Sashe 60
Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali ta mi
e tana saka sunglasses
in ta na medical kana ta
arasa jikin
ofar ta ce "Who's there?" Aka amsa da "Messenger" "Ok came in" Ta fa
a a gajarce, tana kowa tayi saurin saka hijabi da li
ab kana ta bu
ofar, da mamaki ta dinga kallon mutumin ganin uniform
in masarauta a jikinsa da alamar Bafade ne shi yana ganinta ya zube a
asa yana kwarara mata gaisuwa, ita dai bata ce komai ba ya mi
e mata wata envelope ya ce "Sa
o ne daga Palace ranki ya da
e Gwarzuwar Nigeria" Da hannu ta nuna masa ya ajjiye nan
asa ya ajjiye bayan ya tafi ta dur
osa ta
auka envelope
in tana komawa cikin bedroom
in, a hankali ta ware iya ha
uwa Envelope ta ha
u wani irin zaibar rubutu ne manne a jiki an rubuta.
_Your Highness Ajlaal Sultaan_
Invite
_Malama Majeederh Abdul'aziz Khan_
Ta duba date yau kenan sai kuma time 4 na yamma, ta dinga juya Envelope
in Ajlaal mijin
hulud Arzaan kenan? za taga
hulud farin ciki ya wanzu a zuciyarta duk da fargabar kiran ya
arso a zuciyarta.... 3:45 Daidai ta fito cikin wata Abaya dark blue tayi rolling kanta da vail sai li
ab da wani sirrin Glasses a Idanunta hannunta ri
e da hand bag da wayarta, tafiya take cikin tarin nutsuwarta kamala da sanin ya kamata, harta isa motar da ake jiranta tana zuwa driver ya bu
e zata shiga gaba ya ce "Ranki ya da
e baya, ni driver ne" Ta
an girgiza masa kai kamar ba za tayi magana ba sai ta ce "Ina so gaban" Ta shiga ta zauna cikin sauri taja motar sai Palace....
hulud Arzaan na tsaye cikin shigar larabawa ga tsohon ciki a jikinta wanda shi ne karo na farko da zata haihu, fuskarta
auke da murmushi Majeederh na yin sallamawa
hulud ta fasa ihu tare da nufar Majeederh, cak ta tsaya idanunta na gizo mata wani abu sai kuma ta nufeta suka rungume juna sosai sukai farin ciki bayan shekaru nawa sun sake ha
uwa,
hulud ta ce "Ina mijinki fa?" Majeederh ta
an yi shiru sai kuma ta ce "Ban yi aure ba" Cikin wasa
hulud ta ce "Kina jiran ha
an namiji ko?" Murmushi kawai ta yi sai kuma ta ce "Kamar labari littafi?
Kawai Allah bai kawo ba"
hulud ta ce "Ubangiji ya kawo na gaban kwatance amma na yi mamaki na
auka ma kin haihu wlh" Majeederh ta yi shiru
hulud ta ce "Mu je wajan Granny Zaytoon" Suka mi
e wani plat suka nufa mai kyau da tsari.
Zaytoon na zaune saman ladduma gabanta cike da kayan itatuwa ana mata firfita suna shiga Zaytoon ta sauke wani irin kyakkyawan murmushi tana tafa hannu ta ce "Lale lale da babbar Malama" Gaba
aya Hadiman suka fita Majeederh ta zube gaban Granny tana gaisheta ta amsa da "Ma sha Allah, Allahamdulillah Sannu kin ji ina sake tayaki murna" Ita dai kanta a
asa, Granny ta dinga kallonta ko zata cire li
in fuskarta amma ta
i itama kuma bata ce ta cire ba sbd she don't want interfere a rayuwar Majeederh.
Majeederh ta
ago kai idanunta ya sauka akan wata matashiyar mata mai wani kyau kamar ba mutum ba, ta dinga kallon matar sai kuma ta ce "Ina yini?" Granny ta juya ta kalli matar da Majeederh ke gaisarwa wacce take zaune saman wheelchair Granny ta ce "Wai Gimbiya kike gaidawa?
Allah sarki Hawwa'u ai bata da lafiya bata magana bata tafiya hannunta kawai ke motsawa" Cikin tausayawa Majeederh ta ce "Allah sarki, Allah ya bata lafiya" Granny ta ce "
arasa wajanta mana, takwararki ce sunanta Hawwa'u yadda take kallon naki kamar ta sanki bayan ko Nigeria bata ta
a zuwa ba" Majeederh ta
arasa gaban matar ta dur
osa ta ce "Sannu Allah ya baki lafiya" Ga mamakinsu sai su kaga tayi murmushi harda hawaye ta ri
e hannun Majeederh
am!
