saurin ri
e shoulder's
insa da hannu bibbiyu tana kwantar da kanta a
irjinsa bakinta duk rawa yake sbd tsananin tsoro yanayinsa daba yake, da
yar ta iya cewa "Sorry" Ya yi saurin sakinta yana ja baya fuskarsa
auke da wani irin murmushi na zallar
acin rai ya ware idanu sai kuma ya girgiza kai ya ce "Sorry?

Sorry for yourself" Ganin ya saketa ga
ofar bathroom a bu
e ta ce "I will never tell you to be patient" Ganin alamunta ya sa ya yi shiru sai kuma ya ce "Ba bathroom ba, ko cikin Uncle Isma'il zaki shiga yau zaki gane kuranki, Maza cire kayan nan naga tuma tuman abun da kike nuna masa bayan ni ne yake nawa halak makal" Ya fa
a yana ha
e fuska sosai ta ce "Amma dai ba kyau ganin tsaraici ko?" Ya
ara ja baya kamar ba zai magana ba sai kuma ya ce "To fasalta mini su" Tayi
asa da kanta ganin yana nufuta tayi saurin cewa "Kamar Orange" Ya ware ji
un idanunsa da suka gama jirkicewa shortly ya ce "Naahh, ciko kike kenan?

Ban yadda ba na fasa kawai cire rigar" Ta ha
e hannayenta duka biyun ta ce "I can't, plx ka barni kowa ya yi rayuwarsa" Ganin yana shirin yin abinda bata shirya gani ba yasa ta ce "Zan cire" Ta fa
a tana runtse Idanunta, shi dai yana tsaye bai ce komai ba, slowly ta zame hannun rigar duk sides
in ta sauka a waist nata, ba tai aune ba ta ji ya kunna hasken
akin, da sauri ta bu
e Idanunta taga ita kawai yake kallo, suna ha
a idanu ya kwa
e mata fuska a
arinta na matsawa sai rigar ta
arasa fa
uwa ainahin surarta ya bayyana, da wani irin sauri ta nufesa hankali tashe tana zuwa ta fa
a jikinsa ta
ora kanta a
irjinta ta
ame shi ta ce "Don Allah kada kaga jikina, ba zan iya rayuwar aure da kai ba, you're too young for me, a matsayin
a nake kallonka, i knw a loves you u more than anything amma sanda kake my son my cute baby, my small little, banda yanzu dana tsaneka nake maka kallon mugu mai son kansa, i hate you don girman Allah ka sakeni" Tama kasa kuka sai
ame shi da tayi sosai tana
ara rufe fuskarta a
irjinsa.

Khalil couldn't say anything, because he started to lose his mind,He didn't have anything to say, he hugged her and took a deep breath.

Sun jima a haka daidai kunnenta ya ce"Mai murguza-murguzan abu, yanzu kam na yafe miki" Tayi shiru ya yi shiru ko wanne zuciyarsa na bugawa da
arfi, a hankali ya ji numfashinta mai zafi na sauka akan
irjinsa ya le
a yaga bacci ya
auketa sai ajjiyar zuciya take saukewa ta marairaice fuska kamar ba Malumar shi ba,
arin cireta yake daga jikinsa ta fashe da kuka a hankali tana
ara
ame shi, Khalil ya girgiza kai kawai tare da sunkutar ta ya nufi bed da ita ya kwantar, ya gyara mata kwanciya ya rufeta da duvet, ji ya yi zafin jikinta na yin yawa, ya kunna a.c har
arshe ya shiga bathroom ya ji
a towel ya saka mata a jikinta da saman kanta, jutter ya gani da pen ya
auka cikin rubutu irin na manyan likitoci ya rubuta mata.

"Your body needs lots of rest to give your immune system a chance to recover.

Keep your body cool by sleeping with light clothing" Ya kalleta sosai sai kuma ya girgiza kai ya sake rubuta "Take paracetamol or ibuprofen in appropriate doses to help bring your temperature down" Ya gama rubutawa ya dam
a mata a tafin hannunta da yake dun
ule a hankali ya kashe switch ya fice daga
akin bayan ya saka rigarsa..

