← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 106

Sashe 18

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Me ya sa zaka bawa duniya ni Abbu wallahi bana da laifi ban san samuwar cikin ba, ban san waye da wannan alhakin ba, ban san waye yake da sanya hannu wajan ruguza rayuwata ba, ban san waye ya zama silar rabani da Mahaifina, dangina, ha
i da farin cikina ba, zan tafi Abbu ina ro
an ka yafe mini a duk sanda gaskiya ta bayyana ko da
asa ta rufe mini Idanu, zan raini kyautar ALLAH, zan raini Raba Gardama shi ne hujjar da zata iya fiddani daga zargi, Allah ya ha
a fuskokinmu da alheri"
Aaliyyah ta cire hijabin jikinta ta sakawa Majeederh domin rigar barci ce kawai a jikinta, kuka take sosai tana fa
in.

"Kiyi ha
uri Anti Jeederh bana da ikon taimakonki na kasa aikata komai kiyi...,"
Kuka ya ci
arfinta ta juya da gudu ta shige
aki ba zata iya ganin tafiyar yayarta ta ba.

Gently Malama Majeederh ta kalli Mami, ta juya ta kalli Ruma, da kuma Raihana wacce bata ce komai ba har yanzu.

Ta jima tana kallon Mahaifinta kafin ta nufi hanyar barin parlourn jiri na
aukarta, tana jan
afa wacce ko takalmi babu ta bu
e gate tare da ficewa daga cikin gidan, kamar yadda take barin gidansu haka numfashinta ke barin
irjinta, ganinta na janye wa, jinta na raguwa, jaririn hannunta na neman
wacewa zuwa
asa.

Tafiya take jini na bin cinyoyinta, tafin
afarta na taka kan titi, tun tana jurewa har
afarta ta fara rawa jikinta ya saki ta
ame jaririn a
irjinta, slowly slowly ta fara ganin duhu a Idanunta tayi baya luuu!

Zata fa
i a kayi saurin tare ta, ta fa
a jikin mutum ba numfashi a
irjinta.

Hospital
A hankali aka bu
ofar room
in tare da mayarda ita aka rufe slowly.

Tsaye ya yi a kanta ya zuba mata narkakkun idanunsa ya
auki almost 5 minutes yana kallonta kafin ya
aga
afarsa a hankali zuwa gaban bed
in, ya ja kujera tare da zama akai, cikin nutsuwa ya sanya hannu ya
auki jaririn dake kwance yana motsi cikin tattausan showel
in da aka saka shi.

Soyayyar Jaririn ya samu gurbi a zuciyarsa musamman da bai ta
a samun
an kansa ba, bai ta
a ganin gudan jininsa ba.

"Ohh baby, your Dad is here" ya furta can
asa gudun kada ya tashe ta.

"His Dad?" Ta furta cikin magagin barcin dake
aukarta domin allurar bai gama sarkinta ba.
ago kai da sauri ya kalleta ba
aramin harbawa zuciyarsa tayi ba, this is the first time da yaga fuskarta babu li
ab iya tsayin shekarun daya santa.

Kasa magana ya yi domin duk yadda zuciyarsa ke fasalta masa kyanta abin ya shige haka, musamman da tayi maganar kamar wacce bata hayyacinta idanunta rufe gashin idanunta sun kwanta luf luf gwanin sha'awa fuskarta ta
ara haske.

"Kin farka?

Ya jikin"
Muryarsa ta daki dodon kunnenta yanzu kam allurar ta gama sakinta ta bu
e manyan Idanunta da suka kumbura tare da sauke ganinta akan Aliyu Sufyan Alhassan.

Ta runtse idanu yau
arya ta
are fuskarta available, Allah ya rufa mata asiri jikinta a rufe yake.

"Sorry, In sha Allah komai ya zo
arshe zan wankeki wajan Abbu be patient" bata kalle shi ba, domin
irjinta ya yi mata nauyi babu wanda ya sake magana har Aliyu ya ce "I love my son, i love both"
"Ka barni" ta furta a kame cikin sanyin harshe.

Aliyu ya gyara zama idanunsa akan fuskarta duk da bashi take kallo ba.

"You're dreaming, ba zan sake kuskuren baya Jidderh,ba zan sake ba, ina son rayuwa da yarona tare da mother's of the son"
"Ni guba ce, zan iya zama illa ga kowa" ya tari numfashinta ya ce
"Ban dani Aliyu Sufyan Alhassan, ban dani Jeederh" ta juya ta kalle shi kallon daya kusa zautar da shi hannunta
aya a
irjinta ta ri
e sosai cikin nutsuwarta da kamilalliyyar muryarta ta kame kanta sosai ta ce.

"Baka da ha
i da
ana, kada ka yaudari kan ka ka duba kusancinmu da Latifa ka barni" "Jeederh idan na barki ki
auka na bar duniya, Latifa kuma ta bani full opportunity na aurenki" cikin gajiya wa ta ce "ba zaka saman ba"
"Koda na halattawa kai na zama Uba ga dan
i?

Wallahi Majeederh na shirya
aukan ko wanne
alubale akan ki, kuma idan wannan yaron zai sanya ki aureni zan je court ta mallaka mini shi,wanne Irin mallakawa ma?

Bayan blood grp
ina da na shi
aya ne, ko DNA text za a yi zai tabbatar da ni ne uban shi" Wayarsa ce ta fara ringing sunan Wife ya fito ya
an ja tsaki har kiran ya tsinke aka sake kira lokacin Jaririn ya fara kuka, picking call
in ya yi tare da saka wayar a hands free.