Sun jima kafin ta ce "Naga sa
on kira"
hulud ta ce "Ohh Takawa ke kiranki" Gabanta ya fa
i ta ce "Mai martaba Sultaan?"
hulud ta ce "Tsohon zance tuni muka ture shi mijina ke kan karaga ai, Mai martaba Ajlaal Sultaan ke kiranki" Ta yi shiru bata ce komai ba Granny ta ce "Fulani rakata mana, yana part
insa ai ya bar fada tuni sai miskilanci yake ji jiya da yau"
hulud ta ce "A'a jinin sarauta ke yawo a jikinsa fa, ba wani miskilanci" Tana fa
in hakan ta mi
e tsaye Majeederh ta mi
irjinta sai bugawa yake a haka suka
arasa wani irin
yawan plat mai
aukar kyau ga matso tsaran
ofa nan birjik suna ganin Fulani suka zube
hulud ta yi murmushi tare shigewa Majeederh ta bi bayanta, suna shiga
hulud ta yi sallamawa yana zaune hakimce idanunsa rufe yana cikin wata Jallabiya mai kama da Alkyabba, ya
ora hirami a saman kansa ga gefensa fuskarsa suma ta sakko kamar ka ta
a shi jini ya fito, bai amsa gaisuwar
hulud ba, bai kuma bu
e idanunsa ba,
hulud ta mi
e ta ce "Ina zuwa Majeederh" Majeederh kamar ta saka kuka ta cikin li
in, amma ta kasa ko motsi.
Wajan ya yi shiru ita ba tayi magana ba shi ma bai ce komai ba, bashi da niyyar cewa komai
in, shafewar seconds kafin Majeederh ta ce "Barka da hutawa Takawa" muryarta na rawa domin ba
aramin kwarjini ya yi mata ba, tana jin kanta Uncomfortable a gabansa musamman da taga kamar bai ta
a sanin wani Abu Annuri ba a saman fuskarsa.
Ta
auka bai ji ba ta
ara maimaita gaisuwar nan ma shiru tana
ago idanunta da niyyar ganin ko baya wajan cikin rashin sa a idanunsu ya sarke cikin na juna, Ajlaal Sultaan ya kafeta da narkakkun idanunsa can kuma ya ta
e baki kana ya janye idanunsa a hankali ta ce "Gani" Ya jima kafin ya ce "Ke wa?" Tama
auka ba zai magana ba sai ta ji ya ce hakan.
"Ance kana kirana" Bai ce komai ba ganin tana
arin wula
anta kanta gabansa duk da tarin nata kimar ya sa ta mi
e tare nufar hanyar fita, sai da ta je bakin
ofa ta ji an ce "Wait" Bata
auka da ita yake ba duka jikinta rawa yake Allah ya gani bata ta
a ganin mutum nai haibar Ajlaal ba zata fita ta ji an
ora hannu akan hannunta dake jikin Handle da sauri ta juya ta ganshi tsaye kamar ya ha
iyeta gaba
aya ya yi mata rumfa da
aton jikinsa rawar jikinta ya tsananta haka ma bakinta
irjinta na
agawa tunda uwarta ta haifeta bata ta
a yin kusanci da namiji kamar yadda sukai da Ajlaal ba, hannunsa ya murza akan nata kana jata zuwa cikin bedroom
insa ba parlour ba......
No Edited
Zamu fara page biyu kullum, biyu a arewabooks
aya a WhatsApp group
.......
MIJIN MALAMA it's a paid book Subscribe before you read.....
Via WhatsApp for more information 08119237616
Zame hannunsa ya yi yana
an kame fuskarsa a hankali kamar bai son magana ya ce "Remove the vail" Ta yi saurin
ago kanta zata kallesa amma ta kasa ya yi mata wani irin bala'in kwarjini, ta kasa cewa komai ta kasa aikata abin da ta yi niyya.
Ajlaal ya tsuke tamau yau sai ya ga abinda ya turewa buzu na
i.
Bakinta na rawa ta ce "Baa...ba...baaaa!" Ta kasa furta abinda tayi niyya kaifin idanunsa sosai ya tasirin a kanta a hannun ta ce "Am sorry i can't do that" Ta fa
a tana
arin barin bakin bedroom
in nasa, wanda ta turje ta
i yarda ta shiga domin ta san sirrinsa ne.
"Fita" Ya nuna mata hanyar fita tun kafin ta nufi hanyar ai kamar zata kifa duk da girman jan ajinta haka tayi waje, zata gilma ta gabansa ya sanya hannunsa mai taushi ya fizgota ta dawo gabansa, kai tsaye kuma fuskarta ya nufa da hannunsa He tried to lift the mask off her face.
Duk jikin Majeederh rawa yake nan da nan ta ru
e ta marairaice ita bata ta
a ganin rashin kunya haka ba, daman larabawa ba wani ta ido gare su, gashi ba zata iya yi masa rashin kunya ba, ta rirri
e shi ta ce "Please don't"
"Ohh!" Ya furta yana ri
e hannunta gam, sai ka rantse ba Mai martaba bane, ganin da gaske yake ya sa ta ce "Please Mai martaba" Nan ma ya yi mata banza aikowa ta daddage ta sakar masa cizo a hannu da sauri ya saketa yana fa
in "Auchhhii" Ta re da
an lumshe idanu sai kuma ya bu
e, suna ha
a idanu ya zaro mata manyan idanunsa ta kwasa da gudu ta nufi
ofa ya yi saurin shafa kansa tare da nufar bedroom
insa.
Tun kafin ya
arasa ya ji muryar
hulud na fa
in "Ya na ganki tsaye?" Ita dai Majeederh ba ta yi magana ba,
hulud ta
an yi shiru sai kuma ta ce "To wannan hakin kamar kin yi tsere na zaki fa?" Sai a lokacin Majeederh ta
an sauke numfashi tana kame kanta ta ce "Zan ta fi"
"Baki isa ba, sai mun yi lunch tare, Mai martaba bai fa
a miki ba?" Ganin Majeederh ta
i cewa komai ya sa
hulud kallonta frm head to toe,She wants to understand Majeederh's situation but she can't understand anything.