← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 106

Sashe 42

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A hankali yake tafiya a cikin wrld
in hannunsa zube cikin Aljihu, yana sanye da wani floral jacquard one button suit, black colour sai necktie
in daya kasance red,
afarsa cikin Loafers mai kyau, sai fidda
amshi yake a nutse yake sauraran Latifa Omar dake gefensa tana cewa "Wallahi ban san meya sameta ba, ni ina gida ita kuma taje sallama yanzu nake samun labari wajan Aaliyyah ina
arin tafiya kuma kace na jiraka, ashe hadda su kwanciya asibiti??" Aliyu ya fesar da iska ya ce "Allah sarki" Daga haka bai sake cewa komai ba, Aaliyyah Latifa ta kira ta fito zata nuna musu inda aka kwantar da Majeederh, su kaci karo a hanya ta dur
osa har
asa ta gaida Aliyu-haydar, ya bita da kallo yana yabawa da nutsuwarta, ga sahihin kyan da take da shi, ya fara tunanin ko ya Majeederh take?

Idan babu wannan abun na fuskarta?

Ya yi saurin cire tunanin a ransa har suka
arasa
ofar room
in suka samu Anti,da Mami, sai mahaifiyar Alpha da kuma Uncle Isma'il da Ruma, Aliyu ya dur
osa har
asa ya ce "Ina yini Uncle ya mai jiki?" Uncle Isma'il ya yi murmushi ya ce "Jiki Allhamdulillah, sallamarta ma za ayi" Ya jinjina kai ya ce "Allah ya
ara afuwa" Ya juya ya gaida sauran jama'ar wajan, Anti sai kallonsa take sbd abinda ta gani kwance akan fuskar shi ta ce "Aliyu ka shiga kaga jikin nata mana, Latifa raka shi" Latifa Omar ta yi jim ta ce "Ba kowa a ciki?" Uncle Isma'il ya ce "Da kowa ba kowa, Soja ne yayanta Alpha shi kawai a ciki" Latifa Omar tayi kamar karta shiga haka kurum jininta bai zo
aya dana Alpha Bello khan ba, baya kulata ko gaishesa ta yi, sai kuma ta mi
e tsaye daman tuni Aliyu ya mi
e tayi gaba ya bi bayanta a hankali ta mur
a handle
ofar tare da shiga bakinta
auke da sallama, ta matsa gefe Aliyu ya shigo idanunsa ya sauka akan Majeederh da kanta ke cinyar Alpha sai kuka take rusa masa mara sauti wanda ya fi ko wanne cin rai, yadda idanun Alpha ya yi jajir zai baka tabbacin kukan na Majeederh yana ta
a masa zuciya.

Aliyu ya dinga kallon yadda Majeederh kewa Alpha kuka kana gani kasan kukan data jima tana tarawa a zuciyarta ne, ya rasa kukan na mene?

Hannunsa ya sauka akan hannun Alpha da yake
an shafa kan Majeederh da sauri Aliyu ya juya har yana birgewa da
ofa jiri na
aukarsa ya fice daga room
in, Latifa ta biyo bayansa, Uncle Isma'il dake tsaye shi da Dr ya dubi Barrister Aliyu ya ce "Badai har kun gaisa ba?" Ya daure murya can
asa ya ce "No, zan dawo" Yana fa
in hakan ya nufi harabar asibitin tare da shiga mota ko Latifa dake kiransa bai saurara ba yaja motar da gudu yabar asibitin...

Alpha ya
ago Majeederh ya kasa cewa komai can ya sauke numfashi ya ce "It's okay, stop crying" Ta kasa daina kukan harda shasshe
a daman kuma Alpha ne kawai ke iya jin zurfin cikin na Majeederh tun tana yarinya, ya sa hannu ya ri
o fuskarta ya kalleta ya ce "What again?

