← Book details Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 64 OF 106

Sashe 64

Mijin Malama Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da
yar Abbu ya yi jarumtar tsayawa akai masa gyaran tare da sanya masa karare aka
aure hannun,bayan mai gyaran ya tafi Uncle Bello ya kalli Abbu ya ce "Meka aikata haka?" Abbu ya sauke numfashi ya ce "Ba zaku fahimci halin da nake ciki ba, akan idanuna wani ya shigo ya rungume
ata hadda bata kyautar manyan motoci,
an fashi ne fa?

Da ku
in kidnaping da fashin zai bata kyautar abu a zo aka mata zuwa prison?

Shi ne ya yi blocked hanya 2days back, ya hauro gidana kamar
an daba ya karya mini hannuna amma all this abun daya faru Majeederh ha
uri take bani, she really disappointed me
ar cikina?

Da wani?" Uncle Isma'il ya ce "I understand your situation Alhj Abdul'aziz, amma matsayinka na babban sam ba haka ya dace kayi ba, zaunar da Majeederh za ka yi kai mata magana ta fahimta, yanzu daka sanya aka daki
an mutane kasan waye ubansa?

How rich he's,kana tunanin ba zai iya
aukan revenge ba?" Abbu ya
aga kafa
aya ya ce "I didn't think that.....

Allah a yau ba sai gobe ba, sai Majeederh ta fitar da mijin aure na gaji da ganinta" Uncle Bello ya sauke numfashi yana mamakin halin Abbu
an adam kayan Allah tara yake bai cika goma ba ya ce "Kabar
addara tayi aikinta akan Majeederh kada kayi abinda zai kai ka tubalin ladama" Ya yi musu Takaici ya hana Abbu magana a haka suka bar shi....

Da yamma Majeederh ta shirya zata tafi B.u.k rabonta da abinci tun daren jiya, kiran da Abbu yake mata yasa ta nufi part
insa, yana zaune fuska kamar hadari ko gaisuwarta bai amsa ba, cikin kakkausar murya ya ce "Na baki nan da kwana biyu ki fito da mijin aure, wallahi wallahi idan ba haka ba ni ka
ai nasan me zan yi miki, baki isa ki saka nayi Kaffara ba....

Am telling you" Ta kallesa hankali tashe ta ce "Kwana biyu Abbu?

Abbu ni bani da saurayi ba wanda ya ce zai aureni fa" A fusace ya ce "Liar, you're a liar Majeederh Abdul'aziz Khan!

I don't care kina da wanda kike so ko babu, nan da kwana biyu ki gabatar da wanda zai aureki idan ba haka ba...." Ya girgiza kai kawai.

Ta jinjina kai na rashin mafita ta ce "Abbu zani duba Little" Abbu ya ce "Da ke dashi kun ci kaza kazanku, har nan da kwana biyu ko gate ban yarda ki fita, kina fita Allah ya isa zan miki" Ta mi
e ta nufi
aki ta rasa me za ta yi, gashi bata da Digits
insa balle ta kira how he's?

Ta kira number Latifa domin ta zo ko tana da shawara akan neman mijin auren amma 11
in nata baya going, ta rasa yadda za ta yi tana ganin kiran Maman Alpha amma ta masa
auka har yanzu nauyinta take ji duk da ba sirikarta ba ce, har dare ta kulle kanta a
aki ko abinci bata ci ba bugun duniya Mami da Aaliyyah sukai ta
i bu
ewa......

Cikin dare wajan 2:30 zazzafan zazza
i ya rufe ta ga wani irin ciwon ciki dana mara wanda ta jima ba tayi ba, tunda tayi wanka ta kasa saka kaya ta kwanta daga ita under wear wanda ja shi har
irjinta, a haka ta kwanta bacci shi ne bata farka ba sai yanzu da zazza
i ya tashe ta....

Juya tayi a hankali sbd nauyin da kanta ya yi mata baki ta bu
e ta nufi magana babu abinda ya fito daga bakin sai "Little,my son"
"Yes, Mami" Ta ji an fa
a daga gefe a
an tsorace ta bu
e Idanunta, kai tsaye idanunta ya sauka akansa yana zaune akan kujerar dake gefen gadon idanunsa da sukai jajur akanta daga shi dai 3 gaiter duk
an cikinta ne take ji a ranta bai hana gabanta fa
uwa ba, musamman da taga kamar ba ita yake kallo ba, so take ta mi
e zaune amma tana tashi take ji kamar kanta zai rabe gida biyu, ya
an ta
e baki yana lumshe idanunsa ganin taja duvet ta rufe jininta bayan ta duba time taga kusan uku na dare saura
an mintina, ta
ara juyawa ta gan shi tsaye "Me kake nan?

Ya jikin naka Son?" Bai kalleta ba ya mi
e yana tafiya a hankali kana gani kasan bashi da lafiya ta
auka fita zai yi daga
akin sai taga ta nufi wajan makuni kafin tayi magana He clicked on the socket and turned off the light in the room......

Dan ki biya Kafin ki karanta ko yaya ne......

Bana son kuna yankewa littafin nan hukunci bana son wani kuma ya ce ba a yi adalci ba, ku karatu ta fuskar fahimta da tunani...

Tsammaci abinda baka tsammani.

Littafin Mijin Malama Na ku
i ne, pay before you read......

