Sashe 23
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya yi cute smile wanda ya saba tun yana yaro idan yana son abu ya ce "Uhm, ni wannan abin yana sunan shi, in Hausa language?
I like it" Malama Majeederh kamar
asa ta tsage ta shige domin ta san mai yake nufi tunda tana kallon direction
in da idanunsa suke bi.
"Get out, ka barni tsayin rayuwa" "I can't, kene rayuwana dole zan sameki soona or later" Ya zube a
asan gwiwar shi y dafa
afarta yana fa
in.
"Zan koma wajan family na, ba zan dawo ba sai lokacin daya dace lokacin da zaki san i am in love with you, madly love, crazy love, zaki ne meni da kan ki" ya kalleta duk da yadda Magana ke masa nauyi amma da yawan lokaci idan Jee ce gabansa baya sanin time
in da bakinsa ke bu
ewa ya mi
e tsaye ya ce "At this time I will force you to marry me"
Zuciyarta bugawa take sosai bata
aunar kuma ya sani addu'a take kada ta sake ganinsa a gabanta har
aukewar numfashinta na
arshe.
Ya matsa daga kusa da ita tare da nufar inda Ibrahimul-khalil ke barci ya
auke shi ya rungume a jikinsa, kana ya sumbaci kumatun shi sai a lokacin gaba
aya kamanninsa ke
ara juyewa irin na Abraham Daniel David.
Musamman manyan idanunsa da suke farare tas kusan koda yaushe suna lumshe.
Ya koma wajan Majeederh ya kalli Khalil ya kalleta cikin
asan ma
oshi ya ce
"I love both, I love Mulumana and her son"
Ya rungume Khalil yana jin kamar zai bar gaba
aya rayuwar shi ne zai bari a tare da Jee.
Tana tsaye bata motsa tsoro take kata ta shige bathroom ya gudar mata da
an ta, domin akan Khalil babu abinda ba zata iya ba, akan Khalil tsaf zata ha
ura da zama da Abu-turab, bata son ya gane Ibrahimul-khalil shi ne rauninta bata son yadda mahaifinta ya wofintar da rayuwarta ita ma ta yiwa gudan jininta haka.
Ya sauke shi tare da kwantar da shi ya
auki
aramin zobe ya ajjiye a gefen shi.
.If you miss your father, just watch this...!
Ya dubi
an da kyau!
Ya ce "I love you Son"
Ya zuba hannu a aljihu kafin ya walking slowly ya tsaya gabanta yana kallon fuskarta tare da son ha
a idanu da ita.
"
ar Madara!"
Ya furta can
asa, domin da iya abinda zai iya kiranta kenan, Mamina or Jee or
ar Madara.
"I'll leave, to my country" ya sauke n
umfashi kana ya tallafo ha
arta numfashinsa na sauka ya ce "Zan dawo, zan dawo, zan dawo, kafin nan kin gama yawon nema kina bu
atata, sbd ni ne namijin daya dace da duniyarki, zan dawo lokacin da zan zo miki da bazata, zan dawo lokacin da zaki san sbd ni aka yoki a mace zan dawo sbd babu wanda zai iya baki abinda na baki" ya ja aya yana ri
e saitin zuciyarsa baya
aunar depression ya sake kama shi a wannan lokacin so yake ya sauya sauyin da dole zata dawo gare shi, zai dawo da tarin soyayya mai tsafta da nagarta.
She don't know what comes over her ta ji gabanta ya fa
i, ta san barinsa alheri ne ga duniyyarta, domin ta fahimci shine
addararta ta san tubalin ginin rayuwarta da farin cikinta zuwa mataki na ko wacce mace mai nagarta a gidan mijinta to dole sai babu shi.
Ya zame mata kumurcin maciji, ya zama duhun damina, babu komai a cikin lamarinta sai tarin
alubale da ko wacce mace kan iya fuskanta a gaban iyayenta.
Shi ne ya zama tsaunin daya kai mizanin da ake mata kallon Shai
aniyya uwar shai
anu ya sa ake mata duba irin duban da akewa Magajiya.
If I don't come back, I was already dead, Let see waye MIJIN MALUMA" Yana fa
in haka he just give a small deep kiss in her lip's tare da side hug he quickly leave the room.
Ji ta yi kamar ya tafi da ba
in cikin dake manne a zuciyarta wanda ya haifar mata da shi, nauyin
irjinta ya rago.
Ta samu rauni irin raunin,rauni na
iya mace wanda bashi da mara ba da auren lokaci guda da akai mata.
Ta sulale a wajan tare da
aukan Ibrahimul-khalil ta rungume tana jin shi ne abu
aya da yake sawa ta ji tana da raguwar farin ciki.
Abraham na fita ya samu Uncle Isma'il zaune a main parlour fuska a ha
e ganin yanayin Abraham ya sa ya sauke nasa fushin domin ba
aramin tsoro idanunsa suka bashi ba.
"Abraham"
"Uncle" Abraham ya fa
a yana zama a
asan kusa da
afafuwan Uncle Isma'il, Hajiya Luba na gefe ta dinga kallon Abraham kafin Uncle ya yi magana ya ce.
"Promise me that you will marry me Malumana, idan na sauya na amshi musulunci?"