A hankali ya fito yana ha
e fuska sosai idanu hu
u sukai da Uncle Isma'il ya
an shafa kai yana zama saman kujera Calmly ya ce "Evening uncle's" Uncle Bello ya ce "Kuma baka ganni ba sai yanzu?" Yana danna wayarsa ya ce "Sure, ban lura ba" Uncle I da ransa yake a
ace sosai yana zabgawa Khalil harara sarai kuma ya gani shi ma ya ha
e fuska "Abraham" Uncle
in ya kira sunan shi a kausashe wanda yasa Khalil Kallonsa dai kuma ya marairaice fuska kamar ba zai magana ba ya ce "Ibrahim Plx" Uncle ya ce "Na
i na ce hakan, me na fa
a maka?

Ya mukai dakai?

Yanzu daka jawo hannun yarinyar kamar zata rabata gida biyu babu kunya ka bi ta gabanmu ka shiga har fa sunana ta kira sbd tsoro amma ka sawa idanunka toka da kwalli kayi gaba" Khalil ya ware idanu can
asa da
yar ya ce "Oh wow Uncle, so it's my fault kenan?" Ya gyara zama sosai idanunsa jajur ya saka hannu yana hargitsa sumarsa kansa ya birkitata baki
aya, sai kuma ya mi
e yana zuba hannu a aljihu while yana
ara hargitsa kansa trying to Calm himself down "Ina magana zaka fita?" Ya juya gaba
aya sai ya
an kwa
e fuskar shi silently cikin wata kalar murya ya ce "Ni yanzu Uncle idan baku bani ha
uri kun nemi yafiyata ba, ai ba ka mini shouting ba, da aurena a kanta kuka bari ta fita fa?" Ya girgiza kansa yana sauke numfashi "I can't take it, ita bata san darajar aure ba?

Ai kun sani ku Uncle's ni kam a bani matana kawai...," Kafin yakai
arshe yaji an zabga masa mari ya ware idanunsa take yatsun hannun Uncle Isma'il suka fito ra
au a fuskar Khalil duk da kasancewar shi ba
i, Murmushi kawai Khalil ya yi ko gizau ya ce "Ni wlh sai ka bani matana, ne na fa
a na kusku...,' kau!

Uncle Ismail ya
ara
auke Khalil da mari.

Wanda sai da Uncle Bello da Anti suka runtse idanun su, shigowarta kenan parlon.

Uncle Bello ya ce "Go Khalil, leave!" Khalil ya girgiza kai idanunsa car akan Uncle Isma'il dake huci sai ya
ara yin murmushi jiyoyin kansa kamar zasu fito jikinsa duk
ari yake murya bata fita ya ce "Ni kam a bani matana" Uncle B ya sakewa cewa "Khalil ba zaka bar cewa a baka matar ka ba
in nan?

Leave immediately" Khalil ya sake murmushi idanunsa na gani dishi dishi shortly ya ce "Ni kam a ban matana, a ban Jeena" His voice was shaking, he was breathing heavily.

Daidai lokacin Majeederh ta fito sanye da hijabi sbd ta kasa bacci tun bayan fitarsa juyi kawai take, hankalinta yana kan maganin da Abuturab yake bata wanda ke sata bacci,she just wants to drink it.

Tayi tsaye watching all of them, idanunta kuma akan Khalil da fuskarta take a kwa
e wanda halinsa ne hakan idan ransa ya
aci kukan nason zuwar masa kuma bai son yi sbd raini, hakan yake sawa ya kwa
e fuska kamar baby boy.

Yadda zuciyar Khalil ke bugawa ya fahimci she's here watching at him.

"Khalil ba zaka fice daga cikin parlourn nan ba, me ya sa kake da taurin kai ne?" A hankali ya
ara cewa "Ni kam a bani matana, sai na bar garin baki
aya" Uncle Isma'il ya ture Uncle Bello ya shiga zabgawa Khalil wasu mahaukatan maruka wanda har wani haske yake gani ta gefen idanunsa, amma Khalil ko motsi bai ba, sai murmushi kawai da yake.
Chapter 99 · 0% Book details