Sashe 93
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Idan kuma ta ce Engr Junaid bata san halinsa ba infact she don't even know who he is?
Uncle Bello ya numfasa ya ce "Kina da lokacin daga nan zuwa Subhi, ki yanke hukuncin da kike ganin ya dace dake Hawwa'u, ki dai sani a wannan karan zaki rayuwa da wanda yake son ki ne, kuma a yau kowa zai zo ya sameki ki bashi lokaci ku tattaunawa, but am sure you'll like His Highness" Uncle Isma'il ya girgiza kai ya ce "Definitely" Ita dai bata ce komai ba suna zaune Jawaad ya shigo ya ce "Uncle na sauke shi a special parlourn gidan nan" Uncle Isma'il ya ce "Ok zata zo" Ya juya ya kalli Majeederh ya ce "Ga can Mai martaba kije yanzu ku gaisa" Majeederh ta marairaice ta ce "Uncle ni ban son auren please" Wata kyakkyawar tsawa ya daka mata jiki na rawa ta mi
e zata fice ya ce "A haka zaki?
Idanu buzu buzu duk a jime" Ta ce "To ya ganni a haka" Uncle Bello mamakin Majeederh yake kwana biyu ta sauya ga saurin kuka ga magana kai tsaye, ko mene dalilin sauyawar nata? _Only God knows!_
A hankali ta shiga parlourn bakinta
auke da sallama cikin siririyar muryarta, ta shiga kanta a
asa bata yadda sun ha
a idanu da Mai martaba Ajlaal Sultaan ba.
Shi kowa yana zaune hakimce saman kujera ya
an kishin gi
a, jikinsa da wata farar jallabiya ya
ora hirami a kansa sai
amshin perfume
n Jean Paul Gaultier sai lumshe idanunsa yake, tunda kuma ta shigo yake kallon fuskarta a karo na farko har ya gaza
auke fararen Idanunsa duk da irin basarwa ta Mai martaba, maganarta ya dawo dashi daga tunaninsa da take cewa "Gani" Kamar bai jita ba haka ya yi shiru yana mai da idanunsa tare da rufewa, Malama Majeederh ta
ago kai tana kallonsa tana mamakin girman kai irin na Mai martaban, ko da yake ba laifinsa bane jinin sarauta dake yawo a jikinsa ne.
A hankali ta ce "Gani" ba tare daya bu
e idanu ba ya ce "Kewa?" Ya ja numfashi ya ce "Suwa suka kira ki?" Ta ce "Ohk Maybe mistake ne" Tana fa
in hakan ta mi
e tsaye har ta je bakin
ofa ta ji ya ce "Haw...wah" Cak ta tsaya a hankali ta dawo ta zauna, ya gyara ya zama yana bu
e ido calmly ya ce "Mun gani, mun yaba, muna son aura" Majeederh ta kasa Kallonsa sbd kwarjini ganin haka yasa ya
an gyara murya ta ce "
hulud? ba zan iya mata haka ba" A hankali ya ce "Su waye haka?
Oh Fulani kawai amincewar ki muke nema" Ta ce "Zan yi tunani" Ya jinjina kai he can't stop himself wajan kallon riskarta Bai ce komai ba tasan
in bazai tanka ba, har zuciyarsa yake son Majeederh amma yanzu tunani kala daban daban ya shiga kansa, ya mi
e yana tafiya a nutse sai da yaje
ofa ya ce "Kuyi tunani mai kyau".