"Yes, I promise you that but.....," "But what?" Cewar Abraham idanunsa kamar za su fa
o sbd tsabar ciwon da zuciyarsa ke masa na ganin yadda Majeederh take sanya hijabi a tsakanin su speaking calmly ya ce.
"Idan bana kusa da ita, zan fi gane dalilin da ya sa nake son musulunta tunda ba ayi wa addininku wayo da dabara ko Uncle?" Uncle Isma'il ya zuba masa ido, bai damu ba ya ce.
"Ina da sa a koda yaushe, babban dalilin daya sanya na ha
u da Jee kenan tun ina
arami, Uncle zan koma zan je wajan Daddyna duk da abinda nayi masa amma dole na je, please keep your words idan na cika sharu
a zaka bani
ar Madara, ba zan dawo ba sai na zama yadda ka ce" yana fa
in haka ya mi
e tare da ficewa daga cikin gidan baki
aya.
"Abraham, Abraham wait tsaya akwai bayanin da zan maka...!" Amma ina tuni ya fice ko kiran Uncle da ya ji ya
auka zai hana shi tafiya ne.
"Me zakai masa?
Kayi masa al'
awarin auren Majeederh shi ne ka bata Abu-turab?" Uncle Isma'il ya rasa me zai ce ya ce
"Abinda nake jira ya fito daga
akin Hawwa'u na fa
a masa kenan, zan fa
a masa ya ha
ura da ita babu rabon aure tsakanin su"
"Tab
in, ba a rabu da Bukar ba an haifi Habu, kada hangen hadari ya sa a yi wanka da kasha" Hajiya Luba ta
ara da cewa "Yaron nan yana da naci da
ulafucin abu baya da ha
uri ga taurin zuciya"
.....
Tsorona
aya kada ya
ara
ata rawar shi da talle a wajan Daniel...
"Yana son
an shi" "Amma baya son addinin da
an yake so, su
in cikakkun mabiya addinin kiristan ne wanda sukai imani da shi imani bai tsauri, ba zai ta
a barin Abraham ya musulunta ba da wannan hujjar na dogara har na yi masa al'
awarin aure sbd duk a rabo lafiya" Hajiya Luba ta ce "Sam ni dai banga da cewar hakan ba"
Abraham na fita akan
afafuwan shi ya dinga takawa, duk da irin ku
i na mahaifinsa amma yanzu babu ko biyar a jikinsa wayar hannunsa ma babu.
Abu biyu ya ke bu
ata ya sha barasa ya kuma shiga church ya nemi sa a ga abinda zai yi.
A Wannan lokacin ko dai ya samu Majeederh, ko dai ya rabauta da addinin Musulunci ko kuma ya samu damar kawo
arshen rayuwar shi Life ending.
Barrister Aliyu Zaki yana zaune cikin kyakkyawar shigar shi mai nuna zallar mutuntakar shi ya dubi Latifa cikin damuwa ya ce "Kina son rabauta da rahamar Ubangiji kowa?" Latifa ta ce
"Babu wanda baya bu
atar wannan" Ya ce "Banda ke, bana tunanin kin shirya samun aljanarki a wajena" Ta dube shi fuskarsa ta fa
a sosai ya ce "Kina sane da adadin lokacin da ki ka
auka baki sauke hak
in aure ba?
Kullum idan na shigo cikin gidan nan gabana fa
uwa yake, bana da burin zama da mace zama da
aya Latifa,
addara ta ha
ani dake tare da sauyani ba tare dana sani ba, duk da cewa tun bayan zuciyata na wani wajan, Latifa ban san abinda ake ji a zaman Majalissa ba tun bayan iya ba har na saba, ke kika bani dama na zama Majalissa mata na shigewa idanunmu na gani, ki sani duk macen da ki ka sanya na ji na yi sha'awar ta to ba zan ta
a yafewa ba, domin kamar na yi zinar idanu ne" Lafita Shocked ta ce
"Me na yi?" "Oh!
Baki sani ba?" Ya jinjina kai ta ce "Da gaske" Aliyu Zaki ya gyara zama sosai ya ce
"Firstly duk abinda ya halatta mace taiwa mijinta to ke zero ki ke a nan, ba sani ba ko baki da lafiya ne ko sha'awa ce babu da bakya bu
atar mijinki, baki iya girki ba kullum ina yawon zuwa restaurant sbd kunyar zuwa nake wajan Hajia na ce zanci abinci bayan ina da mata, irin kwalliyya ta mata baki iya ba, ba kitso ba wannan zanen abun
unshi, sai tara
awayen banza da iska da masifar kishin da bashi da amfani, wallahi wallahi ko zina na fara kece sila Latifa Allah ba zai barki ba, Allah kana kallo duk nauyin daka
ora mini a matsayina na miji na sauke, kuma in sha Allah sai na auri Majeederh ita ce zata bani abinda nake bu
ata ina son mace mai
arfin addini da iya soyayya amma ke text message wannan baki sani ba, Mrs zero!"
Yana fa
in hakan ya zari key tare da ficewa daga cikin gidan ya nufi Chikenza Park and Restaurant.
Misalin Tara na dare motocin His Excellency Abu-turab suka sauka gidan Uncle Isma'il, cikin sauri P.a ya fito tare da bu
e masa
ofar mota a hankali ya fito yana zabga
amshi Dolce and Gabbana wanda sanyin
amshin ke fita a hankali cike da gamsar da mai sha
ar shi.