Muryar Latifa na rawa ta ce "Sweetheart kana ina? 3days without you ina ka je ina ta kiran number ka a kashe" ba yabo ba fallasa ya ce.

"Ya akai Latifa?"
"Wani abu mai kama da almara ya faru, na kasa sanin babin da zan iya sanya Malama Majeederh"
Aliyu ya ce "Just go to the point Wife" cikin damuwa Latifa ta ce "Majeederh ta haihu,na goya mata baya amma ta bani kunya ta sanya ina yawo da ita har ina kare cikin shege?" Ya tare ta fa
"Who told you that?"
"Ruma, ta kirani tun a daren da abin ya faru lokacin na tashi naga babu kai babu motarka, kwana uku kenan yanzu haka Majeederh ta gudu da
an gudun surutun jama'a kuma ta shaida
an shege ne, Ruma ta ce Majeederh ta bayyana musu cewa daga gidan Abbu ba inda zata sai gidan uban
an taci gaba da zaman karuwanci da shi"
Duk maganar da suke Majeederh na ji, tuni ta amshe
anta daga hannun Aliyu ta rungume shi,tana jin kawo yanzu shi ne ka
ai ya rage mata, shi zata kalla matsayin wani nata kuma zata kula da shi da dukkan iyawarta har kawo lokacin da gaskiya zata kure
arya.

"Ke yanzu kin Yarda Malama Majeederh Abdul'aziz Khan zata iya aikata ZINA?"
"Me zai hana Sweetheart?

Tunda ga gaskiya ta bayyana kuma Allah ya isa tsakanina da ita, na gode Allah da ya sanya baka aureta ba, balle mu ha
a iri da shege" "Ba shege bane"
arfi ta ce "Wallahi shege ne" cikin tsawa mai firgitarwa ya ce
"Latifa Omar idan ki ka sake sheganta mini yaro zaki sha mamakina, zan miki hauka zan nuna miki true color na" Majeederh ta dafe kanta a hankali ta mi
e bayan ta zare
arin ruwan da ake mata, ganin Aliyu ya juya baya yana masifa jijiyoyin kansa na motsawa ta sulale a hankali ta bar room
in rungume da jaririn nata.

Kamar mahaukaciya haka ta zama, Latifa ta hargitse tamkar zata cinnawa kanta wuta ta ce "Aliyu Sufyan Alhassan kasan me ka ke cewa?

Mene ha
inka da yaron?" Cikin rashin damuwa kuma daman ya shirya amsar ko wanne
alubale ya ce.

"Yes that's my name Aliyu, kuma baki ta
a jin nayi hauka ba sai dai ina dab da shirin manna bikin haukan ke, tunda ba soyayyar gaskiya ki ke nunawa Majeederh ba"
Latifa ta zari key
in motar ta ce "Don't Tell me kana tare da Majeederh tsayin kwanaki ukun nan?" Ya ware hannu irin he don't care
in nan ya ce.

"Yhh, Ina tare da
ana da matata, Majeederh is my wife....
08119237616
*3.....*
Maganganun Aliyu suka kusan tarwatsa mata zuciya, idanunta ya rufe kafin tayi magana ya ce "Ko a lokacin da nake yaro, ban ta
a kuka saboda wahala ba, ba kuma zan yi kuka saboda abin da zaki aikata ba, ki sawa ranki ba a haifi Aliyu domin sadaukarwa ba, amma an haifi ni domin bautawa Ubangiji da kuma cimma burukana, bana da burin daya shige zama da Malama Majeederh Abdul'aziz Khan!" Ya fesar da numfashi ya ce
"Ban ta
a neman abu na rasa ba, kin san yadda nake zama mahaukaci akan abin da nake so....," Da
arfi Latifa ta ce "And so what Aliyu?

Ni kuma zan tabbatar a wannan karan na zama sanadin da zaka rasa abin da ka ke nema, ka yi ta farauta wacce bata da amfani har zaki ya yi gaba da abin farautar taka, zaka san kuma kaci amanar matarka ni Latifa Omar zaka sani" tayi hanging off na kiran.

Tsakanin ita da Aliyu ba a san wanda ya fi wani shiga damuwa da ba
in ciki ba, shi yana jin ba
in ciki idan ta shegenta
an gidan Jeederh, yana jin tamkar gudan jininsa ta shegenta.

Latifa Omar tana ganin Majeederh ta munafurceta tayi mata kyakkyawan zato ta ci amanarta, Allah ka
ai ya san lokacin data
auka tana bin baza, ko komai nata zai
are ba zata ta
a barin Bar Aliyu Sufyan Alhassan ya kasan inuwa guda da Jeederh ba.

Ta dun
ule hannu tare da kaiwa iska naushi cikin zafi ya juya yana fa
"I can't take it any longer Majeederh, dole kiyi ha
uri mu zama abu guda" shiru not respond.

Ya ri
ugu cikin sauke numfashi yana son ya saisaita kan shi ya kasa ya ce.

"Ina son na je wajan Dr Jamal, i have something to discuss with him" nan ma shiru sai a lokacin ya juya zai sake kiran sunanta yaga wayam! sai gado da drip yana
iga a
asa.

Baki bu
e ya tsaya cak yana
arewa room
in kallo kamar
ungi.

"What?" Cikin sauri ya bu
ofa ya fita suka ci karo da wata nurse ya ce
"Heee Nurse" "Yes, Sir how can i help you?"
Ya juya idanunsa ya yi ta kallon wajan yana son yaga ta ina zai gano Jeederh.

"Sir!" Kiran ya dawo da shi hankalinsa ya ce "Kinga wata yanzu da baby a hannu ta fita?" Ta shiru alamar tunani sai kuma ta ce.
Chapter 18 · 0% Book details