Kina so ni ma na shiga damuwa ne?" Ta girgiza kai ya ce "Gashi kina ta kuka, 20 yrs kamar yarinyar goye" Ya sa hannu ya share hawayen fuskarta a hankali ya cire hannunsa ya yi shiru, Majeederh ta ce "Kada ka fa
awa kowa abinda nace please" Ya kalleta kawai ta
ara marairaice fuska ta ce "please" A hankali ya ce "Ok" kasa ci-gaba da ganinta haka ya yi a hankali ya fice daga room
in yana jinta tana wani kukan.

Anti ta tsare Alpha da idanu ta ce "Har yanzu bata ce maka komai ba?

Na yi mmki" Maman Alpha dai kallonsu kawai take da idanu dake magana bai dameta ba, Uncle Isma'il ya ce "Lallai al'amarin babba ne tunda har ta kasa cewa Alpha komai" Alpha bai tsaya ba ya nufi wajan Dr ya biya bills na komai kana ya dawo ya ce "Uncle zamu iya tafiya" Anti ce da kanta ta shiga wajan Majeederh ta bata hijabi ta zura kanta a
asa suka shiga motar Alpha kai tsaye kuma Gidan Abbu ya nufa, lokacin Abbu yana zaune saman kujera yana duba littafi Anti ta yi sallama hannunta ri
e dana Majeederh sai Maman Alpha, Uncle Isma'il da Aaliyyah da sauran napep suka shiga shiyasa tafiyar bata yi daidai ba.

Bayan sun gaisa da Abbu suka nufi ciki har kan gado Anti ta kwantar da Majeederh ta ce "Ki kwanta ki huta sosai, Kinga ace 7 jirgin naku zai ta ce" Ta juya ta kalli
akin ta ce "Kin dai gama ha
a komai?" Majeederh ta ce "Na ji sau
i fa, na gama" Ta ce "To Allah ya
ara afuwa, bari ni ma duk na gaji kwana biyun nan" Mami ta yi musu godiya suka samu Alpha zaune da Abbu Maman Alpha ta ce "Kai fa?" Ya
an yatsuna fuska ya ce "Momi kuje kawai, ga ku
in napep" Ya zaro dubu biyu ya bawa kowa duba
suka tafi, Abbu da Alpha suka ci-gaba da magana har aka kira Magriba suka nufi masallaci a tare.

Mami na ha
a abincin dare Alpha ya yi sallama ya shigo parlourn Mami ta ce "Soja mazan fama, sai da ranka akan na wasu" Ya shafa kai kawai bai ce komai ba ta ce "Ga abincin dare zauna ka ci" ya ware idanu ya ce "No thank you, am full" Mami ta ha
e fuska ta ce "You're always full dama" Ta
ara cewa "Tana ciki ai" Ya nufi
akin Majeederh ya sameta zaune saman ladduma tayi wanka ta sauya kaya kanta a
asa, shi kuma ya tsareta da idanu kamar zai magana sai kuma ya ajjiye takeaway
in hannunsa tare da fita.

Har aka kira sallar Issha Majeederh na zaune tana azkar, turo
ofar
akin aka yi Mami ce ta shigo ta kalli Majeederh ta ce "Kizo inji Abbu" Tana fa
in hakan ta juya tabar
akin, sosai gaban Majeederh ya fa
i ko sunan Abbu aka kira sai ta ji fa
uwar gaba, gudun kada ta yi laifi ya sa ta ajjiye azkar
in ta nufi waje ta samu su Raihana a parlour suka dinga yi mata sannu, ta samesa a zaune yana wanke hannu zai ci tuwo ta yi sallama ya amsata ta nemi waje ta zauna.

Cikin
acin rai ya ce "Ni mahaifinki Majeederh zaki tuzarta?

Sbd ki nunawa duniya forcing naki nayi zuwa Misira kika kwanta ciwo?

Na haifi yarinyar da zata ha
a da
an-uwana Majeederh ni zaki saka ciwon zuciya?

Sbd na nemi alfarma a wajanki?

