Sashe 100
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Majeederh ta runtse Idanunta sosai duk wasu maruka ji take kamar da zuciyarta ake tafiya,
ari da
yarma jikinta kawai yake, Uncle Isma'il ya sake
aga hannu zai saukewa Khalil wani marin cikin rashin sani maganar ta ku
uce mata ta ce "Uncle please stop" Cak Uncle Isma'il ya tsaya kusan a tare da shi da Uncle B da Anti da kuma Maman Alpha da take shigowa suka kalli direction
in Majeederh wacce idanunta ke rufe sbd tsananin kunya ita kanta bata son sanda tayi furucin ba, Khalil ya juya a lokacin ya kalleta da kyau sai kuma ya nufeta su dai suna tsaye kamar andasa su, Uncle Isma'il kunya kamar ya nutse yana fighting a kanta gashi ta watsa masa
asa a Idanu, dake idanunta a rufe yake shi yasa bata san ya
arasu inda take ba, sai bugawar zuciyarsa kawai taji da yadda yake fidda numfashi kamar wanda zazza
in masassara ga
amshin perfume
in Boadicea The Victorious daya cika ta ya ratsa ko'ina na hancinta, tana bu
e idanu ganinta ya shige cikin nasa idon, zata juya ya saka hannu ya jawota jikinsa ya rungumeta da kyau, kamar wani zai
wace masa ita, Malama Majeederh kunya ta mamayeta tana jin yau babu wanda zata iya ha
a idanu da shi a gidan, kuma tasan dole Khalil zai ya yi rashin lafiya, baya
aunar ihu a saman kansa baya son fa
a sosai yanzu kansa zai juye ya fara ciwo.
"Come with me Mami, Uncle zai rabamu" Bata ji maganar farko ba
arshen kawai ta ji na Uncle zai raba su, ita dai tayi shiru, da sauri ya saketa bai kalli kowa ba ya fice daga cikin gidan yana fita entrance ya tsaya sai kuma ya shiga mota yabar gidan baki
aya.
Majeederh ta juya zata shiga bedroom Uncle ya ce "Dawo nan gulmammiya" Ta tsaya kanta a
asa ya ce "Kina ta mana ihu baki son shi hade suma zaki mutu shi ne yanzu sbd ina hukunta shi har kike ce mini stop?
Wato kin kasa jure marin da nake masa?" Ita dai bata ce komai ba, Uncle Bello dai ya ri
e dariyarsa yana ganin
arfin hali irin na Isma'ila, mutum da matarsa, mace da mijinta kuma uban
anta ya ba zata ji babu da
i ba ana dukan mata miji?
Uban Khalil?
"Ba dake nake magana ba?" A hankali ta ce "Wlh bana son shi Uncle, da zaka sanya ya sakeni ma" Anti ta ce "Nikam na goyi bayan haka, ya sakeki kawai ki huta da
addara, yaro kwata-kwata a rayuwarsa bai son tsoro ba?
Bashi data ido at all ji fa yadda ya
umeta a gabanmu, wlh na firgita kawai Yalla
ai ka kira shi a raba auren" Maman Alpha ta girgiza kai ta ce "Anya?
Aure kam na nan, kawai baku fahimci Khalil bane" Anti ta ce "Wacce fahimta bayan wacce mukai masa?" Maman Alpha ta sake murmushi ta ce "Ai fahimta kala-kala ce, Shi a yana jin komai ya yi daidai ne, yanzu ne ya kamata a nuna masa abinda yake daidai da wanda ba daidai ba, opportunity ne muka samu, yana da masifar kishi soyayyar Majeederh yasa baya iya control na kansa, shi bai iya
arya ba abinda duk zuciyarsa ta raya masa shi kawai yake, a tunaninsa daidai ne" Majeederh ta ce "Ban son shi" Maman Alpha ta watsa mata uwar harara Anti ta ce "
undun uba, to wannan ai ya zauce kamar zautacce kishin ai ya yi yawa, kuma yana da kyau ya yi respecting Yalla
ai damu kanmu" Maman Alpha ta juya ta kalli Anti da kyau sai ta ce "To Hajiya Maryam idan ba respected ke kina tunani Khalil zai tsaya ai ta marinsa kamar mara gata har haka?
After being honest, he is talking about his truth, he has more control over Majeederh now since she is his wife, tun a entrance Jawaad ya bani labarin komai, akan me zaku bata permission na fita zuwa wajan wani bayan she's married now?
Ai baku ne ke da ikon yin hakan ba, wani gantsamemen mutum sbd tsabar iyayi wai yazo mata Congratulations?
Ai ni naji da
i da Khalil ya ci masa uba da bai hakan bana bai amsa sunan Ibrahim Ibrahim ba" Majeederh ta ce "Nafa girme shi fa?
Wannan yaron?" Maman Alpha ta saka hannu ta ran
washeta akai ta ce "Dilla wacce bata san ciwon kanta ba, kuma ba tayi amfani da ilimin da Ubangiji ya bata ba, kune kuke son mai da halak zuwa haram, kuke son mai da sunna zuwa bidi'a a wacce aya ko hadisi aka haramta auren mijin daka girma?