More information 08119237616
Na'ima Sulaiman Sarauta
Nimcyluv
[7/19, 12:19 AM] Maman Aslam: A tsorace take bin shadow
insa da kallo, kasancewarta mai mugun ji da kanta girman kai da kame kanta cike da tarin nutsuwa da kamala ya sanya kai tsaye ba zaka fahimci girman tashin hankalin da take ciki ba.

So take ta samu zarafin bu
e baki, ta tambaye why he's here?

But she couldn't.

Ta ru
e sosai ta can cikin zuciyarta dalilin rashin kayan arzi
in dake jikinta,
an ta ne, amma tasan bashi da ikon ganin wani sashe na jikinta.

"Little, why are you here? and why did you turn off the light?" Ta ji shiru ba amsa, sai shadow kawai idanunta suke gane mata.
arin Mi
ewa take ta kasa sbd wani irin masifaffen ciwon kan dake nema juya gur
ata mata tunaninta,ji take kamar kan zai rabe biyu, ga zazza
in daya gama cinye mata kuzarin jikinta, a hankali ta koma ta kwanta tare da
ora kanta a frame
in gadon ta curku
e jikinta da white duvet
in dake shimfi
e saman royal bed
inta na turkey.

"Ok fita a
akina idan ba za ka yi magana ba" Majeederh ta fa
a so calmly ba hayaniya a muryar sai raunin dake son bayyana, still bai magana ba, sai hasken da taga ya mamaye bedroom
in lokaci
aya, ta sauke ajjiyar kana ta juya side
in da take tunanin yana wajan, ha
a idanu sukai da shi yana zaune saman
atuwar kujerar dake
an nesa da bed
in ka
an, ya saka hannunsa guda
aya cikin tsakiyar kansa ya birkitata, sumar ta cukurku
e har gaban goshinsa idanunsa sun yi wasu mahaukatan jaa, fuska
aure tamau.

"How are you feeling now?" Ya jima yana kallonta kafin a takaice ya ce "Lafiya ina" Majeederh ta tsaya kallon ikon Allah jikinsa duk bandeji amma wai lafiya yake?

Sbd taurin kai da zafin zuciya ta ce "Come, muga jikin" Ya yi mata shiru yama
auke kansa daga direction
inta.

Ta
an saki fuska ta ce "Common baby, zo nan yaro ne" Ya juya a
an hargitse yana kallonta sai kuma ya
ata fuska sosai cikin gadara ya ce "Stop calling me boy, am not"
"Oh sure?

Shekararka nawa?" Kamar ba zai bata amsa ba ya
an lumshe ji
un idanuna ya bu
e a takaice ya ce "16" Majeederh ta gwalo fararen Idanunta waje, kamar ruwa ya kwanta a ciki dan haske.

A hankali ta shiga
arewa Abraham kallo, idan aka ce namiji daya amsa sunansa to ana nufin Abraham Daniel David.

Wata iriyar suffa Ubangiji ya wadata masa a jiki, zagayayyar fuska ce da shi wacce aka cewa Round face, yana da kwantaccen saje mai yalwa ba
i si
ik da shi, wanda ya taho har gemunsa ya ha
e waje guda.
ata lokaci ne tsayawa description na how handsome he's, The first look she gave him.

Ganin yadda ya kafeta da idanu ya sa ta hararesa cikin
arfin hali ta ce "Yafi na goyaka a bayan nan nawa kamar yadda na saba, meye wani 16yrd na
auka ma zaka ce 50" Shi dai bai ce mata komai ba, kallonta kawai yake ta
ara
ata fuska ta ce "To mu da a garin nan kake ma, wallahi ina fa
a maka yanzu za a maka kaciya, idan ba a maka ba kuma ka fa
a na kai ka, I want my child to grow up very well" Dake da turanci duka take maganar yasa ba wani big wahala na fahimtar Abinda take cewa ga Abraham.

Ya saka ya shafa sumar kansa yana son yin murmushi ko yaya ne amma he couldn't speaking calmly ya ce "Na zo ki duba?" Ta ce "What?" Nan ma dai ya jima kafin ya bata amsa da "Anyi kacin ka ba ai ba" Majeederh ta yi shiru tana mai da numfashi domin ita har bata bata jin ba daidai ta fa
a ba.

"Yaushe ka zo why are you here?" Ya mi
e tsaye yana nufar window
in bedroom
in nata ya ce "Since 12 at night, Maa check your hand" Baki sake take kallon, kenan tsayin awa nawa yakai zaune yana kallonta tana bacci?

Ta juya sai a lokacin ta lura hannunta dake manne da audiga ta
ara ganin robber na drip daya
are da shocked ta ce "Are you a doctor?"
"Yhh, I am" Da mamaki ta ce "But me kake zuwa yi B.u.k a Department na politics Democracy?

Yaushe ka zama doctor a
arancin shekarunka you're too young da zama likita, likitan me?" Ta girgiza kai ta ce "Kayi yaro da yawa Baby, ban ma yarda da karatunka ba" Ta juya ta kalle shi taga yana tsaye har
e da hannu ya zuba mata Idanu, idanunsa har yafi baya rinewa.

"Zo nan
an yaro na" Majeederh ta sake fa
a, domin idan tana ganinsa komai na zuciyarta yayewa yake, sosai take son
anta kamar ko wacce uwa.

Da sassarfa ya
arasa inda take tare da zube
afafuwansa a
asa ya
ora kansa a cinyarta da wata kalar murya ya ce "Ki daina ce mini yaro Mami, am not a child" Dariya ta so kamata tayi shiru ta ce "To idan ba yaro bane kai mene?
Chapter 64 · 0% Book details