Ko ri
onki nake ban cancanci ki wula
anta ni ba irin wula
antawar da ki kai mini yanzu ba, babu komai ki je na soke tafiya Masar
in" Majeederh ta zube akan
afafuwanta ta shiga girgiza kai idanunta cike da hawaye ta ce "Ka yafe mini Abbu, na tuba na bi Allah na bika, wallahi ban san na fa
i ba gani na kawai nayi a gadon asibiti, kuma bance bani da lafiya ba, bance kai kace naje karatu ba, ni nake son karatu nina za
i tafiya Egypt ba kai ba, na shiga uku idan kalamanka su ka yi tasiri a gareni, ka yafe mini na tuba na bi Allah na bika Mahaifina, ka yi mini komai yanzu ya kamata na baka farin ciki gwargwadon yadda zan iya" Abbu ya ha
e rai ya ce "You surprised me, as your father you will humiliate me, ni Majeederh?

Har kin yi girma hakan?

Ba zaki iya sacrifice akaina ba?" Jikinta duk rawa yake ta gigice da kalamansa wani irin kuka take kamar zata ha
iye zuciya ta ce "Ka yafe mini don Allah, ni mai laifi ce na yi alkawarin zan yi karatu zan yi aiki duk acan
asar, har sai mutuwa ta riskeni ko ka bani umarnin dawowa?" Abbu ya sauke numfashi ya ce "Kin yi mini al
awarin zaki aiki a can?" Ya jinjina masa kai sbd kuka ya ci
arfinta ya ce "Allahamdu lillahi, idan ki kai hakan kin gama mini komai Allah ya yi miki Albarka maza jeki kwanta kada ki makara" Ajjiyar zuciya ta sauke tare da mi
ewa tabar
akin ta nufi nata tana jin kamar zuciyarta ce zata fa
o......

A can Darmanawa a rikice Aliyu ya shiga cikin ha
en gidansu lokacin Hajia da Almustapha da Papa suna zaune a parlour Almustapha ya ce "Papa amma Gwamnati mai ci a yanzu tana
ari, na ji
alibai wajan
ari biyar aka
auka scholarship shi, hadda allowances every month" Papa ya ajjiye remote
in hannunsa ya ce "sosai ga hukumar jakadanci ta jiha ta saka hannu, haka na tsaro, hukumomin fikira, da tawaga ta musamman duk an zuba idanu akan
aliban gudun samun matsalar rikicin
abilanci, ko wani abu" Almustapha na
arin yin magana Aliyu ya shigo babu ko sallama hannunsa ri
e da kansa, Hajia ta mi
e da sauri ta ce "Zakina Lafiya?

Baka da Lafiya ne?

Meke damunka?" Aliyu ya kasa cewa komai sbd parlourn dake juya masa a hankali ya ce "Hajia lullu
eni san yi nake ji" Hajia da bata jure rashin lafiyar yaran nata gaba
aya ta rikice ta ce "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un!

Aliyuna mene ya sameka yanzu ka fita lafiya lafiya fa?" Papa ya kalli Almustapha ya ce "Kira Dr" Almustapha ya juya da sauri zuwa
akko waya, Papa ya kama Aliyu ya kwantar saman duguwar kujera sai rawar sanyi yake idanunsa rufe jijiyoyin kansa duk sun fito, Hajia ta fashe da kuka ta ce "Na shiga uku mayu sun kama mini yaro, yarana kwaya biyu kacal a duniya shi ne za a ga bayan
ayan?" Papa ya dinga kallon Aliyu shi kansa ciwon ya bashi mamaki, Aliyu dake cikin ciwo ya kama hannun Hajia ya ri
e ya ce "Ki danna mini
irjina Hajia, zuciyata zata fito waje" Hajia ta
ara saka kuka, daidai nan Almustapha ya dawo babu jimawa Dr ya zo allura ya yi masa tambayar duniya ya fa
i meke damunsa amma ya
i.
Chapter 42 · 0% Book details