Ai kin san komai kin karanta kin fi kowa sanin ba haramci, ke dai kawai kina da abinda kika ri
e a zuciyarki, ana zugaki kina shirme daman gaki nan
ar fari ni zan so na ya
auke ki koyi gaba" Anti ta ce "To waye zai zugata kuma?" Maman Alpha ta ce "Allah masani" Tana fa
in hakan ta mi
e tsaye kiran number Khalil tayi har sau uku kafin ya
auka ta ce "Ibrahim" Ya yi shiru ta ce "Kayi ha
uri plz da abinda akai maka, ina son tafiya da matarka" A hankali murya bata fita ta ce "Where?" Ta ce "My house" Calmly ya ce "Da namiji?" Ta ce "Ni nazo da motata kuma kasan gidana ba namiji right?
Permission nake nema tunda hak
inka ne idan ba yarda ba" Ya yi shiru ta ce "Lafiya?" Ya ce "Ohk" Ta ce "Na baka Majeederh ne?" Ya ce "No" yana fa
in hakan ya kashe wayar.
Uncle Ismail ya ce "Yau nake ganin
arfin hali, Kai Bello yaushe matarka ta iya Shisshigi haka?" Uncle Bello ya
ce "A'a nikam ba ruwana, kawai dai nasan tana aiki da
ungiyar human rights da kuma dai she's right" Uncle Isma'il ya ce "Ohho dai, amma wlh tallahi ba zan ta
a bashi Majeederh ba sai ya kawo iyayensa, ke kuma Madam human rights kada ki sake ya shigo miki gida kuma Majeederh ta dawo yau" Maman Alpha murmushi kawai tayi Uncle Bello ya ce "Allah ya sa ni ma dai ina da hak
in ri
e ta a gidana" Maman Alpha ta fice daga ciki ta nufi mota sai data tasar da motar kana Majeederh ta fito ta shiga ta murza kan motar suka fice Anti ta
auki key bayan ta nemi excuse wajan Uncle Isma'il ta fice daga gidan itama....
Tsayin kwanaki wajan hu
u babu alamar Khalil kullum sai an kira number shi amma shiru, har Mai martaba aka kira ya ce shi bai idanunsa ba, Ita dai Majeederh bata cewa komai deep down na zuciyarta tana jin akwai matsala ko ba bashi da lafiya, ya kulle kansa yan hukunta kan shi da kansa.
Maman Alpha ta yi wa Majeederh wankin babban bargo tai mata tatas, ta daina raina Khalil duk wata magana da zata fa
a masa wlh zunubi zata
auka babba...
Ranar juma'a Majeederh na zaune a parlourn Maman Alpha ta saka duguwar riga na lace wacce ta kama jikinta gashinta kwance ya
aura
an kwali, Maman Alpha da kanta tayi magana da Anty Zee Mom Mujahid Katsina ta kawo mata maganin sanyi sadidan, kullum sai ta sakata a gaba tunda a lokacin kuma Majeederh take jin yanayinta na sauyawa maganin
an gaske ne domin wani kalar fitsari take wanda yake fitar da dukkan sanyin na
ashi dana cikin jiki.
Haka kawai taji ana kallonta, no one is looking at her except Khalil He was standing at the door and leaning against the wall with his arms folded across his chest, ya zuba mata idanu, suka ha
a idanu yana sanye da farar shadda hadda babbar riga ya
ora hula a kansa sumar ta kwanta a wuyansa, da alama daga masallacin juma'a yake yadda yake zaka
auka ya bawa 40 baya, Maman Alpha ta ce "Ibrahim shigo mana" Ya shigowa yana zama saman kujera ya ce "Evening Anti" Ta ce "Ina ka shiga ne khalil?" A hankali ya ce "Bana
asar ne" Ta ce "Ikon Allah" Ta kalli Majeederh ta ce "Baki iya gaisuwa bane?" Ta tura baki ta ce "Evening" Bai kalleta ba balle ya amsa amma duk ya fa
a sosai a juya ya kalli Maman Alpha ya ce "Food plz" Abinci ta kawo masa Majeederh ta kalli abincin ita dai tasan ya yi masa ka
an sai dai kawai ya yi alkunya, ya cire babbar riga ya tankwashe
afarsa saman carpet ya fara cin abincin yana ci tana kallonsa kuma ya gane hakan, tas ya cinye ya
walawa Maman Alpha kira ya ce shi kam ta da
a masa, sai kawai ta
akko warmer ta ajiye masa ya ci son ransa ya sha ruwa yana yin hamdala "Ibrahim zaka jirani?
Zan
an je kar
o kaya a tasha wanda Anti Zee Mom Mujahid Katsina ta aiko mini" Calmly ya ce "Ohk" Ta fita, da sauri Majeederh ta mi
e ta nufi bedroom kafin ta rufe ya danno
ofar ya shigo ya saka key tare da cilla shi saman wardrobe, ta dinga kallonsa ta ce "Mene haka?
Me ya sa kke da tsaurin ido ne ka shigo ko gaishe ni ba kai ba kuma kayi tafiyarka to inama ruwana da kayi ta zama" Ya dinga kallonta ya ce "Ni zan gaidaki?
Ni kowa yau idan har na amsa sunan Ibrahimul-khalil kuma
an sunna ne ba zina akai aka haifeni ba sai na fidda rainin dake tsakaninmu, zan nuna miki ni mijinki ne zan goge miki duk wata rashin kunyarki" Tsoro ya kamata ta ce "Amma ai dai nan ba gidanka bane, kuma ba zan ha
a jiki da karuwi ba" Ya zare idanu da kyau ya ce "Me?