Yana fa
in hakan ya fice ta bisa da kallo koman shi a nutse yake, ta jima kafin ta mi
e tana fita entrance na gidan taga Aliyu tsaye shi da yayansa Almustapha sun saka kaya iri
aya, Almustapha ne kawai yake magana amma hankalin Aliyu na kan Majeederh tayi kamar bata gansa ba, Almustapha ya ce "Assalamu alaiki" Ta tsaya tana amsawa can
asa bayan sun gaisa da Almustapha Aliyu ya
arasu inda take ya ce "Kin gama guje gujen?" Ta kame fuska bata ce komai ba ya marairaicewa fuska ya ce "I will ask for your help again and again, Hawwy, help my heart and accept me as your husband" Tayi shiru yana sauke numfashi murya kamar mara lafiya ya ce "Don Allah, don Allah ki taimaka mini ina son ki Jiddatul-khairy, bani da za
in zuciya sama dake tunda na fara ha
uwa dake har yanzu bani da ishasshiyar lafiya, bana cikakken bacci, bana cin abinci sosai wlh ko ma
iyina a duniyar ba zan so ya kamo da irin wannan son mai zautar da mutum da son kai shi kushewa ba, i loves you ina son ki" Wani irin tausayin Aliyu ya kamata domin kaf cikin su tafi tausayin shi yana da wata kalar zuciya mai sanyi da son kyautatawa mutum a hankali ta ce "Baka ta
a cewa kana so na ba sai yanzu?" Ya girgiza kai ya ce "Ba zaki gane ba, ki fara amince mini zan yi miki bayani amma ko Latifa darajarki take ci" Ta kalle shi sai ta ce "Thank you, yanzu ma taci gaba da cin darajata" Ya yi saurin dur
oshewa gabanta ya ce "Ki duba Allah ki tausaya mini, zan nuna miki cewa baki asara ba, zan baki farin cikin da kika rasa zan nuna miki so da
auna, ban miki al'
awarin fari na har abada ba, amma daga gareni zaki ta samun kwanciyar hankali, Ina son ki ina tsananin
aunarki, zan ma kira Hajia da Papa su baki hakuri, ga Yayana Almustapha he's here to ask ur help, zan kira Anti Biba, Anti Rahmerh, da Antin Turkey su baki ha
uri kada ki wofintar dani Please" Idanunta ya cika da hawaye Almustapha ya ce "Plx Malama Majeederh a baya bana son tarayyarku amma yanzu na amince bana
asar ma sbd ke na dawo ki tausayawa Abokina aminina my younger brother idan wani abu ya sameshi ba zan yafe miki ba" Majeederh jikinta duk rawa yake ta ce "Am sorry ba zan iya auran mijin Latifa ba, wlh duk duniya zata ha
u ban iya auren mijin Bestie yadda Abbu ya haramta a gareni haka Aliyu, Am sorry" Tana fa
in hakan tai cikin gidan Aliyu zai bita Almustapha ya yi saurin ri
e shi sai kawai ya fa
a jikin yayan nasa yana wani irin kuka kamar zuciyarsa zata fito.....
Anti ce tsaye waya kare a kunnenta ta ce "Yawwa duk yadda za ka yi kai ka sani ka tabbatar Abraham bai auri Majeederh ba, ka sanya masa soyayyar Sona a zuciyarsa, kamar yadda Alpha ya tattara kayansa yabar garin yace baya so kasan duk yadda kayi kasa Abraham yace baya son Majeederh, ai kace mini shi
an babba mutum ne?
Yana da nasaba mai girma ga uban dukiya?" Magana akai ta cikin wayar can ta ce "Good, sau biyu aikin ka na bani matsala gashi Ku
i dai ina baka sosai kamar hauka, nace ka saka Majeederh ta zaba karuwa ta
arfi da yaji amma kace ba zai ba, saboda
arfin addu'a da azkar
in da take, hakan yasa
addara tazo ta sau
i maimakon ta zama karuwa sai akai rapped nata, kuma....," Da sauri ta ajjiya wayar ta ce "Jawaad how many zance ka daina fa
o mini without my permission eh?" Ya ce "Sorry Maa, dinner is ready" Ta ha
e fuska ta ce "Fice ka bani waje kai ta abu kamar zautacce" Ya fita zuwa dining room.
Majeederh ta fito sanye da duguwar riga wacce ta bi jikinta sosai fuskarta fresh kana ganinta kasan akwai damuwa a tattare da ita dan dai jaruma ce kawai, kai tsaye ta nufi dining room
in cak ta tsaya ganin Abraham zaune
are
are akan kujera suna ta tafka uban musu da Jawaad Uncle Isma'il kuma na zaune yana ta musu dariya wannan yace shi ne babba wannan ya ce shi ne babba.
"Majeederh
arasu mana" Tsit Abraham ya yi kamar bashi a wajan ya zaro wayarsa ya shiga dannawa fuska ha
e babu alamar fara'a kafin ta zauna Uncle Isma'il ya ce "To Antin bata
arasu ba, ki zuzzuba mana abincin" Ta yi jim sai kuma ta zubawa Uncle Isma'il ta zubawa Jawaad ta zuba nata ka
an, tana neman wajan zama Uncle Isma'il ya ce "Wa zai zubawa Ibrahim
in?" Ta ce "Uncle.." Ya ce "Ranki zai
aci" Ta mi
e ta nufi gefen tare da
akko plate ta shiga zuba masa, shi dai Khalil wayarsa kawai yake dannawa Uncle Isma'il na kallon tulin abincin data zuba masa tare da nama da yawa ta ciccire albasa da tumatir "Ya kika cire masa kuma?" Tana ajjiye spoon ta ce "Baya ci" Kallonta Uncle Isma'il da Jawaad kawai sukai tana gamawa zata bar wajan a hankali ta ji muryarsa daidai kunnenta ya ce "Thank you" Ko su Uncle Isma'il ba su ji ba, Jawaad nata yi wa Khalil surutu daman haka yake shi kamar aku, Abraham daman baya wasa da cikinsa abinci kawai yake ci sai da ya cinye abincin tas ya sha ruwa ashe tuni Uncle Isma'il yabar wajan sai Majeederh dake
arin tashi "Hawwa'u" Dam!